Sashe 111
Uwa Ko Ukuba Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Katashi kawuce kaje gidanka! Zakabar yar mutane ahaka ne? Kayi wani magana anan saina wanka maka mari, Faisal, Abdullahi! Anatse duk sukace am Abba nuna Hameed Abba yayi yace kuzo kuwuce dashi gidansa kuzo ku rakasa tashi sukayi sukazo suka daga Hameed dayama kasa magana, key motar Ayuba Faisal ya karba daga wajensa while Ya Abdullahi yasa Hameed a motarsa suka tafi da mota biyu. EPISODE 9 Saida suka tsaya a hanya sukai isha i sukadan gyarasa da fuskansa, Ya Faisal yasamai dark shade kar aga idanunsa suka biya sukasai kaji sannan suka tafi gidan ga Yan uwa da Abokan arziki ga Abokan Ango duk akazo wajen sai aka hadu all the men aka shiga ciki su Ya Faisal ma basa iya magana basa iya hayaniya su Ayuba keyi aka sai bakin Amarya, Ya Faisal da Abdullahi aka bada bandir band r na new 1k guda goma that s 1m haka sai dariya suke ana ayyiriri sannan akace afito atafi. Duka kawayen Amarya fitowa sukayi da abokanan su Ya Faisal suka tashi zasu tafi Hameed zai biyosu Abdallah yace wai mehaka Hameed! Go back please go suka fice suka rufomai kofa falon yarage saura shi kadai yazauna yayi shiru he s not happy at all ayanda yaci burin yau harya dinga rashin mutunci baza a kwanan mai ba dangin Zee saida sukaji haushinsa ma, baitaba sanin the day could end this way haryakeji kaman this is the saddest day of his life ba, shi kadai a falon har wuraren 1 nadare sannan yatashi ahankali yakai kazan kitchen ya ijiye yafito yawuce sama dakin dayasan nan ne na Zee yadan bude kofa ahankali to his biggest suprise saiya ganta zaune she looks so scared idanunta sun kumbura batun yauba sunsha a hira tana gayamai bata iya kwana ita daya tanada tsoro, that explains why takasa bacci ga wuta a kunne sai yaji tabasa tausayi sosai, ahankali yashigo yamaida kofan yarufe yashiga tahowa gently wajen gadon zama yayi bakin gadon dab da ita yayi shiru saikuma yasa hannu yacire glasses din Zee ya kalli idanunsa dasuka kumbura sukai jaaa dasauri tace meya sameka a idanu? There s something about him duk yanda yakaiga son Zee baitaba involving nata in family scandal nasa ba, she know nothing about family su da drama da Mom din Asmeey da sauransu dan kallonta yayi zaiyi magana sai kuma yakasa hannunsa yamika ahankali yakama nata yarike yayi shiru kawai zuciyan Zee ya sosu, almost 1year suna tareda Hameed bata taba ganinsa sad or angry ba, Hameed is the happiest coolest funniest person data sani arayuwanta, he s the one that always makes mutane smile ga iya tsokana but seeing him like this saitaji zuciyanta yayi breaking, ahankali ta matso kusada shi tana kallonshi tanajin dar dar gently tace Baby meya sameka? Wat happened to you? Wani abu Hameed yaji yazomai wuya baisan ya akayiba kawai sai hawaye yafado daga idanunshi. Ganin Hameed na kuka sai kawai Zee tai kneeling gadon ta rungumesa kaman abinda yake jira kenan daure hannayensa yayi abayanta ya kankameta sosai yana huci sosai ajikinta na kunci Zee ta shafa bayansa tama rasa yanda zata lallashesa tace kayakuri koma menene Allah baya bacci, Allah zai baka abinda kakeso! Allah zai yayemaka koma menene! Allah baya bacci! He knows about u about your pain trust me he will ease your worries just like yanda kaima kake taimakon mutanen dake cikin damuwa kaji, uhmmm My Hameed ?Tadago fuskanshi daga jikinta ta kallesa shima kallonta yake asanyaye, dan kwalin kanta tazaro yabi lallinta da kallo da gashinta daya zubo dan batai kitso ba takai dankwalin kan fuskanshi ta shiga sharemai fuskan tana kallonsa ahankali, yasa hannu yarike dan kwalin dasauri ta kalleshi wani iri taga idanunsa sun kada sunyi sai kawai yadago batasan meya tababa taga yakashe wuta ya shimfideta akan gadon ahankali gabanta yashiga fadi hayowa gadon yayi zatai magana yahada bakinsa da nata this is the first time suke sharing kiss duk rashin kunyan Hameed baitaba mata iskanci ba hightest yarike mata hannu, dagota yayi yashiga cire mata riga gabanta na faduwa bana wasaba amman takasa hanasa cus he s extremely sad, addu a taji yana karantowa da muryansa dake rawa kawai yashiga saduwa da ita, Zee tai kuka tai kuka tai kuka tagode Allah Hameed bai bartaba saida ya shigeta wannan daren, sai wajajen 3:30 yakawo yariketa yadan sami bacci itama haka. Around 5:30 ya farka dasauri yatashi yadauketa yakaita bayi give her all the necessary help yadanyi murmushi kadan he s still worried but dan tarayyan dayayi da Zee ya kwantarmai da hankali, Fitowa yayi ya shiryata azaune tai salla suka idar ya chanza zanin gado yakai dakinsa ya a a washing machine cus yasan mutane zasuzo yadawo ya shimfida wani yadauketa ya ijiyeta akan gadon yana kallonta taki hada idanu dashi hancinta yadan ja yace Amaryata mai Anko data iya kuka rufe fuskanta tayi akunyace da hannu mikewa yayi yace bari nakawo miki abinci yawuce yayi kofa tadan bisa da kallo he looks a bit happy compare to jiya