← Book details Uwa Ko Ukuba Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 75 OF 140

Sashe 75

Uwa Ko Ukuba Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Asmeey needs a man! I mean she needs sex Hamad! Dasauri Hamad ya sauke kansa kasa, Ya Mustapa yace I am very serious with all maganganun nan danake maka, sex makes mata happy yana rage musu damuwa, nauyin zuciya, sex na yaye kunci da sauransu, you are the only one that can save that girl ta hanyar fitar da ita a kuncin rayuwan nan, sex her Hamad! Make love to her, before you know it zata manta menene wata Mom dinta ko damuwa da jaraban matan cus u are giving her body the exact food and nutrients da jikinta ke nema dazai iya mantar da ita bakin ciki da damuwa Hamad yayi shiruuuu, cikeda hikima Ya Mustapa yabiyomai ta yaren da zai gane da kyau yace yanzu da a doctor tells you matsalan matarka da abinda matarka ke bukata kasan idan baka sadu da yarinyar nan ba alhakinta na kanka Allah kuma zaiyi fushi dakai? Allah zai tambayeka hakkokinta na kanka, u are an Ustaz kasan hadisan nan better than me, get ready to consummate aurenku, ka maida Asma u cikakkiyar matar aure kuma matar Hussaini Hamadi Ahankali yarike hannunshi yashafa kanshi yace s okay kaji kunyanmu da sauran yan uwanka da Mamie but kaji kunyar matarka ko kunyar taba matarka it s not okay, is totally not okay Hamad! Jikinka belongs to Asmeey kaman yanda jikinta belongs to you, halaliyan ka, take your marraige to next step kaji dan gyadamai kai Hamad yayi kadan, Ya Mustapa yace gobe zaka kawota asibitin nan da safe zamuyi xray a kwance hannun I think ya warke, nayi ma wasu security agency magana za a bamu masu gadi guda biyu gardama so Mamanta can t come back again koma zata dawo makesure ka zamar da Asmeey taka Gyadamai kai Hamad yayi, Ya Mustapa yayi murmushi yadaga hannunsa yashafa kansa ahankali yace My Hamadi kawai he loves Hamadi unconditionally ne, key motan yazare ya jefamai yace ka tuka ka koma gida kuyi using motar kazo hospital da Asmeey gobe, don t be too hard on her again she s not the only one datai making mistake kaima kayi so kushirya and live better and work on abubuwan dana gayamaka kaji gyadama Ya Mustapa kai yayi Ya Mustapa yakai hannu zai bude kofan yafita ahankali Hamad yace Yaya tsayawa Ya Mustapa yayi saikuma yajuyo yakallesa yace am ya akayi Hamadi? Sunnar da kansa kasa yayi yana wasa da key motan hannunsa awani irin hankali yace thank you Yaya murmushi sosai Ya Mustapa yayi yace tom saida safe yabude kofan yafice Hamad yabisa da kallo harsaida yashiga cikin hospital sannan yafito yashiga motan ya kunna yaja yabar wajen wajen gasa kaji yagani hakanan kawai saiya sami kanshi da parking yafito yace kuna amsan transfer? Dan baida cash dasauri sukace eh Yallabai kaza yasiya gasassa mai zafi yamusu transfer yadawo mota yaja motan ya tsaya agaba yasai chivita yaja motan har zuwa gida around 12:00, parking yayi yadauki komi yafito yashigo gidan yamaida kofan yarufe yashigo yayi sama yana kallon dakinsu da sai ya tsaya gaban dakin yayi jimmm kafin gently yabude kofan dakin tana kwance kan gado ko rufa batayiba ga idanunta sun kumbura this tells him bata sade dayin bacci ba dakin yabi da kallo yanda ta share komi maida kofan yayi yarufe yashigo ya ijiye mata komi nan gaban gadon ya kalleta saiya zauna bakin gadon ahankali yana kallon fuskanta especially goshinta daya sabe but akwai mark na ciwo, he s feeling so bad yanda he was so harsh on her today, yadauka yasanta ya fahimci zuciyanta but it turns out har yanzu bai gama sanin ta ba or maybe tension na both ita and mamie are sick yasa he just went off on her batare dayayi reading nata da kyau ba, ahankali yayi motsi da hannunsa ya matsar dashi dab da nata dake kan gadon, kaaman mai tsoro gently yasa hannun a tsakiyan nata yakama yarike yana kallon fuskanta ahankali yace I am sorry Mrs Hamad! Ya lumshe idanu ya budesu saikuma yasaki hannunta yamike yadauki bargo yarufa mata yajuya hannunshi yaji tarike dasauri yajuyo hada idanu sukayi da idanunta dasukai ja idanunta sunyi wani rau rau batare datayi magana ba, dauke kai yayi zai karbe hannunsa tasake rikewa da kyau tashiga yunkurowa ta tashi zaune ahankali wani kuka na zuwan mata sai kawai tafashe da kuka, kin juyowa yayi ya kalleta hakan yasa taji zuciyanta ya tsinke ahankali ta rungumeshi tabaya tana daga saman gadon ta manna fuskanta ajikinshi tana kuka kaman yar yarinya she just wants him to turn and hug her, but Ya Hamad yaki kaman ta rungume robot, murya chan kasa tace I am sorry Ya Hamadi .. I am sorrrrrrrrrryyyyyyyyy taja sorry dawani irin murya da shi kadai yasan yanda ta shiga ransa, cikin muryan kuka tace wlh wlh i will never ever complete with Mamie bantaba tunanin ba, i love Mamie more than you she is my second Mother, I am