Sashe 4
Zamba Cikin Aminci Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tashi kije daki kiyi wanka ki futa kinga magariba ta gabato ba musu ta mike tace Maman wai ina anti khairat tace tana dakinta to Maman bari naje na shirya sai naje wajan ta
Tana juyawa idanun suka sauka cikin na tanti da take tsaye tun dazu tana sauraran su amma su ba su san tana wajan ba take ta sakar mata da murmushi tace tanti barka da wara haka tanti ta amsa tana mai mayar mata da murmushi tace tanti zanje inyi wanka ne zan fito idan nayi sallah tace to sai kin fito AFREEN ta nufi dakinta ita ko tanti ta karasa cikin falon.
******
Hasina a guje ta shiga falo gidan su tana wage wage da sauri mahaifiyar ta dake cikin falon ta mike tace subhanalahi ke lafiya kika shigo min falo a guje hasina data durkushe kasa saman carpet tana sauke ajiyar zuciya ta dago ta kali mahaifiyar ta tace ummi gamo nayi koko miye ni ban saniba gamo kuma hasina a ina .
wlh ummi nidai nasan mun fito daga aji tare da AFREEN wanan kawarta wa danake baki labarin nace mata yau ita zata kaini gida tunda direba daya kaini makaranta yake ce min da ya sauke ni zaiyi tafiya idan mun tashi na shiga napep to sai na matsama AFREEN kan cewa doli sai ta nuna min fuskar ta a yau inba haka ba zamu daina kawancan to sai tayar da zata nuna min tace muje mota muna shiga sai taja motar bamu tsaya ko'ina ba sai kofar gidan nan na juyo gunta daniyar balbaleta da masifa kawai mizan gani,
Hanisa ta dan nisa kanan taci gaba ummi kinsan mi nagani ummi ta girgiza mata kai hasina tace wata daleliyar yarinya mai masifar kyau nagani du yanda zan kwatanta kyauta ba zaki gane ba ummi wlh ba AFREEN nagani ba aljana ce sabida babu mai irin wanan kyaun nan acikin mutane to wani ummi ina ma tayi da AFREEN din da muka tafo tare nashiga uku ummi kawata naci kin hadari abinda yakara firgita ni ummi tunda muka biyo hanya nakema AFREEN masifa ta min shiru hakan na nufin cewa dama tun bisa hanya bada AFREEN nike magana ba oh Allah ka tsare AFREEN ka kareta daga sharin wanan aljana wlh ummi kyau din ta ya yuce musali hasina ta fada a firgice tana mai sake waigen kofar falon wai kar ace aljanar ta biyota
Komawa ummi tayi ta zauna tace haba hasina ya zaki ma kawarki haka yanzu ya kike su taji tunda kike ban labarin ta kina cewa ko a aji bata fida nikaf nasan da akwai abin take boyewa kuma tanada dalilin yin hakan ta yiyuwa sabida kyau inta yasa bata bude fuskar gudun faruwar abinda kika mata yanzu kewace irin birkitata ce da bazaki iya aje hankali ki tantance ba ka kikace ta nuna maki fuskar ta amma kuma sai ki saka mata da haka haba hasina baki kyauta kawai baki taba tunanin kyaun ta yake haka bane kuma gani fuskar ta ya zo maki a bazata shiyasa amma ba wata aljana dakika gani kawarki din daice AFREEN
Wata irin nauyayar ajiyar zuciya hasina ta sauke tare da kura ma mahaifiyar ta ido na wajan sakan 5 kamin ta nisa tace hakane fah zancan ki ummi sabida kamin ta yarda zata nuna min fuskar ta seda tace min nuna min din ba alkairi bane ba amma na matsama ta nayi wawanci sosai miyasa nayi mata haka oh ni hasina Allah shirya min halina ya fitar min da tsoro. Amma fah ummi ba laifina bane wlh kyau AFREEN ne ya wuce tunanin mai tunani kuma hakan yazo min a bazata ummi tace hakane yanzu tashi kishiga ciki ki futa sai ki kirata ki bata hakuri
Haka hasina ta tashi ta shiga dakin ta da tunani iri iri a zuciyar ta
******
AFREEN nashiga daki ta cire kayan jikin ta ta fada toillet wanka tayi tare da dauro alwala ta fito tayi wajen dressing mirror ta gama abinda take sanan ta nufi wardrobe ta sake ciro wata doguwa rigar tasaka tare da hijab ta nufi gun da take ajiye darmuma ta dauko ta shinfida tare hawa ta kabarta sallah.
Tana idar da sallah da adu'o inta ta nufi ma'ajiyar kur'anai da litatafan adini ta dauko kur'ani Ta koma saman darduma ta fara karantawa tana nan zaune a haka har aka kira sallar isha ta tashi ta mayar da kur'anin ta dawo saman darduma ta tayar da sallah tana idawa ta nike darduma da hijab ta maidasu ma'ajiyar su ta koma inda gadon ta yake ta doki dan kwalin rigar da ta ajiye a saman gadon tare da ribon ta daura dankwalin rigar da ribon a hannu ta ta nufi kofa tana bude kofar dakin suka ci karo da wata farar yarinya a bakin kofar kyaukyauwa ce itama bazata fuce 21 years suna da kamar jini a tsakanin su sai dai ita fara ceda sauri AFREEN ta saki kofar tana murmushi wanda har saida fossette (dimple) dinta suka bayana tayi tsale ta rugumeta tace wayo anti khairat nayi kawarki duk yau tunda safe da na ganki bansake ganin ki ba tunda zu nake tambayar Maman ke khairat tace to kuma shine in kinyi kewata shine bakije waje naba ai gashi nida nadamu dake nazo na ganki, AFREEN tace dagaske Anti khairat yanzu ma da kika ganin na bude kofar nan zan fita wajan kine zanje bakiga yanda na kagu naje na ganki ba dan Allah Anti khairat shigo mana tace a'a dama ai yurina kikayi niyar tafiya ko AFREEN ta daka kai alarma eh sai Anti khairat tace to muje daki na AFREEN tace to Anti karbi ribon din nan ki daure min sai mu fuce.
