Sashe 87
Uwa Ko Ukuba Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
kawo ya kankameta sosai still sucking her boobs yana wani irin nishi, jikinsa ya saki luuuuu ko 2 cikakken minutes baiyiba yayi bacci ahaka, daman yacemata yagaji da zurga zurga, ahankali tasaki dick din da bai gama kwanciya ba, tadan dago kanta tana kallonsa hannunta tasa ta sharemai zufan goshinsa kafin ahankali ta kwantar da shi gefe tana zare boobs dinta daga bakinsa, ahankali tasa bargo tarufesa dudda jikinta ba karfi amman haka ta lallaba ta sauka tashiga bayi, wanka tayi na tsarki dan wankan yahau kanta tafito ta lallaba ta nemi kayanta akasa tadauki bra takoma bayi dakeda haske tasaka takara tsane kanta da towel sannan tai parking gashin ta daura dankwali tafito tazo wajen kofa ta cire key sannan tabude kofan ahankali kaman munafuka tafito. Ga muryan kowa a falo sai kawai tawuce dakin Mamie tadauko hijabinta tasaka tafito har Hameed shima yadawo dukansu hira suke a falo da Gwaggo da Munir, Baba ma sai kallon Asmeey yake akunyace ta gaidasu tawuce kitchen, koda Mamie ta ganta sai bata cemata komiba haka tadinga yan musu mutsunta na rashin gaskiya harta saki jiki suka cigaba da aiki, bini bini abinda sukayi just now yana fadowa ranta, nonuwanta har yanzu suna mata zugi, jikinta yamata dadi kaman she needed abinda sukayi daman, sai murmushi take tana aiki Mamie saita kalleta ta dauke kai aranta tace ira! Magrib duk mazan gidan aka fice salla Mamie takalli Asmeey tace ai sai kije ki tada mijin naki yatafi salla ko ? Asmeey batasan sanda tasa hijabi kan fuskanta ba sabida bala in kunya, Mamie ta harareta tawuce backyard abinda itakuma tajuya tafito daidai Hamad na saukowa daga staircase yana sanye da jallabiya da farin hula sai kamshi yake yakara haske yayi wani fresh da sauri Asmeey takoma kitchen kunya yahanata ma tabari su hada ido da bakinsa kaman bayashan gaban mace, jibesa Ustaz but he s so bad ita kadai tasani. Murmushi tayi tana dagokai karaf suka hada ido da Mamie da gudu tajuya tafita daga kitchen din Mamie tai murmushi sosai. EPISODE 6 Bayan sallan magrib duk kowa yadawo gidan harda Hamad, Mamie da Asmeey suka shiga kawo abinci falo suka ijiye kuloli da plates, Hamad sai kallonta yake duk inda tayi nan idanunsa zaiyi har saida Faisal ya dakamai duka acinya akunyace Hamad ya sauke kai kasa Faisal yamai whispering yace for God sake Babanta is here sai kallon diyarsa kake kaman zaka hadiyeta tashi daga wajen Faisal yayi sai kawai yakoma dayan kujeran ya zauna kusada Ya Mustapa, da Faisal da Hameed suka cigaba da kuskus Ya Mustapa yakallesu ya daukekai, daidai Asmeey tazo bama Ya Mustapa abinci, zata wuce a sace Hamad yakama gefen hijabinta sarai Ya Mustapa yagani but yayi kaman bai ganiba yafara cin abincinsa, itama Asmeey tsayawa tayi tana gyara plates na hannunta cike da munafunci kaman ba hijabinta aka rikeba, murya chan kasa wanda ko Ya Mustapa bai isa yaji ba yace serve me what u cook saiya saki hijabin nata gently, shi bai sani ba amman babu wanda bai gansu a falon ba har Baba, har Munir, har Abba, har Mamie but kowa yayi kaman bai gani ba, Asmeey ta wuce kitchen batare data koma wajen kulolin dake wajen ba nan tsakiyan faloba, spaghetti ta debo a plate mai bala in kyau