← Book details Uwa Ko Ukuba Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 38 OF 140

Sashe 38

Uwa Ko Ukuba Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read

M SHAKUR
EPISODE 1
https://chat.whatsapp.com/IB4tlRlThojFoahrw1nn6T
Wuraren goma na dare machine ya saukesa a kofar gidan yabiya kudi yashigo gidan Ya Mustapa yagani tsaye shi kadai jikin masallaci yana kallonsa suna hada ido ya dauke kai yacigaba da tafiya yakaraso gabansa ya tsaya batare daya kallesa ba yace
ina yi
Be karasa maganan ba Ya Mustapa yakai hannunsa yataba goshinsa jikinsa zafi kaman wuta zare hannunsa yayi ahankali yace
Hamadi
dan dago kansa Hamad yayi yakalli Ya Mustapa da sauri ya sauke kanshi ganin yanda Ya Musty ke kallonsa, anatse Ya Mustapa yace
did you cry?
Cus idanunshi hardan kumburowa sukayi, he knows kanninshi so well all of them, Hamadi nada saurin kuka bawai rashin taurin zuciya bane kawai haka yake especially when he
s in pain, ko ciwo yaji u can just see tears idan yanajin zafi, kin magana yayi Ya Mustapa yace
m talking to you
juyawa yayi murya ciki ciki yace
kadena kallona
tsayawa kallonsa Ya Mustapa yayi maganan dayayi just shows he
s angry, cus haka yakeyi idan yana fushi ko abu na batamai rai, even though bawai he
s rude bane, Ya Mustapa yabi jikinsa da kallo kawai Hamadi yawuce da sauri side nasu shikuma Ya Mustapa yatafi wajen motarsa batare dayace masa komi ba. Babu kowa a falo hakan yamai dadi sosai sama yawuce da sauri yabude dakinsu ganin babu Hameed yaji dadi akwatinsa yabude yana kallon kofa yazaro pant din aljihunsa da gudu yadaga kayansa ya tura akasa batare dayama iya kallon pant din ba baisan a inda zai wurgan dashi ba, ai baisan yayi zaiyiba, baimasan mesa yadauka yaboye ba, kawai baiso su Abba sugani, daidai yataso Ya Mustapa yashigo dakin yazo gaban gado yace
remove your shirt kazo nan akwai ciwo ajikinka
dan jim yayi kanshi akasa, Ya Mustapa yakallesa strictly yace
badakai nai magana ba
? Ahankali yataho wajen kofa yayi Ya Kustapa yabisa da kallo, key yasaka a kofan sannan yadawo yazare rigansa ahankali yarage saura singlet fari tass sai kamshi yake, Ya Mustapa yabisa da kallo akwai ciwo a shoulder nashi na katako daya karcesa dazu zuwa yayi yazauna Ya Mustapa yadauki auduga da spirit yana goge ciwon shoulder runtse idanu Hamad yayi yadan sauke ijiyan zuciya kadan, Ya Mustapa yace
kaida ka iya dambe is this small injury hurting you Jakie Chan
? Shiru Hamad yayi kanshi na kasa, Ya Mustapa yacigaba yace
recently kai accident kwalba yashiga abdomen naka Alhamdulillah we were able muyi operation acire batare daya maka damaging anything ba, fighting is not for you yanzu! This is the first and last time dazakayi fada am I clear?
Gyadamai kai Hamad yayi kanshi akasa, tass Ya Mustapa yagama treating ciwon sannan ya karbi hannayensa dayaga ciwo yana kallo suma yashiga gyarawa yace
I will call Mamie to bring food for you saika sha maganin nan
ya ijiyemai magani kan side drawer sannan yahada komi yadauka yawuce wajen kofa, haryasa hannu ya murza kofan zai bude saiya tsaya batare daya juyo ya kalli Hamad ba murya chan kasa yace
stop worrying!
Yayi shiru hakan yasa Hamadi yadan dago kansa yakalli yayansa dake facing kofa, ahankali Ya Mustapa yace
he didn
t succeed in raping her
dawani irin mugun sauri Hamad yasauke kansa kasa cus baitaba tsammanin abinda Ya Mustapa zaice kenan ba, Ya Mustapa yadan juyo ya kallesa sai kawai sai yayi murmushi yabude kofan yafice daga dakin zaune yaga Mamie anan falon saman sanin yana ciki yata shiga ba tabasu privacy, da dan damuwa kan fuskanta wajenta yayi yana murmushi yace
Mamie kin damu danki baya gida tun dazu?
Murmushi kadan tayi tace
nasan baida kowa a garin ne to ina zaije saisa Doctor
rungume Mamie Ya Mustapa yayi ta gefe tadan sauke ijiyan zuciya na damuwa, Ya Mustapa yace
Hamad is an adult Mamie zai iya kula da kansa
ahankali Mamie tace
nasani kawai tausayi yake bani, Hamad nada banbanci da Hameed sosai, yau idan banga Haneed har gobe ba ba lallai na damu ba nasan zai iya kula da kansa ko
ina ya shiga zai iya kulla abota yayi mu
amala da mutane Hamad ba haka bane nasa, na tabbata ma baici abinci ba
murmushi Ya Mustapa yayi yace
eh baiciba ki kaimai Mamie, Ya jikin Asma
u tasha magungunan?
Gyadamai kai Mamie tayi tace