sorry about abinda nace I was stupid and I was a fool, kaga ko agida kowa calls me fool i guess I m really one tunda har zan iya nace Mamie ne tafara pushing Mom bayan she did that for me! She was crying for Mom because of me! Despite being hurt she still took care of me, I really made a foolish mistake wlh bazan karaba kaji tasaki hannunshi takawo hannunta da karyayyen tagaban cikinsa ta kulle sosai tacigaba da kuka, da kyar ya saita kansa yace but ai kince you want to go? Mesa baki tafiba Because you were angry with me! Baka taba fushi dani ba sai jiya! I said daman zan tafi sabida I don t want Mamie to keep getting hurt because of me, nasan words are like milk inhar yazube baya kwasuwa, but can you please forgive me? Please karka fadama Mamie abinda nace wlh idan tasani I will never be able to look at her again I begged su Yaya karsu fada saura kai da Gwaggo please Ya Hamadi! Anatse yace who gave you rat poison? Dan shiru tayi saikuma ahankali tace is Mom runtse idanu yayi ahankali yace why? Murya chan kasa dan takasa karya ko boyemai abu tace she said inhar I m refusing to go with her I choose this marraige I should end my life banda saurin amfani agareta ita, Ya Hamadi kayakuri kajiiiiiii I am very sorryyyyyy tafada ashagwabe hannunsa yasa yacire hannunta daga cikinsa yadan matsa gaba batare daya kalleta ba cikin dakakkiyar murya yace eat, we will talk tomorrow and get ready zamuje hospital da safe for ur hand yayi kofa dasauri Asmeey tana kuka tace an ina zaka kwana? Are you leaving me ni kadai ? Akufule yace dakikace zaki tafi bake kadai zakiba? Good night Husnah! Yafadi ahankali yabude kofan yafice. Dakinsa da Hameed yashiga yayi wanka tun dazu yasa ya kwanta kawai ana kallon sama all maganganun da Ya Mustapa yamai na yawo akansa especially part din hakkinta since that s wat she needs yanzu medically, he wants Janna baiso ya shiga wuta sai kawai yaji he s ready, wayansa yadauka yabude browser yayi googling how to have the best sex with your wife, danne kunya yayi yana kallon pictures to be honest he knows all this kawai dai he wants to do it well ne, har kusan raba dare yayi yana tara ilimi akan jima i akansa yana research some har rufe fuska yake yi. EPISODE 4 Kasa bacci Asmeey tayi all through the night saidai bacci barawo ya kwasheta. Wuraren 6 bayan tayi sallan safe ta tashi tadauki wayanta tanajin nauyin Aya sosai ko Ya Aysha ma haka but yau dole tai magana da dayansu, wayan Ya Aya tai dialing takira gabaki dayanta tama manta da damuwan Mom, fushin Ya Hamad ke damunta sosai azuciya, ringing daya Aya ta daga tace Asmeey ke lafiya da sassafe haka? Dan shiru tayi sai chan tace uhnnn Ya Aysha uhnnn .uhnn Ya Aysha tace me haka kike i na? Tell me ahankali tana rage murya tace Ya ake bama miji hakuri idan yayi fushi? Dan murmushi Ya Aysha tayi tace laifin me kikama Hamadi me hakuri haryay fushi haka ? Shiru tayi da kyar tace nidai ki fadamin kwafa Aysha tayi tace munafuka idan yayi tsami maji, yanzu dai gayu zakici na bala i dake daga hankalin namiji kinada kayan bacci na yan iska? Akunyace ta rufe fuska tace Ya Aysha tace kashhh natuna ba a miki akwati ba, tom kawai dai use any clothe kikeda shi mai kyau get dressed tunda baki iya girki danace kimai girki but kimai shagwaba na bala i mai tada hankali kina shigewa jikinshi makesure kina kamshi sosai, then ki lallashesa da kalamai masu dadi na soyayya da lallabawa kinji gyadamata kai tayi tace Ya Aysha tace kinashan magungunan dana aiko kuwa gyadamata kai tayi tace kullum sai Mamie ta bani nasha tace tom sai anjima zanje na shirya natafi office taa katse wayan shiru tayi tunda this morning zasu hospital idan sun dawo da daddare zata bashi hakuri, ta wuce bayi tayi wanka tafito tabuga gayu cikin wani lace black and red tadauki gyale red da takalminta red da jaka red duka kayanta kap Baba yasa an kwashe ko pencil nata ba a bari agida ba, dan kwalliya tayi a fuska tadauki red lipstick ta shafa tafashe kanta da turare, ko kadan batai kama da mai zuwa hospital ba sai mai zuwa gidan biki riga da skirt din yamata kyau, bude kofan tayi tafito daidai Hamad dake sanye da native milk jumper shima yafito kayan sunmai kyau na bala i, ganin Asmeey saida ya dakata ya tsaya itama tadan kalleshi saikuma ta sunnar da kanta kasa ahankali tace ina kwana da gangan yaki amsawa yawuce yace s go kuka taji yazo mata tadaure tabisa tana sauka daga stairs Abba da Mamie na kallonsu Hameed yariga yatafi aiki dan yau Monday. Mamie tace Masha Allah anfito kuyi breakfast dai kafin kutafi ahankali Asmeey tace Mamie ya jiki Abba ina kwana kanta Mamie tashafa tace naji sauki kinyi kyau abinki je dinning kuyi breakfast dinning suka wuce harda Hamad tea yazuba a cup yakai baki itama ta hada tea madara tanaci da soyayyen doya da
Chapter 75 · 0% Book details