← Book details Uwa Ko Ukuba Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 62 OF 140

Sashe 62

Uwa Ko Ukuba Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

dasauri tafita daga jikinshi tajuya taje wajen abincinta tsabagen rudewa dauka kawai tayi tana ci da sauri da sauri ya tsareta da idanu saikuma ya zauna yacigaba da aikinsa. Around 10 tana zaune taji Gwaggo na Ga Shatu ga Shatu mutanen telebijin Oyoyooo Oyoyoo dawani irin sauri ta tashi hartayi kofa tajuyo kaman mara gaskiya suka hada ido da Ya Hamadi sumsun takoma tadauki hijabinta tasaka tadauki plate na abincin tafito daidai Aysha na karasa hayowa sama while Abba na tare da mai gidanta a falo, Asmeey na ganin yayanta tawani yi kanta da gudu ta rungumeta haba sai kuka kaman jira take, bude kofan Hamad yayi yafito ya kallesu Aysha tace Ya Hamadi Ango wani kallo yamata ta kwashe da dariya yawuce chan dakinsu itakuma taciro Asmeey tana share mata hawaye tace muje ki gaida Habeeb saimu dawo sama Aysha is just 25yrs, Aya 27, sai ita 21 Munir 20, Aysha nada kyau ita tafi kama da Baba falo sukaje mijinta ba yaro bane zai iya girman Ya Mustapa tsohon sojane Abba tafara gaisawa sannan ta gaidasa yace Amarya Asama Gwaggo tace Asama ta tunda tazo bura uba takemin agidan nan Mamie tace kai Gwaggo hayowa sama sukayi suka bude dakin suka shiga Aysha tace dakinku yayi kyau kamata tayi suka zauna abakin gado saita dauki hannun Asmeey takalla tayi shiru tashiga bin Asmeey da kallo zuciyanta ba dadi jibi abinda halin Mom yasa akama kanwarsu, dudda tasan arziki na Allah ne bawai kuma ta raina Hamadi bane but duk jaraban Mom yasa akai komi hurry hurry ko biki ba ama yarinya ba balle lalli ko gyaran jiki, baki tabude zatai magana Asmeey tace kiramin Mom Ya Aysha wani kallo Ya Aysha tamata tace bazaki kiyayi kanki ba hawaye ne suka zubo mata muryanta nadan rawa tace tunda nazo banyi magana da Mom ba, ko jiya naso nakirata amman tsoro nakeji danaji zakizo nace zansaki kitayani kiranta saina bata hakuri kema kitayani Ya Aysha tace Asmeey look yanda Allah yarufa miki asirin nan ya fitar dake daga gidan nan hannun Mom just enjoy yourself kibar Mom idan kin haihu zaku shirya Dasauri takalli Ya Aysha abin duniya yamata yawa sai kawai tafashe da kuka tace nidai dan Allah ki kiramin Mom dina! I want to talk to Mommy, call my Mom for me EPISODE 3 Cikeda masifa Ya Aysha ganin yanda Asmeey kemata rigiman banza tace wai daga zuwana sabida kap gidan nan ni kika raina shine kika tittsiyeni? Mesa bakisa su Ya Faisal ko Hameed ko Ya Doctor sun kiramiki Mom ba koma Mamie saini eh? Okay su kin kasa tunkaransu saini dakika raina ?Cikin kuka tace su ai basa shiri da Mom plus banso tayi fada dasu, Ya Aysha banda natsuwa, kullum zuciyana kaman akwai dutse aciki, kome nakeyi Mom ce tsaye araina, I feel kaman akwai plenty kaya akaina danake dako dashi, Ya Aysha kinga ni kadai nasan menakeji, call Mom for me dan Allah tsayawa kallonta Aysha tayi somehow somehow she understands all the feelings da Asmeey tai describing sabida idan Mom na fushi dakai haka akeji, jakanta tabude taciro wayanta iphone 16 tai dialing number Mom sau biyu suna kira Mom bata dagaba ana uku Mom ta daga muryanta ciki ciki Mom tace Hello dan faduwa gaban Ya Aysha yayi jin muryan Mom, ahankali tace Mom why