← Book details Uwa Ko Ukuba Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 28 OF 140

Sashe 28

Uwa Ko Ukuba Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

M SHAKUR EPISODE 1 KINSAN YANDA AKE JIYAR DA MIJI DADI? KINSAN YANDA AKE SA ME GIDA KUKA AGADO? KINSAN SIRRIN SARRAFA TANTAKWASHIN DADI? KIN IYA HATSABIBIN KUKA? MAKIRIN KUKA? SHEDANIN KUKA DA AKEMA MIJI? KIN IYA STYLES? KIN IYA KISSA??? JOIN INTIMACY CLASS DINA WITH JUST 5K KI KOYA GROUP DIN TSAWON SHEKARA DAYA NE KIKA BIYA 5K BAKI KARA BIYAN WANI KUDI SAI BAYAN 1YEAR JUST TODAY AND BE A BADDIE FOR OGA CHAT ME UP DON SHIGA wa.me/+2347012181461 EPISODE 1 Babu wanda yace mata wani abu ta mike ta wuce Asmeey kanta na kasa Ammi da Mamie suka shiga serving kowa saiga Mom tafito tareda Mama tasami waje ta zauna tana murmushi da Mama, Baba ya tsareta da idanu she never cared about family nashi bata shiga harkansu, this is the measure reason yasa ya karo aure lokacin, Gwaggo ta watsama Mom harara tace aikin kenan bakar muguwa wani kallo Abba yamata yasa tace ai nayi shiru uhmm tunda an hanani magana abincin kowa yakeci banda Asmeey data kasa ci sabida zuwan Mom, dan dago kanta tayi tana kallon Mom she just wish inama zata mata murmushi she loves her Mom amman Mom murmushi take da Maman su Nana, dan karkato da idanunta tayi karaf suka hada idanu da Ya Hamad dake kallonta shima bayacin abinci he s not comfortable, da sauri ta sauke kanta kasa tadebi rice takai baki kadan, Mom ta kallota ganin she s eating abinta ta dauke kai zuciyanta na radadi da suya, Ya Hamad yafara tashi kansa akasa yawuce babu wanda yamai magana yamayi kokari yau yafito cus baitaba fitowa aci abincin tareda shi ba, Gwaggo tace makiyin abinci mai shegen zurfin ciki da rashin son jama Ya Mustapa yakalli Asmeey yace once you finish eating go and put ice a fuskan nan take your drugs and sleep kada kiyi komi gyadamai kai tayi Baba yakalleta sai kawai yadauke kai. Tashi Mom tayi takoma ciki ganin tadena cin abincin Baba yace jeki dauko ice din kisa saiki kwanta gyadama Baba kai tayi ta tashi tawuce, ice ta dauko a fridge tawuce dakin Gwaggo this time tadaura tasaka sosai tasha magani ta kwanta agadon tayi shiruuuuuu ahaka bacci yayi awon gaba da ita. Babu wanda ya tadata bata farka ba sai around after 4 na yamma tai maza ta fada bayi takalli kumatun wow yadan sabe yarage ja tayo alwala tafito tayi salla azabar da la asar tayi shiru zaune kan dadduma she has lot of karatu she suppose to do tun jiya da Baba yasa tawuce wajen lalle bata kara karatu ba gashi yau ba a bari taje side dinba wat will do now? Tashi tayi tahau gadon ta kwanta bawai daman wani danna waya take ba so she s okay, tana kwancen lamo aka bude dakin dasauri takalli kofan Munir ne da plate na soyayyen kayan ciki da yaji a gefe tashi tayi zaune ahankali ya maida kofan yarufe yana murmushi yace yauwa kin tashi nazo yafi sau biyu kinata bacci Mamie tace kar atasheki maganin dakika sha ne, zomuci kayan ciki da zafin shi inason salla wlh yayi maganan yana zama kusa da ita kan gadon ya ijiye plate din databi da kallo saikuma ta kalleshi, her life is so dark da bataga mema takejin dadinshi ba she has typically no one, yayinta don t care about her ko Mom ne kehanasu oho, she has no friends, yanda tai shiruuu yasa Munir yace re worried about Mom ko ? Gyadamai kai tayi sai kawai ta matso kusada Munir ta daura kanta akan kafadanshi ahankali tafashe da kuka mara kara cus she learnt kuka mara kara sabida Mom ta hanata kar ajisu, cikin murya tace Munir I am just tired of everything, I know ankawoni nan sabida Mom karta tabani ne but wlh I feel more worried da tashin hankali ma anan da fargaba compare to inachan side namu, I know Mom is very angry with me, I m scared Munir zuciyana is not at ease is constantly beating tunani nake ko gaishe da Mom banje nayi ba I am a bad daughter, metayi da za a ce nadawo nan? Ramla ce tayi karya akaina da batayiba da bazata dakeni ba, Mom wants wat is best for me, I just want to see Mom smile at me I feel bad anytime nasan nine da reason for her anger, I am a bad daughter Munir ahankali gudun kar ajisu Munir ya girgiza mata kai yace re not a bad daughter wallahi, Mom ce is a bad mother dake enjoying giving you pain, giving us pain especially you sabida taga kinada tsoro, sabida you don t speak up bakisan right naki ba, what kind of a mother ce zatama yarta irin abin nan data miki koda yes kinyi laifin da Ramla tace kinyi ne? Look at you rannan salla kalli kumatunki kalli lallen ki eh? Wai tsaya Ya Asmeey bakida saurayine kicemai yafito yazo yaga Baba kiyi aure kibar gidan nan? Dago kanta Asmeey tayi ahankali ta kalleshi irin kallon wannan wace kalan maganan rashin hankali ne, dasauri Munir yace oh no bakida shi ta inama