Sashe 116
Uwa Ko Ukuba Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
tunanin Asmeey like today ba jikinta duk yayi wani la asar, she s feeling something azuciyanta, gashi fuskanta sai jikewa yake da hawaye da ba ita keyinsu ba tana gogewa, sai ganin fuskan Asmeey takeyi, tadamu but she s angry akan mesama ta damu Asmeey is not worth tai occupying space na zuciyanta, wlh bata runtse ba duk sai zazzabi yarufeta ga kafan da kare ya cijeta dake mata radadi tawuce ta shirya komi tai wanka tafito tai checking out taje ta maida motan suka kawota airport tahau jirgi sai Bauchi. Asibiti tafara zuwa aka duba kafanta akace ba a kashe mata dafin da kyauba saida aka mata allura uku kafin tawuce gida tana shiga saitaga gida hatta mai gadi babu shi flat dinsu empty babu kowa, gadai komi all funitures na nan but all the children basanan, tawuce dakunan su an kwashe akwatinansu da sauran su Baba da gaske yake? Jitayi duniya yamata zafi this big house ita kadai? How? Tayaya zataji dadin gidan nan ita kadai? Tayaya zata fara rayuwa cikinsa just she?. EPISODE 1 Komawa gida sukayi daga asibitin jama a sai shigowa ake harda mutanen dabama su sani ba ana musu barka ana kuma mata addu an samun lpy, saida mutane sukadan ragu sannan Mamie tama samu natsuwan ganin Zee da kanta ke kasa dan kunyan kowa take murmushi tayi tace Zainab ahankali Zee tace Mamie sannu da dawowa Allah bama Asmeey lpy murmushi Mamie tayi tace jiya tashin hankali yasa ba a fara biyo dake nan ba, sannu da zuwa kinji Allah miki albarka akunyace tace Ameen Asiya tace meza a dafa Mamie? Anatse Mamie tace kun manta al adan mu duk sabuwan Amarya ke zaba Asiya tace hmmm wlh tashin hankali yasa na manta komi, meza a dafa miki Zee? Akunyace Zee tace anything Dudda bawai hankalin kowa yagama kwanciya bane but 60% na danuwan kowa yatafi saura 40% which is lafiyan Asmeey, Alhaji Mahmoud Yayan Mom yazo cus Baba yakirasa tun sace Asmeey da Mom tayi yakirata yafi a kirga wayanta baya shiga, koda ya iso Baba bai boyemai komiba har affairs nata da Fawaz Alhaji Mahmoud was shocked to bone marrow yace yaron datake fasikanci dashi takeso ta aurama diyarta wani kalan jahilcin jahillya period ne wannan? Alhaji Mahmoud ya tambaya kunyan Baba yakamasa yadaima kowa gaisuwa yatafi kafafunsa ba karfi, wajajen Takwas na dare Ramla da duka kanninta dawani babban manager business din Baba suka iso kano dan Baba ya aikasa yakawosu ya yanke shawara zai dawo kano da zama kusada yayansa da Asmeey saikuma bude Sana a anan kano sannan zai dinga zuwa Bauchi yana duba sana ansa tanan, zai sayi gida anan, Munir zai nemamai transfer zai maida yaron Egypt kawai yakarasa karatunsa anan ita daman Aysha a Abuja take aure sunadai zuwa Bauchi hutawa itada mijin, Aya ne kawai ke aure a Bauchi, he s relocating back here he will never make that mistake ever again he will protect all yaransa especially Asma u yayi regretting actions nasa, he s going to be a better father hence forth. Kawu aranan da daddare yama Mama saki daya Mama kaman zata haukace yace tabar gidan tadauka za a roki Kawu wlh babu wanda yacemai anything let her serve the punishment inba hakaba bazata taba daina gulma ba, it s high time adena letting everything go in the name of zumunci, washe gari da kansa yakaita airport ta tafi shi bayau zai tafi ba. **** Wlh at a point saida Ya Mustapa yafara jin tausayin Hamad cus the only thing dake dagasa daga gaban ICU dinnan is salla daidai da ruwa babu acikin shi abinci babu, babu abinda bai kawomai ba Hamad bayaci, yatashi suje office din nan ina baya tashi yana zaune gaban ICU nan yana kallon Asmeey ta glass dako motsi batayi connected to machines ga oxygen a hancinta. Ga wajen sanyi sabida AC wuraren 2 nadare Ya Mustapa yazo wajen rikeda wata yar bargo haka bamai girma ba da coffee mai zafi a hannunsa ijiye coffee yayi ya warware bargon yaduko ya yafama Hamad daya dago jajayen idanunsa da sauri dan baima lura da Ya Musty ba ya rufamai, maida kansa yayi kasa Ya Mustapa yazauna kusada shi yadauki coffee yabasa yace have this kin karba Hamad yayi ya girgizamai kai cus bamaya iya magana, Ya Mustapa strictly yace wlh zan koreka from this hospital idan baka amsa kasha ba ha Ahankali yasa hannu ya amsa yayi shiru yana kallon roban coffee din hawaye na taruwa a idanunshi saiya fuzar da iska daga bakinsa mai zafi sai hawaye yafadomai dasauri yakai bayan hannunsa ya share yasake fuzar da iska batare dayayi magana ba kana ganinsa kasan zuciyansa cike yake da bakin ciki, hawaye suka sake zubowa ahankali Ya Musty yakai hannunsa yakama kafadan Hamad da karfi hakan yasa gently Hamad yakai dayan hannunsa yadaura kan hannun Ya Mustapa dake kafadansa yarike yana fuzar da iska yana wani kalan gyadama Ya Mustapa yakai