← Book details Uwa Ko Ukuba Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 131 OF 140

Sashe 131

Uwa Ko Ukuba Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

akan irin abubuwan nan, mikewa Mamie tayi tawuce dakinsu tace taho Asmeey inaso nai magana dake gaban Hamadi faduwa yashigayi why is Mamie calling her? Tanaso ta tambayi Asmeey in private ko tanaso takoma Nigeria ne? Dago kansa ahankali yayi yakalli Ya Mustapa kallon da shi kadai yasan meaning kawai yadauke kansa, ahankali Asmeey tadanyi yunkurin mikewa tsaye gabanta sai bugawa yake duk yanda taso karta kalli Ya Hamadi kasawa tayi dan kallonsa tayi but kansa na wayan daba dannawa yakeba kowa na dakin na lurada ita but kowa yayi kaman baiga komiba, gently tajuya ta daure ta gyara tafiyanta tawuce dakin bude kofan tayi ahankali zaune taga Mamie kan kujeran gaban laptop table din Hamad tana kallon Asmeey da kawai saita kasa kallonta tayi sauke kanta kasa ta maida kofan tarufe Mamie tace zonan zuwa Asmeey tayi ta zauna kan gadon da Mamie ke nunamata tazauna ahankali kanta akasa ahankali tace Mamie gani dan shiru Mamie tayi chan tace Asma u nasan nice mahaifiyar Hamad, but at dsame time Asmeey nasan kalan relationship din dake tsakaninki da taki mahaifiyar, babu wata uwa ko mahaifiya arayuwanki that can stand and speak for you sai ni, you are my daughter Asmeey har zuciyana! Mamie tadan sauke ijiyan zuciya chan tace ina shigowa gidan nan kallo daya namiki nasan fitinan Hamad bai barki kin huta ba keda ke fama da rashin lafiya you just got back from dead sosai Asmeey taji tana kunyan Mamie dudda kanta na kasa sake kama bak n gyalenta tayi tadaura kan fuskanta Mamie tanuna kanta tace Asmeey kalleni nan ki gayamin gaskiya, natafi dake Nigeria ki kara hutawa ki warke gabaki daya namiki gyaran jiki tunda daman lokacin da za ayi bikinku bamu samu mun miki sabida ciki, yanzu sai amiki gyara mai kyau sosai ki kara warkewa saiki dawo? Wani irin kunyan Mamie Asmeey taji, for Mamie takirata daki dudda a falo kowa was against it but she still insisted tamata maganan idan tace no ai kaman tabama Mamie kunya ne ko, next time bazata kara tsayamata hakaba zataji tsoron tai standing up for Asmeey, Asmeey tabata kunya another thing is forget duk yanda Ya Hamadi yabata wahala she loves her husband yanzu arayuwanta babu wanda takeso kaman Ya Hamadi, daman Mom was number 1 mutum datakeso arayuwanta yanzu is Ya Hamadi followed by Munir saisu Aya batason anything dazaisa takara rabuwa da Ya Hamadi, banda haka wanchan yar office din datake ta shige masa she s not a child to some extend tagane Ya Hamadi nason sex idan bai sameta ba fa yaje ya auri yar office din nasu? Yazatayi da rayuwanta? And her one final reason is Mom! Batason wani abu dazaisa idanuwan nan nata sukara ganin Mom arayuwanta cus zata iya daukan wuka ta chakamata kokuma ta shaketa and she don t wanna ever raise hand nata on her mother cus Annabi yace kamatudini tudan duk abinda kayi sai anyi maka so batason yaranta su mata hak wata rana the best thing for her is not to ever set eyes on Mom but kuma how can she watsama Mamie that loves her this much har tana kirawota daki kasa a idanu? Saita kasa magana, Mamie dake kallonta tace Asma u me kikace? Bani amsa? Cikeda jin nauyin Mamie da girmamata tace Mamie ke mahaifiyata ce! Kome kika fadi akaina kin isa ne kuma yayi daidai! Murmushi Mamie tayi tace t worry kinada papers already zaki iya zuwa nan anytime kawai shiryaki nakeso nayi tsaf ki warke kuma completely ko? Gyadama Mamie kai tayi, Mamie tace Allah miki albarka ina zuwa bari naje na gansu tashi Mamie tayi tafice bata wani dade da fita ba saiga Aya da Munir duk sun shigo dakin suka maida kofa suka rufe Ya Aya tace me Mamie tace miki ? Ahankali Asmeey tace tanaso nabita nakoma Nigeria sabida na idasa warkewa!. EPISODE 1 Atare Munir da Ya Aya sukace and me kika fada ? Dan shiru Asmeey tayi ta kallesu saikuma tace nace kome tace is okay by me mtswww! Dan tsaki Munir yayi yace common Ya Asmeey akanme bazaki ce no ba? U just woke up after watanni biyar spend time with your husband that has been by your side through this tough time akanme zakibi Mamie ki koma Nigeria? Wat is in the Nigeria for u anyways? When mijin ki na nan eh? Murya chan kasa Asmeey da itama jikinta yayi sanyi tace bazan iya gardama da Mamie ba hararanta Aya tayi tace Mamie ne mijinki ko Hamadi? Are you a fool Asmeey? Are you telling us Mamie ce keda iko akanki not Hamadi? Dan shiru Asmeey tayi looking confuse, Ya Aya taja kujera ta zauna tace Asmeey did u have any idea what Hamadi went through rannan da Mom ta saceki? Zama shima Munir yayi suka shiga bama Asmeey labarin komi jikin Asmeey yayi sanyi tayi kuka ta gode Allah ko ita taga raman dayayi bayan yatashi saita karajin