← Book details Uwa Ko Ukuba Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 61 OF 140

Sashe 61

Uwa Ko Ukuba Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

bane, Salima never gives up! Tana maganan tasaki hannunsa, tsayawa Hamadi yayi saiya kasa tafiya, Abba yafito yaga Hamad tsaye ga Mamie zaune tana kallonsa yace Hamadi juyowa ahankali Hamad yayi kansa akasa Abba yakaraso yakallesa sannan yakalli Mamie yace lafiya ? Ahankali yace Abba gobe zan tura gasan dana shiga kallonsa Abba yayi sai yakai hannunsa ya shafa kansa yace da kyau Masha Allah, Allah ubangiji ya baka sa a! Allah ya sanya albarka Allah kuma ya dafa maka Allah yasa muji alkhairi Mamie tace Ameen Ya Rabbi Abba yace muje mu kwanta Maman Doctor kulle gidan Hamadi gyadamusu kai yayi Abba da Mamie suka wuce sama shikuma yawuce ya kulle kofa ya kashe wuta samin kansa yayi da zama afalo shi kadai yayi shiru kusan na 20min sannan yatashi yawuce sama ya tsaya yakalli dakin Hameed sannan yabude dakinsa ahankali ya shiga idanunsa kan Asmeey dake bacci ya shigeta da hijabi akanta maida kofan yayi yarufe without making sound ya kulle ya murza key yazo tea kawai yazuba yasha cin abinci namai wahala yanaso yaci but baya iyawa baida apatite, wahala abin yakemai yanasha yana kallon Asmeey maganganun Mamie na mai yawo akai, tunda yataso yasan Mamie as mata da bata da gulma you will never find Mamie a maganan dabai shafeta ba, why did she say all those thing to him? Gama sha yayi yamike yawuce wardrobe yabude kayan dazaisa yadauka yatafi bathroom wanka yayi da brush as usual ya shirya cikin kayan yafito yasa kayan a basket yadawo dakin turare yawuce ya fesa sai yazo ahankali bakin gadon yazauna yana kallonta da hannunta mara lafiya data ijiye waje guda, daura idanunsa yayi kan fuskanta yanabin dan karamin lips dinta da kallo, wani dan ijiyan zuciya yasauke kafin yasake dauke kansa saikuma yasake juyowa yacigaba da sauke idanunsa wajen wuyanta kafin ahankali yasauke idanunta kan hijabin data tattare ajikinta idanunshi na sauka wajajen kirjinta, boobs nata sunyi girma ga sign na yan nipples dinta dake a kwance suna bacci, dawani irin sauri ya juyarda kansa tareda harde kafafunsa kawai yaji cikinsa na juyawa murya chan kasa yace subhanallah! Baitaba tsayawa yakalli any girl haka aduniya ba, mikewa tsaye yayi ahankali yasa hannunsa yanajan t-shirt nasa dan yakare gaban wandonsa daya wani irin mahaukacin tashi kaman jariri ne aciki aka boye kar agani kaman akwai wanda zai gani dakin da dagashi sai ita kuma bacci take, the worst abu daya tsana is yadinga having erection abin nabasa kunya, tun yana yaro he always have insecurities sabida he feels abinsa is extraordinary big kaman yanada wani matsala or cuta, cus tun suna yara he sees na Hameed baikai nasa ba, but nasa as of lokacin kaman na manya saisa baya bari kowa ya gansa, abayi yake wanka ya shirya yasa boxers biyu, tun around 6yrs baya bari Mamie namai wanka saidai tama Hameed kadai yace shita ragemai ruwan yayi da kansa, he wanted halittansa to be normal one kaman size na kowa but shi kanshi tsoron kansa yake he s very insecure cus abin is too large! Too big! Too long! He hates abin yatashi cus is embarrassing, jiya baisan meya sameshi ba he woke up yabata jikinsa sosai he had a dream saisa yaje yayi wanka yana fitowa Abba yagansa bakaramin kunya yaji ba, wardrobe yawuce