Sashe 19
Zamba Cikin Aminci Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Haka dai suka yita raha suna dariya har Arahamat ta daina kuka ta koma murmushi, daga dai bisani suka jata suka nufi da ita b'angaren dake nesa sosai dana hajiya Zakiya suka ce ta shiga da bismillah sannan da k'afar dama haka kuwa tayi, tubarukallah yayanta ba k'aramin kud'in ya kashe ba wajan zuba mata kayan d'akin ba, ba wani jimawa sukayi ba suka koma b'angaren hajiya Zakiya suka barta ita d'aya, tana nan zaune idan suka barta har Sadisu ya shigo d'akin da sallama cike da farin ciki ya nufe ta tare da cewa "Alhamdulilah yau Allah ya nuna min ranar nan da bazan tab'a mancewa ba haka dai ya sata ta shiga douche tayi wanka tare da d'auro alwala suka zo sukayi sallah ta neman albarka aure sannan ya bud'e ya d'auko plet ya zuba masu kazar da ya shigo masu da ita ta amarci kad'an Arahamat taci shima dan ya takura ne da suka gama ya tatara kyan dasuka b'ata ya mayar cuisine (kitchen) yana fita ta koma douche (toilet) ta k'ara wanko baki tafito
Sannan sukayi shirin bacci suka kwanta aranar dai sai Sadisu ya mayar da ita cikakiyar mace yana ta sa mata albarka ita kuwa sai kuka take.
Kwonci tashi babu wuya a wajan ubangiji gashi yanzu shekara guda kenan da wata shida da auren Arahamat da Sadisu har Allah ya basu k'aruwa ta d'an namiji wanda yaci sunan mahaifin Sadisu wato Asmane suna kiransa da Kalifa yaron ya taso cikin gata da soyayya tare da kulawar iyayensa da ma ta dangi gabad'aya.
Kalifa nada shekara uku da haihuwa ya kamu da rashin lafiya mai tsananin wada tayi sanadiyar tafiya da rayuwar sa, rasuwar Kalifa tayi matuk'ar girgiza wannan famille (family) ba kad'an ba, ba ma kamar Arahamat da seda aka had'a da adu'a kamin take dawowa hayacin ta.
Haka suka ci gaba da rayuwarsu cikin farin ciki da kaunar juna Sadisu na kasuwancin sa tsakanin Marad'i da Niamey sannan yana fita kasashan waje siyar kanyan sai dawarsa har lokacin da kasuwancin sa gabad'aya ya koma Marad'i, haka shima ya tatara iyalensa tare da mahaifiyar sa suka koma Marad'i da zama baki d'aya suka bar Adamu da iyalensa Niamey lokacin Adamu matansa biyu da 'ya'ya hud'u.
Kasuwancin Sadisu sai bunkasa yake yanzu yayi arziki sosai ba kad'an ba yayi fice babu wanda baisansa ba cikin garin Marad'i da kewayen ta kowa yasan alhaji Sadisu mai sayar da kayan gini a cikin farashi mai sauki harda sauran jahuhi na karsar Niger zuwa ake sayan kayan gini a shagugu kansa dake cikin Marad'i da Niamey yanzu kam ya zama millioniya Sadisu nada wani aboki wanda suka tashi tare tun lokacin da suka baro Mali suka dawo Niamey me suna sumana tare sukayi collège wato(secandiri school) har sukaje universsité tare inda Sadisu yayi karatu afanin kasuwancin shikuwa sumana ya karanta ingenier suna da shekara biyu a makarantar Agadez baban sumana ya mayar da sumana karatu a France inda can ya k'arasa nashi karatun shima kuma yayi aure yama riga Sadisu da wata biyar sannan akayi na Sadisu har yanzu amintarsu nanan sai ma k'ara k'aruwa take yanzu haka shike kula da da kampanonin Sadisu dake Niamey sannan shike sanar da Sadisu abubuwan da yaka mata ya siya don azuba a kampani sabida shi aikin gini yake, sumana ingenier ne shi.
