Sashe 53
Uwa Ko Ukuba Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
M SHAKUR EPISODE 2 Wuraren 5 Abba yafito most of the times sai around 5:30 yake fitowa lokacin da za'a tada salla kawai zuciyansa ya sanar dashi Hamad bazai kwana dakin nan tareda Asmeey ba abinda yasa yafito yanzu kenan kai tsaye yabude kofan dakin tareda kunna wuta Hameed yagani agado yana bacci but ga wayan Hamad da bargo agadon Hamad waje Abba yasamu ya zauna fitowa Hamad yayi daga bayin sanye da kayan dake jikinsa wanda duk ga lema leman ruwa ajiki, dakuma ruwa agashinsa sosai dan bayin ba towel bai iya ya tsane jikinsa ba, sabida yasan Hameed na bacci saisa yafito ahaka da wih saiya tsaya abayi ya tsane jikinsa da ko'ina tass sannan zai fito, yana fitowa yaga Abba zaune kan gadonsa saida yaji kaman ya koma bayin yarufo kofa sabida kunya ya sauke kansa kasa dasauri, ya tsaya yama kasa gaida Abban, Abba yace "me kakeyi adakin nan? Koko meya kawoka ka kwana anan? Ka dauka dakai da Hameed daya ne? Ko ka dauka mun aura maka Asmeey sabida taita kwana ita dayane adaki? Hamadi which one?" Abba yayi maganan dadan fada kan muryansa da saida Hameed yabude ido yaga Abba yahada rai yana kallon Hamad daya fito daga bayi, Abba yanunamai kofa yace "wih kaji na rantse naka, na kara ganinka adakin nan sai ranka yayi mummunan baci, tsakaninka da dakin nan saidai zuwa daukan abu kafita, ka dauka kai yaro ne yanzu? My friend go to your room!" Hanyar kofa yayi kansa na kasa yabude yafita Hameed na danne dariya Abba ya kallesa yace "kaikuma ka sanar da ita zamuzo rannan asabar?" Dasauri ya gyadama Abba kai yana murmushi Abba yamai wani mugun kallo yawuce yafita abinsa. Dakinsu ya shiga but baiga Asmeey akan gado ba yaji karan ruwa hakan yasa yawuce wardrobe yabude yaciro jallabiya mai kyau yarike a hannu yakara kallon bayin jin karan saukan ruwa yasa yacire rigansa damn! Hamad nada huge chest dawasu dark flat nipples nasa awajen, yanada gashi a kirji dasuke a kwance basu da yawa sosai, yanada 6packs masu kyau, hannunsa a mummurde, yana kokarin saka jallabiyan Asmeey na bude kofan bayi tana fitowa ganin Ya Hamad ba riga wani kalan gigicewa tayi tace "wayyooo Momm" sai kawai tajuyamai baya dasauri tareda dukawa da sauri ya zura jallabiya duk sai yaji dan kunya yasaka hulansa yafesa turare yawuce yazo kofa yafita harya fita, faduwa gabanta keyi da kyar ta mike tazo tai salla tashi tayi takoma bayin kafin yadawo wanka tayi tafito sanye da hijab ta zuba kayanta basket inda taga shima yasa kayansa sai kawai taji tanajin kunya daura nata kan nasa saita daga rigansa tasa nata akasa saita kasa ijiye rigansa hancinta takai kayan kamshi mai dadi kayanshi wih maida rigan tayi ta ijiye ahankali tazo wardrobe tabude kayayyakinta bataso tasaka atampa but hakanan taciro atampa gown red ta ijiye tadauki bra da pant da cream dinta tashafa tasaka pant zata saka bra takasa gabaki daya da hannu daya, ko jiya tayata sa hook akayi da cirewa, rashin sannin yanda zatayi yasa ta maida bra ta ijiye tadauki gown din tasaka shima zip din half ta iyaja ta fesa bodyspray da turarenta tana kokarin daura dan kwali akanta dan bazata iya daurawa da hannu dayaba Hamad ya shigo dakin da yar karaman sallama sauke kanta tayi kasa akunyace murya ciki akuma hankali tace "ina kwana Ya Hamad" karasowa yayi ya ijiye bagpack nashi kan desk yaciro laptop dinsa ya ijiye yace "ya jiki" ahankali tace "fine" rufe wardrobe din tayi ahankali tazo zata wuce wajen desk din dantaje kofa taji ahankali yace "ina zaki?" Tsayawa tayi kanta akasa tace "wajen Mamie" takowa yayi ahankali zuwa inda take tsaye sai kawai ya tsaya abayanta, ya kalli bayan sai kuma yadan kauda kai kafin ahankali yasake kallon bayan akaro na biyu, half of back nata abude, hannunshi yakai dake dan rawa kadan ya daura saman bayanta runtse idanu Asmeey tayi tsigan jikinta na wani irin tashi taji wani saukan sanyi ya ratsata, dasauri takai hannunta mai lafiya tai placing abayanta kaman zata hanashi dinnan, ahankali Hamad yakai hannunshi yadaura akan nata yadauka yasauke yadawo da hannun yadaura akan cikinta ya tsaya ahaka yayi shiru bai jaye hannunsaba, murya chan kasa kaman mai whispering that's so piercing yace "1 wanna help!" ratsa jikinta kalamansa sukayi takasa motsi sai kirjinta dake bugawa, ahankali yazare hannunsa saman kan nata daya ijiye a ciki sannan yadawo da hannun bayanta sai kallon fatar bayanta yake da bruises dinta some sun washe some na nan kafin gently yashiga zipping zip dinta sama kaman bazai gamaba cikin jikin Asmeey nawani irin kadawa har saida yakai karshe sannan yakai hannayensa biyu kan dankwalinta dake saman kanta, kankame idanunta tayi he could see yanda breath nata yayi destabilizing, bawai ya iya dauri bane kawai saiyakama end to end na tip din dankwalin data riga tayi placing akanta saiya kulle da kyar hakan saida yasa tafado jikinsa dan abinda yake mata yasa batada stamina bayanta ya manne da kirjinsa, ass dinta yasauka kan maransa wani irin feelings Hamad yaji baisan sanda ya furta. "Subhanallah" dasauri yadan dagota kawai saitaga yawuce yashiga bayi itakuma saitai kofa da sauri she kind of rude kawai tafitone kaman an jefota babu kowa asama, sauka tashiga yi kasa ahankali tasan akasa Gwaggo take dakin data gani nan kasa tauce tabude ahankali Gwaggo dake jingine da gado tana lazimi da charbi tabude idanu ganin Asmeey tace "ke Asama ubanme kika fito yi yanzu da shegen kallabin dakika daura kaman na yan bararoji* dasauri Asmeey tadauki madubin data gani kan wani kujera takalli kanta wih saida tai dariya har wani kunnuwa da aljihu daurin yayi sai kawai ta turoma Gwaggo baki tace "ni daurina yayi kyau" Gwaggo ta harareta tace "tashi ki barmin daki barakisa Abubukar yazo ya zazzagamin masifa da safiyan nan ba yace nahana yarinya zaman aure dan kashedi ya karanto mini jiya kaman yasan hakan zai faru yau, kinga fita banso ki sani a matsala kaga yarinya da sassafe sai kace mayya" hararan Gwaggo tayi Asmeey zataje ta zauna Gwaggo ta kwala murya tace "Abubak....." hanyar kofa Asmeey tayi tace "kuma bazan kara zuwa bama" Gwaggo tace "eh ni nazo" fita tayi daidai Mamie nafitowa daga kitchen suka hada ido dasauri Asmeey tasauke kanta kasa tace "ina kwana Mamie"Mamie tace "maza koma dakinki me kika fito yi?" Murya chan kasa tace "aiki zanyi" "dawani hannun? My friend koma daki in inaso kimin wani abu zanzo na kiraki" gyadama Mamie kai tayi tajuya tahau staircase tashiga zuwa sama Mamie na ganin daurin tasan Hamad yayi dan bazata iya dauri ba kana ganin daurin kaga aikin maza, Mamie tayi