← Book details My Enemy Takun Karshe Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 66 OF 68

Sashe 66

My Enemy Takun Karshe Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Shima tashi ya yi idonsa akan ta yana nufan yanda take, ja da baya take tana faÉ—in "lafiyar ka kuwa Habey? shin magani ka sha ne naga sai lumshe ido kake ta yi..."
Iskota yayi a yanda ta kai ƙarshen bango yasa hannu ya Cafko kunkuminta tare da manno ta jikinsa yana goga hancinsa a jikin nata, numfashin su ne yake hargutsuwa a hankali ya kai hannunsa kan sumar kanta ya since rivon ɗinta sai ga gashi ya tarwatso har gadon bayan ta,
Sannan yasa hannu ya zuge mata zip É—in rigar net É—inta ta baya dake doguwar riga ne,
Baiwar Allah ido a lumshe ta ce "Habey mai kake yi haka ne..."

Ba tare da ya furta komai ba haka ya danna kansa cikin wuyanta yana kissing and socking gaba É—aya babu abinda baya yi, nan danan ta fara fita hayyacinta,
a slow ya zamar mata da rigar jikinta ƙasi sannan ya ɓalle mata breziyyar ta, a hankali ya yi mata tsiyaya cikin ƙwarewa haka ya fitar da ita daga cikin hayyacinta, magana kawai take ba tare da tasan mai take faɗi ba, "Habeey ka daina, ka daina mana Habeey, Habeey nahh...."

Cikin lokaci ƙanƙani ya toshe mata bakin magana da nashi haka yake tsotsan bakinta kamar wanda ya samu lollipop, itama rungumar sa tayi ta fara mayar masa da martani, a hankali yake tafiya da ita baya har suka zo bakin gado, a tare suka faɗa saman gadon suna romance kamar zasu cinye junansu, kamar daman a matse suke, sun juma suna horar da kansu da romance kafin shima ya yi nasarar cire sauran kayan sa, ɗagowa ya yi kamar wani ɗan maye ya kashe musu hasken ɗakin ya kuma kunna blue lamp daga nan suka shige cikin mayafi,
Ni kuwa Asmeetah da gudu nabar É—akin domin bakyau ganin ma'aurata a yayinda suke aiwatar da sunnah,
naje na taya Afaf kwana😒😒....

Washe da asuba daƙer Razhdeen ya ɓanɓare Amreesh a jikinsa yanda ta ƙanƙame shi bata son raba jikinta da nashi, a haka ya ɗauke ta ya shigar da ita cikin bathroom ya taya ta yin wanka sannan ta ɗauro alwala, tazo tayi sallar asuba,
Shima wankan yayi ya zura jallabiyar sa ya fice a É—akin, kai tsaye room É—insa ya nufa ya je ya shirya sannan ya fice zuwa masallaci dake akwai masallaci a kusa da gidan sa...

Misalin ƙarfe 9 na safe
ÆŠaya daga cikin ma'aikatan ne ta hauro zuwa É—akin Afaf zata duba taga ko ta tashi ta gyara ta....

Itama Amreesh ta calla wankan ta cikin wanin danƙareren lace mai bala'in tsada, ta ci kwalliya tana tsaye a jikin window tana kallon mutane turawa yanda suke ta wuce wa ta titi, dake ɗakinta a can saman upstairs yake tana iya hango wanda yake waje, ga tsare-tsaren gidaje masu kyau, wasu mutane lawanci da karnukan su suke yawo da kayan sanyin su dake ana sanyi sosai a ƙasar, wani wuri har feshin ƙanƙara ake musu,
haka kawai sai zabga murmushi take, weather ba ƙaramin daɗi yake mata ba, tana cikin wannan halin taji an rungumota ta baya, juyawar da zata yi taji an sumbaci ƙasin lips ɗinta, da murmushi akan fuskarta ta juya tare da riƙo kwalar rigar sa tana faɗin "Habeey har ka tsoratar da ni...."
rungumar ta yayi tare da faɗin "Reesh fatan kin tashi cikin ƙoshin lafiya..."
murmushi tayi sannan ta ce "Kamar yanda kake Habeey..."

