Sashe 123
Uwa Ko Ukuba Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
zata shiga trouble data kira su gwara takira Munir cus Munir has always been the one standing for her, she will change it, she will be Asmeey biggest support system she will be her mother, she will make sure Asmeey ta aminta dasu and show her cewa she can come to them for anything sunkai kusan 10minutes ahaka sannan tadago takai hannunta tashare fuskan Asmeey, Mamie takara kallon Asmeey cike da farin ciki takalli Hamad dake kallon Asmeey tace kaga kira gida fara kiran Baba Hamadi! Ni bari nakira Abban ku oh Alhamdulillah Alhamdulilah, Aya kira Aysha kai kai jama a yau ina cikin farin ciki wayansa Hamad yaciro yana kallon Asmeey data sake lumshe idanu she s not strong at all, he wants to be there but Mamie da Aya duk sun tare wajen, wayan Baba yakira kafin yamayi ringing na farko Baba yadaga cikeda natsuwa yace Hamadi ya wajenku? Yakuma mai jiki ? Dan murmushi Hamad yayi ahankali yace Baba ta tashi just now Allahu Akbar! Allahu Akbar! Allahu Akbar! Alhamdulillah! Alhamdulillah! Alhamdulillah! Hamdan Kaseeran Dayyiban Mubarakan Fee! Baba yafadi cikeda farin ciki yace ata Asma u na ta farka Hamadi? Gyadamai kai yayi yace eh Baba Baba yace zata iya magana? Girgiza kai yayi yace ah bazata iyaba Baba Baba yace Allahu Akbar na fahimta tayi watanni kwance ba magana ba harsu tafiya da sauransu wahala zasu dinga mata, Alhamdulillah dukanmu nan kap dinmun munyi visa dama jira muke ta farka muzo, in sha Allah yanzu zan kira Faisal asama mana next available flight zanzo na dubaku, yaushe za a sallameku? Ahankali yace bansani ba but sai tayi physiotherapy adan gasamata kasusuwanta dasukai sanyi tafara moving jikinta just like before Baba yace ba shakka, to Allah muku albarka Allah bata lafiya ka gaidamin ita da Mamie da Aya Hamadi yace tom Baba Ya Mustapa yakira ya sanar dashi saikuma yakira number Munir na Egypt danhar Baba yagama komi yaron na Egypt kullum saiya kira Hamad ya tambaya jikin sister sa ringing daya Munir yadauka yace Ya Hamadi ina yini batare daya amsa ba yace Asmeey ta tashi ihu Munir yayi da saida Hamad yacire wayan daga kunnensa saikuma yahau kuka cikin tsananin so yace Yaya zakamin booking jirgi nazo even if it s just a day naga Asmeey na koma? Shiru Hamad yayi chan yace wat about ur studies ? Dasauri yace Yaya 2days trip won t affect my studies I need to see my sister Asmeey Hamad ya kalla da kaman bacci ya kwasheta he knows the way she loves Munir seeing him will brighten her mood more, seeing all her family too can help her overcome any atom of sadness left hakan yasa yace okay I will book flight for you na gobe get ready ihu Munir yayi yace Ya Hamadi wlh I love you! You are the best cousin and best brother in law, thank you Ya Hamadiii Hamad ya katse wayan, Mamie ta kallesa tace muje namata kosai da koko kallon Asmeey yayi saiya tashi suka wuce kaman karyaje gidan. Around 6 Asmeey ta farka Ya Aya takira Doctors sukazo suka dubata ta tambayesu ko zata iya mata wanka aka bata dama suka tayata sa Asmeey awani wheelchair na wanka aka kaita bayi. Yarinyar can t really move her body cire kunya Ya Aya tayi gashinta tafara wanke mata da shampoo da conditioner sannan tamata brush kafin tamata wanka soso da sabulu da ruwa mai zafi sosai har tiriri fatanta yake sannan ta gasa mata jiki tafito da ita an ijiye musu new uniform na wando dogo da riga, Aya ta shafe mata jiki da man habbatu Sauda da duk Hamad ne yakawo tasa mata kayan sannan ta gyara mata gashin tai combing tashafa mai sannan tamata all back guda biyu yamata bala in kyau tasamata safa sannan tadan fesa mata body spray sama sama Asmeey tai wani irin kyau sai kallon dakin take Ya Hamadi take nema kaman Aya ta lura da hakan tace suna hanyan dawowa, zokihau gado kamata tayi tahau da ita gadon taja bargo tarufa mata takoma taja wheelchair ta matsa daidai ana bude kofa dawani irin sauri Asmeey tabude idanunta Mamie ce sai Ya Hamad dake rike dawani basket mai bala in kyau ya kallota ijiyan zuciya Asmeey tasauke ahankali tadan jaye idanunta daga kallonsa EPISODE 1 Mamie tace yarinyana tayi kyau sosai wanka kukayi Aya? Ya Aya tace eh Mamie sunce zat a iya wanka shine na wanke mata kan na mata kitso biyu Mamie tace yayi kyau sosai, Hamad bani basket lemme feed her kawo basket din Hamad yayi yana kallonta, itama dan kallonshi tayi tamai wani raurau da idanu da sauri ya matso gefen gadon zai zauna Mamie tarigasa zama batare data lurada shi ba rike da bowl of Pap data deboma Asmeey dan dakatawa Hamad yayi saikuma yajuya ahankali yawuce couch ya zauna Asmeey tadan saci kallonsa ta sunnar dakai. Mamie feed her, tasha kunu sosai but kosan was somehow hard for her to chew da kyar ta iyacin guda daya, but tasha kamu sosai, suna ahaka saiga nurses biyu sun shigo dawani wheelchair tace