Sashe 39
Uwa Ko Ukuba Part 2 Complete Hausa Novel · about 9 min read
M SHAKUR
KINSAN YANDA AKE JIYAR DA MIJI DADI? KINSAN YANDA AKE SA ME GIDA KUKA AGADO? KINSAN SIRRIN SARRAFA TANTAKWASHIN DADI? KIN IYA HATSABIBIN KUKA? MAKIRIN KUKA? SHEDANIN KUKA DA AKEMA MIJI? KIN IYA STYLES? KIN IYA KISSA???
JOIN INTIMACY CLASS DINA WITH JUST 5K KI KOYA
GROUP DIN TSAWON SHEKARA DAYA NE KIKA BIYA 5K BAKI KARA BIYAN WANI KUDI SAI BAYAN 1YEAR JUST TODAY AND BE A BADDIE FOR OGA
CHAT ME UP DON SHIGA
wa.me/+2347012181461
EPISODE 1
Ahankali Aya ke bude idanunta tamika hannu tana kunna wuta tasaman gadon takalli Asmeey data shige jikinta ta dukunkune lips dinta na motsi sosai, Aya tai shiru tana kallonta cus a bacci taji Asmeey nata kiran Ya Hamad, Ya Hamad, yanzu kuma ta tashi lips dinta na motsi but batajin metake cewa, ahankali takai kunnenta saman fuskanta tayi shiru tana kokarin jin abinda take fadi Asmeey cikin bacci da mafarki tace
Ya Hamad! Ya Hamad
dasauri Aya ta kalleta she
s still calling Ya Hamad dasauri tadaura hannunta saman kanta ko zazzabi take but babu zazzabi ajikinta, ijiyan zuciya tayi tadan jijjigata hakan yasa tai shiru tamaida lips nata tarufe, Aya tasauka daga gadon ahankali batare datai motsi ba kada ta tadata ta rufamata bargo tawuce bayin Mamie tadauro alwala tafito ta shimfida dadduma tahaukai, yau gabaki daya prayer point nata is her sister, she just turn tana kallonta tana mata addu
an Allah ya tsareta, yauta kubuta Fawaz bai lalata mata rayuwa ba, but gobe fa? Jibi fa? Gata fa? Zata kubuta? The solution is Allah ya shigo lamarin tasan ko duniya zata hade after wat happened today Baba bazai taba aurama Fawaz Asmeey ba, but wat next? Will Mom give up? Will Mom backdown? Ga yarinyar batada any saurayi balle tamasaka baki ta zuga Baba ya mata aure to hell with d law school, tayi agidanta, but she has no one! No any man, Mom da bata bari tazo gidajen su wat will even happen? What kind of life is this? Why is Mom like this? Kanta ya kulle batasan how she can save her little sister ba, bataso tace su Abba ko Kawu na Gombe sutafi da ita, Mom are literally enemies da mutanen, she
s a sworn enemies dasu, so is impossible but wat next? What will she do? Tayi shiru tanakan dadduman.
Around 5 na asuba Gwaggo ta shigo dakin tana haki taduka takama guiwowi, Aya ta tashi daga kan dadduma dasauri tace
Gwaggo benen kikahau?
Kaman jira Gwaggo take tafashe da kuka tana haki har lokacin kaman tafito daga yaki tace
Wallahi wallahi runtsawa nan banyi ba Aya sabida yarnan
tanuna Asmeey dake kan gado tace
najama uwarku da yaron nan Yaseen yafi kafa sittin da shidda, wani irin cin zaline wannan uwartaku tamikata da kanta aje amata fyade?
Ahankali Aya tace
Gwaggo hala Mom batasan hakan zai faru ba tunda tace gidansu suka tafi
Gwaggo tace
dalla matsa uwarku duk ta muku fitsarin asuba a kwakwalwa baku gane abinda ke faruwa, ta tsani yarnan, ta tsani Asama kaman makiyarta, ai tasan waye kwalandan yaron nan, kuma da gangan tabasa ita ya lalata mata rayuwa Allah ya hana ai addu
a ta ba banza ba
Gwaggo tai maganan tana sharce hawaye tabuga tafi tace
toh bari kuji, wlh wlh karya tasha karya ke duk uban durun uwar abinda zai faru ya faru amman saina raba Asama da wanchan muguwan Salima wlh kuwa
Gwaggo ta buga kofan da karfi cikin fushi kaman zata karya kofan tar Asmeey ta bude idanunta kawai saitaga Fawaz asamanta zaihau jikinta wani irin mahaukacin ihu tasaki da saida gidan gabaki daya ya dauka da Aya da Gwaggo dake magana sukayo kanta Aya tace
Asmeey Asmeey mune kalla kalli, menene? Stop screaming
ina Asmeey bamatasan me akeyi ba tawani irin kankare ihu kawai takeyi Gwaggo ta buga salati.
