← Book details Uwa Ko Ukuba Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 137 OF 140

Sashe 137

Uwa Ko Ukuba Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

mikewa kowa yayi kanta tana maganganu Ya Mustapa kawai ya rungume yarinyar Salima tariga tayi messing Asmeey up dahar abada she will always have this anxiety/panic attack unless an experience baiyi triggering nasa ba yanda yarinyar keyi was so heartbreaking to watch. Baba ransa abace yahau ihu yazo gaban Mamie yanuna Asmeey dake hannun Ya Mustapa yace look at yanda ta maida y ata! Look at Asmeey! Will she ever be okay? Are you saying I should forgive this woman? Yanuna Mom dake wani irin kuka gaban dakin yace ve always wanted to kill Asmeey! Kinma kashetan Allah ne yadawo da ita but look at who she is now look at her yanuna Asmeey da Ya Mustapa ya shimfidar akasa kafafunta da hannayenta nawani irin rawa idanunta sun kada sun juya baka gane inda take kallo, yawu harya soma fita daga bakinta, Baba yace look at Asmeey Salima! Yarki! Yarda kika haifa! Look at abinda azabanki ya maidata! Look at her! Baba yayi shiru yanama Mom wani pathetic look chan yace mun yafe miki tashi kibar gidan nan I don t want anything to do with you in my life! Idan yaranki want to keep contact with you suyi! Idan basuso ba abinda yadameni is none of my business! Get out of this house wlh kika kara 2min saina kira an fitar da ke! Baba yayi maganan harshly, Mom takalli Mamie tana wani irin kuka Mamie tarasa tacewa, Gwaggo tace dalla tashi kibar gidan nan yar boko bakiga komiba yaseen dina yanzu tafara kamaki kasa tashi Mom tayi azuciye Baba yace security! Ahankali Ya Aya tabar wajen Asmeey tazo wajen tama Mom wani kallon kawai sabida Allah ya kaddara ke uwata ce tace tashi muje Mom tashi Mom tayi ahankali tama kasa tafiya sai kallon Asmeey take dataji Allah yadaura mata wani mummunan sonta da tunda ta haifi yarinyar bata taba ji ba, takasa daina kallonta takasa motsi Aya taja hannunta tace s goo or u want yarinyar dead ne ? bin Aya tayi Mom nawani irin submatu. Wat have I done Aya? Mena maida Asmeey? Cikin bakar zuciya Aya tace kin maida ita yarinyar da forever she will be having a mental issues, wat an irony kin gama kiran dan wasu kolo mental gashi yanzu yarkice mai matsalan, Mom kome kikayi kinma kanki I just pray Allah ya yafemiki and u find peace but Mom kin cuci Asmeey har abada azaban datasha a hannunki will lingers in her brain for life, she will never forgets it kotakai 100yrs victims of abuse hardly heals Aya tai maganan tana goge idanunta da bayan hannu ta tana dogon wandon dake jikinta duka cash dake ciki tazaro tamikama Mom tace take this zan miki transfer ki koma gida and go to the hospital my sister needs me Mom tasa hannu ahankali zata karbi kudin saita rike hannun Aya tana wani irin kuka tace Aya you are my first born help me sauran yarana su yafemin especially Asmeey! She hates me, Munir hates me, Aysha ma haka Aya tace nima haka! I m giving u this money sabida ba yanda zanyi ke uwata ce kinada hakki akaina amman Mom na tsaneki! I despise halinki but karki damu I will beg them, for now go ta fizge hannunta ta maida gate tarufe tasa sakata saita duka wajen tahau kuka sosai bana wasa ba wai ace mutum daya ta hallaka family nan ta bata komi look at Asmeey wlh wat she did dazu shows yarinyar kaman tanada ciwon hauka and it s all because of Mom and now look at Mom itama tana duke awajen tana kuka sai taga an fito da Asmeey dakenan asankare har lokacin hannayenta a kakkafe jini nabin kafanta da gudu tayi wajen suka shishiga mota sai hospital, gwajin farko aka shaidamusu shes 3weeks pregnant but yana barazanan fita she s bleeding just because of this panic attack, yau ba boye boye direct Ya Mustapa yakira Hamad yagayamai kinga aman office yayi booking flight to Nigeria ya rubuta letter na urgent tafiya aka basa 5days that s a week daganan airport yawuce sai jirgi ya sauka a kano da asuban fari. EPISODE 1 Ahankali Asmeey ke bude idanunta kadan kadan dake rawa sosai hannu taji saman kumatunta ana shafawa karasa bude idanun tayi Hamad tagani dab da ita yana sanye dawani black jacket yana kallonta sosai cikeda damuwa hannunsa daya kan kumatunta dayan hannunsa kuma rike da hannayenta, taga bakinsa yayi motsi but batajin abinda yake cewa all that is going on a mind dinta is admiration now this is the man datake so the only man a duniya dake bata wani kalan softest look, coolest look and geninue love look, this is her husband! Yaya Hamadin ta all she wants right now is a hug from here, hawaye ne suka gangaro hada gefen idanunta tana kallonsa hannu Hamad yasa ya share saiya duko yana kaman leka fuskanta hannaye tadaga tawani hugging nasa tsantsam ajikinta tafashe da kuka sosai, lumshe idanu Hamadi yayi yayi hugging nata back ahankali yana patting back nata