Sashe 74
Uwa Ko Ukuba Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
shi tasan soyayya ne but yau dataga idanun Hamad saitaji zuciyanta ya buga rasss and that is a very bad feeling for her guts, duk wanda zata kalla gabanta yafadi means bazata taba samun nasara akansa ba, zata wahala saisa ga Fawaz nan haryau fama take, this is just gut nata da believe, mesa tai feeling towards Hamad? Does that mean bazata taba iyacin galaba akan Jobless mental boy din nan ba? Does that mean bazata iya raba aurensu ba ko mene? Noo tayaya wannan yaron zai iya shan karfinta waye shi? Shiru tayi tana tunani daban daban sai kuma ta dafa kanta as long as bata bama Fawaz Asmeey ba batada zaman lafiya da kwanciyan hankali the only way she can escape that is idan yarinyar ta mutu dole yahakura Asmeey should better take maganin nan let her end this problem quick but yanzu mezata gayama Fawax? Tacemai sunyi tafiya da Asmeey wani gari biki ko mene? Tasake shiruuu tana tunani wayanta ta daga takira Fawaz kaman jira yake ya amsa yace Yaya kin daukomin matana? Rudewa tayi but saita danne sabida karya gane tace sunyi tafiya da ita wai zuwa kaduna! Dan mecin babar sa matana zai dauka yaje honeymoon da ita wani gari ? Dasauri Mom tace no ba shine yayi tafiyan da ita ba, Maman su tai tafiya da ita zuwa Abuja bikin diyar sister ta but next week zasu dawo suna dawowa I will get her Fawaz yayi shiruuu Mim tace hello kaji wayan kawai ya katse Mom tace ohh ni Salima! Har dare Asmeey bataga Hamad gabaki daya bama yana gidan baya gidan oho bata sani ba ta bala in damu bata taba sanin zata damu haka ba ya hakura da ita ne? Ko yahakura da aurensu ne tunda ita tace batason auren tagaji? Sai kawai taji deep down bataso aurensu yakare lips dinta ta shafa tana tuna yanda just jiyan in the morning he kissed her kafin su fita saitai shiru takai hannunta tadaura akan lips dinta hawaye na gangarowa idanunta, she knows maganganun ta na dazu she sounded so ungreatful, itama mema yakaita tace Mamie ne tafara pushing Mom? Maganan kwata kwata bai dace ba cus Mamie did that because of her, Mamie was even crying sabida tausayinta why did she said that? Maganan sounds kaman batason Mamie koma menene bai kamata tace ba a sonta an barta ita kadaiba, dudda tana cikin azaba she remember yanda Hamad hugged her ya shafi yajin helped her she sounded so mean incensitibe Naf rashin kunya yaushe tazama haka? When did she become this? Hawaye ne yashiga zubo mata sai juye juye take takada bacci takasa tashi tamayi wankan dare. Wuraren 10 na dare wayansa yahau ringing yana kwance agadonsa na dakin Hameed while Hameed na waya abinsa kallon wayan yayi ganin Yaya Mustapa yasa yadaga yakai wayan goshinsa strictly Ya Mustapa yace meet me a mota na ina compound ya katse wayan dan jim yayi saikuma yamike tsaye ahankali ya zura slippers yabude kofansu yafito yadan kalli kofan dakinsu yadauke kansa da sauri yasauka kasa yabude kofa yafito direct yawuce motan Ya Mustapa yasauke glass kasa yana karasowa wajen yace shigo bude kofan yayi yashiga Ya Mustapa na sanye da labcoat ga stethoscope awuyansa kunna motan yayi yayi reverse mai gadi yabude musu suka fito yaja motan harya shiga kan babban titi baiyi magana ba sai chan yace what happened to you today Hamad? Sunnar da kansa kasa Hamad yayi yana wasa da hannunsa baiyi magana ba, Ya Mutapha na kallon hanya yace you can never be a good husband agidan ka idan baka da hakuri cus mata are the most annoying beings aduniyan nan Ya Mustapa yace Annabi yace the best among us are those da suke iya controlling zuciyansu ayayyin fushi, Hamadi dan dago kansa kadan Hamad yayi yakalli Yayansa shima Ya Mustapa yadan kallesa dasauri yamaida kansa kasa ahankali yace I am sorry Yaya Murmushi Ya Musty yayi kadan yace babu auren da ba a samun misunderstanding here and there is normal, I looked at you at that moment all I see is fear na kada kai loosing matarka! You don t want her to commit suicide! You don t want her to go back to Kano but you potray fears dinka in a little bit inappropriate manner, in as much as kace Asmeey was insensitive kaima you were in sensitive, You were blind to look beyond her words and her age nata, Asmeey yarinya ce she s just 21 nasan akwai yara of 21 masu hankali da wayo but the girl lacks exposure, babu mutane dayawa in her life and mahaifiyarta is in total control na rayuwanta not until recently datazo kano, maganganun ta da kalamanta simply reflect background nata and the type of life she lived! All maganganun datayi she didn t meant it, Asmeey loved Mamie sosai we all know this kawai she was feeling guilty and bad sabida ita Mamie got injured idan tacigaba da zama anan wani abu yazo yasami Mamie because of that fa how would she look at all