Sashe 33
Zamba Cikin Aminci Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
AFREED ya koma cewa a zuciyarsa "Wacece ita, tanada aure ko kuwa, miyasa ta ajiye motar a parking ɗin maza? a take yaba kansa amsa da cewa amma naji tana cewa Maman zatayi mata faɗa idan taci lokacin da yawa bata koma gida ba, hakan ya nuna ba tada aure kenan, to idan hakane miyasa take saka niƙaf, bata son aga fuskarta ne kokuwa wani kuma salon muna furcin ne irin na mata? amma naga a garin nan mata na son saka niƙaf , to miye manufar su tayin hakan, nikam na tsani naga mace na saka niƙaf sai naga duk munafurci ne da son kallon maza daga cikin niƙaf ɗin, can wani ɓangare na zuciyarsa yace " Wai ina ruwanka da ita daga gamuwa da yarinya ka wani zauna sai tunanin ta kake itada ko saninta bakayi ba, kuma ko fuskarta baka gani ba miye matsalar ka da ita ne da ka wani damu da ita? atake yaji haushin kansa na kallon mi ya tsaya yana yi mata shida bai taɓa ganin mace ba ya zauna yana kallon ta ba ko da wada fuskarta ke buɗe bare wannan, to dafa kamashi tayi yana kallon ta fah, da kawai rainasa zatayi wani kuma abinda ya zuba, shida mata ke kawo kansu gareshi yana ƙin kula su amma shine yau ya bige da kollon wata, watar ma dake cikin niƙaf, ɗan karamin tsaki yaja tare da furta "Ta ma ban haushi." Atunanin sa a zuciyarsa ne ya fali haka amma ashe maganar ta fito fili.
Saida yaji Ali na cewa "Lafiyar ka kuwa frèro sai magana kake kai ɗaya tare da jan tsaki wa ya taɓa minke ne dama tun da nafito daga masallaci naga kana kallon wata mota, ko na cikin motar ne ya ɓata maka rai yanzu nasaka a ne moshi tun na ɗauki number motar sanadin ganin da nayi kana kallon motar sosai da na cikin motar nayi gudun ace ko wani abu yama, tunda nasan zaka iyaƙi faɗa man a nan take har sai mun tafi gida."
Da sauri AFREED ya ɗago daga kwancin da yayi saman kujera tare da buɗe lumsashin idonsa ya ƙurawa Ali su a lokacin da yaji yace ya riƙe number motar dan jin ko dagaske ne ya riƙe number motar, amma yanayin wani tunanin kawai sai ya koma ya kwanta tareda lumshe idonsa kamar mai shirin yin bacci,
Ali kamar yasan abinda ke cikin zuciyarsa yace "Eh na ɗoki numba motar idan da wata matsala ne ka faɗa min a ɗoki mataki tun yuri guda kar ya mana nisa, ka kama fuska kasaka abinda ake rufe baki da hanci karmar wani mai gudun kamuwa da cutar Corona virus, wai kai a dole ba kaso a gane kaine MINISTRE DE DÉFENSE ET DE SÉCURITÉ ɗin da ake yawan nunowa a TV, ba dole mutane su maka abinda sukaga dama cikin rashin sanin matsayin ka ai kaine zaka jawa kanka AFREED da ka bayana kanka babu mai yarda yayi koda hada ido da kai bare harma yayi maka batanci, to faɗa man miya faru? Dan nasan daga ina zan fara neman mai motar."
Hankali kwance cikin gajiya da sauran surutun da Ali yake masa dake mai saka masa ciwon kai AFREED ya buɗe bakinsa yace "Babu komai."
Ali ya sake da baki yana kallon AFREED da ya Koma lumshe idonsa sannan yace "Ai dama nasan bazaka ce komai ba to idan tayi wari munji ɗan rainin wayo kawai."
Shi dai AFREED baice da shi komai ba sai ɗan murmushi da ya saki mai tafiyar da zuciya a duk wanda ta kallesa.
Ali na shirin sake yin wata maganar, AFREED kamar wani me ganin sa shida idanuwon ke lumshe yace "Dan Allah Ali kada ka ƙara cewa komai surutun nan naka nason sakamin ciwon kai haba anyi mutum sai wayan magana."
Hararen sa Ali yayi sannan yace"Eh anje anyi wayan maganar ai surutu ma rahama ne kuma nafi ka kaida kake nan dunkum kamar gumki."
AFREED dai bai ce masa komai ba har suka ƙarasa gida shima Ali bai ƙara magana ba, suna zuwa bakin get ɗin gidan Ali ya dana hon mai gadi ya wangale masu babba ƙofar suka shige ciki, ba tare da bata lokaci ba Ali yayi parking ɗin motar suka fita tare da nufar ɓangaren tanti, suna shiga suka tardo kowa na kan dinning suka kaɗai ake jira a fara cin abincin, ba tare da sun tsaya komai suma suka nufi dinning tare da yiwa tanti sannu da gida sannan suka zauna, Khadija ta tashi tayi servir ɗinsu, shiru gun yayi ba kajin motsin komai sai na spoon, can tanti ta ɗaugo tace "AFREED mi ya tsayar daku naga yau kun jima har hankali na ya fara tashi wallahi."
Murmushi yayi tare dacewa "Wallahi wannan banzan ne ya tsayar da mu ya je ya buɗi guri yayi zaman sa a cikin masallaci ban ma san miye yayi aciki ba."
"Eh anje anyi ko zakayi wani abune, mi ya hana da kaga najima kaƙi tuƙa motar kayi tafiyar ka?" Ali ya faɗa yana yiwa AFREED murmushin mugun ta.
AFREED yace "Au haka ka faɗa to ba laifi ai zaka gani."
