← Book details Uwa Ko Ukuba Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 138 OF 140

Sashe 138

Uwa Ko Ukuba Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

gaba yaja yafara tafiya anatse yace kinci abinci Saita kasa karasa maganan tafashe da kuka tace Hamad dan darajan Allah kayafemin kayaku s okay! Ya katseta cus baimaso, yace na yafemiki just focus on your health yayi parking gaban wani eatery yasayo mata abinci ya ijiye mata yakoma gaba yaja motan Mom tabude abincin ahankali kusan 2days ba abinci acikinta sai ruwa wani babban private asibiti yakaita sharp sharp aka karbi Mom yabiya kudin komi, private asibiti ne no much hassle cityscan aka mata aka gano problem nata she needs urgent surgery na ayanke kafan Hamad yayi shiruuuu tama basa tausayi doctor namata bayani inba hakaba duka kafanta zai rube yakalli Mom anatse yace I will be here! Don t be scared kallon Hamad tayi da ada za a gayamata wata rana zaizo da Hamad shine mai cetonta da bazata yarda ba but gasanan, yarda tayi tai signing form din akai admitting nata gobe zasuyi aikin Hamad yakira Mamie yagaya mata yana neman wacce zata zauna da Mamie a hospital he will pay, Mamie tagayama mai aikinta nan da nan tace yayarta bazawara zatayi daman bata aikin komi tana nema aka kirata ta tafi asibitin, Hamad yasayo musu komi harda abinci yabama care taker kudi a hannu tarike da numbersa Mom sai kallonsa take sannan yajuyo yace natafi i will come later Gyadamai kai Mom tayi takasa magana sai goge fuska take yawuce yatafi. Yana driving Ya Mustapa yakirasa anatse yace Hello Yaya an sallameta shiru Ya Mustapa yayi yace please she s on bedrest karka takura mata kaje ka cire cikin akunyace yace okay yataho hospital din a wheelchair suka Sa Asmeey sai kallonsa take yasata abayan mota yashiga gaba Hameed ma yashiga gaba tadauka gidan Mamie zasu taga sun tafi wani waje daban, Hameed sai murmushi yake baice komiba kansa na hanya yace flat namu a gyare ko ? Hameed yace of course cleaner every 2-2days take zuwa gyara ko Asmeey taga sunje wani estate mai bala in kyau aka bude musu gate suka shiga dayake duk su Ya Mustapa sun dawo Areef kadaine a compound wani court na ball yana wasa da ball fitowa Hamad yayi aiko Areef yazo da gudu Hamad ya daukesa yana murmushi yaron sai dadi yakeji Asmeey na kallonsu Hamad loves kids Hameed ya karbi Areef yace dauki Asmeey bude baya yayi yadauki Asmeey tarikesa yawuce flat nasu ya shiga Asmeey tashiga kallon ko ina ijiyeta yayi a parlor dan yasan matan brothers nasa are coming aiko sai gasu harda Zee dukansu suka gaida Asmeey Hameed yace kumu tashi muje fuk sun gane saisuka tafi Asmeey duk kunya yakamata Hamad yama kofan lock yazo wajen kujeran yazauna kawai Asmeey tawani shige jikinsa ta kankamesa yayi shiruuuuu she s making him horny ga Yaya warned him sai kawai ya dauketa yatashi yace this is our house everything here Baba yamiki he tried Asmeey sai kallon komi take har kitchen ya kaita rannan suka wuce sama dakinta yakaita. EPISODE 1 Duka akwatin da aka mata yana wajen yasauketa yashiga bayi ya kunna ruwa saiya fito ya tsaya agabanta kayan jikinsa yahau cirewa kawai saitaji tsigan jikinta na tashi yirrrr sosai akwai pad ajikinta saitaji kaman she s bleeding more, karasa cire kayansa yayi today is the first time dayaga Asmeey bata cire ido ba kallonsa take tahowa yayi yadan duko yace re bleeding I would ve sex u runtse idanu yayi ya dauketa yacire mata riga suka wuce bayi he helped her with everything sukayo wanka he still press press her suka fito ya taimaka mata ta shirya tasaka wani simple gown sukahau gado sai kissing juna suke yana jagwalgala mata boobs kafin yafara sha ahaka sukai bacci yayi nisa a bacci wayansa yahau ringing hakan yasa yabude idanu yadauki wayan yana sauka daga gadon ganin caretaker nan ne yarufe Asmeey yafito nan falon sama yakirasu ahankali Matar tace Alhaji wai Salima ce zatai magana dakai anatse yace okay ba Mom akayi, muryan Mom chan kasa tace Hamad anatse yace ahankali Mom muryanta ba karfi tace alfarma nake nema Hamadi saita rushe da kuka tace likita yace karfe tara za a shiga dani aiki, banso nashiga dakin tiyatan nan ban nemi gafaran yarana da Babansu ba, Aya Aysha Asmeey da Munir, nasan Asmeey taganni matsala ce amman katayani mata magana ko awayane tai magana da ni Hamad baisan ko zan fito daga tiyatan nan ko da gawata za a fito ba, kaine last hope dina ka kaimakamin Hamadi! Bakaramin tausayin Mom yaji ba ahankali yace okay I will try my best ya katse wayan Mamie yakira tacemai karya damu she can handle su Aya, Abba kuma will speak to Baba zasuzo asibitin da safe, tace shi he should find how to handle Asmeey da Munir yacemata toh katse wayan yayi yakira number Munir na Egypt ringing daya yadaga yace Ya Hamadi ina yini ahankali Hamad yace ya school I want to talk to you somehow