Sashe 90
Uwa Ko Ukuba Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ameen ya katse wayan yayi shiruuuuu daidai jirgin yafara tafiya a runway suna shirin tashi, yayi shiru he s just thinking about Asmeey, he s calmer than dazu after magana da Ya Mustapa but he s still very much worried tunanin ta ya addabi zuciyansa, jirginsu yadaga sama sai hawaye kawai yazubomai, dagaske yadaga daga kasar Kano and matarsa na nan, why will he see her again?.. Har sukakai gida Asmeey kuka take ba kakkautawa Gwaggo na tayata ta tausayama Asmeey da Mamie da duk sukai wani iri dan tasan yanda Mamie ke son yaron nan, suna parking Asmeey tafito da gudu daga motansu tai cikin gida kowa yabita da kallo sama tayi tashige dakinsu tafada gado taja bargo ta dukunkune tana wani irin kuka da ta dade batayi kalansa ba, Munir zai bita Ya Mustapa yace let her be for now anjima sai adubata jikin kowa yayi sanyi har Baba, but he s greatful ganin yanda diyarsa ke son mijinta, mijinma na kaunarta. Shigowa sukayi duk aka zauna a falo, Baba flight nasa to Bauchi is by 5 na yamma so ba yanzu zai tafi ba, duk akai shiru, sai chan Faisal yace wait ooo why are we all sad? I know harda kukan Asmeey ke samu this sadness but in reality we should be happy ko Baba? Baba ya gyadamai kai alamun kwarai, Faisal yace Hamadi is winning Mamie cheer up, yaronki na seat a business class a jirgi going to Washington, yana sauka akwai mutane available with security da za a daukesa akaisa suite, Mamie kinsan yanda yaronki zai dinga samin VIP treatment kuwa? Hamadi is a hot cake da yanzu plenty brand zasu dinga neman yanda zasu sacema Microsoft shi, please let s cheer up and be happy, Hameed kawo drinks daga fridge, cus idan bama farin ciki how can we make Asmeey happy koba hakaba Munir ? Dasauri Munir yace hakane Yaya zuwa wajen Mamie Faisal yayi saiya bata side hug yace Mamie na kina kewan autanki ko ? Dan murmushi kadan Mamie tayi ahankali tace Faisal yace just pray for him Mamie our lives is about to change sabida Hamadi duk sukai murmushi Ya Abdullahi yace nakosa on 1st tayi, a TV zamuga Hamadi fa a news yana nunama duniya how software din works Mamie, yan anguwan nan sunkusan cika gidan nan adinga muku Allah sanya alheri dan har su Channels saisun dauki news din, Baba Ya Aysha saita kiraka sune yan TVC tace yaushe Hamadi yaci Microsoft talent hunt, har shugaban kasa will celebrate Hamadi, someone from Nigeria won Hamadi yazama national treasure fa akai dariya, Mamie tai murmushi hankalinta na natsuwa, Abba yace awa nawane tafiyan? Ya Mustapa yace direct flight sukamai booking is a 14hrs 40min flight ajiyan zuciya aka sauke akace. Alllah ya kaisa lpy EPISODE 6 Asmeey saida taci kuka ta godema Allah bacci yayi awon gaba da ita, wuraren 2 Mamie tabude kofan dakin tashigo ciki ahankali, Munir daya damu biyeda ita, ganin tana bacci sai Mamie tamai alamu da hannu su tafi karsu tadata, wucewa sukayi suka fita daga dakin. Wuraren 4 Baba yayi sallama dasu yatafi yabar Munir dazaiyi one week yadawo dan hutun sati aka basa a school har lokacin Asmeey bacci take yahana kar atadata. Around 6 Asmeey taji ana shafa mata goshi, gently tashiga bude idanunta kadan kadan tana hoping idan ta bude idanu Ya Hamad zata gani, Mamie tagani saitai shiru tana kallon Mamie idanunta sunyi ja sun kumbura, murmushi Mamie tamata cikin sanyin murya tace tashi kiyi salla, bakiyi azahar ba gashi yanzu magrib tayi? Hawaye ne suka ciko idanunta cikin wani irin sanyin murya tace Mamie yakai? Girgizamata kai Mamie tayi tace 14hours flight ne, sai around 3 na asuba ko 4 zasukai In Sha Allahu zubomata hawaye sukayi sai kawai ta maida idanunta ta kulle ta sauke wani irin ijiyan zuciya, Mamie taji tabata tausayi matuka, ahankali takai hannunta ta kama kafadanta ta dagota zaune, ba karfi ajikinta ko kadan, tasowa tayi ta zauna hawaye na fito mata sosai, sai gogewa take da bayan hannu, ahankali Mamie tace kaman gobe ne Asma u kinji, kema zakije, he s going there for a good reason, ki daure kinji and be a strong girl kima mijinki addu a, if you re like this bazai iya abinda ya kaisa ba kinji gyadama Mamie kai tayi Mamie tace tashi kije kiyi salla toh sauka tayi daga gadon da kyar gabanta yakara kumbura tawuce tana tafiya ahankali zata bayi jikinta babu karfi, cikeda tausayi Mamie tace ki shiga ruwan zafi Asmeey sauke kanta kasa tayi tabude bayin ta shiga Mamie ta tashi tafice. Kaya Asmeey tacire ta tara ruwan zafi da kyar ta daure ta zauna aciki tana kuka, tana tuna yanda shiya mata wanka jiya da yau da safe, she don t think za a taba samun someone that can take care of her better than Ya Hamadi, duk yanda zatai bayanin yanda takeji babu wanda zai gane, is as if a piece of her heart and life is gone, she feels so empty, she feels lost, kawai taji rayuwan baya mata dadi at all, komi yamata