Innalillahi Wa innailaihi raji
una, Asama ke ke
Aya tahau gadon tana kokarin dagota but wlh takasa cus Asmeey ta sankare sosai tana ihu, Mamie tashigo dakin da gudu tana
meke faruwa
bama aji sabida ihun Asmeey daya cika dakin, Abba yashigo sanye da jallabiya hannunsa rike da charbi yazo wajen gadon shima yana kokarin dago yarinyar yakasa ihu kawai take. Yace
kira Dr Aya
Aya tarude batamasan da waya zata kirashi ba kawai tayi waje Baba yashiga tofa mata addu
a, Aya na fita taga su Yaya Mustapa harda su Faisal da Munir duk zasu masallaci, Baba shima yana fitowa ganinta tana kuka kawai sai suka taho Baba yataho da gudu duk sukai sama tundaga kasan falon ihun Asmeey akeji Ya Mustapa yazo gadon da sauri ganin suna kokarin daukanta yace
t forcefully try to carry her or take her zata karye, Mamie rub her hair
Baba yashigo dakin da gudu wlh wlh yarude gabaki daya yace
Asmeey Asmeey, Husna, ke Husna
yakalli Abba yace
aljanu gareta Yaya? Meya sameta
? Girgizamai kai Abba yayi Ya Mustapa yace
is just fear
tsayawa ahankali Hamad yayi jikin kofan dakin wanda baiso yazo ba but yakasa daurewa saida yazo, duk suka shiga mata addu
a Hameed ahankali shima ya jingina da bango yana kallonta. Ahankali Asmeey tafara sakin jikinta Mamie na shafa mata kai Baba yace
Asma
u bude idanunki gani nan, ga Baba
bakinta ne yayi motsi cikin rashin karfi da yar karaman kofa tace
waya buga kofan? Wanna mutumin ne
? Atare duka sukace
Gwaggo tace
nice na buga kofa bansan zaki firgice ba Asama
ahankali Asmeey tace
Baba
dasauri Baba yace
am Husna, gani
murya chan kasa tace
Munir
dasauri Munir yazo gaban gadon yace
am Asmeey I am here, open your eyes
is as if she wants to be sure da gaske tana tareda su kafin tabude idanunta tayi shiru kusan 2min duk suna kanta suna tofa mata addu
a kafin gently tace
Ya Hamad!
Dasauri kowa na dakin yajuya yana neman Hamad suka ganshi tsaye jikin kofa yasauke kanshi kasa da sauri gabansa yawani fadi jin takira sunansa,Ya Mustapa yace
answer her she
s in shock
kasa magana Hamad yayi kaman zai nutse akasa da kyar yabude yace
uhmm
yana maganan yafice da sauri daga dakin, gently Asmeey tabude idanunta tasaukesu akan Baba hakan yasa tai relaxing jikinta tamika hannunta mai lafiya tabama Baba dasauri ya karba fashewa tayi da kuka ahankali tana kokarin tashi Mamie ta taimaka mata ta taso tazauna ta rungume Baba tace
Baba I am scared
ahankali Hameed yajuya yafice daga dakin, Baba yashafa bayanta yace
babu abinda zai sameki duk ba gamu ba, ga yayyinki kuma, waya isa yataba ki
gyadamai kai tayi ahankali tace
Baba ina Mom?!
Kowa na dakin saida ya kalleta, murmushi Baba yayi yace
tana dakinta, bari muje muyi salla, Aya taimaka mata tayi alwala
gyadamai kai Aya tayi da Baba da Abba da sauran mazan duk suka fice.
