← Book details Uwa Ko Ukuba Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 48 OF 140

Sashe 48

Uwa Ko Ukuba Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

dake cikin mota duk kallonta ake banda Hamad dake gaban motan Abba kansa akasa, Munir yataho kanta azuciye kafinma tayi magana yace Asmeey don t even say abinda kike shirin fadi, wai are you mad? Mom will kill you kika cigaba da zama anan?Sabida she hugged you just now is that it? Kin dauka u will keep getting daily doze of hugs ne? Ya Asmeey ?Fashewa da kuka sosai Asmeey tayi cus nobody will understand wat she is going through da tsinuwa da bakin da Mom tamata, kawai sai tayi kneeling tama kasa magana kuka take Ya Allah she is in pain, curses daban daban Mom ta daura akanta idan tabisu bakin uwa na kama yara, kowa kallonta yake, Anty Asiya Matar Ya Mustapa tace Baban Areef maman yaran nan is a witch wlh, she will kill yarinyar nan eventually, I m just feeling bad for Hamad and the poor girl as well tayi tsaki ta dauke kanta cus kallon Asmeey nasa idanunta na ciko da hawaye, Baba strictly yace Asma u tashi muje ahankali tana kuka tace Baba kayakuri, dan Allah kayakuri bazanje ba wani murmushi Mom tayi ta karkada kafa tace Ya isa, tashi kizo muje ciki babu musu kaman wata robot Asmeey tashiga kokarin tashi har Gwaggo saita bude baki hangame tana kallon ikon Allah, mikewa tayi daidai zata juya sai kawai suka hada ido da Hamad dake gaban motan Abba yana sanye da milk yadi dayamai shegen kyau yazuba mata idanu bazakace ga takamaimen menene kan idanunsa ba, sai kawai takasa daga kafafunta, takasa motsi, takasa daina kallonsa, sai kawai takara fashewa da kuka shikuma yana zaune yana kallonta kur, tasowa Mom tayi tazo wajen tasa hannu takama hannunta tace dalla wuce muje me kike kallo awanchan mai tabin hankalin ? Tajuya tajata Asmeey na binta but kallon Ya Hamad take dake kallonta tana kuka kowa na kallonsu, chak Mom taji an rike Asmeey cus takasa janta dasauri Mom tajuyo dantaga waye aka dauke Mom da mari da saida taga duhu dayake is unexpected mari jikake taaassssss!!! Asmeey tayi ihu tace Mommyyy! Ganin an mari Mom dinta TOM JAMA A ANAN NAKAWO KARSHEN FREE PAGES THANK YOU FOR READING MY STORY! SHIN WAKUKE GANI YA MARI THE ALMIGHTY BOSSY MOM?? ANYA TAFIYAN ASMEEY KANO ZAI YUWU?? YAZATAYI DA TSINUWAN MAHAIFIYANTA?? AGANINKU TSAKANIN MOM DA BABA WA ASMEEY TAFISO??? KUNA GANIN ASMEEY NA SON HAMAD??? ZATA IYA TAKE TSINUWAN MOM TAYI XAMAN AURE DA HAMAD?? KUNA GANIN MOM ZATABAR SU SUYI ZAMAN AURE?? SO MOM TA IYA LALLABA YARA HAKA HARDA KIRAN ASMEEY AUTAR MATA NA! MY BABY! MY PRINCESS GROUP DAZAKI IYA SHIGA EXCLUSIVE 5K (Email update) VIP 2k (Telegram group) GGM 1K (Telegram group) GM 500 (Telegram group) KINDLY PAY INTO 6353995766 M SHAKUR WORLD MONIEPOINT 7032934950 AISHAT MUHAMMAD OPAY 3107021073 AISHA MUHAMMAD FIRST BANK CHAT ME UP DA EVIDENCE OF PAYMENY wa.me/+2347012181461 PLEASE SUPPORT ME BY SUBSCRIBING POSTING CONTINUES ON SATURDAY *UWA KO UKUBA* EPISODE YA ALLAH NA KAGA ZUCIYANA GA HAKKINA NAN DUK WACCE TAKARANTA MINI BATARE DATA BIYABA BAN YAFE MATA BA! JOIN OUR PAID GROUP AKWAI NA 500, 1k, 2k, 5k OR AREWABOOKS @mshakur SUPPORT ME PLEASE THANK YOU PAY HERE AND WATSAPP ME PAY INTO 6353995766 M SHAKUR WORLD MONIEPOINT 