← Book details Uwa Ko Ukuba Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 120 OF 140

Sashe 120

Uwa Ko Ukuba Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

yau take especting official appointment letter na komawanta chief judge hartaga yan cases nata around 2 shiru babu wani letter karshe dai takasa daurewa tawuce office na wani superior haka datake mutunci dashi yace Hajiya Mrs Turaki murmushi tayi ta zauna tace yanaji shiru har yanzu banga letter ba kofansa ya kalla saikuma yatashi yawuce Mom yadan fita sannan yadawo yazo dab da ita yaduko wajen kunnenta cikin whispering yace maybe becaus e u are out of town saisa bakiji news ba Muntari Surbajo yabi ta karkshi fa dasauri Mom ta kallesa ranta na mugun baci, ya gyadamata kai yace the guy get people on top he work am shi za a bawa I heard it from a trusted source zakiga email yau, tun rannan namiki kiran duniya sabida kema u should come do your thing but wayanki baya shiga na village u go wat happen to your line ne? Kasa magana Mom tayi sabida bacinrai tace ta ina yayi passing requirement na zama chief judge wannan ai yaudara ne da karya mutumin yace ahhh u know our work well forget that thing see an riga an basa saidai kiyakuri kawai check ur email sef dasauri Mom tabude wayanta tashiga email aiko ga message an mata waita yakuri akwai wani basic requirement da sukeso da batada shi so sabida haka an bama a more befitting candidate than her the position of chief judge, Mom saida ta jefar da wayanta akasa tana wani huci kaman macijiya mutumin yace ahhh calm down Mrs Saraki! Calm down I know it s painful sunga mace ne ke yadauki wayan yabata karba tayi kawai tamike tace sai anjima tafita bata tabaji ranta yabaci kaman haka ba kuma da an sameta waya datayi yan dabarunta da kyar ta tare keke ta shiga tafada inda zai kaita kasuwa zuwa tayi ta saida zinaren tafito tasake shiga wani keke ga ledan kudi a hannunta sai taka tsantsan take dashi, suna ahaka a keken wasu maza suka tare keken Mai keken na kokarin tsayawa Mom tace drop na daukeka f tsayawa taga yayi batasan meya faruba tadaiga daya daga cikin passenger dasuka tare keken ya hura mata hoda a fuska taji daya yana cewa Oga yace tasaka jan leshi da abaya wlh itac daganan bata sake jin komiba. Bude idanu tashigayi kwance taganta akaman police station bayan counter akasa da sauri ta zabura ta tashi macen dake wajen tace ahh Mrs Saraki kin tashi dasauri Mom tace Meya sameni Matter? Kallonta Matter tayi dan sunsan Mom tace wasu yan Fulani suka kawoki wai an ganki wasu yan keke napep sun wurgoki a sume ? Arude Mom tace ina wani bakin leda haka da handbag dina? Dasauri matter tace ke kadai ce har agogon da dankunne sun cire miki ke harda takalmi ma just ke kadai aka kawo but we are investigating it faduwa gaban Mom yashiga yi tace Innalillahi my gold money! Wayyyooo I need to go to the bank nai blocking account dina please matter bani takalmi da aron 1k Mom nabasu cin hanci so matter batai musu ba tabata wani slippers da 1k Mom ta karba tafito aguje mata na binta da kallon tausayi Mom tawuce tahau machine ta tafi gt kafin tai blocking account tace aduba mata wlh an cire duka kudin account dinta tass da atm card nata balance dinta 0 kuma tanada 2m, suma Mom takusan yi aka taru akanta da kyar ta ita bayani akace ta POs suka cire kudin menene menene da kyar Mom na layi ta tafi UBA shima an kwashe yar 1m dinta biyar bata magani yanzu, ba waya bakomi yan zobunan hannunta da agogo da takalmjnta mai tsada an kwashe ina zata fara samun wani kudi da zamatasai waya? Innalillahi wa innailaihi raji Daga jiya zuwa yau Allah is just stripper her off all her privileges one after another! Jama a muji tsoron Allah! Billahillazi kome kikeda shi bazai hana Allah ya karbe komiba in a second dan shine yabaki! Leave life carefully and avoid cutar dawani, Allah na yafe laifin dakamai but baya yafe laifin dakama wani har sai wanin ya yafemaka. Wait did u all see how Mom lost everything in matter of hours??? Muje zuwa! EPISODE 1 Hamad yayi baccin daya dade baiyi kalansa ba bini bini Mamie na shigowa ta dubasa tasan harda jetlag, sai wajajen 2 na rana yatashi afirgice agogo ya kalla sannan ya mike da gudu yafada bayi yafito ya shirya cikin kananun kaya yasaka jacket da p-cap yafesa turare yafito zaune yaga Mamie afalo tahada komi dazasukai hospital tana kallon tv data kunna itama ta sanya katon jacket tayi kyau, sauke kansa kasa yayi da sauri tace muje toh tunda ka shirya gyadamata kai yayi yataho yadauki abubuwan suka wuce kofa suka fito driver yajasu sai hospital. Ya Aya na zaune da ita adakin tayi wanka ta chanza kaya taci abinci dan she request for food an kawo mata ga Asmeey na ayanda suka kawota ba change ga Al Qur ani na playing Mamie tace kinci abinci? Gyadama Mamie kai tayi tace eh nace chicken soup ijiye komi Hamad yayi yadan