duhu, batajin dadin komi just like yanda takeji a Bauchi, she s feeling exactly dsame yanzu, takai kusan 10min ta mike tayi wanka tai alwala tafito simple gown tasaka tasaka hijab tahau kan daduma tafara salloli tana idarwa Munir na knocking da sallama yadan bude kofan kadan ganinta kan dadduma yashigo yana murmushi yace Ya Asmeey Mamie tabani abinci nakawo miki kallon abincin Asmeey tayi kafin ahankali tace anjima zanci banjin yunwa Munir looked as her he knows exactly what is going on a head nata yasan it s not easy sai kawai ya ijiye abincin a gefe daya yakama hannunta yarike, kallonsa Asmeey tayi sai kawai yatuna mata da Ya Hamad yanda yake rike mata hannu, sai kawai tafashe da kuka mara kara tana goge idanunta da bayan hannu ahankali, knocking akayi da sallama Munir yace shigo Ya Hameed ne rike da roban ice cream yana murmushi yana kallon yanda idanunta suka kumbura she s still cleaning tears yace kinga mijinki yace kullum nadinga siyamiki ice cream just to cheer u up amman har yanzu kuka kike kallon ice cream din Asmeey tayi jin Ya Hamad yace asayamata sai ahankali tamikama Ya Hameed hannu yabata amsa tayi tana goge fuskanta da bayan hannu kaman wata marainiya tabude ahankali tasaka spoon ta shiga sha, tanasha tana goge hawaye, tabasu tausayi sosai, dan murmushi Hameed yayi deep down yana addu a Allah yasa Zee tasoshi morethan this cus he loves yanda Asmeey loves his brother wlh dearly, Hamad is so lucky to have a wife like this that s seriously crying for him, feeling empty, lonely, incomplete without him cus Asmeey is looking damn miserable sabida Hamadi yayi tafiya. Da fita zaiyi amman sai shima ya zauna sukahau hira da Munir dudda bata cewa anything but she s sipping ice cream din, sallan isha i aka kira suka fice itama tayi sannan ta zauna tai shiru tana kallon desk dinshi da chair da desktop dinsa daya bari a gida, tai shiru abu na tsayamata a wuya, dakin ba dadi, harwani gizo idanunta kemata kaman gashinan yazauna kan kujeran yana kallonta, ko yana aiki, koya tashi yaje bayi, koya shigo dakin, murya Chan kasa tace Allah ya kaika lpy, Allah ya tsareka Ya kareka, Allah ya daukaka ka Ya Hamadi, wlh ina sonka tafashe dawani kukan maraici, just to make her not feel lonely Mamie ta kwalamata kira daga kasa amsawa tayi da muryanta da baya fita ta mike tafito sanye da hijabin bayan ta goge fuskanta duka yayyin suna falo harda Abba duk sai kallonta suke idanunta sun kumbura sunyi ja fuskanta gabaki daya look puffy ga bacci ga kuka, Abba yace kinci abinci? Girgizamai kai yayi yace oya zomuci tare batai musu ba akunyace taje saita zauna hannu tasa Gwaggo tace ohhh ke wanna yarinya Rijalu kikema wannan bakar soyayyan haka? Jiba idanu kashe kanki zakiyi shi yaje chan neman kudi wani mugun kallo su Faisal suka mata taja bakinta tai shiru, Asmeey tadanci abinci ta dakata Abba ya barta, daya gama ta kwashe komi tawuce kitchen, Abba bai bari ta tafi ba tazauna afalo sukai hira duk yayyin na gidan kuma sabida Asmeey ne sai around 10 duk suka tafi Abba yace tashi kije ki kwanta Mamie tace zaki kwana a dakina? Girgizama Mamie kai tayi alamun a a Mamie zatai magana Abba yahanata Asmeey tawuce tareda Munir yamata saida safe yatafi dakinsu ita ta shiga nata tamaida kofan tarufe hannunta tadaura akan bakinta tafashe da kuka sosai she s seriously missing Ya Hamad, yazatayi? Mezatayi dazata dan ji sanyi aranta? Tadade ahaka tawuce gado ta kwanta ta kankame pillow tana kallon desk dinshi bini bini tana share hawaye sai juyi take takasa bacci ahaka bacci yayi awon gaba da ita chan tabude idanu but still it s just 1:00 nadare tashi tayi ahankali tawuce bayi tayi alwala tazo tahau salloli har 4:00 tana zaune kan dadduma taji karan an bude kofa chan taji anyi knocking kofarta taji muryan Hameed anatse yace Asmeey dasauri tamike tace tayi wajen kofan dasauri sabida zuciyanta na bata Hamad ne yakira da sauri tabude kofan, wayansa yabata yace gashi it s Hamad dawani sauri tasa hannu ta karbi wayan yace I will collect it in the morning gyadamai kai tayi ta maida kofan tarufe tawuce gado ta zauna taredasa wayan a kunnenta zatai magana saitai shiru takasa hawaye ya sauko daga idanunta takai bayan hannu ta share tana shesheka ahankali dake taba zuciya, cikin weak cool voice Hamad yace mesa baki bacci ba? Tone nata na she s crying tace nayi natashi ne, kun sauka Yaya? Gyadamata kai yayi yace eh, Nigeria is 6hours ahead of nan, it s 11 na dare da yan kai anan yanzu Nigeria is 4AM ko ? Gyadamai kai tayi kaman yar yarinya zuciyanta namata wani iri kaman zata mutu, cikin sassanyar murya Hamad yace Husnahhhhh!? EPISODE 6 Wani abu taji muryansa yamata uwa ya kwance makullin datasaka na dauriya a zuciyanta, kawai saita fashe mai dawani irin kuka mai sanyi yet piercing heart, Hamad ya lumshe idanu yana jingina kansa jikin kujera ya