Sashe 49
Uwa Ko Ukuba Part 2 Complete Hausa Novel · about 4 min read
yar secondary school dinsa but mun hanaki? Mun kirasa jobless? Look at him today he s among the few best businessmen we have here a Bauchi, that Hamad is better than mijinki asanda kikai aure, shi at least yanada kwali har masters garesa, kuma yana aiki so many abubuwa na online, gashi hafizin Al Qur ani, ga ilimi ga natsuwa, so don t be suprise idan yara kalansu becomes president tommorow Salima! Dan hakin daka raina shiyafi tsole idanu muryan Mom na shaking but ta hana kanta kuka cus she s a strong woman, and Baba is too small to hurt her saidai ita tai hurting wannan mara ilimin tace Yaya hardakai aka yaudareni yanzu? This is unbelievable cikin zafi Alhaji Mahmood yace kika yaudari kanki dai and lemme tell you this as a brother tun wuri ki maidama mutanen nan gidansu, zunubanki da hakkin kanki are way too much that you ve already started paying for them ina gujemiki ki kara dana gado, dan haka return that gidan gado to them yadanyi shiru saikuma yace Salimah dadan takaici yakira sunanta saikuma ahankali yace Salima wat is wrong with you? Open your eyes mana and look at mutumin dakikema all this rashin mutunci? Muhammadu Sani ne fa? Mutumin nan supported you all through career naki, he sponsored your education, wace kasa ne bawan Allah nan bai kaikiba? He loved you regardless of yanda bakison yan uwansa da basu miki komiba, saisa ya karo miki aure, I don t want to see you kin rasa komi, ni kadai kikeda shi we are orphans bamuda Mama ba Baba kar zuciyan nan naki da girman kai yakaiki kirasa komi miji da yaranki please Salima kinji, me kikeso ne haka? Shaidan sai kada miki ganga yake yana taka rawa, Salimah Alhaji Mahmood yayi maganan cikeda lallashi yace Salimeme yakirata da sunan tsokana, ijiyan zuciya Mom ta sauke tace all this things dakake gayamin daga baya kenan, tunda har za a kiraka a sanar dakai batun aure u will not call me and tell me ina sister ka and katako kazo gidan nan ayi komi agabanka you didn t give me hint yanzu kazo kanamin Salameme kaman kana sona, Yaya do you know how painful it is a aurar da yarka kana mahaifiyanta baka sani ba? I m highly disappointed in you Yaya ka nunamin waye naka, I am not your sister kaje ka nemi wata zata zare wayan daga kunnenta Alhaji Mahmood yace Salima wai kin dauka tsoronki koko shakkan ki akeji? Dakatawa Mom tayi bata katse wayan ba Alhaji Mahmood yace sabida kowa na miki shiru shiru ana kyaleki kina yanda kikaga dama baya nufin ana tsoronki and lemme tell you this, yes ban fadamiki ba sabida ni kaina I was happy inaso Asmeey tafita daga hannunki, tayaya zaki hada yarinya da wannan yaron Fawaz waye baisansa anan Bauchi ba? Wlh wlh da ko Babansu ya yarda ya aurama Fawaz ita ni saina hanasa wat nonsense is something wrong with you sabida kinga ina lallabaki? Me Asma u tamiki dazaki iya hadata da kasurgumin dan iska suje wani wuri? Salima yarda kika haifa fa da cikinki kin tsana konine saina aurar da diyar for peace kuma kice ba sa a gwada miki kinyi ba daidaiba, this is the problem of girman kai yafara shiga brain dinka, you feel kinfi karfin amiki fada, yaron nan saida ya karya Asma u he almost raped her Allah ya takaita but still he traumatized that poor girl akan me mahaifinta bazai aurar da itaba? Gwara daya hadata da cousin dinta so just shut up ki dauki takardun gidansu ki kaimusu inba hakaba nan gaba idan karma ya cimmiki don t come running to me for help you are 47 not 27, ke ba yarinya bace go and ask mijinki for forgiveness ki basa gidansa ku shirya, he still loves you tunda saki daya yamiki da nine da uku zan danna miki Alhaji Mhamood yakatse wayan Mom takara kamawa da wuta wani zuciya na ingizata taje tama Baba rashin mutunci tama koresa ya tattara matarsa da yaransa subar gidan but kuma she feels bazata iya zaman gidan just she kaman mayya ba kuma tasan tana koransa abin zaimai ciwo dan gidan nan means alot to Baba but kuna yanada wasu gidan da zai maidasu abinda taketa contemplating kenan. Ta zauna tai shiru tana saka da warwara sai kawai ta daga waya number Asmeey tai dialing amman baya shiga ta ijiye wayan tanajin wani takunkumin bak n ciki awuyanta data rasa yanda zatai dashi tana kara cewa ni Babansu Aya zai aurar da Asmeey batare daya sanar dani ba WAYYOOO MOM BABA YA KYAUTA DA MARIN NAN? UWA KO UKUBA?