Sashe 65
Uwa Ko Ukuba Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ayi da fitan Mamie ba Hamad yabude kofan yashigo, hada ido yayi da Asmeey dake kwance kan gadon tana sanye da atampa ba dankwali akanta tayi wani irin kyau but idanunta sunyi jan kuka, tana ganinshi tai raurau da ido maida kofan yayi yarufe yazo bakin gadon ya zauna hannunsa yamika ahankali yakama nata yace how are you feeling ? Gyadamai kai tayi awani irin hankali tace zansha coke abin yaso yabasa dariya yadanyi murmushi kadan yace coke? Gyadamai kai tayi tsareta yayi da idanu dasauri tasauke kanta kasa, sakin hannunta yayi yamike yafice tabisa da kallo saukowa kasa yayi yawuce kitchen fridge yabude yadauko coke mai sanyi yafito Gwaggo tace kaga nima bani Lemun goran nan jeki dauka Gwaggo ta ballamai harara, wucewa sama yayi yabude kofan dakinsu ya shiga kokarin tashi tahauyi da sauri yakaraso wajen gadon, ijiye coke din yayi yadagota ta zauna tareda jingina da bango ya zauna gefenta yadauki coke din yabude yabata karba tayi takai baki takafa tafara sha yanda ya tsareta da idanu yasa tasauke coke din dasauri daga bakinta ta boye fuskanta da hannu kunya taji, murmushi yayi yace sweet tooth murmushi tayi tacigaba da sha tass ta shanye tadanyi gyatsa ahankali zata koma ta kwanta kawai saiya rikemata hannu dasauri ta kallesa dan lumshe idanu yayi yabudesu sai kawai ya fizgota jikinsa and just hug her so tight, dan rawa jikinta yafara wani irin kunya nakamata, patting bayanta yashigayi yana sauke ijiyan zuciya ahankali, Ya Hamad hardly talks but action dinsa speaks with volume na so much care for her, suna ahaka taji jikinsa yasake bacci ya kwashesa a zaunen rikeda ita. EPISODE 3 Dan dago kanta kadan Asmeey tayi daga kirjinsa takallesa wlh yayi bacci, in her entire life bata taba ganin mutum kwara daya that was as caring as Hamad is to her ba, Munir is very caring also yana sonta but dudda haka not like Ya Hamad, actions na Ya Hamad deeply screams I care for you and I will take care of you no matter what, ranan dayayi saving nata ta tuna yanda taga kofan ya karcesa har a hannu suna jini but baidamu ba he just wanna save her at that moment, bai damu da pain dinsa ba sai nata, if she s hurt because he cares yasan she s hurt, shi kadai yagane marinta akayi rannan, so many things dudda hardly yake magana but he knows better than kowa, yau kuma tun 2 yafarka sabida ita baikoma bacci ba, bai nuna yagaji da kukanta, koda yanda takemai shagwaba ko shigemai jiki ba, she don t really know exactly what she s feeling game da shi, idanma abinda takeji shine love din then she s very very happy she loves him, sosai take kallonsa he looks super calm even while sleeping gashi he s very fine, kawai bataso tafita daga jikinshi even for once second, shi kadai takeso taga tanama kuka yana kallonta dinnan even though bata tabajinsa ya furta sorry ba but the way yake lallashinta speaks sorry to her body, his looks are damn comforting sama da sorry or yakuri or even sannu, anytime yarike mata hannu she feels happy and calm is this love? Sannan bataso taga yafita wlh ko masallaci zaije saitaji wani iri batasan mesa ba kowa na gidan nan is her family ga Abba is Babanta ga Mamie gasauran su Yaya duk suna sonta but dukansu batajinsu kaman yanda takejin Ya Hamad, da kowa na gidan nan ya lallasheta gwara Ya Hamad ya lallasheta, idan kowa na nan Ya Hamadi bayanan she s not happy, ita kawai taita ganinshi agabanta. Sauke idanunta tayi kan lips dinshi dasauri ta kulle idanunta bataso ta tuna jiya kwata kwata dan yanzu zataji jikinta yafara ciwo, so take ya kwanta yanda yake zaune jikin gadon dauke da ita yana bacci looks exhausting to ya zatayi ta kwantar dashi? Daddagewa tayi ita adole mai karfi ta kulle hannuwanta abayansa zata kwantar dashi ko gezau baiyiba saima dan bude idanunshi dayayi kadan cikin bacci ya kalleta da sauri tai wani rauuuu da idanu tace ka kwantar dani ahankali cikin bacci kawai ya kwanto gadon tareda ita batare daya saketa yahau patting bayanta ahankali yana sauke ijiyan zuciya he loves sleep gaskiya most times idan yagama aikin dazaiyi a system bacci yake toh ba aiki garesa ba, sosai Asmeey ke kallonshi wlh dadi takeji yanda take jikinsa hannunsa abayanta yana shafawa kaman wata yar yarinya yana bacci murmushi tayi aranta tace s my husband kirjinsa tabi da kallo da wuyansa dan gashi ta hango dasauri tacire idanunta takai kusan good 1hour kallon mijinta takeyi ta kalli nan ta kalli chan kafin bacci yayi nasaran kwasanta ta kankamesa ahaka itama. Wuraren 1 yashiga bude idanunsa da kyar yakalleta yanda suke rungume da juna yayi shiru how did he ended up sleeping ma baisaniba dan kunya yaji kadan irin shine haka with a girl ajikinsa, gashinta yabi da kallo da kitsonta yana calculating kwanakin kitson tun ana gobe salla kitson na neman 10days yanzu, taji sauki he will take her to the saloon