← Book details Uwa Ko Ukuba Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 95 OF 140

Sashe 95

Uwa Ko Ukuba Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

wayata? Anatse Baba yace bansani ba ke kawai na dauko maybe yana gida meke miki ciwo yanzu? Dan murmushi tayi tana cizan yatsa takalli Baba ko gaida wanta batayi ba tace Ina y ? Shima yana kallonta yace tana kasan waje tareda mijinta dayaci abun kampanin nan Microsoft Alhaji Mahmoud yace ohh right rashin lafiyan Salima yasa nama manta nace maka Allah ya sanya akheri nagani a news wlh congratulations ai yaron nan kana ganinsa kasan kwanyansa fire ne, kwaro ne yaron Allah yasa albarka Mom na kallonsu tace Yaya kagayama mutumin nan inaso ayi agabanka kasheda kada kuga banda lafiya ku dauka ko karshen kenan, Billlahillazi La ilaha illahuwa idan bai dawomin da diyata ba kome nayi nan gaba kada ya kuskure ya kuka dani ya kuka da kansa Mom ta nunasa da yatsa tace Muhammadu Sani saina gwadamaka cewa ba Uba kadai ya haiho yarinya ba dan haka kai kadai bakada iko da ita! Me and you have equal right akan Asama u, bakada wata uwar hujja ko dalili dazaisa ka dauki y ata ka aurar batare dana sani ba dan haka I don t accept auren, kuma kome nayi ka kuka da kanka Muhammadu Sani ka kuka da kank Takasa karasa maganan sabida kirjinta dataji yarike Alhaji Mahmoud yace zaki kashe kanki abanza a wofi sabida tsana da bakar zuciya shashasha, ki mutu ayar, abin kunya ki rasa wacce zaki tsana haka sai yarki, wlh ko kishiyoyi basama junansu wannan tsannan, balle ke Uwa ki daurama yar cikinki kalansa, Allah kara sauki ni sai anjima Alhaji Alhaji Mahmood yawuce yafita yana takaicin halin sister sa. Har dare suna asibiti sai kawai out of good will Baba yakira Aya ya sanar da ita but yace mata karta gayama sauran yaran Aya da mijinta sukazo tsaf Mom tai magana da mijin, ai dama ita tahada auren but taki kula Aya saida yabama Mom hakuri Aya sai kallon Mom take imagine tana gadon asibiti zuciya na kumbura but Mom is still holding on to grudges Baba ma abinda kawai yake kallo Kenna but sirikinsa na wajen baice komiba da kyar Mom tahakura hakan yasa yatashi yafita dan Aya tayi magana da Mamanta zama Aya tayi takama hannun Mom tarike gam tana kallonta wlh tausayin Mom take she prays to Allah ya yayema Mom koma menene ke damunta ahankali tace Mom I m sorry dan girman Allah Mom kinji, Mom Wallahi Wallahi I will never betray you Mom dan darajan Allah kiyafemin shiru Mom tayi tana kallonta sai kawai ta gyadamata kai tace naji yawuce dasauri Aya ta taso tadan rungumeta tureta Mom tayi but still Aya bata damuba tace Mom I cooked for you Baba yace you refuse to eat Aya tafito da warmer tadebo rice ta dago gadon Mom ta zauna Aya tashiga bata abaki Baba na kallonsu shima tausayin Mom din yake but iya bata tausayin kanta babu komi a kumburareen zuciyan nan nata banda bala i da fitina da tsanan mutane, kowa da jarabawan sa she just pray Allah yabama mahaifiyarta ikon ci cus Mom is lost! EPISODE 7 Around 8 Asmeey ta shirya cikin wani black abaya after dress ne tasaka wani black inner ciki tasaka botura mai kyau da stones tai rolling gyalenta tadauki handbag tarike, Ya Hameed yace dawuri zasu sabida agama yakaita gidansu Zee, bini bini tana kallon wayanta