zaki samu when Mom is in control of your life, inama take bari ki taba waya balle kiyi dawani! I ve never ever seen a Mother kaman Mom dinmu wai wat does she get by hurting you? Wani kalan tsana tamiki ne ahankali Asmeey tace stop talking about Mom haka bata tsaneni ba nine ke mata laifi nake bata mata rai, the problem is me not Mom Allah kuwan cikeda takaici Munir yace tayaya? How? How are you the problem Asmeey? You think abinda Mom take miki is okay? How are you the problem tell me ? Munir yafadi cikeda gardama da jin haushi, dan shiru Asmeey tayi trying to remember laifukanta chan tace kaga nine bana gama files data bani dawuri, courses na law school datake min ban cika ganewa ba, ni Ramla tagayama namata laifi dasauri Munir yace an so fault dinki ne you re a slow learner? Kowa da kalan brain din da Allah yamai haba mana, in the first place ma was law ever choice naki? She forced you to study law yanda Munir ke magana fuskanshi na nuna so much bitterness akan Mom saitaji kaman tana aikata wani babban zunubi ahankali tace stop talking about Mom like this please, A mother is the best thing arayuwan d a! Kome Mom tayi mana daidai ne, stop talking about her like this kadena jin haushin Mom Munir naji yar Mom, I just wished she appreciate wannan son dakike mata, Mtsww let s eat nidai favorite soyayyen kayan ciki nakawo mana da zafi naman ta kalla saita dauki daya tasa abaki tai shiru Munir na kallonta, he loves Asmeey, kofan tare suka taso but he loves Asmeey sama da elder sisters dinshi su Aya da Aysha, he loves Asmeey beyond words he s just being strong for her, suna tare bai bar dakin ba saida aka kira magrib yafita. Tashi tayi tai magriba tana kan dadduma Mamie tashigo da plate na nama da abinci tace u yaya jikin da sauki? Gyadama Mamie kai tayi tai murmushi mai kyau, Mamie ta ijiye plate din takai hannunta ta shafa kumatun daya sabe, jan shima yaragu tace tuntuni kina daki ci abinci kije ki tayani share dakina su Areef duk sun zubamin cincin akasa zaki iya? Dasauri ta gyadama Mamie kai dan tuntuni tagaji da zama without purpose, itama Mamie that s why tadan sata aikin, Mamie ta mike tace bari na koma backyard muna chan idan kin gama kinaso kizo kizo kinji sake gyadama Mamie kai tayi tace toh naji fita Mamie tayi daga dakin tai shiru tana kallon abinci da batada apatite na ci sai kawai ta ijiye, tashi tayi tadauki blue gyalenta ta yafa tafito babu kowa a falo store ta shiga ta dauko broom da packer tafito tawuce sama daganan bene tanajin muryan maza da dan yawa daga dakinsu Ya Hamad karasa hayowa sama tayi takalli dakinsu kofansu arufe hakan yasa tawuce dakin Mamie, ahankali tabude kofan dakin kamshi mai dadi AC ma a kunne dakin duhu banda hasken dake shigowa ta kofan data bude wanda yake na nan corridor babu any haske a dakin, normally dakin akwai switch tanan gefen kofa but yadena aiki sai switch din wajen gado haka tasaki kofan ta shigo ta ijiye broom da packer kofan ya shiga rufe kanshi kadan kadan itakuma tawuce wajen gadon daidai kofan yakarasa rufuwa kamshin dataji ajikin Ya Hamadi taji awajen amman bata kawo komiba ta mika hannu ahankali ta danna switch din wutan dakin yakawo idanunta suka sauka kan Ya Hamadi dake kwance kan gadon Mamie idanunshi a lumshe yana sanye da wata faran t-shirt na polo da wandon kayan sallanshi da alamu bacci ne yadan sace shi adakin Mamie yabar dakin sabida baki dan taji muryan maza datana shigowa. Faduwa gabanta yayi dummm! Saita dan koma baya dasauri ta tsaya tana kallonshi the way he s sleeping peacefully, dogayen bakaken gashin idanunshi sun rufu ruff fuskanshi na sheki kaman me yin skincare, yamata wani kwarjini a idanunta kaman me, kasa koda motsi tayi sai kallon fuskanshi take kirjinta nawani irin racing kaman akwai wani abu dake kama kafafunta yana pulling nata zuwa gaban gadon, taka kafarta tashiga yi daya bayan daya tana zuwa gab da gadon ta tsaya daidai bakin gadon tana kallonshi tai shiru kaman wawiya kaman wacce is confuse akwai wani kalan abun datakeji tunda tai girma tai wayau arayuwanta kullum she s feeling tense at any moment cikin tashin hankali take da fargaba da tsoro both boko da islamiyya da gida gudun Mom tsoronta da gudun karta mata laifi, she don t know what happened yesterday was the first ever time she felt peace azuciyanta the little moment that she shared with Ya Hamadi ganinshi gives her wani internal peace, tafiyan shi, maganan shi, kallonshi, duk yana sa taji wani natsuwa acikinta da bata taba sani ba akwai kalan natsuwar, tarrr Hamad ya bude idanunshi sabida kamshin bodymist nata that s so calming, it s smell s fruity with notes na amber and slight oud, hada idanu sukayi eyes nashi looks freaking wild idan yatashi daga bacci sabida
Chapter 28 · 0% Book details