yaciro wani zanin gado ya shimfida kan lallausan carpet nasu yadauki pillow batare daya kalleta ba ya kwanta ahankali yana kifa cikinsa sabida abin ya kwanta but ina shi girmanta ma baya bari ya kwanta ya kife saidai ya kalli sama haka zakaga kaman wani jariri ya shiga wandonsa yamike tsaye tsabaragen girmansa. EPISODE 3 Koda Asmeey ta tashi dasafe bataga kowa adakin ba, wanka tashiga bayi tayi da brush tafito tafito da bra nata da panties dinta wanda ya wanke mata dan su bushe tazo yauma tayi tayi tasaka bra takasa haka tahakura pant kawai tasaka wani pink material tasaka na gown daya zauna ajikinta sosai kuma ya nuna shape na boobs nata sosai da nipples dinta dan soft material ne unlike atampa data saka jiya da baya nuna batasa bra ba, kwalli tadauka tasaka tadauki lip gloss tasaka tadauko simple earrings, daya ta iya sawa da kyar takasa saka dayan hakan yasa ta taho dashi ta ijiye kan desk din Ya Hamad saita koma ta feffesa turare ta rufe komi tazo wajen gadon tana kokarin gyarawa taji muryan Mamie tace Asmeey dasauri tace ko dan kwali bata tsaya sawaba tafito Mamie ma bata sama hakan yasa tawuce kasa ta sauka kitchen tawuce Mamie na kitchen din tana juya abu a cup tajuyo takalleta dasauri Asmeey tace ina kwana Mamie kanta Mamie tashafa kaman wata yar baby yace kin tashi lafiya dan kunnen fa wannan naga kinsa guda daya ? Da zuciya daya tace idan Ya Hamadi yadawo zance yasamin dayan nakasa sawa Mamie tace tom gashi sha karba tayi ta kalli maganin saita kalli Mamie Mamie tace da ice cream ne ai kin iyasha ko dan dariya tayi takai abin bakinta tasha tana tabe baki sannan tabama Mamie cup din still tana tabe baki, Mamie tai dariya tace bari yanzu zakisha pepper soup tun jiya nake dafawa sai yanzu yayi, bakinki zai dawo daidai tabude kofan kitchen tafita baya dasauri Asmeey tabita a tukunyan kasa akai pepper soup din kuma akan murhu da Mamie tahada da duwatsu tadauko tashigo dashi, sake biyota Asmeey tayi kaman wata yar karaman yarinya Mamie tabude kamshi yacika kitchen din, Asmeey ta tsaya kusada Mamie tace Mamie inason nama dan dariya Mamie tayi tace aiko zakicisu daban daban kwanan nan, kinga wannan shine ciccibi kawo plate na samiki dasauri Asmeey tajuya tadauki plate cus pepper soup din smell delicious, Mamie tashiga samata da romo sosai, Asmeey tadauko spoon guda biyu tadawo kusada Mamie tace ni da Ya Hamadi ne wannan ko Mamie ? Dasauri Mamie tace a naki ke kadai ne Asmeey tace yamin yawa Mamie Mamie tace nasani but ki daure ki shanye ruwan, muje na ijiye miki a dinning gyadama Mamie kai tayi Mamie tafito itakuma tana biyeda Mamie daidai sun bude kofa sun shigo Hamad da Hameed, kallo daya Hameed yayo wajen yadauke kai yace morning Mamie natafi sama wanka office yawuce sama dasauri baima jira amsan Mamie ba, Asmeey takalli Ya Hamadi daya hadarai yace good morning Mamie morning Mamie ta amsashi takoma kitchen, Asmeey tadan kalleshi danta gaidashi saitaga ya taho wajen gabanta yadan fadi the way he walks is so majestic, yana zuwa hannu yasa yadauki bowl na pepper soup din strictly yace wuce ciki! Gyadamai kai tayi tamike tsaye tajuya sumsumsum tawuce yana biyeda ita abaya har sama gado tawuce ta zauna ahankali shikuma ya shigo ya maida kofan yarufe yatako zuwa wajen yaduka ya ijiye abincin yataso kallonta yayi suka hada ido saiya juya yawuce wajen kujeransa zaija ya zauna saikuma ya