Sashe 115
Uwa Ko Ukuba Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
mother Asmeey na! I am sorry I m sorry Asmeey! Wlh I was nothing but a bad sister to you! Munir is the only good person among us! He did wat we couldn t do for you wato stood by you, Asmeey I m sorrryyyy Aysha ta kankame Ya Aya dan she s speaking abinda ke zuciyanta dukansu biyun were never good to Asmeey bawai sun tsaneta bane but tsoron Mom ya a they couldn t shower little sister su da love datai deserving from them suka fita rayuwanta, tashi Ya Aya tayi tadaga Aysha data tashi da kyar tace m sorry Asmeey! Allah yamiki rahama Zee kuka take haka su Anty Asiya, Abba yakalli Hamad saiya kalli Mustapa da Hameed alamun su daukesa su kaisa, dukawa gaban Hamad Ya Mustapa yayi yace Hussain! Kallonsa Hamad yayi, anatse Ya Mustapa yace time to say good time! Zokama matarka addu wani kalan kallon Ya Mustapa yake kaman bai gane maganan sa ba Ya Mustapa yakamasa Hameed nasaka hannu suka kaisa wajen suka zaunar dashi, zama Hamadi yayi yana kallon Asmeey yayi shiruuu na kusan 2min, sai kawai yakama hannunsa yakai baki yasa yatsunsa abaki yana tauna kumbansa kaman wanda yasami tabin hankali yana kallonta kuma but kumbuna yakeci kowa yayi shiru masu kuka na kara sautin kuka natse Abba yace rufeta Malama mukaita waje amata salla ijiyan zuciya Malama tasauke Hamad yabata tausayi takai hannunta ahankali taja farin Yadin dake wuyan Asmeey zata rufe fuskanta kaman saukan aradu dawani irin zafin nama da gudu Hamad yawani sunkuci Asmeey for the first time yariketa gam ajikinsa ya rungumeta tsamtsam yace Husnahhhhhhhh! Yakara kankameta yana saka fuskansa gefen wuyanta ya kankameta sosai yawani fashe da kuka yace Asma ul Husnahhhh! Yafashe da kuka ba kakkautawa yace I can never let you go! Saidai abirnemu tare! Wat is me without my Husnah! Asmeey kene rayuwana! Asmeey don t leave me kiji tausayina! I will sink and sunk and lost and lostt and lostttt and everything without u, Asmeey karki bari su rabamu Asmeey yacirota daga jikinsa yariketa a hannu yana kallonta, yakai hannunsa yazare audugan hancinta Abba yace Hamad! Amman kaman badashi akeba yawani shafa fuskan Asmeey yana wani irin kuka yace ke kadai nataba so in my life! I will never ever hurt you again! I will make you happy! We will be parents again! Asmeey I ve been a good husband! Give me another chance to give you my full love! Husnah dan Allah karki rasu ki barni! Come back sai we die together rana daya kinji! Asmeey mexanyi arayuwan nan babu ke eh ? Diddiga hawayensa keyi a fuskanta sosai yasake maidata jikinsa yace I will never leave u again even now saidai akaimu tare! Husnahhhhhhhhhh Yafashe da kuka mai tsuma rai ita kanta Malama saida tai kuka, cikin wani irin muryan kuka Hamad yace I love you Asma u! I love you Asma u! I love uuuuu shiru yayi sabida ijiyan zuciyan dayaji a kirjinsa danya rungumeta, kyafta idanu yafara kaman mahaukaci saikuma yashiga cirota daga jikinsa ahaukace yace Yaya tayi numfashi! Kowa ya kallesa Abba yace Hamadi it s okay batai numfashi ba tarasu Asmeey dawani irin sauri yace wallahi tayi numfashi Yayaaaa duk sai akazo harda Munir Ya Mustapa ya duka yana kallon Asmeey, Baba ma yazo Mamie ma haka da yayyinta kowa jikinsa na rawa, anatse Ya Mustapa yace s not breathing! Daukomin stathoscope a mota na Faisal Da gudu Faisal yafice Musty yakai yatsansa yadauka kan jijiyan wuyan Asmeey but he s still not feeling any pulse, daidai Faisal na shigowa yabasa karba yayi da gudu yasa a kunnensa ahankali yakai yasaka ta cikin wuyanta yadaura kan kirjinta dasauri yakalli Hamad da jikinsa ke rawa yace Mamie abamu bargo da kayan Asmeey her heart is beating but very slow we need to put her in ICU withing 20min komu tasata finally kai zokaji kabbara Hamad yawani fashe da kuka kowa na Allahu Akbar! Allahu Akbar! Mazan sukai waje Malama na kabbara Mamie ta karbi Asmeey daga hannun Hamad aka cire likafanin wani simple gown aka samata Hamad ya karbeta yafito gudu kawai yake akai mota da ita yashiga ya kankameta akahau sharara gudu mazan waje na kanbara kowa harda yan anguwa ana Myrna ana doguwan sumace sai asibiti. Kafin suyi parking about 10 doctors dukansu abokan Ya Mustapa ne na jiransa da Nurses da gado da abubuwan CPR aka dauki Asmeey sai ciki su Hamad dasu Abba harda su Mamie dan kowa yabiyosu banda matan yayin suna asibiti aka zazzauna while Hamad na gaban dakin da aka shiga da ita yana leke kaman zai zare, almost an hour Doctors sukayi akan Asmeey ana ceto rayuwanta akai shocking heart nata countless time kafin luckily tafara breathing sannan aka ma jikinta abubuwa na disinfection cus ba asan lafiya tools da aka mata evacuation dashi suke ba, all the doctors are saying this is miracle Allah ne kawai yadawo da yarinyar data daina numfashi for hours she needs to be