eh tasha suna dakina itada Aya tayi bacci, Aya taki tafiya wai sai gobe
gyadamata kai yayi yace
zanje na kwanta incase ta tashi anjima ko akwai wani abu call me Mamie, saida safe
kansa ta shafa tace
Allah maka albarka Doctor
gyadamata kai yayi yasaketa yawuce itakuma ta wuce kitchen da kanta tamai shayi sannan tadebamai pepper soup tasan bazaici tuwo this night ba tahayo sama tabude dakinsu ahankali, akwance ta gansa but idanunsa biyu yana ganinta yatashi ya zauna harya chanza kaya yana sanye da t-shirt da pants dogo black kanshi ya sauke kasa ta ijiyemai abincin gefensa tace
ci abinci, Hameed ya bingile da bacci a BQ dashi da Munir nayi juyin duniya su zo nan wai sai gobe, oya eat
Mamie ta dauki cup na shayin ta mikamai ahankali yasa hannu ya karba yafara sha tana kallonsa anutse tace
tuntuni kana ina?
Sauke kansa kasa yayi yace
wani masallaci naje
Mamie tai shiru bata kara magana ba tamike tayi wajen kofa zata bude murya chan kasa Hamad yace
Mamie
juyowa Mamie tayi ta kallesa sauke kansa yayi kasa ahankali yace
I am sorry I made you worry
this is banbancin Hamad da sauran yaranta shi da Mustapa are very sensitive, they notice everything, bawai takirasa bane but then yasan she has been so worried just like yanda yanzun nan Mustapa yasan she
s worried, ganin Mamie batace komiba yasa yadan dago kanshi ya kalleta eyes nashi na nuna baiji dadi ba yayi nadama yace
kiyakuri Mamie
gyadamai kai tayi tamai murmushi tace
yawuce
tawuce tafita.
Tea yadansha yakalli pepper soup din baison nama yayi karfi yasan Mamie always cooks soft meat but nan baisan ko ita ta dafa ba hakan yasa yadan ture sannan ya shanye tea yasha maganin ya kwanta yayi shiru.
Wuraren 12 Abba yashigo flat din dakinsu Hamad yawuce yabude kofa ganinsa yana bacci yasa yadan sauke ijiyan zuciya ya maida kofan yarufe mai yasan Hameed na BQ, dakinsa yawuce kawai yau gidan kap babu wanda ke cikin walwala ko farin ciki.
Around 1:30 Mom tayi horn gabanta na faduwa dan bata taba late haka ba fitowa gateman yayi ganin motanta yabude mata shigowa tayi tai parking tadan jima a motan sannan ta sauko da kyar aranta tace yaron nan Fawaz naso ya kasheni I
m 47 not 30 dayake so ya hallakamin kafafu, jakanta tadauka tamaida motan tarufe tayi key tana taku daidai cikeda shegen girman kai
Bude kofan flat nasu tayi ta shiga babu kowa a falon an ma kakkashe wuta, maida kofan tayi tarufe tawuce staircase tafara hawa ahankali tahayo sama Baba tagani tsaye anan falon saman yahada hannaye ya rungume yana kallonta fuskanshi ba Rahama saida gabanta yafadi rasss amman ta dake cikeda isa dakuma iko tacigaba da tafiya Baba yakalli agogon bango babu wani wasa kan muryanshi yace
daga ina kike Salima
Daga asibiti
wani kallo yamata itama tamai wani kallo tace
Baban Aya dazu kamin abinda zakayi agaban yan uwanka yanzu kuma me kakeso? Naje police station kasan awa nawa na bata kafin na iya ciro yaron? Did you see condition danaga Fawaz? Ubanwa yabama wannan wawan yaron jobless boy wanda sisi baya aljihunsa daman taba Fawaz?
Yasan Waye Fawaz? Fawaz da har yamutu banjin zai iya taka matsayinsa ba shine yakesa kazaman hannun nan nasa na talauci yana dukan dan masu kudi? Look Baban Aya sabida respect dat I have for you yasa nayi roko Allah da Annabi kar a kulle Hamad da wlh saiya yabawa aya zakinta so daganan mukaje asibiti daga nan nake yanzu
sosai Baba ke kallonta harta gama surutanta sannan strictly yace
darajan yaranmu shine zan barki ki kwana agidan nan dan dare yayi amman gobe ki tattara inaki inaki kibarmin gida nagama aurenki Salima!
Yana maganan yajuya yawuce dakinsa dudda maganan hit her hard but saida tabi Baba dawani kalan kallo, tanason Baba dan he
s a good husband, she
s this kind of person da reputation dinta matters to her and auren ta abune datake alfahari dashi, miji na karama status nata daraja Mrs Turaki Mrs Turaki yana karamata calibar, bata auri Baba danta rabu dashi wata rana ba especially yanzu da yaransu sun girma ai abin kunya ne ace an saketa ita din nan Mrs Turaki miji ya saketa har yana korata daga gida nada nada! Tai wani murmushi tace
inkasan wata bakasan wata ba zama daram wlh
tana maganan tawuce dakinta tabude kofa tashiga abinta tafada bayi tayi wanka tafito ta shirya tana magrib da isha
UWA KO UKUBA?
Chapter 38 · 0% Book details