tasaka a tray mai kyau, spaghetti yaji naman da akai meat balls dashi da chicken and it s looks so yummy and appealing a ido, shi taji tanaso taci yasa ta dafa dan tuwon shinkafa akayi da miyan taushe sai jellof rice kuma batason any, zuwa gabansa tayi tasa hannu daya ta dauki coffee table ta ijiye gabansa batare data kallesa ba tadaura tray spaghetti akai, yarinyar dako Ya Mustapa bayan ta debamai abinci anan kulolin dake falon zuwa tayi tabasa a hannu ya karba but ta ijiye na mijinta a kyakkywan coffee table, ga abincin looks delicious sai kawai ta koma kitchen instead of zobo dake falon da other drinks saita kawomai fresh cucumber drink mai sanyi a cup mai kyau, kaman wasa fa dazun da tace bari tama kanta cucumber juice, har wani styling cucumber slice tayi gefen cup dinsa, tazo ta ijiye dan kallonta Hamad yayi asaye yace thanks! Allah miki Albarka! Asmeey tawuce tana sunnar dakai, Gwaggo data kasa hakuri tace bura uba mu za a nunama bamu kaiba, kibani tuwo ki bama mijinki taliya mai uban kajin nan? Abani bakin zobo abama miji wani far da koriya koriyan ruwan lemu kowa na dakin wani mugun kallo akama Gwaggo dayasa ta hadiye maganan tace to nai shiru Hamad ya sunnar da kansa kasa yayi shiruu yakasa ci, Ya Mustapa yace eat your food ko sai yayi sanyi? Girgiza kai yayi yadauki fork yadan kalli kowa na dakin ganin duk ba shi ake kallo ba Abba ma hiransa yake da Baba, su Ya Faisal waya suke tabawa ma sunacin abinci, Munir nama Gwaggo da Mamie magana yasa yadan sauke ijiyan zuciya ya kallo Asmeey dake gefen Mamie itama rike da plate na spaghetti dan hada ido sukayi da sauri ta dauke kai tai murmushi kasa kasa, ahankali yadeba spag din yakai bakinsa today is the first time yakecin abincin Asmeey and it taste good for him, bayason cin abinci and anytime dazaici yanason abinci that is stress free, bayason yaji, yanaso abinci ya nuna lusss not half done, meat or chicken he wants it super soft, baison abinci too greasy, and saiyaji abincin Asmeey is exactly abinda yakeso saici yakeyi, rabon dayayi clearing a whole plate of food ya manta kodan yanason Asmeey ne saisa yake ta ci batare dayaji yayi loosing apatite ba oho, kowa kallonsa yake a sace har Mamie, tass ya cinye komi yaci meat balls yaci nama yadauki cucumber drink din ya kora yana ijiye cup, kawai Hameed yace wlh, wlh Abba ni dai kumin aure wlh nagaji! Haba dan Allah! Saiga idanunsa na tartaro hawaye haba sai dariya, Baba da Abba saida suka murmusa dan sunsan sabida Hamad da Asmeey yayi maganan, Hameed yace kaga lafiyayyen taliyan da akama dan uwana kuwa? Dayake mu ba mutane bane aka babbamu tuwo aka bama miji stir fried taliya da juice daban ba zobon mu ba, aka bamu a hannu aka basa a tray harda daurawa a table yanuna cup din zobonsa na hannu yana nuna na Hamad, kunya yakama Asmeey sosai ta tashi da gudu tai kitchen, Hamadi ma kunya yakamasa, Gwaggo tace nafara magana an hanani, kofin ma har ado tamasa fa da wanchan abun tanuna cucumber, tace haka shima yake kawo kayan dadi ya tsallakeni anan kasa yakaima matarsa sama, jajayen robobin nascrem (icecream) kuke cemasa ko saidai nagani a kwandon bola ni baza a kawomin ba mikewa Hamadi yayi a kunyace zai wuce Baba yace Hamadi abinda akema mahaifiyar mu kenan dama haba