of us? Kagane? The correction dazan maka shine in aure mata bata kamawa da wuta miji shima yakama da wuta, idan hakan yafaru abun is messy baya kyau, most times when one is high the other needs to step down, stepping down for her and allowing her to have her moment tai expressing anger nata doesn t mean u are not a man! Most abinda maza keyi idan matanmu na throwing tantrums shine tashi kabar mata gidan tagama bala in idan har kasan u are not the type dake iya hadiye bakar magana, or listen to her nonsense, than later kadawo apologize awuce wajen, ko excuse her idan tafara Then lastly correction dazan maka even though I know Asmeey started it you can t disregard her mother Hamad! Idan ni dasu Hameed muna kushe matan muna cewa this and that kai bai dace kayi ba no matter yanda matan take taci darajan eh kana auran abinda ta haifa aduniya, calling sunan Asmeey s Mom Name Salima dacemata go and marry your Mom was hella rude and immature Hamad, sannan agaban idanunta while kai kana fada da ita kan she spoke ill of Mamie was a bit selfish don t you think? Kan Hamad na kasa, ahankali Ya Mustafa yace this is marraige for you! Aure unionship ne, ba kullum ne ake tara mata ayita musu wa azi ace kima miji kaza kaza kaza, yi nayi bari nabari, men too need that kind same lesson, you need to work on your anger Hamad, learn yanda ake zama da mace! Da yanda ake handling tantrums da fitinan mata, you need to learn hakuri forgiveness and love okay ? Gyadamai kai Hamad yayi gently kansa na kasa, Ya Mustapa yayi shiruu saikuma ya gangara yayi parking acikin hospital nasu ya kashe motan yajuyo da kyau yakalli Hamad anatse yace Hussain! Dasauri Hamadi yadago kanshi dan hardly Ya Mustapa ke kiransu da asalin sunansu koma me zai gayamai yanzu must be very serious, anatse Ya Mustapa yace maisa har yanzu baka sadu da iyalinka ba? EPISODE 4 Ya Allahu Hamad jiyayi kaman kasa zata tsage ya shige ciki, baitaba sanin tambayan da Ya Mustapa zaimai kenan ba, tambayan ya bala in basa kunya, yasauke kansa kasa da bala in sauri yakai hannunsa yana kokarin bude kofan motan but Ya Musty yakulle motan hakan yasa ahankali yacire hannunsa yasauke kansa kasa sosai, Ya Mustapa yana kallonsa babu wani kunya tattare da ita cus he just have to do this for kaninsa yace su Abba basu auramaka yarinyar nan dan sabida kawai ka ijiyeta adaki dare yayi gari yawaye aci abinci kowa yayi rayuwansa ba no Hamad! Aure ba wasa bane and it s not something you should take lightly anatse Ya Musty yace I respect you alot, you are one of my brother danake bala in alfahari dashi, I know you don t like this kind conversation but it s high time namaka shi, Hamadi! Kasa magana Hamad yayi dakai, Ya Mustapa yace answer me! Ahankali yace Ya Mustapa paying attention sosai to the boy yace baka da lafiya ne? Is something wrong this jikinka I mean your male reproductive organs? Hannu daya Hamad yadaura a goshinta feeling very restless, yarasa yanda zaiyi kafafunsa har rawa yake sabida kunya awani irin hankali Ya Mustapa yamika hannunsa yadaura akan shoulder nasa murya chan kasa yace t you trust me Hamadi? Ahankali Hamad yace you are my second father Yaya! Anatse Ya Mustapa yace to indai hakane look as this conversation kaman tsakanin uba da dansa, kagayamin gaskiya, I have a very good friend he s a Doctor specialize in this, I can arrange ka gansa then he can put u on medication idan kanada wata matsalan ne ma, tell me the truth is something or anything wrong with your man s health? Kasa magana Hamadi yayi saichan ya girgizama Ya Mustapa kai alamun a a, Ya Mustapa yace mesa har yanzu bakai komi da ita ba? Bakada sha awa ne? Have you ever touched Asmeey like u know kalan touch danake magana katabayi? Girgizama Ya Mustapa kai yayi alamun a a, Ya Mustapa yaji hankalinsa yatashi kodai Hamad is sick ne shima bai sani ba tayaya zaka zauna da mace kobakai sex ba romance fa, cikeda damuwa Ya Mustapa yace erection fa, do you have erection? Juyar da kansa Hamad yayi yakalli window saikuma ya gyadama Ya Mustapa kai alamun yanayi, Ya Mustapa yace to mesa kakasa nemanta? Bakajin sha awanta ne Hamadi? Kaman bazaiyi magana ba yace .san tayaya zan fara uhnnnn Maganan yayi breaking da kyar ahankali yace nemanta ba dan ijiyan zuciya Ya Mustapa yasauke he just needs to help his brother, ijiyan zuciya ya sauke yace are you not suprise yanda nasan babu abinda yashiga tsakaninku da Asmeey ba? Did you know the reason I brought this conversation to you? Girgizamai kai yayi ijiyan zuciya Ya sauke yace Asmeey nada depression dasauri Hamadi yadago kansa ya kalli Ya Mustapa, Ya Mustapa yace is not that serious, you can help her out!Mata that are often this sad, basajin dadin rayuwan su, zuciyansu namusu nauyi just a girl like