Ya Hamad bai kiraba, wayan tasaka a jaka tafito Mamie tace ke kadaine baki breakfast ba zokiyi sai kuje gaida Ya Hameed dake falo tayi ya amsa tawuce taci sannan ta tashi tace nagode Mamie Ya Hameed yatashi da Munir suka fito Mamie har mota tarakasu tace Hameed kamin gudu da yara ahankali kana jina dariya Munir yayi yashiga gaba Asmeey tashiga baya, Hameed yace ni ba yaronki bane ? Mamie tace ahh ka girma ai saikun dawo Allah kiyaye, kadawomin da yarinya na gida kafin shidda yamma nagayamaka Asmeey tadanyi murmushi Mamie tace idan kin gaji da gidansu ki kirani kinji gyadama Mamie kai tayi tana murmushi suka wuce saida Mamie taga fitansu sannan tadawo ciki. Saloon sukaje wanke kan tayi aka mata kitso mai kyau marasa yawa to miji bayanan Ya Hameed yabita kudi suka fito sai kawai yakaisu shopping yace daukan ma keda sister ki abu Munir yace nifa Yaya Hameed yadan hararesa yace kasai abinda yafi 10k dakanka zaka biya Munir yayi dariya yawuce yawanci abubuwan ciye ciye suka saya yabiya suka dawo mota around 11 sai gidansu Zee simple gida ne a simple anguwa dan daidai matsakaici ga gate dinsu parking yayi yadaga waya yakai kunne yace gamu awaje Madam juyowa Munir yayi yakallo Asmeey suka kashe ido yakallesu yace gulmana kuke ahankali Asmeey tace a Yaya suna ahaka saiga wata yar budurwa tafito daga gidan tana sanye da hijab kana ganinta kasan zata dan girmi Asmeey she s 23yrs tafi Asmeey tsayi but tanada kyau gata black beauty sai wani kunya takeji taki kallon Ya Hameed tazo baya kawai tabude kofa tace Sis Asmeeyyyy tawani rungume Asmeey, akunyace Asmeey tai hugging nata back tace ina yini Anty Zee hoto Hameed yamusu a sace yaturama Hamadi see my wife hugging your wife, takama hannun Asmeey tana karban jakanta tace muje kinji dasauri Munir yace ni ba a sona tsayawa Zee tayi da sauri takallesa saikuma ta kalli Ya Hameed akunyace dan bata lurama da Munir ba, Hameed yace baruwana don t look me akunyace tace Sorry Ya Munir ai bansan kazo ba cus Hameed yabata Munir sun gaisa awaya, Munir yace toh shikenan na yarda dasauri tace dan Allah jirani ina zuwa takalli Asmeey tace muje suka wuce gidan, suna shiga gidan tanada kanni biyu mata uku maza sai gaida Asmeey take suka shiga falo Umma na falo tace yau ga Asmeey ga Asmeey akunyace Asmeey ta duka tace ina kwana Mama Zee ta wuce kitchen tahado ma Munir everything datama Asmeey dambun nama da cake da shawarma saita sama Ya Hameed shawarma kadai a leda daban tafito tabama Munir ya karba yana godiya tadan kalli Hameed akunyace tasa hannu ya ijiye mai shawarma kan cinya takoma gida yayi murmushi kawai yatada motansa. Tana zuwa falo Umma tace kuje ciki abinku kunga ni kallo zanyi kabarina nake jira hannun Asmeey takama tace muje tashi Asmeey tayi tana bata ledan u sweet data kawo Zee ta karba tace nagode Allah ampana suka tafi dakinsu, dakinta very simple katifa yar daidai akasa but a gyare ko ina na kamshi, hijabinta cire ta ijiye tana sanye da atampa mai kyau tawuce kitchen takawo ma Asmeey ruwa da komi datayi Asmeey tazaro idanu takasa magana Zee tace saikin cinye kuma akunyace Asmeey tace nagode tai shiru batasan mezatace ba banda Ramla sister ta no any girl in her life, ahankali Zee tace congratulations Ya Hamad, Allah ya taimaka, Allah ya