← Book details Uwa Ko Ukuba Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 2 OF 140

Sashe 2

Uwa Ko Ukuba Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

M SHAKUR DA SUNAN ALLAH MAI RAHAMA MAIJIN KAI! MADAM DA ANTY ABAR GULMA AZO A KOYI YANDA AKE BUGA ODAFARE DA YANDA AKE WAWATSULA AGADO WACCE TA IYA BALAJA U A GADO ITACE MAMMALLAKIYAN ZUCIYAN MIJI AZO ASHIGA INTIMACY CLASS DA 5k RAK AKOYI HARKA OGA YA ZUZUCE CHAT ME UP NOW AND JOIN wa.me/+2347012181461 EPISODE 1 Office dinshi da aka rubuta Dr Musty ajikin kofan yabude yashiga daidai wayanshi na ringing ta hanyar flashlight dake motsi yana kunna kanshi da kashewa dan wayan na silent, wucewa gaban desk nashi yayi inda wayan take a kwance yakalli wayan hannunshi yasa dasauri yadauki wayan ganin Mamie ajiki yakai wayan kunnenshi, cikin muryanshi dake nuna natsuwa da girmamawa anatse yace Mamie daga tachan bangaren muryan wata yar dattijuwan mace kamilalla mai tarin natsuwa tace Assalamu Alaykum Mustapa kaga Hamadi ke zazzabi jikinshi zafi kaman wuta kuma yaki tashi mutaho asibitin ku, yaki gayamin meke damunshi, banmasan baida lafiya ba wlh kaji jikin kuwa anatse Mustapa yazaga yazauna kan kujeran wajen cus maganan Mamie captures attention nashi sosai batare daya nuna damuwa ba yace zai iya magana ? Mamie da hankalinta yatashi tace koni bayama maganan balle yamaka, koda yake zai iya maka anatse Dr yace Hameed fa? Mami tace yatafi wajen aikinshi tun kafin 8 kuma bai gayamin Hamadi bayida lafiya ba shima na tabbata bai sani ba dan ijiyan zuciya yasauke anatse yace ganinan zuwa, kisa towel a ruwa ki goggogemai jiki, don t worry Mamie he will be fine anatse Mamie ta sauke ijiyan zuciya dayaji daga wayan tace toh Allah yasa saikazo ta katse wayan. Ijiye wayan yayi yamike tsaye yadauki key motanshi da wayanshi magidanci ne dan he looks like 43/42yrs old guy din nan, phamarcy hospital dinsu ya shiga da kanshi ya debi magungunan da drip da allurai ya ijiye komi gaban accountant nasu yabiya da kati aka samai a leda yafito yashiga wata mota mai kyau fara benz yaja motan zuwa gidansu. Babban gida ne anan jan bulo but tsohon gida irin gidan masu kudin da din nan, babban gidane sosai ga maroon gate ajiki, horn yayi wani dan matashin mai gadi daya fara washe baki ya budemai kofa shiga cikin gidan yayi, babban dankareren flat ne babban gaske guda daya a compound din, ta gefe kuma kaman lambu ga bishiyoyin guava mangwaro da cashew gakuma flowers, akwai fili sosai da space a compound din, sauka yayi daga motan yafito yanabin ko ina da kallo, motoci biyune parke wajen parking din sai wata machine fara lipan irin wayyo kudina din nan kal kal dashi, wucewa yayi flat din tun kafin yabude kofa kamshin turare kemai sallama, ahankali yabude falon babu kowa a falo sai Lami dake goge goge dasauri tace Ina kwana Baban Akram lafiya lau ya amsata, falon nada kyau ga carpet zagaye ko ina da katuwar tv a bango, falon nada fadi gawani katon picture frame da wata dattijuwan mace da namiji dattijo shima ke zaune suna sanye da manyan kaya sai yara maza biyar tsaye abayansu dukansu fuskansu ya nuna banda mutum daya daya juya kaman zai gudu ne sai Mahaifiyar takama hannunshi tarike ahaka akai hoton sai hoton bayanshi babu na fuskanshi. Staircase yawuce yayi sama direct wani daki dashine first room anan saman yayi. Hannu yasa yabude kofan dakin, dakin nada girma shima ko ina