Dafe saitin tumbin ta yayi sannan ya ce "naji cikin ki ya lotse nasan yunwa kike ji, muje muyi breakfast 🥞🍳...."
maƙalo da hannunta tayi ta wuyansa tana rungume da shi da haka suka fita.....

★★★★★

Ta ɓangaren Roshan
Shima gidan da yake ko a mafarki sai kayi da gaske kafin ka iya tsara haɗuwar gidan, gidan babbane amma bai kai gidan Razhdeen ba, shima Roshan yanada gidaje a ƙasar da yake wato ƙasar Egyph, ya zaɓi gida ɗan ƙwaƙwas ne saboda baya son hayaniya, kuma yafi son ya rayu daga shi sai Shalelen sa da kuma ɗan su Ra'ees,
Mata ɗaya ne take gidan a matsayin ƴar aiki da kuma rainon Ra'ees idan Reemah tana tare da Roshan, idan kuma baya kusa to kuwa Ra'ees yana hannunta, yau ma kamar kullum Reemah ta shirya Ra'ees tas ta fito dashi falo anan ta tarar da Roshan zaune ya ɗora kansa akan pillow kujerar da yake yana kallon sama ido a lumshe, Reemah wuce shi tayi ta fice waje tana ƙwalla ƙiran sunan "Mama shosho! Mama shosho!! Mama shosho!!!..."

Matar ce ta fito tana faÉ—in "gani nam Babey Mah..."

Reemah ta ce "ina kika shiga ne inata ƙiran ki..."
Matar da ake ƙira da Mama shosho ta ce "Babey Mah wanki nake shiyasa..."

Reemah ta ce "ok ga nan yaro na ki kula mun da shi..."
Mama shosho ta karɓe shi tana masa wasa, dake ita zuwa take ba'a zaune take a gidan ba, tin safe idan tazo bata barin gidan sai yamma kusan dare, dake matar ba yarinya ce sosai ba, kuma itama baturiya ce duk maganar da take da Reemah ta harshen turanci suke,
Reemah koma wa ciki tayi a yanda ta bar Roshan anan tazo ta tarar da shi, zama tayi a kusa da shi tare da É—ora hannunta akan cinyar sa ta ce "Yaya Roshan what is going wrong?..."

ÆŠagowa yayi yana binta da kallo daga bisani ya ce "You're my problem Shalele..."

Zaro ido tayi tare da dafe ƙirjinta ta ce "Ni kuma Yayana? me kuma nayi bayan nayi alƙawarin bazan ƙuntata maka ba, sannan Abul nah ya ce duk lokacin da kayi fushi da ni ina cikin fushin Ubangiji, dan Allah Yaya Roshan ka taimake ni kar Allah ya yi fushi da ni...."

Murmushi ya yi sannan ya ce "idan bakya so nayi fushi da ke meyasa har yanzu bazaki amince da ni ba?..."

Reemah kamar zata yi kuka ta ce "Yaya Roshan tinda na Aure ka ai na gama maka komai, mun faranta wa junan mu..."

Girgiza kai yayi tare da faÉ—in "baki gama mun komai ba Shalele, kuma bakya sona da gaske..."

Fashewa tayi da kuka tana faÉ—in "wallahi ina sonka da gaske Yaya Roshan..."

Ya ce "okay yanzu satin mu nawa da dawowa nan ƙasar?..."

Cikin kuka ta ce "sati biyu..."

Cikin kwantar da murya ya ce "to why baza ki bari na kwanta da ke ba Shalele? muyi irin yanda ma'aurata suke, muna kwana gado É—aya mu rungumi junan mu, muyi wanka tare..."

Turo baki tayi tare da faɗin "cab amma wallahi Yaya Roshan baka da kunya, har wanka tare? kuma ni damuwa ta dakai idan mun kwanta gado ɗaya sai ka rinƙa shashshafa ni, kana abu kamar irin ƴan iska..."