microwaving kaza yamata yahada mata tea yazo da paracetamol yadagota da kansa yayi feeding nata tadanci yabata magana tasha yazo ijiye komi a gefe yarike hannunta ahankali yace zanje gidanmu sai yamma zan dawo Gyadamai kai tayi anatse yace kiyi bacci kafin mutane suzo don t stress yourself if there s anything call me kinji gyadamai kai tasake yi yakaleta saiya manna mata kiss a goshi yamike yafice Zee tabishi da kallo Tana mugun Jin sonsa aranta shikenan tazama matan aure amman abin da mugun zafi tayaya zatayi yanzu kar yan uwansu su gane anyi Zasuje daman saisa yaki yarda a kwananmai agida. EPISODE 9 6:30AM yayi parking motarsu cikin gidansu yaga duka motocin yayyinsu agidan kawai gabansa yashiga faduwa da gudu yafito yashiga gidan babu kowa a falo but yaji hayaniya asama wucewa yayi sama wajen dakin Abba yaga kofa abude ga kowa tsaye kutsawa yayi yashiga ciki Ya Mustapa yagani tsaye kan Hamad da aka budema riga ga another Doctor tsaye tareda Hamad suna shocking zuciyansa su Ammi sun rike Mamie dake wani irin kuka idanun Abba sunyi jajir Baba yakasa daurewa sai goge hawaye yake Hameed yawuce gaban gadon ya tsaya yana kallon Hamad da kaman zai mutu luckily numfashinsa yadawo Dr ya ijiye machine din yakalli Mustapa yace s take this boy to the hospital idan yakara shiga cardiac arrest we might loose him completely cikin kuka Mamie tace ku kaimin d ana asibiti awani irin hankali Hameed yazube gaban gadon yayi kneeling yakama hannun Hamad gam yarike muryansa nawani irin rawa yace Hamadi! Idan kamutu wat do you want Asmeey to do? Kanaso takoma hannun Matar nan ne? Don t you wanna protect matarka? What about your little child she s carrying a cikinta? Hamad you are the only one that can help us find Asmeey har yanzu police have no lead on her or her Mom, u are a genius da idan kanaso kayi hacking into the world settle-light you can! U are a born genius, I believe in you Hamad! Wake up! Asmeey and your baby need you! Been like this can only put Asmeey in danger more and more and more Hamadi! Wake up! Asmeey is in trouble she needs u! She needs you Hamadi! Motsi idanun Hamad suka farayi yafara juyar da kansa dasauri Mamie ta taho har tana tangadi kaman zata fadi tashiga shafa kansa tace Hamadi na! Dasauri Ya Mustapa yabar Dr yazo wajen gadon anatse yace Hamadi! Murya chan kasa bakinsa yashiga motsi dasauri Ya Mustapa yakai kunnensa saitin bakinsa murya Chan kasa yace Asmeey! Asmeey Yaya! Kansa Ya Mustapa yashafa yace wake up Hamad! Put yourself together let s find Asmeey we have no lead and no clue idanunsa Hamad yashiga budewa kadan kadan Abba yazo wajen gadon dan sai yanzu Hamad yayi kokarin bude idanunsa da kyar yashiga bude idanunsa harya gana budewa gabaki daya sunyi jajir Abba yadauki ruwan zamzam na addu an sa Mamie ta karba takai bakinsa kurba yayi yasha kadan wasu hawaye masu zafi na fito masa sai kawai yakai hannunsa yadaura kan fuskansa yafashe da kuka sosai baida dauriya ahankali Mamie ta matso kusa dashi takamasa rungume Mamie yayi yana wani irin sheshekan kuka tace Mamie Asmeey bubbuga bayansa tayi tace stop crying Hamad be a man! U are a father! Save matarka da danka ko yarka datake dauke dashi put yourself together u can do it you are my son! Duka yarana jarumai ne! And together zamu yaki Salima mu kubuto da Asma u Ya sa! Allah baya bacci Hamad trust in him okay! Gyadama Mamie kai yayi yakalli Hameed yamikama Hameed hannu dasauri Hameed yarikesa murya Chan kasa Hamad yace me police sukace? Girgiza kai Hameed yayi alamun ba update, anatse Hamad ya kalli Ya Mustapa yace Yaya tell me everything that happened waya kiraka everything da Security suka fadamai ya maimaita Hamad yayi shiru tareda lumshe idanu kanshi na bugawa sosai yana recalling plate number motar da Mom tazo da ita rannan data zubama Asmeey yaji. Murya chan kasa like a genius yace DK4615 atare kowa yace mene! ? Cikin rashin kuzari yace indai motan datazo dashi last time shine na yanzu toh that s the plate number bring my laptop Hameed dasauri Hameed yatashi yafice yaje dakinsu yadauko laptop din Hamad yadawo dashi ya kunna yabama Hamad, ahankali Hamad yace wani yaban hotspot nan da nan Ya Mustapa yabasa yayi connecting laptop dinsa withing 10min yayi running license plate din yace got it dasauri Ya Mustapa yakalli screen din Hamad yace the car belongs to INUWA RENTAL CAR SERVICES DAKATA Ya Mutapha yace but bazasu bamu client Information nasu ba how does this helps with the investigation dasauri Baba yace hala sabon layin datayi shita basu tunda bata amfani da line dinta anatse Hamad dayayi shiru yace not just that Baba yayi shiru duk aka kalleshi adakin, anatse Hamad yace most cars na rental services sunada tracker ajikinsu saisa ba a iya sace motocin rental services, inhar bata komar da motar ba which I strongly believe data sace Asmeey batada lokacin maida musu da mota, so in this case I will not track her I want to track the car,