is your voice like this? Bakida lafiya ne? Faduwa gaban Asmeey yayi sosai kafinma Mom tayi magana hankali atashe Asmeey ta karbi wayan daga hannun Ya Aysha daidai Mom na cewa. BP na yayi dan high ne but don t worry I m fin Mommmm Asmeey tafada da sauri hawaye na saukowa daga idanunta sosai, Mom tai shiru jin muryan Asmeey tayaya Aysha tahadu da Asmeey? Aysha dake Abuja? But still tai shiru batare datai magana ba, fashewa dawani irin kuka Asmeey tayi ta kankame wayan a kunneta sosai kirjinta da zuciyanta nawani irin karyewa tace Mom I m sorry dan Allah Mom ki yafemin, Mom meke miki ciwo? Ina ke miki ciwo? Meka damunki Mommy? Why is your voice so down like this? Tun yaushe ne bakida lpy? Kinje hospital? Mom kinci abinci ? Bata tabajin muryan Mom this low ba, cikin dakakkiyan murya Mom tace waye wannan dake magana? Give Aysha the phone bansanki ba dukawa Asmeey tayi kasa tace Mom nine is Asmeey wace Asmeey? Daga ina? Aysha kin chanza yar aiki ne ? Wani irin breaking muryan Asmeey yayi ya da Mom ke nuna bata ganetaba tace Mom nine! Asmeey ce your daughter! Mom dan Allah kiyakuri Wani humming Mom tayi tace hummm yara uku gareni Aya, Aysha sai Munir bansan wakike magana ba, give Aysha wayan please baiwar Allah no body can understand how heartbreaking it is idan mahaifiyarka na nuna bata ganeka ba, yanda take kuka yasa ahankali Aysha ta tashi takai hannu zata karbi wayan daga hannunta da sauri Asmeey ta tashi fitowa tayi daga dakin sai kawai tawuce tabude dakin Mamie dataji muryanta a falo ta shiga ta maida kofan tarufe harda saka key, ta duka jikin kofan tanasa wayan a speaker tana kallon hoton Mom dake jikin screen din contact dinta tayi kyau sosai, har lokacin Mom na kan wayan bata katse ba, cikin sassanyar Asmeey tace Mom zuciyana kaman an dauramin duwatsu banajin dadi, everyday I think of you how you are doing Mom sabida I know you are hurt, wallahi Mommy I will always listen to you! Azafafe Mom tace ni zaki gwadama kinada mahaifi? How dare you listen to Babanki akan ni wacece ke Asmeey? Muryanta na rawa tace kiyakuri Mom bazan karaba dan shakiyin dariya Mom tayi tace kince kinaji kaman an daura duwatsu azuciyanki haha yarinya baki riga kinga komi ba indai uwarki ce abin wasa wlh wlh bakiga komi ba, Asma u sai rayuwanki ya lalace zaki gani! Yanda BP na yayi high nake ciwon nan sabida ke saikin rasa menene kwanciyan hankali aduniya! I told you rannan ai na tsinemiki! Kuma yanzu ina kara tsine miki Allah ya tsine miki albarka kuma kika bari wani abu ya shiga tsakaninki da wannan mahaukacin yaron wlh harna mutu bazan yafe miki ba ganin motsi agado yasa Asmeey dake kuka tashiga kokarin cire wayan daga speaker tana kallon gadon dataga kaman mutum natashi zaune dukta rude sabida kawai sai yanzu taji tanajin kamshin ya Hamad. Come here! Hamad yafadi amugun zafafe, daidai lokacin Mom tace idan kinaso na yafemiki ki shiga hanya kizo kano Mikewa Asmeey tayi ahankali tana kallon Ya Hamad dake zaune bakin gadon ya tsareta da idanu dudda ba haske but taga yanda idanunsa ke glowing, kawai sai gabanta yahau fadi kawai taji tanajin mugun shakkan shi. Come here! Hamad yafadi da kakkausan murya dayasa Mom tai shiru jin muryan namiji batare data katse wayan ba cus she wants to know waye awajen, saikuma ahankali tace waye