murya chan kasa yace s okay I m here now cikin wani kalan murya da batada karfi sosai tace s go back to our house a DC! I don t wanna stay here Yaya! I don t wanna see that woman she s scary! Take me home lumshe idanu yayi yace I need you to calm down Asmeey so that our baby will not get hurt duk kukan datake sai yaji ta dakatar da kukan tadan rage yanda ta kankamesa hakan yasa yadan dago kansa yakalli fuskanta kaman yanda take kallonsa da kosawa ya maimaita abinda yace hannunsa yakai yataba cikinta yamata wani heartmelting smile yace harna sake dirka miki wani cikin my brothers are calling me sharpshooter kekuma sharptaker wani kai hannuwanta tayi kan fuskanta tarufe cikeda kunya tawani washe baki chin to chin zuciyanta namata wani dadi dukowa Hamad yayi ya manna ma hannayen kiss yace Alhamdulillah Allah bless us yet again with another Baby! Indeed Allah is the most Benevolent Beneficent and the most Merciful! Ya Allah na gode maka, I m not just good at sexing Asmeey harda iya mata ciki akunyace akuma shagwabe Asmeey tace Yayaaaaaaa murya chan kasa yana kwaikwayenta yace wattttttt? Murya chan kasa tace m shy! kadena sa inajin kunya yana murmushi yace kika dinga korana kina banso banso I should give u months dana baki months da yanzu bamu samu baby ba, but see now dan haka don t ever say no to Papi dan bude idanunta tayi kadan ta kalleshi saikuma ta dauke kai tace muje gida muyi Dasauri yazaro idanu nit believing wat he just heard yace mene? Juyawa tayi da sauri ta kife kanta a pillow tace ni kamin! Inata tunanin abin kwanan nan, uhmmm I want wani kwashewa da dariya Hamad yayi sosai kaman boss Asmeey tajuyo ta kallesa he s laughing sosai fa looking very happy har cikin ranta tanaji kaman ta hadiyeshi wani burgeta yake murya chan kasa tace Yaya I love you! Chak ya tsayar da dariyan yajuyo ya kalleta yanda take kallonshi saikawai yace ohh my Baby I love you toooo Asmeey I love this new you yayi hugging nata, knocking kofan akayi ana budewa atare ana shigowa Hameed ne rike da basket Zeezee tama Asmeey breakfast Akunyace Asmeey tayi baya zata fice Hamad yariketa yace kunyan mara kunya asara ne wani shegen kallo Hameed yamusu Asmey taboye fuskanta a kirjinshi ya ijiye yace kumadai she s on bed rest wani kallo Hamadi yamai Hameed yayi dariyan mugunta sabida shi yasan meyake nufi da abinda yafadi Hamadi ma sarai yagane but Asmeey bata gane ba, Hamad yadauka zai fita kawia yaga Hameed yaja kujera yazauna Hamad yahade rai ya kallesa irin me haka ana haka saiga Ya Mustapa yashigo ahankali suka saki juna cikeda respect Ya Mustapa yayi kaman bai gansu ba yazo yaduba Asmeey yace kufito boys gynea ta zata zo dubata fitowa waje sukayi Hameed yace kasan mother Inlaw ka na wajen asibitin nan zaune kaman mai bara kuwa? Kallonsa Hamad yayi, Hameed yace m sure awaje ta kwana, probably taga sanda aka fito da Asmeey she knows inda Ya Mustapa ke aiki dole tazo, but wats the meaning of her coming? So take takarasa zubarma da yarinyar ciki yarinyar is terrify of seeing her, nifa nakasa kulata dan zan iya shaketa Hamadi! EPISODE 1 Shiru Hamad he knows ya tsani matan har ankai point din daya taba daura mata gun akai, looking back akwai so many things he learnt from Ya Mustapa, akwai kalaman da Ya Mustapa ya gayamai da har yau bai manta ba tun zamanin dasukai that first fight da Asmeey, he loves Asmeey so much with everything in him and this love Allah ne ya dauramai, koba komi Mom taci darajan yarta dayake aure, he hates her fa! She killed his child! Matarsa is like this because of her but then she gave birth to the woman he loves the most in his life! Dan haka taci moriyan haka, ciwo na kan kowa he can let her rot like this, ijiyan zuciya ya sauke yakalli Hameed yabasa hannu yace give me ur car keys ba musu Hameed yabasa, ahankali yace stay here with Asmeey make sure taci abinci gyadamai kai yayi yace ina zaka gida? Girgizamai kai yayi alamun no sannan yawuce yashiga motan Hameed yaja yafito daga asibitin ya kalli Mom dake zaune awajen kaman gurguwa ga yan kudade an jefamata akan hijab dan some thought mai bara ce, kashe motan yayi yafito yataho wajen ya tsaya tundaga kan designers gucci palm dake kafansa Mom tabi da kallo har zuwa fuskansa Hamad ya chanza fatarsa is screaming I m rich now, yakara kyau da girma, faduwa gabanta yafara sosai tana wani mugun shakkansa da tsoro tadauka zai mata rashin mutunci kafin tai magana ma saitaga ya duka kudaden dake saman hijabinta yasa hannu yadauka batare daya kalli fuskanta ba cus baiso yatuna abubuwan datamai ya ijiye kudin a gefe kawai yasa hannunsa yakama hannunta yace stand up Mom nakaiki hospital and get checked kasa motsi Mom tayi kaman an kafata shiya dagata tana takawa da kyar tana kallonsa yawuce yakaita mita yabude baya yasata yarufe yashiga
Chapter 137 · 0% Book details