ayi wani, gently yatashi yana zare jikinsa batare daya tadataba yamike tsaye yawuce bayi kafin yayi wanka saida ya wanke kayayykinta na bacci tsaf ya shanyasu ajan bayin yayi wanka fitowa yayi ahankali daure da towel a waist yadan kalli gadon ganin tana bacci yawuce ya shirya cikin wani soft matron yard yasaka hula yabude kofa yafito yana kamshi sosai, Mamie bata falo baiji muryan Gwaggo ba yauta tafi gantali kenan Hameed na wajen aiki sai yamma Mamie ce kawai maybe itama tana daki sallan zuhur wucewa yayi yafice, salla yayi yafito daga mosque yana takowa anatse kansa akasa zuwa gidansu yaga wata faran benz gaban gidansu anyi parking karasawa yayi yadauke idanunsa daga kallon motan daidai yazo gaban kofan gidan aka bude mota aka fito yarinyar ranan nan ne dasuka hadu da ita randa ya siyo laptop kallo daya yamata ya dauke kai tana sanye da Atampa gown yamata kyau yabi jikinta sosai da dan karamin mayafi a shoulder ta zai shige gidansu kawai tashiga gabansa ta tsaya jikin kofan dasauri tace Hamad it s Aneesah oh daman itane Aneesah daketa damunsa da chat, kansa akasa cus he can t even look at her with the kind dressing dayake jikinta anatse yace excuse me zan shiga gida muryanta na breaking tace .i know Tayi shiru tana kallonsa kaman zata hadiyesa tace I know is not proper nabiyoka har gida haka but narasa yanda zanyi kayi blocking dina a watsapp da calls, sometimes ko da bazakamin reply ba but naga ka bude message dina ka karanta shi kadai na kwantarmin da hankali wlh ina tsananin sonka tun rannan dana fara ganinka a hospital din Daddy ahankali tace wlh I love you anatse Hamad yadan juya cus bama yason yanda take gabansa tace inada mata she s enough for me kiyakuri hawaye Aneesah taji sunzo mata tarikesu da kyar tace idan na roki matar taka fa! Wani kalan juyowa Hamad yayi for the first time yamata wani mugun kallo dayasa gabanta yafadi ta sauke kanta kasa da sauri yace get your priorities straight! I have a wife Miss I belongs to her ita kadai I don t have any business with you, step aside yafadi adan zafafe, matsawa Aneesah tayi Hamad yashiga gidan yarufo musu gate, Aneesah tabisa da kallo hawaye na gangarowa daga idanunta tawuce mota tabude tashiga wannan wani kalan jarabawa ne? She has so many suitors masu sonta but hakanan daga ganin wani tech guy yazo yima Dad installing software a hospital shikenan? Da yaya ma tasami number sa da kyar manager Dad ya nemo number yabata dayaya tai tracking gidansu? Rannan nan tabiyosu daga wajen system din nan that plaza tabisu har asibiti taga yafito kam machine tabisa taga gidansu. Komawa cikin gida yayi Mamie yagani a dinning ta ijiye abinci da kula a tray tana ganinsa tace zoka daukan muku abinci karasowa yayi tace this pepper soup na Asmeey ne zai rage mata ciwon cikin gyadamata kai yayi yadauka yawuce sama kofa yabude yashiga Asmeey is still sleeping ijiye abincin yayi he s hungry jiya baici wani abincn kirki ba white rice da stew yadeba kadan yakoma desk dinsa yafara ci yana taba system wayansa yakalla saiyasa hannu ya dauka watsapp yashiga yaduba block yaga number yafito wajen calls yaduba shima yaga block saiya juyo ya kalli Asmeey saiyayi shiruuuu sai kawai yayi murmushi yamaida wayan ya ijiye yacigaba da cin abincinsa. Wuraren 2:30 ta farka baccin yamata bala in dadi yau dan motsi tayi hakan yasa Hamad yajuyo da kujeran ya kalleta saikuma yatashi yazo wajen gadon yadan kalleta suna hada idanu tasauke idanunta, mugun kunyanshi takeji tun jiya bata iya hada ido dashi dagota yayi tamike tsaye murya chan kasa yace are you feeling better now ? Gyadamai kai tayi murya chan kasa na bacci tace zansha coke Ya Hamad dan dariya kadan yayi yace I guess this is the period carvings dana karanta dazu yayi maganan ahankali yana wucewa da ita bathroom nasu kayanta taga ya wanke akunyace ta sunnar da kanta ruwan zafi yatara mata a bucket sannan yafito drawer yaja yadauki ledan pad da pant yawuce nayin yasake knocking yabude ya ijiye mata komi yawuce yafita Asmeey tabisa da kallo he s so damn caring, he just knows everything. Kusan 10min tabata abayin tafito tray tagani na abinci ya ijiyemata agado ga coke mai sanyi dasauri ta dauka coke din tana kokarin zamaya shigo hararanta yayi akunyace ta sauke kai magungunan ta ya dauka yabude su yazo gabanta ya tsaya ya mika mata karba tayi tasha da coke Ya Hamad kawai ya girgiza kai ganin she s in coke era yawuce ya zauna, pepper soup tasha taci rice itama kadan rannan haka suka wuni he was just taking care of her kaman kwai ko fita palor batayi ba all through rannan, Mamie ma saidai tazo ta gaidata daga kofa batare data shigo ba. ****** Bayan 4days Yau day5 na MP! Kwata kwata batasan tanada son bacci hakaba sai agidan nan ashe ta iya bacci, babu abinda takeyi wlh tsinke bata dagawa, Ya Hamad yajuyo gyara daki ya wanke mata kaya yamata guga yakaita bayi yahada mata ruwan