awajen Asmeey ? Kasa magana Asmeey tayi sai tafiya wajen gadon datakeyi lips dinta na rawa dan nesa da Ya Hamad ta tsaya, hannu yamika mata yace give me that damn phone! Azafafe Mom tace waye wannan Asmeey ? Kasa magana Asmeey tayi sai wayan data shiga mikamai hannuwanta na bari tana kuka, karban wayan Ya Hamad yayi sarai yasan wacece but sabida bakin hali da jin haushin Mom adikile yace wacece wannan kike waya da ita? Bura uba! Mom jitayi kaman an zuba mata garwashi ajiki jin muryan Hamad na tambaya wacece wannan kike waya da ita kaman dawata mara daraja Asmeey ke magana, yaushe yashigo rayuwan Asmeey dahar yakai wannan matsayin haka, to her biggest suprise saitaji muryan Asmeey dake rawa tace .is Mom Yaya cikin zafin tone Hamadi yace kinsanar dani kafin kiyi wayan nan ? Kai! Mom tafadi azuciyanta sai taji Asmeey tace I am sorry Ya Hamad bazan karaba tafashe da kuka sosai Mom tanaji, wayan ya dauka sai kawai yasa hannu ya katse wayan ya yar agado, gently yamika hannunshi yakama hannunta dayaga yana rawa kaman jira take fashemai da kuka tayi dan she s really hurt tana wani irin kallonshi kaman yanda yake kallonta, lips dinta na rawa sosai tace zan koma Bau wani kallo Hamad yamata dayasa takasa karasa maganan zuciyanta kaman zai dare, ahankali yamike tsaye yana rike da hannunta kaman wani zaki, dasauri tashiga komawa baya tarude looking confuse tace yakuri Ya Hamadi bazan kara cewa hakaba! Bazan koma ba wlh! Don t beat me! Tafadi hankalinta atashe most of the times idan mutum yayi fushi she feels dukanta za ayi this is wat Mom always does, same thing da Fawaz, shima Baba ranan dan Abba yarikesa ne daya daketa lokacin dayayi fushin nan, yanzu dataga ran Ya Hamadi yabaci she genuinely thought shima dukanta zaiyi, baya tashiga komawa tana kuka sosai tanaso tama kira Mamie to save her takasa Ya Hamadi na binta har saida sukakai kofa, ta manne da jikin kofan tana kallonsa lips dinta na rawa sosai tana kuka tace dan Allah don t beat me I will not do it again! Kayakur shiiiii! Hamad yafadi ahankali dayasa ta hadiye kukan da maganan tass but still hawaye bulbulowa suke daga idanunta tana kallonshi kirjinta na bugawa ta mugun tsorata she s just expecting duka, cikin very raw voice Hamadi yace close your eyes kulle idanunta tayi dasauri ba musu, ahankali yasake takowa dab da ita ya manna kirjinsa kan nata babu wani gab between them yashiga sauke kansa saitin fuskanta dan yafita tsayi sosai kirjinshi na racing yana kallonta he has been having this urge from the first day dasukazo gidan nan, ahankali yake kawo fuskansa saitin nata saukan very warm and soft meaty lips din Ya Hamad Asmeey taji akan lips nata abinda bata taba expecting ba, dawani irin sauri tabude idanunta kaman wacce zata zare hada ido sukayi ita yake kallo eyes dinshi looking wild and dirty kaman ba nasa ba, agigice tawani yunkura zata wani irin juya kawai taji yakama waist nata ta baya yawani turata kirjinshi abirkice tabude baki zatai magana yasami big opportunity dayake jira ya shigar da bakinsa cikin nata yafara kissing nata yana wasu irin tagwayen numfarfashi, Asmeey was totally confuse, ta rude to the extreme sabida yanda Ya Hamad yahada bakinsa da nata yana wani irin sha kaman yasami abinci, gabobin jikinta wani
Chapter 62 · 0% Book details