Gwaggo saita fashe da kuka, tace yauwa Muhammadu Sani ai nasan kai zakayi magana bakason rashin adalci, dana kaiwa Abubakari kara kwabata yayi wai nacire idanuna daga kan yaran nan dasauri Hamadi yayi kofa yawuce yafita Hameed ya harareta yace ke kincika sa ido Gwaggon nan tafi tayi tace eh nagadai halinmu daya zatai magana sauran yayyin suka tashi sukai waje dan salla aiko suna fitowa Faisal yace kunji yanda yake samata albarka kuwa? Harda wani rikemata hijabi yana mata magana kasa kasa tana shafa kwanuka so a dole suyi confusing dinmu, wlh da Asmeey da Hamadi munafukai ne na bugawa jarida dasauri Ya Abdallahi yace ni gani nake ma kaman an buga coitus wani kallo Ya Mustapa yamusu, Ya Faisal yasa dariya yace ashe ba kai kadai ka lura ba cus they re very close kaga yanda yake binta da kallo kuwa, Hameed anyi coitus ne? Kaine dan gida hakanan Hameed saiyaji yana kunyan fadi saiyasa dariya yace munafukin nan ko yayi zai bari musani ne Faisal yayi kwafa yace Allah ya nuna mana randa zamuga Asmeey da ciki that day I will roast Hamadi Billahillazi sai yayi kuka suka kwashe da dariya Ya Mustapa yace Allah ya shiryaku yawucewansa abunsa, yana jiyosu suna cewa zai mana bayani filla filla ta yanda tai ciki idan aruwa tasha muma muje mu nemo ruwan, Ya Mustapa ya girgiza kai aransa yace brother ku dayariga ya wuce wajen nan EPISODE 6 Bayan sun dawo daga isha i Asmeey na kitchen tana wanke plates dudda Mamie tahanata kartayi but taki Mamie tashigo tace je Babanki na kiranki yana dakin dake kusada na Gwaggo gyadamata kai tayi ta wanke hannu tafito tawuce ahankali tabude dakin da sallama, murmushi Baba yayi saiyasa hannu yashafa kanta cikeda so yace how are you Asma u? Are you fine? Are you happy? Gyadamai kai tayi ahankali tace Alhamdulillah Baba I m fine babu abinda ke damuna anatse Baba yace happiness fa? Sunnar da kanta kasa tayi tai murmushi akunyace tace I am very happy Baba wlh wani natsuwa Baba yaji yakara ji, Alhamdulillah baiyi kuskuren auramata Hamadi ba, yayi shiru yana kallonta, dan dagokai tayi ahankali tace Baba dasauri Baba yace am Asma u menene? ? Shiru tayi sai chan tace dan Allah Baba sonake na roki alfarma kayafema Mom! Tadanyi shiru ahankali tace nice daman dalilin fadan, tunda ina nan yanzu please ku shirya, Baba komi yawuce kadawo da ita Baba kaji tafadi ahankali, shiru Baba yayi sai chan yace shikenan naji Asma u, batanan yanzu amman idan ta dawo zan maidata gyadama Baba kai tayi tace nagode Baba anatse Baba yace mijinki ya samu wani aiki zaije wata kasa nasan bazai iya tafiya dake yanzu ba, ban yarda dan yaje chan yajima bakije kin samesa achan ba ki sashi agaba da bala i da fada ba, idan maza sukai tafiya mata tends to miss them, kawai kiji kinaso kije wajensa ko yazo wajenki, ki kasance mai hakuri! Nasan waye Hamad dazaran komi ya daidaita basai anma gayamai yakamata matarka tazo ba, dakansa zaiyi hakan, kibasa kwanciyan hankali ba masifa ba, ki bashi support ba trouble ba kinji, dazu nayi magana dashi ya sanar da ni kin gayamai bakiso kije law school ko? Gyadamai kai tayi, Baba yace babu wanda zai saki kiyi abinda bakiso, ina miki fatan alkhairi da rubutun dakikeso kifara, Allah ya dafa miki, Allah ya kawo daukaka mai albarka ahankali Asmeey tace Ameen