Wuraren 9 yashigo gidan daga mosque. Yaji karfin jikinsa he
s not running temperature zai shiga flat dinsu Munir daya fito daga Bq yazo wajen yace
Ya Hamadi Abba na BQ yace ne daman na kiraka daga mosque zanje wajen Asmeey
shiga flat dinsu Munir yayi yaje wajen Asmeey, shikuma Hamad yawuce BQ din, wucewa yayi wajen ya shiga falon baida wani girma, Abba ne aciki sai Mami, sai Kawu, dakuma yayyinsa, wajen Ya Mustapa yaje ya zauna duk suna kallonshi yasauke kai kasa yace
ina Kwanan ku
Abba yace
lpy lau yaya katashi yau
? Ahankali yace
fine
yayi shiru sannan yadan gyara murya yadubi duka yaran nasa yace
akwai very important magana dayasa nataraku, Baba bayaso ya zauna anan sabida baiso wani yaji kunyarsa yakasa magana or yafadi ra
ayinsa
Abba yayi shiru sannan yace
Muhammad Sani na so ya aurar da Asama
Abba Yayi maganan yana kallon yaransa dayaga babu wani wanda yayi motsi cikinsu, Abba yace
Asama
u batada wani manemi ko daya balle ace yafito
yayi shiru na kusan 3min kowa na kallonsa, ahankali Abba yace
inaso ka aureta Hassan!
Dasauri Hameed yadago kansa yakalli Baba cus baitaba kawo kansa maganan zatayo ba, Kawu yace
ka aureta Hameed!
Kallon Hamad Ya Mustapa yayi dake kusada shi asace batare da kowa ya lura ba, kansa na kasa but fingers dinshi yaga sunyi motsi more like rawa sai calmly yaga yaharde hannun nasa biyu yarike ya ijiye kan cinyarsa, Ya Mustapa yadauke kai kaman bai kallesa ba, Abba yakalli Hameed yace
bakace komi ba Hameed bawai tursasa ka nakeba saisa ma Baba yaki zama anan sabida kar kunyansa yasa kuyi abinda zaku cutar da kanku
Hameed is an upright person, he
s outspoken saisa ake cemai baida kunya shi a inda Hamad yake, kai tsaye yace
Abba ni inada budurwa wacce nakeso sunanta Zainab, Yaya Mustapa yamayi magana da ita awaya
Abba na kallonsa yace
and so? This is kanwarka ake magana dan kanada wata budurwa, nan da yan shekaru masu zuwa idan Allah ya budamaka kaga zaka iya rike mata biyu sai kayi
mikewa tsaye Hameed yayi da sauri Abba ya kallesa kowa ma haka banda Hamad da kansa ke kasa har lokacin, Hameed yace
Abba I am sorry gaskiya the same reason dayasa tundaga kan Ya Mustapa, Ya Abdullahi and Yaya Faisal basu taba marmarin auren yaran matan nan ba nima I am no exception
duka yayyinsa kallon Hameed suke, Abba dake kallonsa cikin natsuwa da magana irinta manya yace
and wat is that reason Hameed danni ban sani ba
rai adan bace Hameed yace
Abba have you seen yanda yaran matan nan ke tsoron mahaifiyar su? Tundaga kan Aya down to Munir? Abba kana ganin na auri yaran matan nan will I ever be husband to her? No no no Abba wlh Mom dinsu ce mijin, Mom dinsu ce komi tasu, they fear mahaifiyarsu kaman me, she
s in total control of lives nasu
Hameed yace
Abba idan Mom takira Asmeey tace Asmeey karkima Hameed girki bazatayiba
Hameed yayi magana da muryan Mom da saida Yaya Abdallah yayi murmushi cus he
s saying the truth wlh, Hameed yace
idan tace shigo mota kizo bauchi yanzun nan wlh they no born those children ko Asmeey takejin maganan! Kafin nadawo daga bank Abba Asmeey ta tafi
Hameed yadan lumshe idanu yace
Abba ni bazan taba iya auren wacce uwarta ta maida robot ba, she
s always ready to obey command, this is abinda yayyina suka gani basu taba kwadayin ko marmarin hada zumuncin nan ba cus it will never end well, banda haka that woman hates Mamie na alot! She hates us, she also hates y
hannu Abba yadagamai hakan yasa Hameed yayi shiru, Abba yace
I don
t care idan she hates us or like us, Muhammad Sani kanina ne and I will always be yayanshi, zumunci is the most important thing to me
Kawu yace
kwarai Yaya
Baba yace
koba kanina araye ni mai daukan Asmeey na aurar da ita ga miji nagari ne, so idan wayannan ne dalilanka ban karba ba inaso ka auri Asmeey Hameed!
UWA KO UKUBA