Karba ribon din Anti khairat tayi tace to juya AFREEN ta juya tare da since dan kwalin dake kanta khairat tace ni ban san ranar da zaki iya daura ribon a kanki ba tace wlh anti nima ban san ranar ba baki ga gashi nane yayi yawa ba gashi kuma da tsayi sosai ni ha tsoro ma yake ban Anti khairat tace to idan ya baki tsoro ki daina karba mana murmushi kawai AFREEN tayi batace komi sabida tagane mitake nufi tana gama daure mata gashi ta kama hannuta suka bar kofar dakin ta ce mu fara zuwa mu gaida papa kamin nan cike da zumudi AFREEN tace papa ya shigo ne khairat ta amsa da eh.
Aimé
Commenté
Et
Partager
Like
Comments
And
Share.
🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸
*ZANBA CIKIN AMINCI*
🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸
ECRITE:
_PAR_
*QUEEN ZEEFAT*
Yar
Mutan
Niger
Wattpad@nazhabibou
💫✨ *TAURARIN MARUBUTAN NIGER (ASSO.)*🌟
_(Tsintsiya mad'aurinki d'aya)_🤝
☆ *[ T.M.N.A]* ☆ 📖🖊️
https://www.facebook.com/Taurari-marubutan-niger-111773560677003/
_BISMILAHIR RAHAMANIR RAHIM_
Page: 4
AFREEN da khairat suka haura saman escalier (stairs) hannu khairat rike da na AFREEN direct kofar dakin mahaifin nasu suka nufa. khairat ta saki hannu AFREEN ta tura kofar tare dayin salama daga cikin dakin aka amsa masu salama tare da basu izinin shiga, kara turo kofar khairat tayi tareda sakai suka shiga a tare.
Wani datijo ne daba zai fuce 55 ans (years) ba, zaune saman daya daga cikin hadadun kujerun dake falon, launin fatar sa daya da na AFREEN sedai babu kama a tsakani su sai ta jini sabida AFREEN da mahaifiyar su take kama sedai ta dauko launi fatar mahaifin su, amma duda kamar da take da mahaifiyar ta tafi Maman kyau nase ba kusa amma kuma kana kalon ta zaka san mahaifiyar ta su ta debo, khairat kuwa tak tak da mahaifin su take kama sedai ta dauko farin mahaifiyar su.
Da sauri AFREEN ta karasa kusa da mahaifin nasu tare da zaunawa saman moquette (carpet) tace "papa na ina yuni, mahaifin nasu dake kalon ta tun shigowar su ya saki murmushi tare da aza hannu sa akanta yace "lafiya lau AFREEN din papa ya karatu. tace "alhamdulilah" yace "to madala Allah ya taimaka kuma Allah bada sa'a a maida hankali da karatu kinji ko, tace "insha Allah ya kasuwa papa yace "an gode Allah. Daganan khairat ta karaso itama kusa da mahaifin nasu ta zauna tare da gaida mahaifin nasu amsawa yayi tare da cewa "khairat ya makaranta kema wanan ce shekaraki ta karshe a universsité (university) sai an bada himma, kuma naga tunda kikazo shiru bakice zaki koma ba ya haka . khairat tace "eh wlh papa ai kasan mu yada karatun mu yake on peut faire plus d'un mois sans nous programmer un cours (we can do more than a month without scheduling a course), shiyasa nikuma da naji nayi kewar gida nadawo, amma idan satin nan ya kare cikin sati me zuwa zan koma insha Allah papa yace "to madala Allah ya nuna mana tare suka amsa da ameen "ku taso mu sauka kasa muci abinci "to papa suna zaune har seda mahaifin nasu ya mike ya fara tafiya sanan suka rufa masa baya.
Suna sauka en bas de l'escalier (down stairs) suka isko kusan kowa na gidan yana salle à manger (dinning) suka dai akejira, shiga suka salle à manger (dinnig ) din da salama aka amsa masu da sauri AFREEN ta shiga gaban mahaifin nasu kamin ya ida karasawa taja masa kujera da yasaba zama a table à manger (dinning table) ya karaso ya zauna tare da cewa "Allah maki albarka ta amsa da ameen ta ja tata kujerar dake kusa da papa ta zauna umma ta tashi zatayin servir (servin) din su sabida yau ranar girkin tane, AFREEN tamike tace "umma yi zaman ki bari nayi servir (servin) din. da karfi umma ta karb'e koshiyar (spoon) tace "ke bani ni ban iya munafurcin ki ba, karamar yarinya dake se kinibibin asara, yaushe nace inason ki taimaka min, munafukar banza da wofi, to ko uwarki bata isaba bare ke, ni matsa kiban gu, ta dan turata tayi baya zata fad'i papa yayi saurin riko ta, umma ta koma cewa "wai sai tayin ta abunda za'a cema ta yar kike to kowama dan kirkin ne.