← Book details Uwa Ko Ukuba Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 71 OF 140

Sashe 71

Uwa Ko Ukuba Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ya Mustapa yayi wajen Hamad harya dauketa yashiga gida da ita ganin an fara taruwa awajen, garden ya ijiyeta yadauki pipe na ruwa yawani bude with full force yasamata tundaga saman kan Asmeey zuwa kirjinta da hannayenta idanunta ta runtse su, ya Mustapa yayi wajen motansa yabude yana neme neme Abba yarike Gwaggo dake wani kalan kuka suna shigowa ciki, tass saida Hamad yacire duk wani yajin kawai yasake daukanta Ya Mustapa daya kwaso magunguna yabiyosu da gudu yace take her to bayi wash her body with soap and cold water with salt bari na dauko salt da ice a kitchen kuje Zan mutu, zan mutuuuuu na shiga uku wayyooo azaba, Innalillahi wa innailaihi raji dakinsu dayake abude Hamad yayi Mamie yagani akasa tana kokarin motsi takasa idanunta sunyi jajir, wani irin ihu Hamad Mamie! Yana ijiye Asmeey yayi kan Mamie Abba da Ya Mustapa na tahowa dakin da gudu, hannu Hamad yakai zai daga Mamie Ya Mustapa yace don t touch her akwai yaji ajikinka just handle Asmeey Hamad yawuce da Asmeey bayi Abba yadago Mamie da sauri datake motsi da kyar tace metama Asmeey take ihu haka? What happen to this poor innocent child ? Abba na shafa fuskanta yace are you okay ? Gyadamai kai tayi tace dan bugawa nayi bari naje wajen Asmeey she s screaming Abba yatayata ya dagota da kyar take tafiya tana dafa bango, bay n tawuce Hamad dake hada ruwa yana zuba salt da ice, yace Mamie go and sit ahankali tace jeka Hamad ihu Asmeey take banawasa ba bamata gane komi, Mamie yacire mata kayan ta wanke mata jiki tundaga kai tana kwara mata ruwan sanyin da aka saka ice da salt Asmeey na wani irin nishi, Hamad yazo dawani gown Mamie ta karba tasamata suka fito da ita kwantar da ita sukayi tana makyarkyata kawai Ya Mustapa yamata wasu allurai na instant bacci that s the only way na calming yaji cases, Mamie dake tsaye tayi baya zata fadi dasauri Ya Mustapa yariketa bacci na fizgan Asmeey dahar wani zabura take na pepper daidai su Ya Faisal na zuwa sama ganin an rike Mamie yasa dukansu sukai kan Mamie! Mamie! Mamie! Ahankali Ya Mustapa yace bugawa tayi I will give her injection mukaita daki Dasauri Hameed yadauki mahaifiyasa chak sukai dakin Mamie Hamad na binsu idanunsa yayi ja, allura Ya Mustapa yamata suka kwantar da ita dukansu suka zagaye mahaifiyarsu da shi kansa Abba saidai ya tsaya a gefe, Hameed yakalli Hamad dake wani kalan nishi yana kallon Mamie yace you are burning too! Yaya akwai yaji ajikin Hamadi shima dasauri suka zagayeshi, Ya Mustapa zai tabashi Hamad yace leave me saiga hawaye mai zafi yana wani irin huci yace how dare she touch my Mom! ? Saiga hawaye kowa yasan Hamad loves Mamie sosai, Abba yace ya isa tashi kaje ka cire kaya kai wanka ka chanza kaya yaji duk a hannuwanka da wuyanka sauke Kansa kasa yayi yana wani kalan huci yabala in basu tausayi, duk sukai shiru Hameed yayi tapping shoulder nashi yace stop crying Faisal ma yace ya isa dan sunsan shi yamafi kowa hurting his Mom and his wife, murya chan kasa yace me Asmeey tamata that is so wrong take zuba mata yaji haka? Why did she hates her why? Why? Wat brought Mamie na into all her madness!? She thinks Mamie na yarta ne data saba duka and go scout free I will mess her up give me her number Hameed! Ya Mustapa yace kar wanda yabasa number ta that is idanma any of you nada number kenan, go and shower Hamad you are burning Ya Hamad yadagasa yamike da kyar yafice daga dakin. EPISODE 4 Ahankali take bude idanunta da kyar kanta yayi mata nauyi, jikinta tabi da kallo an lullubeta da bargo, komi daya faru jiya nadawo mata dasauri tabi dakin da kallo especially wurin desktop din Ya Hamad datasan anan Mamie tafadi saitaga an maida komi daidai, dawani kalan sauri tamike ta tashi zaune tana dafa goshinta dataji yana mata ciwo tace Mamie dudda babu karfi ajikinta saukowa tayi daga gadon tana tafiya ahankali, Mamie kawai takeso taje tagani, bude kofan dakinsu tayi ahankali baiyi making sound ba tafito, tundaga wajen take jiyo muryan Gwaggo adakin Mamie na zubawa Mom ashar, cigaba da tafiya tayi daidai gaban dakin zatasa hannu tabude kofa kenan taji muryan Hameed yace haba dan Allah just look at bakin cikin da Hamadi ya kwana dashi! This is what I said lokacin nan, what is the point na auro yar matan nan da lafiya ta da tunanina? This is the same reason yasa su Ya Musty basu taba kwadayin auren su Aya da Aysha ba, waye ita? What gives her the right ta taba mahaifiyar mu? Wlh wlh I said it jiya, Hamadi ma yafadi if anything happens to Mamie mu that woman will pay for it na rantse da Allah! Faisal yace kawai dai dan laifin wani baya shafan wani ne but mata irin Salima baka fatan wani