Sashe 98
Uwa Ko Ukuba Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
tace Abee will be very happy if he finds out about u saikuma tasake murmushi takulle fuskanta duk kunya ya isheta wasa wasa haka bacci yayi awon gaba da ita, bacci take yawan yi gaskiya bata taba amai ba sai dai rashin son warin abinci, Mamie ta shigo dakin da magrib ta tadata tace jeki salla bari nakawo miki abinci tashi tayi ahankali duk sai taji tanajin kunyan Mamie tawuce bayi tai salla taci abinci bada wani yawa ba tana zaune awajen akai knocking. Mikewa tayi taje kofa Ya Hameed ne kallo daya yamata yace ya jikin akwai abinda ke damunki? Girgizamai kai tayi tace babu ice cream dinta yanata yace gashi murmushi tayi tace thank you ywuace ta maida kofan tarufe takoma tazauna tadauki wayanta tana dubawa shiru tana calculating yanzu karfe nawa wajensu tunda Nigeria nagaba dasu da awanni shida and this is 7:30 probably wajensu karfe daya ko sha biyu na rana ne yana wajen aiki, ahankali ta ijiye wayan tashiga shan ice cream din tass ta shanye tawuce tayo alwala tai sallan isha i sai kawai ta tashi tazauna kan desk dinshi ta kunna MacBook nata tacigaba da rubuta wani write up datake rubutawa datamai suna THE JOURNEY EPISODE 7 Wajejen 11 tafara hamma takoma gado ta kwanta ahankali ta rungume pillow tai shiru saiga hawaye ya gangaro daga idanunta takai bayan hannu ta share, is not like she s complaining she s happy here Mamie da Abba da Gwaggo dasu Ya Faisal suna kula da ita wlh sosai but deep down she s lonely, fita waje ma fa wani Rahama ne, bata zuwa ko ina ko saloon baya bari taje da kanta saidai yasa akaita, bata fita compound sabida aiki and shi baya kiranta, she miss him, she misses him alot daurewa kawai take nothing is funny. Takai kusan 12 nadare kuka take kafin bacci ya dauketa. Wuraren 5 ta tashi da tashin zuciya sosai da sauri tai bayi amai tafara yi ba kakkautawa tadaure tayi brush tayo alwala tafito Mamie tashigo takalleta yanda ta kwanta kan dadduma awahale tace meya sameki ? Tasowa zaune tayi ahankali takalli Mamie abu yamata yawa kawai saita fashe dawani irin kuka bana wasaba, cikeda damuwa Mamie tace menene Asmeey ? Rasa yanda zatayi Asmeey tayi kai kirjinta zafi yake mata sai kawai tarike hannun Mamie gam tana kuka ba magana, Mamie tai shiru tana kallonta kafin ahankali tace Hamad yakiraki yau? Tana kuka ta girgiza mata kai, Mamie tace jiya fa? Sake girgiza mata kai Asmeey tayi, Mamie tace shekaran jiya fa? Sake girgiza mata kai Asmeey tayi, Mamie don t even need to ask further from the way she s crying mijinta baya kiranta yanda yakamata sai Mamie kawai ta rungumeta tana shafa bayanta tace ya isa komi zai daidaita kiyakuri, rayuwa baka tare da mijinka waje daya ba dadi, Alhamdulillah an fara miki papers naki yana dawowa zaku tafi tare sannu kinji gyadamata kai tayi Mamie tace dagota tareda sharemata fuska tace kidena sa damuwa aranki haka Asma u is not good for you and for your baby kinajina sauke kanta kasa Asmeey tayi akunyace, Mamie tace bari na kawo miki shayi ahankali tace anjima zanci Mamie amai zanyi yanzu dasauri Mamie tace kinyi amai ne? Gyadamata kai tayi tace eh shiya tasheni gyadamata kai Mamie tayi tace kinyi salla? Gyadama Mamie kai tayi Mamie tai shiruuu tana kallonta sai kawai yakamata tace muje gado gado suka wuce Mamie ta kwantar da ita ta daura kanta a cinyanta tana shafa mata kai da hannu daya Asmeey ta kankame hannun Mamie guda daya tana sauke ijiyan zuciya feeling calm and happy sai kawai Mom tafado mata arai, lumshe idanu dasauri tayi tajason mahaifiyarta she wish ko hannun Mom zata iya rikewa haka amman bakomi she promise she will love kome zata haifa genuinely saida bacci ya kwasheta Mamie ta gyara ta ta lullubeta tai shiruuu tareda jan bargo tarufe ta tafice takoma dakinta su Abba basu dawo daga mosque ba dakinta ta shiga tai dialing number Hamad but baya zuwa sai kawai ta kira Doctor dake China katse wayan yayi shi yakirata back yace Mamie na ina kwana ya kuke ya Asmeey dajiki dan ijiyan zuciya ta sauke tace fine Alhamdulillah ya wajen ya kk ahankali yace fine menene Mamie? Anatse Mamie tace Dr damuwa nake da Asmeey, yarinyar sai ramewa take wlh, rama sosai fa, babu abinda yarage sai haske bauuu ko Gwaggo saida tace dibanki ake kullum ne cus raman yay yawa kuma damuwa ce zalla aranta sosai anatse Ya Mustapa yace meke damunta Mamie ? Dan shiru Mamie tayi kafin ahankali tace from wat i observe they re having communication issues! Mamie tai shiruuu hakama Ya Mustapa, Mamie tace Doctor ni mace ce I know how we are, duk yanda mukakai ga son Asmeey da nuna mata kulawa can never equal to kulawa da soyayyyan mijinta, banda haka I think Asmeey loves Hamad way tooo much, maybe sama da yanda shi Hamad dinma ke sonta anatse Ya Mustapa yace Mamie don t say that wallahi