Asma u it s time for physiotherapy Mamie ta tashi daga gadon, Hamad yadan kalli Asmeey ba hula akanta Aya ya kalla suka hada ido dan dauke kai yayi yace asamata hula murmushi Ya Aya tayi tabude jakansu taciro hula tasama Asmeey sannan suka sata akujera suka fice da ita Hamad yabisu ba a barsa yashiga dakin physio dinba but daga nan waje yana kallonsu cus transparent glass ne, kafin ma adagata kafafunta aka makala jikin wani machine da hannuwanta ma machine din yafara daga kafafunta sama da hannuwanta sama ahankali Asmeey nadan yatsine fuska abin kaman yana mata wahala ku an 30min ahaka sannan aka kamata aka tsayar with so many people around her akace data gwada daga kafan suka matsa kokarin yi tayi but tai baya zata fadi dagudu Hamad yazo wajen but harsun riketa, jikinta na mata kaman batasan yanda ake komiba, kusan 3hrs tayi adakin sannan suka fito da ita aka komar daki Hamad yabisu akaso aka mata 2 injection aka kuma bata magani abaki bata wani bata lokaci ba sai bacci an gayamusu karsu damu zatai long sleep. She slept all through d day har zuwa next day sanda ta tashi Hamad yatafi airport dan kusan su Baba da Munir sun sauka at dsame time. Mamie kuma ya sauketa agida dan zatai girki gida zai wuce dasu suyi freshen up kafin hospital. Yana tsaye a airport yana magana da Ya Mustapa awaya ya hangosu, at first only Abba, Baba, and Ya Mustapa yasan zasuzo daga Nigeria saiyaga Hameed, Faisal da Ya Abdullahi, ga Munir tareda su cus sun hadu, dukansu kallon Hamad suke daya rame sosai ga security sa tareda shi da driver motarsa ma ai bazata iya daukansu ba, yakalli driver sa yamai magana yasamo cab ko yakira uber yajuyo duk kunya yakeji, Hameed na zuwa yace Ango Ango Ango Amarya ta farfado yawani rungume Hamad daya tureshi yana dan turo baki kunya yacika sa cus hakanan wani extra special kunyan Baba yake, da gangan Hameed yace Baba surukinka na kunyan ka fa Baba yayi dan dariya yace zan ci gidanku Hameed bazaka kyalemin yaro ba taho nan Hamadi adan kunyace Hamad ya sunnar dakai yace ina yini Baba, ina yini Abba kansa Abba yashafa yace kanacin abinci kuwa? Gyadamai kai yayi yajuyo yadan kalli Ya Mustapa akunyace sai yadan duka yasa hannu ya karbi jakan hannunsa murya chan kasa yace welcome Yaya murmushi kawai Ya Mustapa yayi anatse batare dawani yajisu ba yace kuka yakare ko? Wife is awake murmushi yayi mai bala in kyau cikeda kunya yawuce wajen Faisal da Ya Abdullahi wani kallon iskanci da Faisal yamai yasa yajuya dasauri zai wuce Faisal yarikesa cikin whispering yace duk ka rame sabida rashin coitus zokaga dariya mutane dasuke airport ana kallonsu, Ya Abdullahi yace yana resuming yanzu jikin zai dawo zokaga dariya barinma Hameed, Abba yace a airport zamu kwana wai wucewa Hamad yayi abinsa yabude motarsa Abba da Baba suka shiga, sai wata bus mai kyau ta uber da security sa yasamo su suka shiga harda Ya Mustapa Hamad ma yashigo bayan an gama sa kayan a booth zama kusada Ya Mustapa yayi kansa akasa driver yaja motan sai wasa yake da hannunsa su Ya Abdullahi na surutu abinsu. Ahankali yace ina Gwaggo ? Ya Mustapa yace tana sabon gidan da Baba ya saya anan kano tareda Ammi da yara gyadamai kai yayi yace Kawu fa ya maida Mama? Girgizamai kai yayi yace not yet shiru Hamad yayi Ya Mustapa yace wat are the doctors saying about Asmeey? Ahankali yace everything is fine kawai physiotherapy ne sabida tafiya and body movement in general gyadamai kai Ya Mustapa yayi mota na tafiya chan yace zaka iya daurewa har agama mata physio? Dawani irin sauri Hamad yakalli Ya Mustapa hada ido sukayi shima kallonsa yake dasauri yamaida kansa kasa Ya Mustapa ya tsaresa kur da idanu, gabaki daya Hamad ya rame ya lalace kana ganinsa kasan harda sha awa ke neman hallaka sa yakasa magana sai wasa yake da yatsu, anatse Ya Mustapa yace after tayi physio na today ask them to discharge her and hire wayanda zasu dinga zuwa gida everyday suna mata, ana home service sosai, sannan every week saika dinga kaita hospital din for checkup, take your wife home tayi full recovery adakinta dan murmushi kadan Hamad yayi wlh yanason Ya Mustapa, Ya Mustapa yakallesa sosai ganin murmushi yake yasa yadauke kai yace and be gentle na sanka kifa kansa Hamad yayi a cinyansa dasauri Faisal dake kallonsu tuntuni yace Ya Doctor wai me kake gayama yaron nan ne yaketa blushing haka yana wani kifa kai a legs dasauri Hamad yadago kansa, shikuma Ya Mustapa yama Faisal mugun kallo dayasa yace okay tai tsami zamuji ai har gidansa sukaje akai parking Ya Mustapa yace a hotel zamu zauna munyi reservation namu ahankali Hamad yace Mamie tamuku girki da daddare sai kuje hotel din sama suka wuce sai kallon gidan da Hamad yake suke skyscraper apartment suka shiga Hameed yayi wajen Mamie da gudu yace Mamie na hakama sauran yaran su Faisal, Faisal yace Mamie wlh nayi kewanki nazo gidan