murmushi Hamad is taking care of her. Ahankali tabude kofan dakin ta shiga Hamad yajuyo yakalleta sai ya maida kansa yacigaba da abinda yakeyi gado tawuce taje ta zauna saikuma ta kwanta kawai tareda juyamai baya tayi shiru tana tunanin Mom sai kuma tafara kuka ahakan dai bacci yayi awon gaba da ita. Yanda Mom taga rana haka taga dare gashi takira number Asmeey yafi sau dari baya shiga to me ya sami layinta, da kyar bacci yasaceta da asuba wuraren 8 wayanta ya shiga ringing tabude idanunta ahankali tadauki wayan Fawaz ne dasauri ta tashi zaune takai wayan kunnenta kafin tayi magana yace "daga ina zuwa i will call you back shine har yanzu ko" Mom tace "bahak...... ." katseta yayi yace "that's not why I called you wai ina Asmeey ya maganan mu? I really really love Asmeey wih kullum sainayi mafarkinta, I don't care how you do it convince Dad nata ni I've decided zan turo Dad magana, yauma Mom tasa baki itama, yace he will make time tommorow ni kawai ayi auren bazan wani iya jiran that law school ba " faduwa gaban Mom yake sosai da kyar ta danne tace "da dai ka dakata Munir the father is still angry and also yarinyar nan ta karye fa, the father is very angry I am just looking for a way dazansan mezan gayamai sabida ya yarda dakai after wat happened" azuciye Fawaz yace "ke bari kiji batun yau nasan bakison yanda nakeson Asmeey ba, I love that girl from little, na baki the whole of today sort everything out inba hakaba you know the rest" ya katse wayan Mom tai shiru kanta ya kulle, instead of Fawaz yayi finding out on his own, she knows him goben nan babansa and his people will come to this house to yaji zancen fa? After all he messed everything up not her, daga wayan tayi tai dialing number sa harya katse bai dagaba a nabiyun ne ya daga yace "wai menene kuma kike damuna da Kira again?" Ijiyan zuciya Mom ta sauke tace "zanyi wanka yanzu na shirya come to our house we need to discuss" "banda time dinki nasan so kike na ciki nikuma yau bana sha'awan gindin tsohuwa!" Runtse idanu Mom tayi muryanta yayi rauni tace "please it's about Asmeey Fawaz" Dasauri sounding serious yace "okay okay I will be there by 9" ya katse wayan tashi Mom tayi tafada bayi tayi wanka tafito tai salla ta shirya tsaf cikin wata super da gyale da jakanta da some files dan daganan zata biya court tafito falo Gambo ta shigo tace "akawo breakfast Hajiya"? Girgiza mata kai tayi Gambo tafice Mom ta sauna taciro iPad nata tai replying mails sannan ta tashi tayafa gyalen tafito tana gyara glasses nata takalli Gambo dake gyara falon saman tace "aje a gyara dakina" tasauka kasa Ammi dake bama yara breakfast tace "ina kwana" ko kallon Ammi Mom batayiba yaran dake gaidatama bata kallesu ba barinma Munir dau is ko nuna tasansa batayiba tafice abinta ta shiga jeep nata tabar gidan. 8:30 takai gidan ta bude da kanta tashiga tabi ko'ina babu wani aiki tawuce sama. 9 dot Fawaz ya shigo yana sanye dawasu crazy jeans da riga da sigari a hannunsa yashiga flat din a falo yaga Mom zaune yana ganin fuskanta yace "are you sick or wat? U look somehow" ya zauna yana busa hayaki ahankali Mom tace "Fawaz!" Kallonta yayi yana busa sigari, muryanta na dan rawa kirjinta ma dukan uku uku tace "Baban Asmeey ya....y....ya au... aurar da Asmeey!" Wani kalan