7032934950 AISHAT MUHAMMAD OPAY 0895672695 AISHAT MUHAMMAD GT BANK wa.me/+2347012181461 Asmeey felt every pain na slap din Mom a fuskanta har wani runtse idanunta tayi cus gani tayi looking at mahaifiyanta da Baba ya mara agabanta is taboo tayi wani ihu kaman mara lafiya zatabi mahaifiyarta kasa ahaka Baba yafizgota, Asmeey takara juyawa tabude idanunta tana wani irin kuka tamikama Mom hannu tace Mommmmy Baba yajuyo da ita dan ya bala in zuciya yadaga hannu zai kaimata mari Asmeey ta kankare a bala in tsorace dan Baba baitaba dukanta ba hannun Baba daya daha sama looks like kaman wani big rock is about to fall akanta yanda ta sankare in fear sai kawai Baba ya dakata he can t hurt yaransa especially yaro mai tsoro haka irin Asmeey, ya daka mata mummunan tsawa yace is something wrong with you Asma Girgizama Baba kai tayi tama daburce duka, Baba kaman zai rufeta da duka, Baba yace kin dauka yanzu wannan matan nada authority akanki ne? I do not have any authority on you nor your mother this is addininmu, are you a small girl? Tun kina karaman ko kinje islamiyya har gida ana koyarda ku, bakisan menene aure ba? You are Hussain responsibility and right! Karkashin mijinki Hussain kike! Aljannarki na karkashin kafansa! Idan kikamin wani hauka anan zan saba miki ainun! Ashe iyayen da basa masifa basa dukan yaro ashe idan sukayi abin baya kyau, Asmeey har wani fitsari fitsari taji tanaji, tunda ta taso bata taba ganin Baba this angry ba, bata taba ganin Baba shouted at any one of them like this ba, sai yau, bata taba ganin Baba yay zuciya hakaba sai yau, tsakar gidan tsit hatta ita Mom kanta takasa motsi daga kasan kafafu sun rike, Baba yakalli Mom dake kallonsa yace who do you think you are Salima? Wacece ke? Sabida I respected you nabaki freedom, na daura miki ragaman handling makarantan yarana doesn t mean ke ce ke iko dani, yarnan! Yanuna Asmeey dake kuka tana shaking yace ata ce! Nina haifeta! Hakki ne akaina na aurar da ita ga miji na gari, idan kin isa naga kin hana yarinyar nan bin mijinta zuwa gidansu yau saina gwadamiki ke ba kowan kowa bace face turbaya! Baba ya yajuya azuciye yace Hamad! Hussain come here! Bude kofar mota Hamadi yayi yafito kansa akasa, Mom na kasa dafe da kuncinta tana kallon ikon Allah dan Baba yagama disgata yau yacimata mutunci na bugawa a jarida gashi takasa tashi cus kafafun sun rike kam tazubama Hamad ido tanaji kaman ta tashi ta chakamai wuka, zuwa wajen Hamad yayi, Baba kawai yasa hannu yakama hannunsa yasa na Asmeey aciki, cikin kakkausan murya yace ga Matar ka ku barmin gidana immediately! Yanuna musu mota da hannu, yakalli Asmeey dake kuka yace idan you try any nonsense bayan kinje Kano you will see abinda zan miki kankame hannun Ya Hamad Asmeey tayi tana kuka sabida yanda ta tsorata da Baba, Baba yace nace kuwuce ku barmin gidana! Kan Hamad akasa yajuya rike da hannun Asmeey yafara tafiya Asmeey na binsa tana kuka sosai but still holding him tana kallon Mom dake binta da ido tana mamakin Asmeey dataga tafijin tsoron ubanta akanta, she thought babu wanda Asmeey ke tsoro aduniya sama da ita? How can this girl be afraid of Babanta sama da ita how? She thought after fadan Baba still bazata tafi ba especially with all abubuwan data gayamata but yarinyar