Banyan rasuwar d'an Arahamat da shekara biyu Allah ya koma ba wata haihuwar ta d'iya mace wada aka saka ma Fauziya shekara Fauziya biyu da watani aka haifi khairat, khairat nada shekara hud'u aka haifi AFREEN wada saida ta sha wuya wajan haihuwar ta alhalin sauran a sauk'ak'e haihuwar ta zo mata, kamin a yaye AFREEN Sadisu ya zuba masu haji suka tafi shida Arahamat da hajiya Zakiya da Fauziya wada a lokacin shekara takwas da haihuwa.
Bayan wasu shekara hud'u Arahamat ta sami wani cikin ta haihi d'an namiji inda ya ci sunan Fahad, Fahad nada shekara d'aya Sadisu ya auri Salamatou (umma) wada irin fulanin nanne masu sayar da hura a hanya kuma ta nan suka gamu da Sadisu sedai fitinaniya masifafiya ce tashin hankali ba irin wanda bata iya ba, ga kishi da rashin ilimi batada tunani ko kad'an sabida muguwa jahilace batada ilimi ko misk'ala zaratan itadai tashin hakali kad'ai ta iya bata buk'atar ganin mutun cikin farin ciki batayi sanadiya b'ata masa rai ba tun Arahamat bata gano halinta ba hata gane ta ta daina biyemata dama ita ba mai son tashin hanli bace.
Salamatou nada 'ya'ya biyu Zeinab da Safina, Allah ya koma bata Arahamat ciki wanda hata fida rai da samunshi sabida Fahad shekara sa shida da haihuwa sannan aka sami k'anan sa imran, itama Salamatou ta koma haihuwa ta sami Amira.
Sannan Sadisu ya k'ara aure, ya auri Sakina(Tanti) itama ya san tane ta dalilin zaman majalisa da suke a k'ofar gidan su Sakina wasu nacewa asiri ne suka mashi sabida tarasa mujin aure ta lak'e masa gashi har yayata da k'anwarta suna gida basu yi aure ba kuma saida takai shekara 37 sannan ta samin auren Sadisu sannan ta taushe kunan ta da maganar yan anguwa tayi aurenta ita kuwa mahaifin ta marok'ine (ma'ana irin masu gid'a ganga da kirarin nan ne idan za'ayi aure ko suna).
Saida Sakina tayi shekara bakwai a gidan Sadisu sannan ta sami haihuwa, inda ta haifi Hamida to itama tun daga shi haihuwar ta tsaya...
Arahamat na d'a biyar: Fauziya tayi aure kuma da d'an ta guda me suna humaid sai khairat da AFREEN sannan Fahad sai auta imran, ita kuma Salamatou da 'ya'ya uku: Zeinab, safina da Amira ita kuwa sakina da d'iya guda wato Hamida wada a halin yanzu shekara shida ke gareta.
AFREEN Allah yayita da rashin son kwaramniya ga rashin magana don idan ba niya tayi ba tana iya yini batayi magana ba banyan ta gaida iyayenta da safe to bazaka karaji maganar taba sai in taso ga ilimi da Allah ya mata na école (school) da na islamiya sabida da shekara 12 aka mata sauka alkur'ani, nan da 'yan watani kuma za'a mata ta harda izo sitin, a école kulum ta farko take zowa AFREEN ga kyau kamar ita tayi kanta ga tsari uwa uba nitsuwa da kamala, hausa sun ce d'an adama tara yake bai cika goma ba dana ce ita AFREEN komi ma ta had'a da zance ita goman ce daidai.
Kuma Abin birgewa a gidan su AFREEN shine duk yaran gidan suna da ilimi amma basu kai ga AFREEN ba ita duk ta fisu sedai karamin k'aninta imran ita ya d'ebo wajan ilimi gashi ma har yana son ya fita sabida shima tun yana shekara goma aka masa sauka alkur'ani mai girma kuma ilimin dage garesu duk gadon sa sukayi wajan mahaifin wato Sadisu dan ba k'aramin ilimi ne da shi ba don gaskiya Allah ya bashi sai kuma su AFREEN wanda gadon ilimin sai yazo masu ta hanya biyu wajan mahaifin da mahaifiyar su don itama Arahamat ba bayaba yajan ilimi duk suma na mahaifin suka gado.