barku tare akunyace tace Ameen Zee tace to ci abinci tunda baki iya hira ba Dan murmushi Asmeey tayi tadauki shawarma tabude tafara ci, itama Zee ta dauka tafara ci, tace Baba yau yakira Abba wai wata uku za asa January zai kama ko? Murmushi Asmeey tayi ta gyadamata kai, Zee tace I am very happy Ya Hameed yace tare za a hada bikinmu ko ? Gyadamata kai Asmeey tayi, Zee tace Asmeey kinada yau yaranku keda Ya Hamadi zasuyi kama da larabawa murmushi Asmeey tayi tace kema haka kinada kyau sosai Zee tayi murmushi ahankali Asmeey tace a ina kuka hadu da Ya Hameed ? Zee na murmushi tace a bank dinsu access bank tayi dariya tace ana tara kudin ankon kawata makotanmu ne, anjima muka fita zan nuna miki gidansu shikenan bansan ya akayi ba scammers suka kirani nabada BVN haka aka kwashe kudin naje bank dinsu inata kuka shi kadai ya lallasheni yabani hakuri harda ruwa yagayamin yanda zanyi yabani number sa kan nakirasa tayi shiru tace nayi duka abubuwan dayace nayi na bank da court but kudin bai dawoba nafada masa kinsan meyayi sai kawai yabani kudin har 60k kyauta fa Asmeey tace murmushi Zee tayi tace haka na kaimusu kudin nace na fasa tara kudi gashi gashi, shine mukan gaisa kinsan haryau har gobe yatashi tsokanata mai anko yake cemin dan dariya Asmeey tayi bata tabajin labarin soyayya ba sai yau, Zee tace kefa an ina kuka hadu? Though ku cousins ne but ya kuka fara soyayya? Shiru Asmeey tayi tarasa mezata ce saikuma tai wani cute smile tace hadamu akayi Ya Hameed bai fadamiki ba? Girgiza mata kai Zee tayi tace yagayamin twin nasa yayi aure dakukaje hutun salla shikenan dan shiru Asmeey tayi takalli Zee sai kawai taji she likes the girl ahankali tace yanzu inason Ya .Hamad Awani irin hankali kaman munafuka tace .sai wani irin murmushi Zee tayi saitaji Asmeey ta burgeta zatai magana sai wayan Asmeey yahau ringing Snapchat video call cus koda yaushe datanta a kunne faduwa gabanta yayi ganin Ya Hamad ne sai taji tana kunyan tadauki video call din harya katse takasa dauka Zee tace ki dauki wayanki bari kiga nama fita na dubo abinda nasaka a wuta Zee ta tashi tafita daidai Ya Hamad na kara kira bata ganinshi a screen din sai saman dakin da POP keda bala in kyau gently tasa hannu ta dauka tadan kara fuskanta kadan daidai shima Hamadi na karo fuskansa kadan from the way yayi position na face dinsa kasan baitaba video call a rayuwansa ba wani irin washe baki Asmeey tayi ganin fuskansa tadan sauke idanunta kasa ganin kallonta yake sosai yasauke ijiyan zuciya gently yace muga kitson gyadamai kai tayi tashiga kokarin zare dankwalinta tana bending yana kallonta sauka idanunsa sukayi a boobs nata dasukai flashing dan bata daidaita wayan ba daidai ta nunamai kitso, da kyar yace yayi kyau lemme switch to normal call kawai taga yacire video call din wani iri taji cus she wanted to see him, saitai shiru jin shima yayi shiru yasa ahankali tace ina kwana jitayi muryansa yayi kasa sosai yace how are you? Kunzo gidansu Zee? Gyadamai kai tayi tace ahankali yace is she nice to you? Gyadamai kai tayi tace yes I like her dan shiru yayi yace okay, we will talk idan kin koma gida ahankali tace okay bye shima ahankali yace ya katse wayan. EPISODE 7 Partially edited episode! Wani kuka
Chapter 95 · 0% Book details