a gyare tsaf, gadaje biyu ne adakin dsame size kowanne tareda desk da chair a gefe, ga wata yar dattijuwa da zatakai maybe 57yrs haka zaune bakin gadon kusa dawani dogon matashi fari sol dake kwance akan gadon da akalla zaiyi 33yrs ko 34yrs yana sanye dawani black joggers ba riga ajikinshi sai singlet fari kal, yanada very huge chest da muscles masu girma, idanunshi a rufe ruf Mamie ta daura karamin towel asaman goshinsa, yanada dogon hanci ga lips very pinkish and so meaty, ga gashi akanshi sosai sunyi coils sun nannade kaman bature, dukansu basuji motsin Ya Mustapa ba saida yakaraso wajen gadon Mamie tajuyo dasauri takalleshi tace Doctor ka iso anatse yazo gaban gadon yasa hannunshi yadauki towel din daga goshinsa sannan ya karbi na hannun Mamie yaduka gaban gadon ahankali yana kallon matashin yace Hamad! Hamadi! Kadan kadan matashin yake bude idanunshi kafin yabude idanunshi duka da suka kankance sukai ja sabida rashin lafiya Ya Allah wasu irin wild black eyes yakeda shi da black eyelid ka kalleshi zaka rantse kasake rantsewa yasaka kwalli kuma baitaba sa kwalli ba haka Mamie ta haifeshi da idanu ahaka, anatse Mustapha dake kallonshi yace meke damunka ? Shiru yayi kaman ba shi akema magana ba, shima Dr ya tsaya yana nazarinsa kafin ya yajuyo yakalli Mamie yace Mamie yaci abinci? Girgiza kai Mamie tayi tace banjin ko abincin dare yaci ba, Hameed yahada ya cinye I m sure ahankali yace kawomin breakfast dinshi Mamie he needs to eat tashi Mami tayi tace toh Allah gamu gareka bari naje nakawo Mamie tai maganan tana tashi ta wuce kofa tafita tarufo musu, juyodakai Dr yayi yakalleshi tareda zama abakin gadon babu alamun wasa kan fuskanshi strictly yace meke maka ciwo ? Dan kallon yayanshi yayi saikuma gently yanunamai wajen maranshi da hannunshi tareda dan lumshe idanu yadan fuzar da iska kadan, ahankali Dr yakai hannayenshi yadaga singlet nashi sama six packs dinshi suka bayyana hannu yakai yadanja wandonshi kasa kadan white CK boxer nashi ya bayyana fari kal, hannunshi Dr yasa yasauke boxer kasa kadan dasauri yace yaushe wajen da akamaka aiki yafara rash din nan? Why didn t you tell me? Daidai lokacin aka bude kofan tareda shigowa dawani sauri yaja labcoat din yayanshi yarufe maranshi da cikinshi da bala in sauri, chak itama Mamie ta tsaya cus taga abinda suke, Dr ya kalleshi da yanda yarufe kanshi da labcoat dinshi kawai sai yajuyo yakalli Mamie ahankali yace Mamie dasauri Mamie tace ai bansan abu kukeyi ba, bari naje inkun gama ku kirani tajuya tafita da tray abincin tareda rufo musu kofa, Dr Mustapa yajuyo yakalleshi yace you have infection awajen i will dress it now sainaje nataho maka da antibiotics probably abinda ya sakinma zazzabi kenan yayi maganan yana karban labcoat dinsa daga hannunshi ya tashi yace bari na dauko dressing kit tashi yayi zai wuce, dudda zazzabi na cinsa amman saida yakai hannu ya rike lab coat dinshi hakan yasa Dr yakalleshi, dauke kanshi yayi cus baiso suyi having eye contact ahankali murya ciki ciki dakeda bala in dadi da zaki gata yar kankanuwa yace t tell Mamie Yaya tsayawa Mustapa yayi yana kallonshi sai kawai ya girgiza kai ya karbe riganshi yawuce yafita daga dakin yafito yashiga sauka kasa Mamie dake zaune afalo tana ganinshi tamike da sauri tace meya sameshi Doctor? Gabana sai faduwa yake wlh, kuma yaki fadamin abinda ke damunshi, nasan kai kadai zai iya