nan ta bi yaron. Suna kaiwa wajen Abba da kansa yabude musu bayan motan tasa yace ku shiga nan Asmeey yadan kalla ganin Mamanta take still shaking dakuma Baba bamatasan ina sukeba sai kawai yadaure da kyar yariketa zai sata a motan tasake fashewa da kuka tana kallon Mom, Baba yataho azuciye yace Au bazaki shiga ba da gudu ta shiga tawani kama Ya Hamad tace Ya Hamad! Ya Hammad! Baba wayyoooo Allah na! Dasauri Abba yatare Baba yace Muhammadu Sani calm down rai abace Baba yace Yaya this girl tasaba da duka that s the only language take fahimta nakega kabanni na cimata shiga motan Hamadi yayi dawani irin sauri ta shige jikansa ta kwakumeshi tana kuka sosai! Abba yace Faisal zoka jasu ba musu Faisal yafito yashiga mazaunin driver, sai Abba yabudema Mamie gaba yace zauna zama Mamie tayi Abba yarufe motan Faisal ya kunna yaja yabar gidan, Munir yawani sauke ijiyan zuciya, Abba yace suntafi toh wuce kaje dakinka calm down please Kawu go with him Kawu yazo yawuce da Baba, Gwaggo tace an dauka shiru shiru haukane makira kawai Abba yabude mata mota yace shiga shiga tayi sannan yawuce yashiga mota shima duk suka fice su Kawu suka wuce flat dinsu da Baba, yaran kowa ya koma ciki har Munir ko ajikinsa Mom na kasa, Mama tazo wajen Mom takamata ta daga Mom tamike da kyar, Mom tace ni Baban su Aya zai mara ni? Ni Salima ? Mama tace kiyakuri Maman Aya muje fizge hannunta Mom tayi tawuce flat nasu zuwa dakinta tana tafiya da kyar, rabon dataji bakin ciki irin kalan na yau ta manta arayuwanta yau Baba ya guma mata, ya chusa mata sosai. Dakinta Mom tawuce tazauna kaman zata kama da wuta rabon dataji kalan bacin rai haka in her life wallahi ta manta, ita Baban su Aya zai mara agaban kowa? Ita? Ita da in the next at most ake shirin amaidata Chef of justice na Bauchi state gabaki daya ita zai mara? Ita Baban su Aya zai dauki yarta ya aurar batare daya shawarce ta ba? Bamata sani ba, did Baban Aya have any idea who she is kuwa? Barrister Salima AKA Mrs Saraki! Ita zai mara! This is an insult to her profession! Her dignity! Her worth! Shaking tafara tadaga waya, Yayanta ta shiga kira kusan 3miss calls ta mishi ana hudu ya dauka cikin kumfan zuciya tace Yaya kaga abinda Baban su Aya yamini ya aurar mini da yarinya batare dana sani ba Hakan shine daidai, niko ya kirani cikin mutunci da girmamawa kuma nazo har gidan nan har masallaci na shaida daurin auren Asmeey kuma nasa albarka, remember rannan danazo miki fada kin tuna amsoshin da kika bani? Salima kin dauka duk zafinki da fadin ranki da girman kai da sauransu kinfi karfin Allah ne? Kin dauka u own ur kids? Forget mu uba bamu cika zama da yaranmu ba sabida zuwa kasuwa da fita aiki but we own our children, mahaifi ba abin wasa bane, but ke gani kike kaman kece mai yaranki ke kadai, just take this as Allah ne ke sakama yarinyarki, zaluntarta dakike yayi yawa Allah ya dauketa yacireta daga hannunki muryan Mom nawani irin shaking ganin ita kawai Baban su Aya ya maida mara daraja, kaskantacciya, sannan yaranta da yan uwanta duka sun munafunceta tace Yaya so yanzu kasani, ka yarda that jobless boy mara abinyi ya auri y ata? Ka bari mahaifinta ya aura mata shi? Alhaji Mahmood yace sanda kika auri naki mijin he was jobless too da
Chapter 48 · 0% Book details