Su Farisa da su Khadija nason yin dariya amma babu dama sabida gudun kada AFREED ya watsa su, sai Umar da tanti ne suka ɗan dara sannan Umar yace "AFREED da Ali kamar kusu da mage kuke kwata kwata ba ku iya zama gu guda ba kuyi barkwanci ba, shirman nan da kukeyi ko su Fariya basa yin sa."
AFREED dai shiru yayi baice komai ba sai ma miƙewa da yayi tare dayin gaba abinsa batare da ya gama cin abincin ba, saboda tunda ya ji muyar AFREEN daga masallaci yake jin kansa ba normal ba, duk jikinsa yayi masa sanhi ya ma rasa mike masa daɗi, gashi yama rigada ya manta da yaji zazaƙa muyar wata a masallaci, bai taɓa kawo cewaba rashin ƙarfin jikinsa da bayaji ba yana da nasaba da jin muyar AFREEN dayayi baisan muyar ta ɗoke masa hankali da da nutsuwar ba sai dayaje kwanci bacci da dadare, yanda kasan yanzu ne take maganar haka ya dingajin kalaman da ta ɗinka faɗa wa ƙawarta na dawowa cikin dodon kunnansa zazaƙa muyar nanta ta ke mugun bugun kunne sa kwata kwata ya rasa ya zaiyi, gabaɗaya yakasa bacci ya rasa miye dalilin da yasa ya kasa mantawa da muryar, shida baisan ta ba fuskar ta ma aɓoye take, yanzu idan cewa za'ayi ya nuna ta acikin jama'a ba zai iya ba indai ba da kalar shigar da ya ganta ba zai sake ganinta to a lokacin nan ne zai shedata, sosai tunanin ta ya adabi rayuwarsa, har yana ce Allah sa ba matar aure, idan kuwa matar aure ce ya zanyi a take wani sashe na zuciyarsa yace masa idan ma matar auren ce ko akasin haka miye haɗinka da ita da ka zauna kana tunanin ta AFREED, ita ba wata yar uwar ka ba amma duk kabi ka damu da ita haka, a fili kuma sai yace miyasa na damu da ita ne zauna ina tunanin ta ko dai taimako takeda buƙata ne? amma ai banganta cikin yanayin masu neman taimako ba hasali da mota tazo ko ba tata bace ba ai zai iya yiwuwa ta gidansu ce."
AFREED da yaga tunanin AFREEN na neman zaman masa matsala kawai sai ya tashi daga kwanciyar dayake yana jan ɗan ƙaramin tsaki, tare da miƙewa baki ɗaya ya nufi toillet ya ɗauro alwala sannan ya fito ya shimfiɗa darduma ya shiga yin ƙiyarmar lailih, saida akayi kiran sallar farko ta ƙarfe huɗu dare kamin bacci ya fara fizgar shi, ba tare da ɓata lokaci ya sallame daga sallar da yake ya nufi lafiyayen bed ɗin sa ya kwanta a take wani bacci mai dadi da mafarkai kala kala ya yi awon gaba dashi.
***** ***** *****
AFREEN nazuwa gida tayi parking motar a ƙofar gidansu sannan suka fito su duka a motar suka shiga cikin gidan suna shiga falon suka tarda maman zaune tana zaman jiran su, Maman na ganin su ta sauke ajiyar zuciya sannan tace "Miya tsayar da ku harhaka baku dawo ba? kunsa hankalin mu duk ya tashi yanzu nan papan ku ya shiga ɗaki dan sauya kaya yaje neman ku a masallaci sabida anyi ta kiran wayan ki yana ƙara ba a ɗagawa, sai daga baya da na shiga ɗakin na tarar da wayar a saman bed ɗin kika barta."
AFREEN ta saki murmushi tace "Maman ku kwantar da hankalin ku mana babu idan mukaje duk lokacin da muka ɗauka bamu dawo ba muna masallaci."
Maman tace "To ai chikenan tunda gashi Allah ya dawo daku lafiya bari naje na faɗa ma papan naku."
Tana ƙoƙarin tashi saiga mahaifin nasu ya sauko da key mota a hannu sa maman na ganinsa ta koma idan ta shi ta zauna, magana ya fara a lokacin da yazo ya zauna yace "AFREEN ɗin papa ina kuka tsaya hakane yau?"
Kallon mahaifin nata tayi cike da kaunar sa tace "Papa babu inda muka tsaya muna masallaci mota na ne na ajiye a inda maza ke ajiye tasu motar ba tare da nasani ba ina sauri munyi lati zuwa kuma ana shirin tayar da sallah, saida muka fito ne Zeinab ke sanar dani a can na ajiye shine muka bari saida mutane suka tafi sannan mukaje na fitar da motar."
Murmushi papa yayi sannan yace "Dama nasan babu inda zakije ba tare da kin sanar damu ba Allah maku albarka yanzu ku shiga daga cikin ku fido hijaban ku sai kuzo kuci abinci."
Da to suka amsa su duka harda Hasina sannan suka wuce ɗakin AFREEN, su Zeinab kuwa suka nufi ɗakin mahaifiyarsu, suna shiga Hasina tace "Besty wai ya maganar KAMAL ne baice dake zaizo ba?"
"Kai besty wallahi Ni har na manta dashi ma wallahi amma yace man yau zaizo ya ga papa ni kuma ma na kasa faɗa ma papa maganar zuwan nasa wallahi ko maman bazan iya faɗa mata ba, kuma bai kamata yazo ba, ba tare da na sanar dasu ba kinga hakan bai kamata," AFREEN ce ta faɗa ta ƙoƙarin cire hijab ɗin jikinta."