wani damuwa aranta takai bayan hannunta kan fuskanta ta goge hawaye tace har cikin raina I don t wanna go cus banmason something that will make me see Mom but then Mamie spoke to me in a way danaji it will be so rude nace mata no! Ai kaman na zama butulu mara kunya, Ya Hamadi ai is her Son too but bata kalli wannan ba she just want wats best for me kungani saisa somehow duk sunyi understanding Asmeey kawai Mamie needs to understand cewa Hamadi ba yaro bane, she needs to stop looking at him like her last born mara wayau mai yawan shirme and just trust the boy with Asmeey, she s feeling kaman he will make mistake da Asmeey duba da yanda yake babu kowa kuma agabansu to correct them and again yarinyar just got out of trauma so she just have to trust Hamadi and believe in him, knocking dakin akayi Baba yashigo cus he noticed Mamie wants to speak to her family and baison ganin yana wurin takasa maganan datake so tayi, bayaso Asmeey taje Nigeria but if Mamie insist zai yarda cus he trust Mamie, she s a good woman wlh, kawai sai yazo wajen yaransa but harga Allah shima baya wani son Asmeey taje Nigeria . Ganin su kawai suka rage a falon yasa Mamie takalli Abba strictly tace Baban Doctor kasan iya zaman auren mu bantaba enforcing any decision akan wani ba, I m this child s mother idan I don t stand for Asmeey who will? Please banso kamin gardama kai namiji ne kuma nayi magana da yarinyar nan yanzu dan haka zan tafi da ita Nigeria! Bugawa sosai gaban Hamad yayi harsaida hannayensa sukai rawa ya sauke duka yayyin na kallon Mamie, Abba yakalli Mamie sosai he knows wife nasa sosai Mamie matace mai hikima da kirki he always respect decision na Mamie for her to be insisting on his something must have happened Hamad dansu ne yes but at dsame time they also have to be Asmeey s parents, anatse yace yarinyar tace tanaso tabiki? Gyadamai kai Mamie tayi tace tace nice mahaifiyarta kowani decision ma yanke daidai ne adan kufule Faisal yace common Mamie I don t support this! Look at Hamadi mana, so kike yafara mana kuka why take his wife back to Nigeria again Ya Abdullahi yace besides ma taji sauki Mamie meya rage wat is 8-4, idanma bazata iyaba he can get a nurse for her dazata zauna da ita for those hours Mamie Hamadi nada money to do everything Hameed yace Mamie I don t think no matter wat kinada right to make that decision gaskiya bayan ga mijinta anan mai iko da ita haba mana wani kallo Mamie tama Hameed tace kasan kai daman ba kunya gareka ba, mahaifinka ma kamai rashin kunya balle ni rasakunyan beran tanka! Magana Hameed zai sakeyi Ya Mustapa ya dakamai tsawa cus he won t tolerate Hameed yayi disrespecting Mamie, Mamie has never done something like this tasan she must ve her reason banda haka he will try and talk to her alone when she s a bit calmer. Hameed! Sauke kansa Hameed yayi ransa adan bace he s not happy at all for Hamadi, an raina Hamadi dayawa, Mamie tawani maida Hamadi yaro karami, haba mana sabida baya magana, Mamie tace I said wat I said and it s final! Mikewa Hamadi yayi ransa amugun bace yakasa hiding bacin ran koya danne, car key nasa dake kan center table na falon yadauka yayi kofa zai fice Ya Mustapa yace Hamad! Mamie ta tare numfashinsa tace kabarsa yadade baiyi zuciya ba fitinanne yaro kawai mara hakuri Hamad yabude kofa fuuu yafice tare da banging kofan ransa yayi masifan baci. TOOHHH EXCLUSIVE! TAKE A LOOK AT MAMIE S POINT OF VIEW SHE IS ACTING LIKE MOM NA ASMEEY! ON A NORMS MATAR AURE TAI CIWO HAKA ANA DAN MAIDATA GIDAN IYAYENTA TAGAMA JIN SAUKI KO?? SHIMA HAMADI YAKI DAGAMA YARINYA KAFA ABINDA YA TSORATA MAMIE KENAN DONT FORGET MAMIE WITNESS HAUKAN ANXIETY DA ASMEEY TAYI A BACCI RANNAN IN THE NIGHT! THIS BOOK I CANT FINISH IT GOBE IS THAT OKAY BY YOU ALL? BUT I WILL FINISH IT BY NEXT WEEK ARE WE GOOD? KONA GAMA MUKU DIN GOBE???? YANZU DAI IS MAMIE RIGHT OR NOT RIGHT???? EPISODE 1 Hameed yatashi azuciye yabi Hamad same with Faisal shima,Ya Abdullahi yatashi yabisu, falon yarage daga Abba sai Mamie da Ya Mustapa, Abba yamike yace lemme see if I can talk to the boys yawuce yafice Ya Mustapa yakalli Mamie saikuma yataso ahankali yataho inda Mamie take zaune saiya bata side hug ahankali Mamie tadan sauke ijiyan zuciya, calmly yace Mamie na why did you do this? Dan shiru Mamie tayi saikuma takalli Ya Mustapa muryanta kasa kasa datai rauni tace I know Hamadi will be hurt and will not like this but I have to do it, Doctor kaiba yaro bane I can tell you everything bakaga Asma u ba, tamaka kama da wacce tasami good 3hours sleep tun dawowan mu daga hospital? Girgiza mata kai Ya Mustapa yayi, anatse Mamie tace Mustapa this girl is not well at all, before kazo gidan nan rannan ni kadai nasan mena gani, not just maganin
Chapter 131 · 0% Book details