Ibrahim yayan Arahamat yayi aure hada d'iyansa uku kuma ya koma Canada zama sanadin zuwan mai gidan sa daga Canada har Agadez nema sa alfarma ya zo yaci gaba da masa aiki har ta dalilin zuwan mai gidan nasa Niger shi mai gidan nasa ya musulunta ganin haka yasa mahaifin su Arahamat ya yarda ya koma garin na Canada ya ci gaba da aikin sa kuma ya tafi tare da iyalensa, amma duk k'arshen shekara yana zuwa ganin gida shida familyn sa gabad'aya.
Jannah kuwa k'anwar Arahamat itama tayi aure idan ta auri wani hamshakin mai kud'i suna can suna rayuwar su a London
Haka dai rayuwa tayita ci gaba da kasan cewa har kawo yanzu............
Cigaban labarin............
Sai mun had'u a next page💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃
Taku har kulum mai kaunarku❤️
"QUEEN ZEEFAT"📝📝 ✍
ina yinku irin sosai d'in nan🥰🥰🥰🥰🥰
Alhamdulilah....
Sai mun had'u a next page nan bada jimawa ba insha Allah💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃
🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸
*ZANBA CIKIN AMINCI*
🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸
ECRITE: 📝📝📝
_PAR_
*QUEEN ZEEFAT*
Yar
Mutan
Niger
Wattpad@nazhabibou
💫✨ *TAURARIN MARUBUTAN NIGER (ASSO.)*🌟
_(Tsintsiya mad'aurinki d'aya)_🤝
☆ *[ T.M.N.A]* ☆ 📖🖊️
https://www.facebook.com/Taurari-marubutan-niger-111773560677003/
_BISMILAHIR
RAHAMANIR RAHIM_
Page: 15 & 16
Cigaban Labarin.....
AFREEN ce zaune saman kan darduma a d'akin ta da alama sallah ta k'arasa alkur'ani na a gaban ta, ta na karan tawa cikin sanyayar muryata mai zak'i da dad'in sauraro, bud'e k'ofar d'akin nata akayi Khairat ce ta shigo tare da isa bakin gado ta zauna tana sauraran dad'ad'a kira'a dake fitowa daga bakin k'anwartata.
Saida AFREEN takai karshan surar ta alkaf da take karan tawa sannan ta d'ago ta kali Khairat dake kallon yanda take karatun ta cikin nutsuwa da kamala tace "Anti Khairat ina kwana kin tashi lafiya???"
"Lafiya lau AFREEN da fatan kema kin tashi lafiya, gaskiya yada kike karatu yana matuk'ar birgeni dubi yanda karatun ki ke fita da kyau duk wani harfi kina basa hakinsa sabida nutsuwar da kikasa a cikin kuma da mahinmancin da kika basa ga k'ira'ar mai d'adin sauraro Allah dai miki albarka Allah d'aukakaki Allah sa kifi haka kuma sa kiyi anfani dashi ameen ya Allah baki miji na gari wanda zai kula dake da k'arfafaki a kan adiniki fiye da yanda kike 'yar k'anwata ina alfahari dake," Khairat ta fad'a tana me sanki murmushi.
AFREEN ma murmushin ta mayar mata sannan tace "Ameen, Lafiya lau na tashi anti amma ai duk karatuna ban kaiki ba anti kinfini fitar da hakin ko wane harfi inda ko aka zo kan k'ira'a ban ma kamoki ba, amma a hakama ba karamin godiya nikema Allah da ya lafiyar da nake samun damar karatun nan."
"Kai kai AFREEN daina fad'ar haka ina ni, ina ke wallahi ke ta dabance 'yar uwa ina duk wanda ya sami wanan baiwar taki ya gama morewa a rayuwa haba ma soeur daina maida kanki baya kina had'a kanki da ni, regarde fah yanzu saukar tahafiz d'in alkur'ani za ayi maki da litatafai nan da 'yan watani, toh ni fah sauk'ar kallo kad'ai akamin amma duk da haka nagodewa Allah sabida nafi wasu sosai, ai ke AFREEN taki ta daban ce ba kowa ke samun irin takiba."