tsaya anatse yace t go out with those clothes without hijab today gyadamai kai tayi ahankali tace zama yayi dasauri ta taso tazo wajen dankunnenta ta dauka batare data kalleshi ba adan hankali kaman wacce keda separate murya na wanda takema Ya Hamad daban wanda takema sauran mutane daban, ahankali akuma sanyaye tace samin Yaya nakasaaaa tayi maganan ahankali akuma shagwabe faduwa gaban Hamad yayi tsigan jikinshi yawani tashi baitabajin irin abin nan ba da saiya dake da kyar, saiya mike tsaye yanuna kujeran yace wani murmushi Asmeey tayi sai kawai ta zauna kan kujeran kaman jira take da sauri tana kallon desktop dinshi saikuma tadago kanta ta kalleshi hada ido sukayi yana kallonta cus baitaba sanin she can be this happy ba sai anan Bauchi, adan kunyace Asmeey ta sunnar da kanta ganin yanda yake kallonta gabanta nadan faduwa, zare idanunshi yayi daga kanta ya kalli dankunnen yabude earrings din yadan duko yazo wajen face nata yakai hannu ya zira dan kunnen a hole batare daya taba skin nata ba saiya zagayo ta baya zaisa mata barinman yana kallon yanda take da gashi a kwance a keyanta gwanin kyau hannunsa ya sauka wajen fatan kunnenta atare dukansu sukaji wani shocking a lalace Asmeey tace wayyy cus takasa daurewa dan tsayawa Hamad yayi yakalleta yaga ta runtse idanunta gam, gently yakarasa samata dankunnen idanunshi suka sauka gaban riganta dayaga nipples dinta sun fito sosai looking so damn pointed dasauri ya dauke kai jikinshi kawai ya shiga vibrating, yakalli fuskanta ganin tana kallon abinda ke desktop dinshi ahankali yace yayi kyau? Gyadamai kai tayi tace sosai murya chan kasa yace I design it wani murmushi tasakeyi tace menene shi Yaya? It s beautiful background din murya chan kasa yace is AI software I designed it for MICROSOFT dasauri Asmeey ta kalleshi tace Microsoft office na laptop? Gyadamata kai yayi, cigaba da kallon screen din tayi chan she loves when he talks kodan hardly yake magana ne oho, tace wat does it do Yaya ? Murya chan kasa Hamad yace many things, all aikin da duka Microsoft office keyi aikin Excel, MS word, PowerPoint, menene menene this AI will do it once ka shigar da command in seconds you wanna see ? Dasauri ta gyadamai kai, wasu short data yasaka kawai abin yayi generating comprehensive Analysis within a blink of an eye Asmeey tace wow, Ya Hamadi you re a genius, wlh you are so brilliant kema you are very brilliant! Taji Hamad yafadi ahankali dasauri ta kallesa hada ido sukayi ya zubamata wild eyes din nan masu kwalli kawai taji kunya yakamata sai kawai ta sauke kanta kasa takasa magana, ya tsareta da idanu shima, da yar karaman murya tace Allah bada sa a Allah yasa Albaraka, Allah yabaka nasara sai tamike ahankali zata wuce batare data kalleshi ba, hannunta mai lafiya Hamad yakama chak ta tsaya kirjinta na bugawa fizgota yayi haka tataho ko kadan ba stamina shigowa jikinsa tayi kirjinta na bugawa sosai hannuwanta na shaking, jitayi shima kirjinsa na bugawa dum dum dum kaman yanda nata ke bugawa, ahankali yadaura hannunsa saman waist nata yadan lumshe idanu yanakai hancinsa tawajen gefen fuskanta yana shakan wani cool kamshi datakeyi, murya chan kasa dake shaking kadan yace you look good and smell good Husnah!. Wani sanyi Asmeey taji jikinta yadauka gabanta na faduwa toes nata da feet na daukan sanyi jin yanda Ya Hamad yariketa,
Chapter 61 · 0% Book details