Sashe 45
Uwa Ko Ukuba Part 2 Complete Hausa Novel · about 4 min read
girl of 27yrs old, a registered nurse dake aiki working class woman me yarinya daya ke tsoron uwarta haka yau tana ganin abu, idan baka mutu ba baka gama ganin kallo ba, runtse idanu Mom tayi cus she wants to stay as calm as possible tace Aya Babanki ya daurama Asmeey aure da Hamadi ko baiyiba ? Murya na shaking sosai Aya tace uhnnn takasa magana Mom tai shiru tana sauraro Aya tasan wacece ita bata repeating tambaya kuma tasan ba a bata mata lokacin a amsa tambaya, cikeda tashin hankali Aya tace ..s Mom am Basss! Mom tabude idanu tana daga mata hannu, Mom ta buga kirji muryanta nawani kalan rikida kaman namiji tsabagen bacin rai tace Aya ni mahaifiyarki zaki yaudara? Kai! You betray me Aya ? Dasauri Aya tace wlh wlh wlh Mom nima bansaniba banmasan Baba zaiyi hakaba saida yagama yaz Keee! Mom tadaka mata wata uwar tsawa da saida Maman Nana tamatsa baya da gudu itama danta tsorata kawai Aya tafashe da kuka sosai awaya, Maman Nana na kallon ikon Allah, Mom tawani girgiza yatsa da kada kai kaman Aya na gabanta tace habawaa Aya ke kinyi naki! Kin gwadamin taki wasar, wato kin goyi bayan ubanki ke dari bisa dari ya aurar da kanwarki to that jobless boy mai kama damai matsalan kwakwalwa, which I believe da ace his parents got him check he s definitely suffering from a mental illness one way or the other, Babanki ya aurar da sister ki to a psycho and you kept Mute kika tattarakika tafi gidanki? Did you for once think of how yaron zai ciyar da kanwarki? How will he clothe her? Asibiti? Rashin lafiya? Tufatarwa? Menene menene ina yaga kudin all of that? Koko kinaso duk sanda Asmeey needs something sai yayyinsa sunyi karo karo an mata? Ni za a dauki y ata a aurama those people that are literally my sworn enemies they hated me and hated my existence? Ni zaki gwadama ke diyar ubanki ce? Aya na kuka sosai tace wlhy wlhy Mom bah shut up! Ke dabba ce koko ke mahaukaciya ce da zakiji this kind abu bazaki sanar dani ba ? Mom tayi wani dariyan keta tace now I get it! Kema you just want sister ki tafita daga hannuna at all cost kaman Munir ko? Mom tawani gyada kai tace gyara kunne ki kiji Aya na fada miki wani abu dabaki sani ba Mom takada kafafu tabuga kirjinta tace kinga Asma u nina haifi yarnan da cikina and I own her entire life Billahillazi La ilaha Illahuwa, ba Kano ba idan zasukai yarnan karshen duniya if I want her back she will come to me, babu wani wanda keda iko akan Asma u sama dani kap duniyan nan, and zan gwada muku dukanku wacece ni muje zuwa the game is called 1 versus All, ni da ku duka, let s see who will win and who will lose, Aya for now forget kinada wata uwa ko mahaifiya mai suna Salima good night Mom takatse wayan Aya na kuka sosai trying to talk to her but ina, Aya tacigaba tacigaba da kiran Mom kawai Mom tasa wayanta a DND tana kada kafafu jikinta na kyarma na fushi Maman Nana dake daga nesa tace kiyakuri and calm down Maman Aya, kema kinsan I will always stand by you duk runtse duk wuya ina sonki Maman Aya kome kikeso ki sanar dani zan miki shi amman dan Allah ki kwantar da hankalinki kinji Maman Aya, Wallahi Baban su Aya bai kyauta ba Sam Sam kuma nasan duk zugin Yayansa ne Baban su Doctor da Gwaggo, kigafa sabida acimiki mutunci sai aka aurar da ita ga wanda baida ko kwabo wanda har yanzu suke ciyarda shi, Allah natuba bawai inaso bane but amman inama laifin Hameed ai shi yanada dan sana ansa yana aiki a banki ga yar motarsa yanada shi amman Hamad? Baki karya ba dakikace kaman yanada matsalan kwakwalwa dan wlh haka yake abu kaman mai tabin hankali, bayason mutane baya shiga mutane baya kallon mutane wannan wani irin aure ne su aurama Asmeey mara lafiya gaskiya gaskiya Baban Aya bai kyautaba cin mutunci yayi yawa sai kace shi kadai ya haifi yarinyar ai naga Asma u yarkuce ku biyu kamata yayi kuyi shawara kafin komi . Batare da Mom takalli Maman Nana ba tace zaki iya tafiya kallon mamaki Maman Nana tamata ganin yanda Mom tai shunning maganganun datayi kaman wata mara daraja saikuma tace toh mu kwana lpy tabude kofa tafice daga dakin Mom na zauna awajane tana karkadan kafa tana saka tana warwara tana jinjina abinda Baba yamata irin war gives him the right ya aurar da yarsu without consent nata? Hmm now he started this war on her nobody should blame her for any kind of outcome war dinnan zaiyi yielding suje zuwa, yanzu me zata gayama Fawaz? Mezata gayamai? Idan yarabu da ita fa? She can t live without him? Idan yaji zancen nan she s done Goddds wat is this Baban Aya fucked her up big time. UWA KO UKUBA?