← Book details Uwa Ko Ukuba Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 55 OF 140

Sashe 55

Uwa Ko Ukuba Part 2 Complete Hausa Novel · about 1 min read

ciki tayi ahankali ta maida kofan tarufe tana wasa da fingers, ahankali Hamad yace "okay Baba" ahankali yace "tom" sannan ya katse wayan, yakalli breakfast din wanda yasan nasa ne, sannan yadan kalleta ganinta tsaye jikin kofa kaman tanaso tai magana dan dagokai tayi suka hada ido dasauri ta sauke kanta daidai Gwaggo na sake kwala mata kira. "Asama kifito mutafi mana" dan kallonshi tasakeyi ganin ita yake kallo kaman yana jira tai magana yada ta maida kanta kasa murya chan kasa tace "Gwaggo tace nabita wani gida" saita kara dan shiru kafin murya chan kasa kaman mai tsoron magana tace "in je"? He will not lie he loves how she was sensible enough ta gayamai ga abinda Gwaggo tace and she still went ahead to ask permission nashi this shows tasan matsayinsa akanta, dauke kai yayi murya ciki ciki yace "bazaki ba, jeki zauna" dan kallonsa tayi ganin yadauki cup na tea zaisha yasa ahankali tawuce taje ta zauna kan gado, Gwaggo sai rangada mata kira take amman shiru, ita Mamie tasan sarai Hamad bazaibar Asmeey ba kuma hakan yamata dadi daya hanan, daganan kasa Gwaggo tace "sainaci maka mutunci Hamadi mai bakin hali wh kaci sa'a ban iya hayowa benen nan tijararre kawai." UWA KO UKUBA?
Chapter 55 · 0% Book details