gayamawa, halin Hamadi sai shi dan murmushi kadan Ya Mustapa yayi yace kinsan Hamadi da kunya, but nothing to worry, is just wajen da akamai aiki ne yasami infection is minor matsala, he s probably shy to tell you maybe bayaso ki attempting dubawa ne, ina zuwa Mamie bari na dauko abubuwan dressing daga mota yawuce yafita Mamie tabishi da kallo sai kawai ta girgiza kai, yanzu abinda kema yaron nan ciwo kenan yaki fadamata? Lallai lamarin Hamadi sai addu Bai wani jima ba yashigo dawani hospital bag yayi sama yashiga dakin, yana kwance yanda ya barshi but yasake sauke singlet ya maida komi na jikinshi daidai, jakan ya ijiye yabude yazare handglove yasake sannan yadauko auduga yataso yasake daga rigan this time ya sauke boxer nashi kasa sosai sabida ya gyara wajen har fine smooth wall nashi na showing dakeda wani scanty black hair haka, yadaura audugan yafara sharewa, gently yasauke ijiyan zuciya yanadan yatsine fuska yana motsi da kafa, Dr yace sorry it s painful I have to clean it yazama ciwo ya sauke ijiyan zuciya yana cleaning wajen hakan yasa yadan fuzar da iska hawaye na azaba suka gangaro daga idanunshi dasuke arufe, kallonshi Dr yayi saiyadan dakata yace dazafi sosai ? Batare daya bude idanunshi ba murya kasa kasa wacce ke fita da kyar yace murmushi Doc kawai yayi yacigaba da gogewa hannayenshi rawa suka shigayi baimasan ya akayi ba kama hannun yayanshi yayi yarike cikinshi na motsi dasauri dasauri na numfashin jin zafi yadan yunkuro da kanshi, Dr yasake kallonshi hawaye fita suke daga idanunshi, murya chan kasa yace nakira Mamie tarikeka maybe you will feel stronger, nakirata? Girgiza mai kai yayi alamun a a yana sakin hannunshi, cigaba sukayi kusan 10mins sannan yagama yamai dressing wajen, yamai fixing drip yahada allura yamai, yace kadena bari ruwa natabashi or any soap and also kadena sa wando kana rufe wajen gyadamai kai yayi da kyar Dr yace bari na karbo maka abinci kaci saina baka magani yawuce yafita chan yashigo tareda tray na abinci tea akamai dayasha kayan kamshi sai chips da egg sai kuma tuwon shinkafa da miyan taushe ijiye tray yayi gently yadagoshi yasamai filo abaya ya zauna bakin gadon kusada shi yadauki tray ya ijiye kan cinyanshi yamikamai tea yace gashi sha dan yatsine fuska yayi hakan yasa Dr yace I will not say it again gently yamika hannu ya karba yakai bakinshi ya kurbi kadan Dr yasa fork yadebi chips yakai bakinshi ahankali yabude bakinshi yakarba daidai Mamie tashigo danta kasa daurewa tace ai nasan idan kaine Doctor bazai maka gardama ba niko nayi kadan saiyamin gardama zaici, bantaba ganin makiyin abinci irin Hamadi ba daidai lokacin aka bude kofan wata tsohuwa da zatakai 80 tashigo dakin tace yanzu da Lami bata gayamin Hamadi ba lafiya ba da bazaki sanar dani ba eh Batulaa wlh kinci amanata, kai Mijina meya sameka? Tayi maganan tana karasowa gaban gadon kaman zatai kuka takai hannu zata tabashi da sauri ya matsa baya shifa Mamie kadai yake yarda ta tabashi, Dr yayi dan murmushi yace Gwaggo baiso atabashi sanyi yakeji zama Gwaggo tayi akasan wajen tana kallon Hamadi kawai tafashe da kuka tace ohh ni, Hamadi tausayi kake bani yaro sai laulayi kaman mace mai danyen ciki, yau kwana bakwai dududu da yimai aiki amman jibe harya fara wani cutan, nace ku banni naje kauye na hadomai y ayan itatu amman kun maidani yar iska barinma kai likita dan dariya
Chapter 2 · 0% Book details