abu nasu ma yashigo hannunka I am so angry God! Ya Abdullahi yace jikina har tsuma yake da ace damuka ganta awaje munsan ta taba Mamie da wlh sai na mata jina jini, saina fasa munafukin gilashin idanun nan nata, very stupid useless woman Gwaggo dake kuka tace wlh, wlh dan kawai Asama jikata ce babu yanda zanyi amman da wata ce da sainayi nadaman aurota da Hamadi yayi anatse Ya Mustapa yace duk ku yakuri Mamie is fine bagashi nan tana bacci ba Ya Mustapa yace Hamadi stand up kaje dakinku Mamie is fine ahankali Asmeey taji Ya Hamad yace I want to stay with Mamie Yaya! Wani iri zuciyan Asmeey yayi sai kawai tashiga komawa baya zuciyanta na radadi tajuya da dauri takoma dakinta maida kofa tayi ta rufe ta jingina da kofan tana wani irin kuka feeling extremely bad because of ita Mom tayi hurting mahaifiyarsu, Mom tayi hurting Mamie all of them are angry with her, tip na hancinta da bakinta har wani rawa rawa yake tsabaragen yanda zuciyanta ke radadi, dago idanunta tayi ta kalli wardrobe nata tai shiru saikuma ta kalli karyayyen hannunta, What is special about rayuwanta? Is all because of her zuciyan kowa ke lalacewa tundaga kan Mom, Baba, yayyinta Ya Aysha tace Mom bata magana da Ya Aya all sabida ita, Munir kullum jin haushin Mom yake all sabida ita, itama Mom haushin Munir takeji all because of her, Baba yasaki Mom all because of her, Mom tayi hurting Mamie all because of her, kowa is angry, ran kowa ya lalace even Gwaggo, tasan har Abba, Ya Hamadi too mai hakuri he s angry sabida Mom ta taba mahaifiyarshi, yau ta farka ita kadai all alone ana cemai yazo wajenta yaki, kowa is angry with her anajin haushinta, as long as she s here Mom will keep on coming and she will hurt Mamie sabida kowa na fita aiki agidan nan aiki, as long as tace zata koma Bauchi Baba bazai bari ta zauna ba he will be angry, how many more rayuwa da zukata zasu lalace sabida ita? Because of ita kadai ba a zaman lpy a danginsu gabaki daya menene amfanin rayuwanta? She is the only one in best position na to end all this drama, all this headache, She s tired! Kisan kai haramun ne but Allah can have mercy on her ya iya yafe mata duba da yanayin kalubalen rayuwanta ko? Ta tambayi kanta, already ita tsinanniya ce, duka bakin da Mom tamata sun kamata, Mom tariga tace she will never be happy gashinan tagani she s not, gidan nan da kowa ke sonta kowa ke ji da ita yau kowa ya tsaneta, kowa na jin haushinta sabida abinda Mom tayi har Ya Hamadi! Har Gwaggo, nobody is here with her and she s sick! She s all alone! Kanta is banging but she s alone, batada kowa, kawai sai Munir yafado mata arai. Tashi tayi tadauki wayanta dake gaban madubi tabude tana addu a Allah sa tanada kati dialing number shi tayi ringing daya yadaga yace Ya Asmeey naaaaa wlh I miss u awajen Baba na karbi number nan saisa nakeda shi, yau nake shirin kiranki dama hannu ta daura akan bakinta tana taushe kukan datakeji da danne kukan kafin ta cire hannunta ta daure karya gane wani abu tace duk duniyan nan kai kadai zuciyata tace inkira not even Ya Aya ko Ya Aysha, Munir you are my best best best brother wlh ina sonka Mun ..ir Muryanta yafara rawa dasauri ta daura hannunta saman baki Munir kaman yaso yagane saikuma yace menene wai kewana kikeyi ne kike gayamin kina wani sona Gyadamai kai tayi kaman yana gabanta tace I just called to tell you ina sonka Munir you are my best best best brother the best, bye yana kokarin magana ta katse wayan ta mike dagudu tayi wajen wardobe tabude tashiga fito da kayanta tana jefarwa kaman mahaukaciya tadauki ledan maganin ta bude taciro maganin bera, ta tsaya ta kalla an rubuta RAT POISON ajiki, sai kawai tashiga budewa da hakori kanta na banging taci nasaran bude maganin kawai tadaga maganin tabude baki zata zazzaga aciki aka bude kofan Hamad na shigowa, idanunshi sundan kumbura sunyi ja fuskanshi da wuyansa ma haka ya kalleta, tsayawa Asmeey tayi tana kallonsa ahaka, shima yana kallonta yana kallon ledan Rat poison daya gani a hannun, kawai Asmeey ta daga zata juye abakinta taku daya Hamad yayi kaman wani zaki yawani daki hannunta ledan maganin ya kufce mata ya zube akasa, yawani yi ihu da saida gidan ya amsa yace are you mad or are u sick upstairs? Did you know abinda kike kokarin sha ?Kallonshi Asmeey ta tsaya tanayi hawaye na fita daga idanunta zuciyanta namata zafi sai kawai ta tsugunna batare data cemai uppan ba yaga takai hannu tana tattare maganan na kasa ta kwasa da hannu tabude baki zata zuba kawai yadagata yaja kama hannunta ya kakkabar ya jinjiagata tareda daka mata tsawa. Husnah! EPISODE 4 Hamad yace kidawo hayyacinki do you know what this is? Kin kallonshi tayi a idanu cikin wani irin murya na wacce is deeply hurt tace is rat poison I want to take it na mutu kowa
Chapter 71 · 0% Book details