cus Hamad na son Asma u beyond yanda duk muke tunani, and this communication issue daman dole saisun fuskanci hakan cus Mamie Hamad baya magana, muna gida daya da Hamad Mamie have u ever seen that boy make call? Yakira wani ko akira sa ko muji yana waya? Saidai mu, muma once in a while mu din ma bata wuce few minutes call anatse Mamie tace amman yayi aure Mustapa the same way yacire kunya yayi abinda yakamata ga yarinya nada juna biyu yanzu haka zaiyi abinda yakamata yadinga waya da ita kafin abu ya sameta cike gareta kasan haka sama dani kune likitoci Ya Mustapa yace hakane Mamie yadanyi shiru chan yace Mamie bawai ina taking side na dan uwana ba but duk wanda ya auri Hamadi should get ready na fighting da dabi unsa, for once Mamie karkima Asmeey kallon yarinya ita mace ce, mata have plenty ways na chanza maza, tadena zama wani dum dum Mamie u know tadinga kiransa mana ita, tadamesa, tamasa hira, it s a gradual process it shouldn t always be Hamadi that is putting on efforts itama ta koyi abubuwa cus both of them sai ahankali, Asmeey lacks exposure gaskiya, akwai wani class danaga Asiya na ciki na wata wai M Shakur Intimacy class zansa Asiya tabiya mata asaka Asmeey, tadan waye cus this shiru shiru can t work for them before shima yaje yahadu da wata achan this our gender bamu da tabbas especially yanzu da Hamadi yazama hot cake Mamie tace nidai kama kaninka magana, zan kira Asiyan asata a class din, Asmeey hakkinsa ce dole yakirata kowani rana yaji yatake, da munce sai yadawo agayaa masa zancen juna biyun amman gaskiya na fasa ka gayamasa koni zan gayamasa dudda inajin nauyi, but tell him sabida he should take his wife seriously! Haba yarinya na nan yasan bata da kowa fa EPISODE 7 Mamie tace yan uwanta duk an dauka tana chan dashi babu mai kiranta batada wata kawa, gata ba yar kano ba, ba inda tasani, yarinya ba inda take zuwa ya za ayi bazata damu ba, Fisabillillahi fa Doctor, the only abinda takeda shi is Hamadi, gaskiya he needs to do better inba hakaba raina zai baci Ya Mustapa yayi dan murmushi jin Mamie na fada sosai yace Mamie kiyakuri I will talk to him ahankali Mamie tace kaikuma yaushe zaka dawo? Murmushi yayi yace kewana kike ne Mamie na dan shiru tayi idanunta na tattaro hawaye ahankali tace ina kewanka sosai Mustapa baka ba Hamadi, sai marasa jin nan kuka barmini Oga Hameed da Faisal, dama dama ma Abdullahi dan dariya yayi yace awwwn nima ina missing Mamie na sosai, this week zan dawo kinji so don t cry again, clean those tears hannu tasa ta goge fuskanta tass tasauke ijiyan zuciya Ya Mustapa yacigaba da hira da ita har tadan warware kafin suyi sallama yana murmushi Mamie na son dukansu Matar akwai big heart Haka rannan all through Asmeey ta wuni ko abincin kirki bataci rannan ba sabida ciwo bawai zazzabi takeba kawai batajin dadin jikinta zuciyanta kawai tashi yake kome takai baki saita amayar wuraren 10 daga Abba har Mamie sukabar dakin bayan sun dubata sunyi kusan awa daya tareda ita, Suna bar n dakin saitaji kaman duk wani ni ima na dakin sun tafi dashi duniyan yamata zafi wayanta ta dauka ahankali jikinta yayi wani sanyi tai dialing number Hamad yashiga wayan unlike other day yanata nuna mata ringing amman harya gama ringing bai dauka ba sai kawai zuciya taji yakawo mata wuya she can t hold it any longer kawai ta shiga typing message. Zaka iya kirga yau kwana na nawa baka kirani ba? Talking to me is a waste of time ko? I m no longer in your agenda, you have a busy schedule which your wife don t happens to be among Mr Hamad! Shikenan dagayau bazan kara kiranka ba bazan kara daukan wayanka ba kuma Allah ma yaciremin tunaninka nima nahutama rayuwana dan banga amfanin tunanin wanda shi baya tunani na ba he can go days weeks without talking to me idanma wata kagani kanaso achan kuyi aurenku nina hakura. Asmeey ta tura message din tana vibrating sosai zuciyanta namata zafi saitaji dakin ma is hot for her all she wants is inda za a mata surutu sai kawai ta taso ta dauki hijab ta sanya tareda bude kofan ta ahankali tafito tasauko kasa dakin Gwaggo tawuce tabude kofa ahankali Gwaggo na kampatsa uban hamma tana magagin bacci taga mutu dasauri tace wayyoo akufule Asmeey tace nice kekuma tashi Gwaggo tayi tana chanza wutan dakin zuwa mai haske Asmeey tawuce tazauna bakin gado Gwaggo tace lafiya? Ubanme kikazo yimini a daki kallon Gwaggo tayi cikeda masifa tace kice nafita nafita mana ganin masifa Asmeey keji yasa Gwaggo ta taso tareda rike baki tace ke diyar yar boko waya gabaki gayamin gaskiya banza tama Gwaggo tahau gadon tashige ciki tai kwanciyanta, murmushi Gwaggo tayi saita taso takama hannunta tanamata tausa tace kece kibini muje unguwa baki zuwa kullum kina gidan nan ai sai cuta ta kasheki bakiga ko ciwon kai banyi ba, ina zan zauna gida babu kananun yara sai