← Book details Uwa Ko Ukuba Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 107 OF 140

Sashe 107

Uwa Ko Ukuba Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

motar kawai ta kalla ta gane itace ta rannan kuma bata kofar gidansu tana kofar gidan next house din gabansu saita tsaya turus to her biggest suprise leko da kanta Mom tayi daga bayan mota tayi kyau sosai her face looking simple tace I am here princess come sauri nake faduwa gaban Asmeey yayi sosai ganin Mom but ganin fuskanta is welcoming saita shiga tafiya ahankali gabanta na fadi sosai security basu cemata komiba tawuce har wajen motan dataga Mom ta bude mata baya, tsayawa Asmeey tayi batare data shigaba taga Mom zaune rike da wani gift da akai wrapping akan cinyanta, gawasu gardawan maza biyu agaban motan daya mazaunin driver daya a gefe duk sanye da bakaken glass kaman basusan me akeba Mom tana murmushi tace shigo ki amshi gift dinki sauri nake airport za a kaini nakoma kano gobe appointment dina gyadamata kai Asmeey tayi kirjinta na mahaukacin bugawa ahankali ta yunkuro ta hayo tashigo motan ta zauna daidai zata juyo ta kallo Mom kawai taga Mom ta kama kanta tasa mata farin tsumma a hanci she was trying to fight back but cikin 2-5secs her eyes went blurrr batasan inda kanta yakeba ta sheme Mom tasa hannu tarufo kofan motan tace s go driver yaja motan da hatsabibin gudu DU! DUDUDUDUMMMM! DUM! DUMMM! WHAT IS HAPPENING? INA ZA ASMEEY? WAYYOOOO EPISODE 9 WAIWAYE BAYA KADAN! On 16th of January Mom ta sauka a Kano around 11 na safe, daga airport tawuce as usual companin datake karban hayan mota takarbi exactly Range Rover jeep din data amsa last time tai registration tabada wani new number instead of normal regular number ta tai signing and make payment takarbi key suka tayata saka akwatinta tawuce ta tafi hotel nata takama suit zama tayi tai shiru tana lissafe lissafen abubuwa da dama. Bayan Magrib kiran Mama yashigo da gudu ta dauka bayan jin news na cikin Asmeey zuciyanta yakusan bugawa da kyar tai cubing focus nata ta zauna akasa da sauri tai yoga tana kokarin rebalancing breathing technique nata. Takai almost 20min tadawo daidai sannan ta tashi can Asmeey really open leg ma mahaukacin nan? Yanzu yarinyar nan bataji ko da dar ba yaron nan ya tabata yacire mata kaya ya sadu da ita ba sau daya ba ba sau biyu ba har tanada ciki? Yanzu Asmeey is not a virgin? Asmeey ta mance wacece ita arayuwanta? Did Asmeey just take her words for granted? Ciki fa? Ciki tsinannen mahaukacin nan yama yarta? Wow this is an insult to her face! Asmeey tazageta! Hamad ya zageta! Yan uwan mijinta sun zageta sun nuna mata she s a nobody! Za a iya aurar da diyarta batare data sani ba and she can not do anything about it sannan za a iya kwanciya da yarta har amata ciki and there s nothing she can do about that! Kai! Jikin Mom har wani kyarma yake! Ita dinnan! A Barrister! A Professor! Ita wayannan dakikan mutanen zasu cima fuska haka? Yanzu Asmeey zata iya yarda dan mutanen nan ya kwanta da ita dudda tasan makiyanta ne? Ita Asmeey zata sauna cikinsu har dansu namata ciki? Did Asmeey forgot all abubuwan data gayamata? Idan tai zaman aure da mutumin nan Allah ya tsine mata albarka? Idan ta kwanta dashi Allah ya tsine mata albarka? Asmeey ta manta? Ita Asmeey zatama kunnen uwar shegu tanuna mata bata isa ba? Lallai zata nunama yarinyar nan wacece ita, she will mercilessly deal with yar nan saitaga Asmeey tayi nadaman budema wani namiji kafafunta datayi, wlh saita ganama yarinyar nan azaban dabata tabaji arayuwanta ba! Wannan hawan jinin da kumburin zuciyan nan daya kamata sanadiyan Asma u saita gwadama yarinyar kwatankwacin azaban dataji takuma ke kan ji har yanzu!. Wayanta tadauka tai dialing wani number ana dauka Mom tai murmushi tace Chinedu the criminal Doctor! I got work for you in exchange I will take your case danaki dauka daga ta dayan bangaren mutumin da muryanshi sounds like inyamuri but hausa yake yace me za ayi Madam Barrister anatse Mom tace PREGNANCY EVACUATION! dasauri Chinedu yace ahhh Madam na this same D & E put me for wahala oo they wan carry me go prison now I promise I no go do am again dan murmushi Mom tayi ta kada kafa tace but kasan since nace I will take up your case now there s nothing like zakaje prison again you don win this case already! Dariya Chinedu yayi yace chaiiii Ajiyaaaaa, but before when I come your office, u were bitterly angry I dey comot belly but now that na ur case u support comoting belly abi ? Strictly Mom tace do we have a deal or not? Dasauri tace we have ahh sharp sharp but who be the person and how old make I know wetin I need anatse Mom tace s 21yrs that s all u need to know, send me ur acct and bill of everything y need for the procedure, get everything