hawaye na saukowa bakinsa nawani irin rawa yace lost saiya kasa magana sabida yanda abun ke masa ciwo sai kawai yawani irin juyowa ya rungume Ya Mustapa da kyau, is as if yanzu ne yake asalin kuka all those moment ba kuka yayi ba cikin wani irin murya yace I lost my little ..by yanda jikin Hamad ke rawa yana kukan kasan abun ba karamin ciwo yamai ba Ya Mustapa felt it sosai, bayansa yashiga shafawa, murya chan kasa Ya Mustapa yace I know it s painful but ka dauke sa as kaddara daman Allah ya kaddara cikin bamai zama bane pray Allah yasa mai ceton kune, and just because you guys lost this baby doesn t mean bazaku sake samun another one ba, da izinin Allah zaku samu wani cikin soon ma dazaran Asmeey ta warke, I will make sure the best gynecologist ta dubata to makesure Asmeey is okay evacuation da suka mata baiji mata wani ciwo awani waje ba everything is going to be fine kaman ba ayiba Hamadi EPISODE 1 Ahankali yace but as a husband you need to learn how to be strong, Hamadi you are not that little boy autan gidanmu da zaka dinga yawan kuka kaman da noo! It s time yanzu kaima ka kula da naka responsibility din and be a man kaima ka lallashi family ka, look at you please Asmeey ta tashi ta ganka in this condition ai she will deteriorate, Hamad dole namiji yama kansa zuciyan maza and learn to be strong for family shi, the one in pain physically and mentally and emotionally is Asma u cus ita aka dauke, aka azabtar, aka kwakulo cikin dake cikinta ba ahaka idanunta biyu duk wani azaba daka sani ta sha kai kawai you are feeling the pain a zuciyanka ne sabida soyayyan dakake mata da babynku imagine kanajin pain this much then how will Asmeey s pain be like? Ya Mustapa yadanyi shiru yace idan yarinyar nan t a tashi mu gabaki dayanmu bamuda wani effect on her but youuu! Hamadi taganka looking this messy lost da this kumburarrun idanu Asmeey will be completely shattered so put yourself together and give this poor girl the support dabata taba tunanin zata samu ba! Trust me second chance Allah yabama all of us to do better in protecting kanninmu yaranmu matanmu we had countless time and chance to save this girl but gani muke ai mahaifiyarta ne look at today, so we should do better, Hamad don t ever make mistake na neglecting matarka hold her close taji sauki kubar garin nan start life naku afresh, start all over and be the best husband to her cus she deserves it give this girl the love she s craving for, fill up that void in her heart, be that man da she will wish idan akwai hundred life time she wanna spend it with u kaji ? Gyadama Ya Mustapa kai yayi ahankali yanajin wani karfi Ya Mustapa yace take your coffee dasafe zakaje gida wash up change and comeback okay gyadamai kai yayi ahankali yakai coffee bakinsa yafara sha Ya Mustapa ya tsaresa da idanu. Wuraren 12 sukakai gidan dan kallonta Hameed yayi tasoma bacci dan murmushi kadan yayi he s still sad but like 70% of it is gone, bude motan yayi yafito yazagayo ta dayan bangaren ya sunkuceta a firgice Zee tabude idanu hada ido tayi da Ya Hameed hararanta yayi yace kinci kuka ba dole kihau bacci ba boye fuskanta tayi tana kokarin sauka yace ohh bazaki more hannuna ba dan nama daukeki bakisan nan gaba kikai ciki bazan iya daukanki ba akunyace Zee ta shiga fizge kanta yayi dan dariya yasake kankameta yabude flat nasu yan uwanta sun gyara ko ina na kamshi sauketa yayi she knows very well baici komiba hakan yasa tadan kalleshi akunyace tace mezakaci? Bakaci komi ba tun safe dan kallonta yayi cikeda so yace make me tea akwai chicken ko idan yan uwanmu basu cinye kazan amarcin mu ba amin microwaving duk kunya yakamata tawuce kitchen tana tafiya ahankali yabi tafiyan da kallo sai kuma ya tsaya yayi shiru sai yanzu yasami natsuwan tuna last night, Sex da dadi fa, ashe saisa Hamadi yadinga kuka, ko shima is because he s not soft like Hamadi da yayita kukan cus abun Zee badai dadi ba gaskiya saiya karayi yau yadan lashe baki ya kunna tv yatashi yawuce sama dakinsa yaje yayi wanka yasaka pajamas dark blue ya feffesa turare yana bude kofa yaga tahadamai komi anan falon sama ta ijiye kan center table Ga tea mai kamshi ga kazan tai microwaving sai kamshi yake dakinta ya kalla saiya wuce yabude kofa bata ciki but ga kayanta kan gado yaji karan ruwa da gangan yayi wajen bayin kai tsaye yabude kofan yace kasa magana yayi sabida ganin Zee naked ba kaya jikinta tana wanka Zee ta kurma ihu. Wayyoooo ta duka da gudu, wani binta da mayen kallo yayi yace ni kidena kunyana to me bangani ba jiya eh mai Anko? Turomai baki tayi taki dago kanta tace kafita dariya yayi yace ni da gidana ake korana karna shigo wani waje ? Kaman zatai kuka tace ba kyau magana abayi fa kallon gabansa yayi yace ai ni ban shigo bayi ba