juyo ya kallesu ganin suna hiransu saiya zauna bakin gadon yasa hannunsa ta karkashin bargon da aka rufa mata yakama hannunta yarike yana kallon fuskanta yakai dayan hannun yana share mata lips yayi shiru yana kallonta bayako kyafta idanu daga Mamie har Ya Aya na kallonsa. Yana ahaka aka bude kofa wata baturiyan Dr yace Dr wanna see you Mr Hamad Hussain gyadamata kai yayi yasaki hannun Asmeey yatashi daga gadon yaduko yasake share mata baki yadan tsaya yana kallonta kaman karya barta sannan yajuya yafice Ya Aya takalli Mamie, kasa daurewa tayi tace Mamie wlh Ya Hamad yana son Asmeey, in all of this abubuwan dake faruwa soyayyan dayakema Asmeey kawai ke kwantar min da hankali murmushin manya Mamie tayi tanuna Asmeey tace kinga mara kunyan yarinyar nan nawa itama haka takeson mijinta murmushi Ya Aya tayi saikuma hawaye suka cicciko idanunta Mamie tace kin manta abinda aka fadi ko? Dan huci Ya Aya tayi takai bayan hannunta ta goge fuskanta tass sannan ta rage murya tace Mamie har abada wlh banjin zan iya yafewa Mom ba! Mamie na tsani Mom sosai! I hate her with passion, she did all of this to this girl sabida wani mahaukacin dakikin dan iskan yaro! Tai shiru zuciyanta na tafarfasa cus Munir yagaya musu komi saikuma Aya tafashe da kuka tace Mamie me Mom zatayi da mutumin dayaso batamin rayuwa? Dayaya nai escaping Allah ya kubutar dani? Mamie Fawaz nada bad history tundaga kan yimi yan aikinsu ciki, shi kawai iskanci yasa agaba kowa yasani, how could she have something with him and still tanason hadasa da Asmeey, kishi take da Asmeey yarta? Dahar tanason kashe yarinyar? Such type of woman is not worthy of being my mother! Aya tai maganan ahankali murya chan kasa tace growing up matar is always harsh batason yara na mata gum body, she s strict tanaso muyi karatu, but during Asmeey tsanan was too much! Is just too much ashe is all because of that evil man! Ai gata gashi bazata kara ganina ba arayuwanta, saidai Aysha which itama nasan ta yafe Mom, Munir kam kawai tsoron Allah ne da yaron nan zai iya harbeta yasami dama Aya tai huci zata kara magana kawai Mamie saita rungumeta tana patting bayanta cikeda so tace ya isa Aya! Just forget everything! Let s focus on Asmeey kinji EPISODE 1 Office na Doctor Hamad ya shiga Dr ya nunamai kujera ya zauna, cikeda girmamawa Dr yatashi ya kunna wata yar TV na office din yatashi wasu hotuna haka kaman na xray ko scan suka bayyana a screen din Dr yace this is your wife s cervix, this are ovaries, this is her fallopian tube, and this is her vagina yakalli Hamad dake kallon screen din sosai, anatse Dr yace everything seems okay, all the organs are fine no any damage ahankali Hamad yace can she get pregnant again Dr? Murmushi Doctor yama Hamad yace absolutely yes! I must say whoever did the evacuation must be an experienced Doctor, and he was careful cus that s the only explanation for not having any damage organs dan ijiyan zuciya Hamad ya sauke ahankali yace Alhamdulillah saikuma yasake kallon Dr, Doctor yace u can ask any question if you have dan sunnar da kansa yayi saikuma yashafa kansa yadan dago kansa ya daure sosai yace ahhhhmm how about interc sai yakasa karasa maganan yasauke kansa kasa kalman namai nauyi, Dr yadanyi murmushi yace you mean if she s fit to have sexual inter course? Gyadamai kai Hamad yayi, Dr yace as her gynecologist the answer is absolutely yes! She s okay! She s healed! Everything is perfect fine and back to the way it use to be before! So she s fit for sex once she s back to normal gyadamai kai Hamad yayi Dr yace you will see her psychiatrist tommorow noon gyadamai kai Hamad yayi yamike tsaye ahankali Dr yabasa hannu suka gaisa yace t worry much! You wife is gonna be absolutely fine dan murmushi kadan Hamad yayi yace thank uuu yawuce yafita daga office din yakoma room nasu Mamie tace me akace Hamadi? Ahankali yace progress report nata aka fadamin saikuma gobe psychiatrist dinta zai gani by 12 na rana Mamie ta gyadamai kai yawuce wajen gadon yazauna. Sai 10 nadare Mamie takadashi yatashi su tafi shida Aya cus Aya tagaji tashi yayi suka wuce suka tafi dakin da Mamie tazaba musu yakai Aya adan kunyace kansa na kasa yace if you need anything call me inachan dakin murmushi Aya tayi tace wanka kawai zanyi nai bacci nagode Ya Hamad nagode, Allah ba Asmeey lafiya ahankali yace Ameen yawuce yafita daga dakin yarufe mata kofa. Yawuce tasu dakin maida kofa yayi yarufe ya danna lock again kayan jikinsa yarage yawuce bayi yayi wanka yadauro alwala yafito shiryawa yayi cikin jallabiya ya shimfida dadduma yahau salla na addu i dayakema Asmeey sai kusan 2 yatashi yacire jallabiyan yahau gado yayi shiruuuu kafin ya lumshe idanu moment nasa da Asmeey na fadomai apart from first and second sex nasu the 3rd one wanda yayi rannan dazaiyi tafiya na dawomai a
Chapter 120 · 0% Book details