ready u will take evening flight to Kano Dasauri yace angama Ajiya Madam Barrister! I will send the bill now katse wayan Mom tayi sai kawai tashiga yima Fawaz message. This is the final alkawari zan maka na u are getting Asmeey in few days on 20th to be precise but I need your help, I need protection sannan I need a secure place dazamu kai Asmeey idan na daukota I need backup and guards respond Fawaz Tana gama tura sakon message na Chinedu na shigowa 250k bills na kayan aiki, Mom kawai ta turamai 500k harda ticket to Kano kiran Fawaz na shigowa shiru tayi zuciyanta na radadi wani kalan soyayya Fawaz kema Asmeey haka? Wat is so special about Asmeey daurewa tayi ta dauka takai kunne dasauri yace how many men kike bukata? Anatse Mom tace plenty! I don t want us to take her to Bauchi ko mu zauna a Kano, wani waje daban nakeso mu kaita dasauri Fawaz yace I have a farm house aciki cikin Funtua chan remote daji ko network babu awajen chan zaki kaimin ita I will send guards there incase she tries to escape I will also give you some incase ana kokarin hanaki I don t mind suyi shooting mutum ma I just want Asmeey na, dan shiru Mom tayi she wants to make him hates Asmeey at all cost dudda tasan news din might hurt him yayi fada da ita amman tadaure tace but I have to tell you something!. EPISODE 9 Gaban Fawaz na faduwa yace okay ina jinki faduwa itama gaban Mom yafara da kyar tace Asmeey nada ciki! Kutumar durun uwarki Salima! Ke dan gindin ubanki jaki mena gayamiki kan karya tabamin mata eh! Matata my virgin little girl wani jahilin yaro ya dirkama ciki and u are telling me! Mom ta dake tace to na barka kai finding out kana magana bayan u put us in the mess in the first place wat is so special about Asmeey daka kawa daurewa ka kusan nata fyade ba saisa ubanta ya aurama mahaukaci itaba! Da bakai haka ba da yanzu wlh na hada aurenku wani dariya yayi mai masifan ciwo yace ina magana kina magana Salima! Shiru Mom tayi gabanta na faduwa cikin fushi yace zamu hadu a Funtua wlh saikin raina kanki, I don t care mezakiyi but that ciki must go anatse Mom tace nama kira wani Dr zamuzo Funtua tare anan za a cire Fawaz yace good acire cikin! Su da matana har abada na karbe kayana the next cikin dazai shiga jikinta is gonna be mine Mom tahadiye wani abu azuciyanta, Fawaz yace I will send u money for Dr and car da guards kina Tahir? Murya kasa kasa Mom tace tsaki yayi yace useless woman! Ya katse wayan Mom tayi shiru zuciyanta na masifan radadi ahankali yace Allah yasama ta mutu ana cire cikin! Washe gari da yamma Chinedu ya iso daganan airport guards da Fawaz ya aiko daya ya daukesa aka wuce dashi Funtua. Mom sai plan take tanada plan A da Plan B. Ganin motan da Asmeey ta shiga yaja dawani kalan mahaukacin gudu yasa daya daga cikin security yabi motan da gudu akafa su sunsan babu wani event who is this woman, dayan security yaciro waya yashiga kiran Dr Mustapa dan shine yayi hiring nasu. Tun a masallaci around 1 ana daura auren Hameed da Zainab gaban Hamad ke wani irin mahaukacin fadi haryakai saiyahau shafa kirjinsa yanadan bugawa da hannu shafa Fatiha akayi aka fito Ya Mustapa ya kallesa yace are you having chest pain ne why are you beating kirjinka baki yabude zaiyi maganan hakanan sai yaji kaman zuciyansa zai fito waje da sauri ya dafa bango yana dukawa Ya Mustapa yabisa kasa dasauri yace Hamad Hamadi! What is wrong with u ? Faisal dake magana da mutane ya hangosu yazo wajen dasauri yace meya sameshi Yaya Hamad? Dafa kirjinsa Hamad yayi da two hands yakasa magana yakasa tashi ga mutane makil an gama daurin aure sai kawai Mustapa da Faisal suka kamasa side by side suka daga zasu wuce dashi Baba shiya hangosu saiya biyosu abaya dasauri hakama Ya Abdullahi shi Hameed nacikin mutane da abokansa yan bank dan yanada jama a Abba da Kawu na karban gaisuwa yana tareda iyayen Zainab, mota suka wuce da Hamad daya kasa magana sai kirji yake bugawa Ya Mustapa yace Kanada ruwa a motanka Faisal ? Dasauri yace yes bari na dauko daidai Baba na zuwa wajen yana gyara malum malum yace Hamadi ba lafiya ne doctor? Ya Mustapa yace eh Baba daidai wayan Ya Mustapa na ringing tunda ya dauki this securities aiki basu taba kiransa ba! This is 3month na aikinsu one thing daya gayamusu lokacin shine idan akwai wani emergency ko wani abu call him yana ganin kira security house kawai saiyaji gabansa yafadi saiya kalli Hamad dake rikeda kirjinsa da hannu bibbiyu yana wani irin nishi sai yaki daukan wayan ya maida Aljihu yace Baba dan tsaya da Hamad ina zuwa na amsa waya daga hospital ne Baba yace toh jeka yakawo ruwan zan basa Ya Mustapa yawuce chan nesa da motan yaciro wayan security na kara kira yakai kunnensa kafin yayi maganan security yace Sir good afternoon this
Chapter 107 · 0% Book details