Sashe 56
Uwa Ko Ukuba Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read
M SHAKUR
EPISODE 2
Wayansa ne yayi kara true caller yanunamai Aya Muhammad Sani wayan yadauka sai kawai yataso yazo wajen gadon yabata yace "is for you" hannu tasa ta karba takalli screen din takai wayan kunnenta ahankali tace "Hello" Aya tace "iyye amaryan Ya Hamadi keyaba wayan"? Dan dagokai Asmeey tayi tasaci kallon Hamadi dake aikinsa a desktop batai magana ba, Aya tace "how are you? Kin tashi Ipy" ahankali tace "lafiya lau" Aya tace "ya kwanan Kano?
Me kikaci ko indomie kikace indomie generation gurl"? Girgiza mata kai tayi tace "ba indomie naci ba" Aya tace "okay okay bari nahada conference da Aysha hold on" Aysha ba'a wani jimaba Aysha ta dauka tace "Asmeey naaa" kuka Asmeey taji yazo mata takasa magana, Aysha tace "I am sorry about everything gobe zamu juyo daga Abuja, zamubi flight na kano because of you I will come and see you okay"? Gyadamai musu kai tayi takai hannunta ta goge fuskanta tace "tom" dukansu sunsan kuka take Aya tace "Munir told us everything that happened jiya, kome Mom tagaya miki karki wani damu where you are now is the best place for you, Aysha zatazo gobe to see you and talk to you properly ki kwantar da hankalinki everything is going to be fine babu abinda zai faru kinyi aure kinyi aure, Mom will accept it eventually just be a good wife to mijinki, Aysha zatazo gobe and she will tell you alot of things dabaki sani ba" gyadamusu kai tayi Aysha tace "stop crying banace zanzo gobe ba" gyadamusu kai tayi tace "toh" Aya tace "ina Ya Hamadi?" Ahankali tace
"yana nan" wani shewa Aya da Aysha sukayi atare sukace "hehehee Amarya" sunne kanta tayi kasa duk taji kunya yakamata, Aya tace "bashi wayan toh mu gaidashi" tashi tayi ahankali taje dab dashi ta tsaya tana mikamai wayan ahankali tace "wai zasuma magana" kallonta yayi sai kawai ya karbi wayan ya katse ya ijiye, su su Aya sunsan za'ayi hakan indai Hamad ne bazaiyi magana dasu ba, ahankali tajuya zata koma gado sai kuma tadawo ta tsaya gefensa kanta akasa tace "I want to talk to Munir" kallonta yayi saikuma yadauke kai yace "ki gama kukan tukunna" raurau tasakemai da idanu yakalleta dasauri ta sauke kanta kasa sai takai bayan hannunta ta goge fuskan tass, murya chan ciki yace "good gurl" dasauri Asmeey ta kalleshi kaman bashi yayi maganan ba wayansa yadauka yabata karba tayi tajuya takoma gado ta kwanta danna wayan tayi ba password saita shiga contact mashi tai typing Munir fitowa sunan yayi tai dialing ringing daya yadauka yace "Ya Hamadi" dan turo baki tayi ahankali tace
"nice" wani murmushi Munir yayi sosai mai kara yace
"iyye my lovely sister, My Asmeey Amarya" kaman zatai kuka tace "ni kadena cemin haka" dasauri yace "naji naji toh" ahankali tace "ina Ya Ramla dasu Yusra da kowa"? "Jiyafa kika tafi har kin soma kewanmu?" gyadamai kai tayi saikuma murya chan kasa tace "I miss u Munir" wani iri Munir yaji shima wlh he misses her kawai she is better off a kano ne, dakewa yayi yace "nima l miss you, yau nabi Baba muna shago a kasuwa but baya wajen nan dana basa wayan next week zamuyi resuming school" da yar kankanuwan murya yace "how is Mom?" Shiru Munir yamata, ahankali tace "how is Mom dan Allah kagayamin? Kaje ka dubata is her face fine? Baba ya shirya da ita? Ya maidata sun dena fada? Is Mom okay"? Atakaice Munir yace "yes taje court" hawaye taji yazo mata a ido muryanta na rawa tace "Mom is in pains ko Munir? Yau babu mai tayata daukan files, nobody to help her carry things ko wanda zata tura yadauko mata abu a mota, gashi i know she's not happy" akufule Munir yace "dalla ni malama kasuwa nake, wai ke Ya Asmeey nan ma bazakiji da karyayyan hannunki ba kin dameni dawani Mom, Mom, Mom sai kace ke kadai ta haifa, ni sai anjima" ya katse wayan abinsa sufa dama yara maza basuda wani imani sosai ko? Kifa kanta a pillow tayi batare data bari sautin kukan na fitowa ba tadade ahaka saita goge fuskanta ta daga wayan tacigaba da daddannawa ganin akwai tiktok kawai saita shiga, dan juyowa Hamad yayi yakalleta saikuma yabarta yacigaba