he knows maganan me za amai cus su Aya told him everything tun jiya ahankali yace Yaya kaga ina bala in sonka and I listen to you but please karkamin maganan Mom shiru Hamad yayi chan yace for my sake Munir! Talk to your Mom gobe kafin ashiga da ita operation room shiru Munir yayi chan yace operation room ? Hamad yace yes za a mata aiki a kafan waya kaita asibiti? Munir ya tambaya asanyaye ahankali Hamad yace I did Munir yayi shiru after everything datamai but he still took her to hospital anatse yace I bought a small house for her anan Kano bayan aiki she will stay there ko bazata dinga shiga cikinmu ba atleast zaku dinga dubata, na dauka mata caretaker, let s forget the past Munir, komi yawuce, I want Asmeey to talk to her also but I will not take her to the hospital seeing Mom affects her mental state anatse Munir yace hakane! I hope she will take d magana likely ahankali yace Ameen I will call you around 8 something in the morning gobe, take care if u need anything always tell me Munir yace okay Yaya Hamadi nagode ya katse wayan. Wajajen yamma Asmeey ta tashi lokacin yatafi mosque she s hungry sai kawai tafito tana kallon gidan tasauka kasa taga abinci dayawa a dinning lama tayi ta zuba taci tai knack tawuce sama tashiga bayi ganin jinin ya tsaya tai wankan tsarki tafito tashirya tasa hijab tai salla tadauki magungunan ta sha sanin yana mosque ya a bata kirashi ba akai isha tayi sannan ta tashi tafito nan falon sama ta kunna tv tana kallo taji shigowanshi wani dadi ya lullubeta dasauri ta mike yaja hayowa sama tai yunkurin gudu yace stopppp sai kawai shi yazo da gudu ya rungumeta dariya abin yabata sannan suka zauna yace kinci abinci ne? Gyadamai kai tayi tace harda magani nasha murmushi yayi yasake hugging nata sukai shiru chan yace Husnahhhh dan juyowa tayi takalleshi tace uhmmm asanyaye yace can u do anything for me ? Gyadamai kai tayi tace anything ijiyan zuciya ya sauke yasa hannunsa yakama nata yace nasan rayuwanki da kalan rayuwan dakikayi better than anyone, I understood pain naki better than kowa and I know wat ur Mom did to u yayi shiru sai chan cike da ilmantarwa yace Annabi Muhammad SAW emphasis on how importance mothers are in a child s life no matter yanda suke ko yaya suke ko waye su ko mesukayi, idan sun bakanta maka hukuncin su na wajen Allah kai as d a bakada wannan karfin kace zaka hukuntasu or you will take revenge, iyaye nada hakkoki da dama akan yaransu ciki akwai kyautatawa biyayya madaman ba cewa sukayi ka kaucema Allah ba, darajawa da sauransu! My Asma u! Jikin Asmeey yayi sanyi sosai tace uhmmm hannunta yakama yakai baki ya manna ma kiss yace I know she hurts you! She hurts my heart wife soo baddddd Wani irin fashewa da kuka Asmeey tayi mai tsuma jiki ahankali Hamad yace but let it all go kodan sabida tukuicin da Allah yamana yakara bamu wani baby, if Allah is this Merciful why can t we be this merciful towards one another eh? Cikin wani heart melting voice Hamad yace Asmeey forgive your Mom! Kiyi hakuri! Innallaha Ma a Sabira Allah is with those who have patient, forgive her my baby, and talk to her tommorow zan kiraki awaya za a mata operation za a yanke mata kafa gobe, talk to her for the sake of Allah forgive her and talk to her, remember her as that Mom dakike so and you ve always loved EPISODE 1 Image na sanda take bala in son Mom ne yazo ranta tawani rushe da kuka Wanda yafi nada tashige jikin Hamad, tadade tana kuka ahaka yace will you speak to her gobe? Gyadamai kai tayi ahankali still crying Hamad ya kankameta kawai yace s okay komi yawuce, no body will ever hurt u again, I will never leave you! Jibi ma zamubar garin nan okay Gyadamai Kai yayi ganin takasa dena kuka kawai saiyahau kissing nata ya matseta sosai but baimata sex ba ahaka suka dade daga baya suka koma daki sukai bacci dasafe yatashi sukaje masallaci suka dawo around 7 Hameed yazo yayi knocking Hamad yafito Zee tamusu breakfast ya karba yace thanks Zee for me hararansa Hameed yayi Hamad yashiga ciki he make sure Asmeey taci abinci tayi wanka ya shiryata tsaf sannan yacemata yatafi flat din Anty Asiya yaje yagaya mata yanaso suje wajen Asmeey ta gyadamai kai sannan yawuce yabar gidan. Kusan tare suka shigo Asibitin dasu Mamie dasu Aya da Aysha da duk sukai wani iri wajajen 8:15 na safe Baba ma fuskansa ba yabo ba fallasa shi baiso yazo ba ya yafe mata he don t want anything to do with her but Abba insisted saiyazo Hamad yayi gaba duk suka bisa abaya shita fara knocking Karima sunan caretaker kenan tabude kofa Mom na zaune har an bata wani green riga na surgery tasaka da net akai idanunta sun kumbura sosai lips dinta sun bushe condition nata looking very worse ta kalli Hamad daya shigo sai Mamie biye da shi sai Abba kafin Aya da Aysha su shigo sai Baba. Aya da Aysha sunji
Chapter 138 · 0% Book details