← Book details Uwa Ko Ukuba Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 80 OF 140

Sashe 80

Uwa Ko Ukuba Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

He trust matan sosai she s one of the best indai harkan mata ne wlh saita iya koyar dawani gynecologist ma wanda ya karanta field din that s just how good she s, hakan yasa yace okay do the needful yadan kalli Hamad yace banace you should be gently ba? Kashe yar mutane kakeso kayi Hamadi? Sauke kansa kasa yayi sosai yana wasa da hannunsa dukya susuce cus yasan yayi barna, kana ganinsa kaga mara gaskiya yakasa magana, yanda yayima yakusan saka Ya Musty dariya wlh poor thing, let him not blame him bawai Hamad is expose bane ko abokai baidashi, also shida Twin nasa Hameed are complete polar different people, kawai ya kyalesa bai kara masa magana ba, kusan awan matan daya adakin gaban Hamad sai faduwa yake what did he do haka? Chan Nurse din tafito tace angama komi namata allura, nabata magani she s sleeping zatai bacci sosai gaskiya, please ango adan sararama Amarya haka tawahala hannunka ba kadan ba kasa kallon matan Hamad yayi Ya Mustapa yatashi yabita yana taba aljihu dan biyanta suka fice, shikuma yatashi yadawo daki, ya shigo yamaida kofan yarufe yazo wajen gadon yana kallonta, idanunta sun kumbura sosai, taji jaa na wahala, lips dinta sun taso, zama yayi gefen gadon yasa hannu yakama hannunta yarike yayi shiru saikuma ahankali yace thank you Husnah! And thank you! Yayi shiru yana kallonta kai wani mahaukacin son Asmeey ke fizgansa, sakin hannunta yayi yamaida ya ijiye yaja bargo yana rufamata da kyau yamike ahankali yawuce bayi, wanka yayi yafito dagashi sai towel still kallonta yake ya shirya cikin wani shadda fara mai kyau yadauki hula ya kafa ango sak! Wallahi wallahi he s extremely happy today, he s this type of person da kullum he s just being himself not happy at the same time not sad, but today baisan yazaiyi bayanin ba he s extremely happy! Dudda Asmeey ba lafiya but yana cikin wani mugun mugun farin ciki da annashuwa da jin dadi, zuciyansa namai sanyin dadi kuma yamai haske irin karkar dinnan, yana fesa turare sai murmushi yake yana tuna yanda yaji daya shiga cikinta, yagode ma Allah daya halitto jima i cus baitaba sani akwai abu mai dadi haka ba saida yayi yau? Like kunsan dadin jima i kuwa? Duk maganganun Hameed nonesense ne sai yayi zai gane dadin can not even be discribe, shi kadai yasan dadin dayaji acikin jikin Asmeey!. Dadduma ya shimfida yayi zuhur da la asar sannan yatashi yahau kan chair yakunna desktop yajuyo yana kallon Asmeey while desktop din is booting, gama kunnuwa System din yayi hakan yasa yajuya yayi connecting to router nashi yashiga mail dinshi cus he s expecting a feedback from Microsoft any of this days, yana bude email nashi yaga sako from Microsoft saiya tsaya chak kawai gabansa yahau faduwa, he wants to win this gasar sabida he puts his all in developing the software, yasaka all kudaden dayake samu na side hustle dinshi in this, yanayin su trading dasu crypto fa duk anan kudin yatafi, cus building a software is expensive yana samun aiki online fa kawai he s buying so many things a online na software dinsa saisa yan uwansa don t even know he makes cash cus yana samu yana using for something a software, a process na aikin nan desktop dinsa crash Ya Mustapa had to buy another one for him, his sweat, determination and hard work are in this software nan daya musu developing, da ace dane idan baiciba he will be hurt fa but it s okay, but yanzu idan baici ba he will be hurt, very hurt and devastated cus yanada mata da he hasn t done anything for, Matar da har yanzu kayan gidan mahaifinta takesawa not his! Baima matarsa komi ba, he needs the money for kanshi, for family shi for matarsa, and he wanna work with Microsoft cus he feels he s skillful and he can take Microsoft to the feature and overall with the way things are he wanna take matarsa out of Nigeria because of this her mother, shiruuuu yayi sai kawai yaji yakasa budewa saiya maida desktop din yakashe. Tashi yayi yabude kofa yafito yasauka kasa bude kofa yayi, a compound dinsu yaga Mamie da Ya Mustapa na jerowa tare suna hira, Mamie tayi kaman batasan meke faruwa ba, Ya Mustapa sai kallonsa yake ganin yayi kyau, murya chan kasa yace ina kikaje Mamie ? Mamie tace Babansu Alameen naje gaidawa wai yayi hatsari tuntuni ban shiga ba sai yau Allah yayi, Gwaggo ku nabarota achan gyadamata kai yayi yadan kalli Ya Mustapa yana sunnar dakai anatse yace Yaya they ve replied me Dasauri Ya Mustapa yace who? Microsoft? Gyadamai kai yayi atare Ya Musty da Mamie sukace. Kasamu? Kaci? Ahankali yace Yaya kai zaka dubamin daga Mamie har Musty kallonsa sukayi Mamie tace muje ka dubamai Doctor Mamie tace in sha Allah zaka samu da iznin Allah, bakaramin addu a namaka akan abun ba falo suka zauna Hamad yaje sama yadauko laptop dinsa ya kunna, he can log into his email anywhere yasauko kasa yabude email