da abinda yakeyi Karasa aikinsa yayi 1 saura yamike yataho wajen wardrobe yabude yaciro kaya yarike a hannunsa sai kawai yawuce bayi dasauri ta tashi, ijiye wayan tayi akan gado sai kawai tabude kofa tafito tasauka kasa saita wuce kitchen, Mamie na ciki tace "Asmeey zakici jellof rice ko?" Ahankali tace "indomie Marie" dan dariya Mamie tayi tace "bari na kira akawo indomie cus bama cefanensa agidan nan babu mai ci, meya sameki kikai kuka"? Share idanunta tayi da sauri tace "abu ne ya shiga mini idanu" saikuma dasauri tace "Mamie mezanyi?" Mamie tace "zauna ga kujera babu abinda zakiyi ko Uwani"? Yar aikinsu tace "eh angama komi Amarya" akunyace Asmeey ta sauke kanta kasa tana wajen Ya Hamadi yazo kamshinsa kawai taji ta sauke kanta kasa murya chan kasa yana daga gefe yace "Mamie" dasauri-Mamie tafito daga kitchen din tagansa tsaye a gefe yayi kyau yana sanye da manyan kaya ash color yamai kyau tace "zaka fita"? Gyadamata kai yayi yace "zanje masallaci daganan zan fita" Mamie tace "toh adawo lpy banda gudu" harya juya Mamie tace "ka gayama matarka zata fita"? Tsayawa yayi chak sai bai wuce ba saikuma bai juyoba ya bama Mamie amsaba, komawa kitchen din Mamie tayi takalli Asmeey da kanta ke kasa tace "tashi je mijinki na magana" gyadama Mamie kai tayi tamike tsaye ahankali tafito, tsaye tagansa inda Mamie ta barshi ya tsareta da ido yayi mata wani kyau a ido sosai sai kawai gabanta yafadi da sauri ta sauke kanta kasa tace "gani" shiru yadanyi kafin ahankali yanda ko na kitchen bai isa yajiyosu ba yace "I am going out" da sauri Asmeey ta kalleshi saitaji wani iri azuciyanta, saitaji kawai bataso yafita, sai kawai taji she's not happy, sai idanunta suka tsatso da kwalla kaman irin shi kadai tasani agidan nan kuma zai fita yabarta, lumshe idanu Hamadi yayi yabude su kadan softly yace "I will be back soon!" Gyadamai kai tayi wlh she's not just happy zai fita da gasken gaske saitaji duk matsalolinta sun dawo mata fresh a zuciya sai kawai hawaye yazubo mata dasauri tasa bayan hannu ta goge, ahankali Hamad ya matso dab da ita kaman mai whispering yace "why are you crying now"?
Shiru tayi sai goge kwallan take batare data kalleshi ba batare datai magana ba, murya chan kasa yace
"bakiso na fita?" Gyadamai kai tayi ahankali, awani irin hankali yakai hannusa yakama hannunta dasauri ta kalleshi wani kalan shock taji sai lips nata yahau rawa sosai ahankali tace "Allah bada sa'a, saika dawo" gyadamata kai yayi yace "stay inside, akwai men a compound working" gyadamai kai yayi yadan tsaya yana sake kallonta batare daya saki hannunta ba.har lokacin saikuma ahankali yace "Husnahh!" Ahankali ta kalleshi kirjinta na bugawa, murya chan kasa yace
"byee" daidai lokacin an bude kofan falo dawani irin sauri yasaki hannunta yadan koma baya itama haka but dudda haka saida Hameed yagani, Hamad yajuya dasauri yahade fuska batare daya kalli Hameed ba yawuce sa yabude kofa yafice Hameed yabisa da kallo saikuma ya kalli Asmeey data juya da sauri tana share fuskanta tace "good morning ya Hameed" ta shige kitchen, Hameed yazauna yace "kai! Bura'uba!
Yau naga munafukai, where they lovers before?
Hannunta dan Allah naga Hamadi yarike ko idanuna ne? Kai! Kai! Good morning fa tace da ranan Allahn nan" Hameed yahau exclaiming yana murmushi.
Ganinta yasa Mamie tace "tashi kije kiyi salla" gyadama Mamie kai tayi ta mike tawuce tafito Hameed shikuma ya ijiye laptop dinshi nan falo shima yafita salla takoma sama bayinsu tabude ganin pant dinta da bra dinta a wanke a rope dataga Ya Hamad dashi dazu a falo yada da sauri takalli lundry basket dake hanyan bayin but babu any clothes ciki wani kalan kunya taji yakamata at the same time kawai saitaji wani dadi kuma, Ya Hamad yawani kara burgeta yashiga ranta sosai he washed her clothes but she is still shy idan bra dinta na wari fa? Ko pant shikenan yaji? Wih duk sai taji wani nauyi yakamata da kunya kaman tacire pant din da bra daga igiyan taje taboye but saitaji takasa besides zaiyi wari alwala tayi tafito duk kunya yakamata ta shimfida dadduma tayi salla abinta.
UWA KO UKUBA?