in ICU for 24hrs, Hamad yana wajen yaga anfito da Asmeey ga oxygen a hancinta yabisu da gudu su Baba suma duk suka taso Ya Mustapa yatare Hamad yace you can t see her now but she s alive Alhamdulillah! Dukawa Hamad yashigayi ahankali gani yake sujjada kadai is not even enough to thank Allah for this favor dayamai but still saida yayi kowa yazo wajen ana hamdala Mamie na kuka sosai. Ya Mustapa yace yanzu tana ICU nobody can see her or ama barsa ya shiga wajen sai bayan 24hrs an fito da ita Dasauri Hamad yace but how is she Yaya? Dan ijiyan zuciya Ya Mustapa yasauke yakalli duka family nasa kowa is anxioussun basa tausayi yace all I can say for now is she s out of danger but bansan Yaya zata tashi ba! Just pray for her! Kumata addu a sun mata evaluation naciki without any sedative or any magani nothing nothing ko bayan an gaman babu wani magani a system nata daya nuna tashi wallahi Allah ne kawai ya dawo ma yarinyar nan da rai! Just pray for her, duk ku tafi gida ku dawo gobe Dasauri Hamad yace I will stay here Yaya kawai yawuce yayi wajen ICu yazauna kujerun wajen yana kallon dakin da Asmeey ke ciki, Abba yace are you sure zata tashi lafiya? Kafada mana gaskiya tunda baya wajen nan? Ahankali Ya Mustapa yace akwai high probability zata shiga state of shock! Due to fear and pain, she might also loose her mind so just pray for her Duk gyadamai kai sukayi yace kuje gida za ayita zuwa muku barka I will be here da Hamad duk suka gyadamai kai dudda babu wani mai so yaje gidan but suka tafi. EPISODE 1 Wuraren 8 nadare Mom ke farkawa sabida haushin karnuka datakeji ba kakkautawa, kadan kadan take bude idanunta karnuka tagani dudda akwai duhu wajen but akwai hasken wata ga idanun karnukan dake kyalli sabida dare suna kallonta, sun zazzago da harshe, su kusan uku suna wani nishi suna dalalar da yawu dake sauka kan fuskanta da wuyanta, wani irin mugun faduwa gabanta yayi batasan sanda tawani yunkuro kaman mahaukaciya ba ta taso firrrrrrrr, jakanta datagani tadauka ta buga karnukan dashi duk suka koma baya tamike dasauri tasa hannu tana gudu tana kokarin ciro key mota kare daya yawani biyota kaman zaki yakai bakinsa kafanta ya ganna mata cizo a kafa, ihu Mom tayi ta fizge kafarta daidai tana ganin key tabude mota ta shiga tarufo da gudu ta kunna motan taja karnukan na haushi sunabin motan Mom nawani irin nishi na azaba kafanta na zugi tafito gari tawuce wani asibiti tai parking tashiga ciki da sauri, suka wanke mata kafan tabiya kudi ta dauki hanyar kano that night still kafanta ciwo yake Tahir taje ta kwanta batare datai wanka ba, tun safe ba salla, tai shiru jikinta ciwo yake sosai da kafan dayasha bandage gabanta sai faduwa yake Asmeey kawai sai fadomata arai take, deep down tanajin wani iri a kasan zuciyanta dataga yarinyar ta rasu, damuwa ce? Tadamu ne Asmeey tarasu da gaske? But ai tafi kowa son yarinyar ta mutu tuntuni mesa yanzu abin ya tsaya mata arai? Son Asmeey take? Damuwa da Asmeey tayi? Yarinyar da sanadinta Fawaz yake mata iskanci? But how could even Fawaz do this to her? Asmeey is not in the picture he should ve made her his queen? How is she going to leave without him? Shiru tayi she s really thinking about Fawaz but kuma kawai sai Asmeey takara fado mata arai, ahankali ta kwanta agado tai shiru tana kallon sama tana tuna sanda ta haifi yarinyar! Asmeey is one daughter ayaranta da starting from small take sonta! Asmeey na son mahaifiyarta! Lokacin nan she can t keep her da mai raino taje office Asmeey bata zama ga kiwuya, idan ko Mom ta taso daga aiki tazo daukanta wajen mai raino Asmeey na hangota zata fara murmushi tana dariya tana tsalle tana chap clap clap. Mom tayi da short smile da bamatasan tayiba, tacigaba da tunani, Asmeey yaran nanne that are very clingy koda yaushe tanaso taga tashige jikin Mom, kota rungume Mom, kota taba Mom, kota kama hannun Mom, itakuma tundaga kan su Aya she hates clingy children, ta tsani yara su dinga mammanne mata da sauransu, she hates it with passion saita tuna rannan da Asmeey tai lamo ajikinta danata duba kyasfi abayanta dakuma rannan da Asmeey tanata kallonta tace mata mene tace Mom I love you! Wani abu Mom taji yazo ya tsaya mata akan zuciya data rasa menene shi but abun is not making her feel happy about rasuwan Asmeey and at dsame time she s not feeling sad wani neutral feeling takeji at d same time kuma sai tunanin yarinyar take wato Asmeey! Takasa denawa kuma, Lema Mom taji akan fuskanta dakuma sauri takai hannu ta taba jin hawaye yasa taja wani tsaki. Mtswwwwww like seriously? Tawani tambayi kanta cike da tunkaho da girman kai, tace Asmeey nakema kuka oh please! I m just sad because of Fawaz ne and zaisani! Tayi shiru still tacigaba da juye juye takasa natsuwa takasa jin dadin rayuwanta Asma u kawai ta tsaya mata arai gari, bata taba taita