din yazo yabama Yaya saiya koma gefen Mamie yazauna ahankali yayi shiru gabansa na faduwa sosai, shima Ya Mustapa gabansa na faduwa but ya dake as per big brother yayi clicking email din yabudu kawai yayi shiru babu wani reaction a fuskansa, sai jikin Hamad yayi sanyi sosai Mamie ma haka amman ta daure takama hannunsa Hamad tace bakomi Allah zai baka better opportunity, ni da mahaifinka daman munce zamu bude maka cafe gakuma flat dinku an kusa gamawa bakomi kaji! Allah sa hakane abinda yafi alkhairi agareka ijiyan zuciya Ya Mustapa ya fuzar mai zafi yakalli Hamad da hawaye yaciko idanunsa sosai, anatse looking sad yace sorry Hamadi kaji .. I mean CONGRATULATIONS HAMADI KACI! Daidai hawayen sun sauko daga idanun Hamad Mamie tawani haukace ta taso tazo wajen Musty tace mene mene? Yaci? Mene? Laptop din Ya Musty yadauka yabama Mamie yace congratulations Hussain Hamad Abubakar for emerging as Microsoft Talent hunt winner zubewa kasa Hamad yayi yay sujjada sai kawai yataso Mamie ma tai sujjada ta taso tawani rungume Hamad ya kankame Mamie sosai yafashe da kuka sosai he can t believe it yace Mamie naci? Mamie tace kaci Hamadi! Kaci! Kaci d ana, you won sujjada Ya Musty yayi shima burinshi yagama cika na duniya, baida wani damuwa dayafi na Hamad shima yasami aiki yanzu barinma auren nan da akamai, ga zagin da Mom tamai dan Mamie tabasa labaran duka abinda Mamie tace datazo shi kadai ta fadamawa dan ko Abba bata gayamawa ba, suna ahaka Ya Hameed yashigo daga office ganin Hamad na kuka Mamie ta rungumesa sosai ga Ya Mustay na kallonsu yasa yazo wajen da sauri yana jefar da jaka yace what happens to Hamadi? Mamie menene na ganku haka? Wani abu yafaru ne? Mamie na sakin Hamadi tace Mustapa nunama Hameed Dasauri Hameed yaje wajen Ya Musty ya karbi laptop din Mamie ta tashi da sauri tace bari na kira Baban ku, nakira Faisal da Abdullahi jikin Mamie har rawa yake dan Murna Hameed dayaga abun wani tahowa yayi dagudu ya rungume Hamad yana murna sosai yace you did it Hamad! Wlh ninasan kai zakaci! Bantaba damuwa da thousand and thousands of yan tech dazasuyi applying all over the world for this competition ba sabida Hamadi your brain don t work like na sauran mutane! You are special Hamad! I told you wani jinkirin alkhairi ne! Look at you kaci gasan dakeda price na 500million dollars that is #777,585,000,000.00, seven hundred seventy-seven billion five hundred eighty-five million naira kasan mu yan banki munsan kan kudi, my Hamadi is a billionaire banda haka u will be working with Microsoft for life, kabar Nigeria kenan fa! Oh Allah! Alhamdulilah! Alhamdulillah! Auren ka comes with good luck wlh EPISODE 5 Ya Mustapa sai kallon Hamad yake dake murmushi da Hameed he s super super proud of the boy, extremely proud, kudaden dayake kashemai yana basa yashiga classes dinsu na tech baiyi nadama ba, everything was worth it, look at Hamadi today! Allah kenan ubangijin da shi kadai keda karfin iko da mulkin dazai iya chanza rayuwan duk wanda yaga dama in seconds! Bahaushe yayi gaskiya dayace dare daya Allah kanyi bature! Shigowa gidan Abba yayi su Faisal ma haka sukai kan Hamad habawa zokaga dariya da murna, Abba yazauna kusa da Ya Mustapa yace nunamin naga abin arzikin da d ana Yayi Doctor Mamie ma dasauri tazo ta zauna kusada Abba, su Faisal duk sukaje wajen suka zazzauna kan kujeran kowa na matso da kai dan ganin screen din system din, Hameed harda tsayawa ta bayan kujera ya tsaya saman kansu danya gani shima kaman baigani ba, Abba yaciro glasses nasa a akwati yasaka yana dubawa yace dingamin bayani dalla dalla Doctor Ya Mustapa yace Abba Hamad shine yaci gasan zasu biyasa dala miliyan dari biyar! Ana maganan biliyan dubu dari bakwai da saba in da bakwai da miliyan dari biyar da hamsin kudin Nigeria, saikuma yazama official staff nasu, banda haka as long as ana amfani da software Hamadi will be earning commission nasa for life, saikuma yanzu sun basa wasu number dazaiyi amfani da ita yaje embassy sharp sharp ya karbi visa, ana bukatansa a headquarter nasu na Washington DC on 18th of this October damuke ciki sabida reviewing software tare zasuyi lunching software din on 1st November, so yanzu dole Hamadi yafara shirye shirye yaushe ne 18th na watan nan? Dasauri Mamie tace nan da kwana goma kenan dan yau takwas ga wata Faisal yace that means he need to travel before the said date? Ya Mustapa yace yes maybe on 16 ko 17th yayi tafiyan, sannan yana bukatan Lawyer sa dazai tsayamai achan dazai tayasa reviewing papers na agreement kafin yayi signing Abba yace lawyer kasan waje chan kenan? Toh yazamuyi da wannan ? Ya Mustapa yace I have a friend da achan aka haifi kanninsa kuma babban lawyer ne I can arrange that for Hamad kowa yayi shiru, ahankali Abba yace Hamadi na zaije kasan waje Doctor? Abba yace Hamadi na d ana yaci gasan da duka duniya sukai participating? Yarona bakar fatan Africa daga kuma Nigeria ya buge kowa shiyaci? Gyadamai
Chapter 80 · 0% Book details