Dafe goshinsa ya yi yana furta "innalillahi wa inna'ilaihi raju'un..." ya É—ago yana faÉ—in "look Shalele haka ma'aurata suke, ki kwantar da hankalin ki ..."
ya kai hannu ya riƙo hannunta yana shirin jawo ta jikinsa, dasauri Reemah ta miƙe tsaye tana faɗin "wallahi bazan yadda ba, ni ka ƙyale ni ai lokacin da Abul da Abbah suke mana nasiha basu ce ayi wannan al'amarin ba, sunce muyi zaman lafiya ba tashin hankali..."

Roshan kamar zai yi kuka ya ce "Reemah akwai tashin hankali indai baki amince mun ba, dole a wannan lokacin sai kin amince mun..."

Shirin guduwa take ya riƙo ta sosai tare da mannata a jikinsa sai shashshafa ta yake yana kissing ɗinta a ko ina, ita kuwa ƙoƙarin ƙwacewa take tana son guduwa, tana ja da baya yana binta tare da aika saƙonninsa har suka riske jikin bango, ganin ya tura hannunsa cikin rigar ta yasa ta buɗe baki zata yi ihu yayi saurin haɗe musu baki, tsotsa kawai yake yana matsa mata manya-manyan breast ɗinta masu laushin gaske, lokaci guda ta fara fita hayyacinta, ido a lumshe jiki duk ya mutu haka take fitar da numfashi sama-sama domin ba ƙaramin shiga baƙon yanayi tayi ba, wani irin abu take ji yana bin jikinta wanda tinda aka haifeta bata taɓa ji ba sai yau,
Shi kuwa Roshan sai faman aikin romance yake haka yake socking jikinta ta ko ina, shima gaba ɗaya ya fita hayyacinsa jin yanda yake ta matsa breast kamar wanda aka saka yeast tsabar girma da laushi, ƙirjin ta a cike yake fam dake tanada ƙirar jikin girma kamar kajin Agric,
Har sunyi nisa sosai ƙarar waya ya katse musu hanzari, gaba ɗayan su ne suka dawo hayyacinsu jin yanda wayar Roshan yake ta ringing,
Reemah daƙer ta zamar da jikinta tayi saurin nufan room ɗinta da gudun gaske tana shiga tasa key, jikin mirror taje ta tsaya tana sauƙe numfashi domin jikinta ba ƙaramin mutuwa yayi ba, sam babu wani ƙwarin jiki, kallon kanta tayi a cikin madubi gira a haɗe ta ce "amma Yaya Roshan ɗan iska ne wallahi, aina ya koyo wannan abun haka, kodan ya taɓa yin Aure dole ya ƙware sosai, amma kuma abun da daɗi wallahi...."

Sakin murmushi tayi tana magana da kanta a cikin madubi ta kuma cewa "ba maganar wasa ba abun da daɗi sosai, tab ashe haka abun yake da daɗi? kodai na ƙara zuwa ya mun ne?..."
sai kawai ta kwashe da dariya...

Cikin dare misalin ƙarfe 12 na dare Roshan yana kan sallaya ya idar da sallah dai-dai lokacin da ya fara jin knocking, cike da mamaki yake bin bakin ƙofar da kallo yana tunanin waye ya zo masa, tashi ya yi yaje bakin ƙofar ya tsaya murya ciki-ciki ya ce "waye anan?..."

Muryar Reemah ya ji ta ce "Ni ce Yaya Roshan..."
Jin ita ne yasa ya buɗe mata ƙofar, shigowa tayi tana sanye da sleeping dress riga da wando tayi ciki ta tsaya,
rufe ƙofar ya yi sannan ya zo gabanta yana faɗin "lafiya kuwa Shalele?..."

Cikin kuka-kukan shagwaɓa ta ce "babu lafiya Yaya Roshan, na gagara yin bacci..."

Ya ce "subhanallahi meya faru?..."
Ta ce "naga duk kai ne, kai ka jawo mun rashin yin baccin..."

Ya ce "me kuma nayi Shalele?..."

Turo baki tayi tare da faɗin "ɗazu daka rungume ni kana shan bakina kuma kasa hannunka a cikin breziyya ta kana tattaɓa mun nonuwa na abun ya mun daɗi sosai shine na kasa yin bacci..."
Chapter 66 · 0% Book details