← Book details Uwa Ko Ukuba Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 92 OF 140

Sashe 92

Uwa Ko Ukuba Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

nasa kowa na kallonsa gabansa nadan faduwa saiya tuna da Mamie then Asmeey then Ya Mustapa, addu a yadan karanto aransa, babu wanda yama gayamai ga yanda zaiyi connecting system dinsa to smart board din kawai yayi yadauki remote sannan ya kalli kowa na dakin da full confidence cikin harshen turencin sa mai dadi da zaki just simple layman accent yace good morning ladies and gentlemen, I m Hussain Hamad Abubakar from Nigeria and I designed this software name it SOFT AI, so what makes this SOFT AI different from all other AI in the global market? What are its unique features? Wato shi farin jini, da ilimi dakuma baiwa duka na Allah ne, dan conference room din nan dayake dauke da mutane kusan 27 babu wanda baiji Allah ya daura masa son Hamad ba nothing like racism ko shi baki ne ina, all they see is potential na yaron da kalan kudin dazasu samu daga jikinsa and how genius the boy is, dudda he s a little bit wiredo guy but that is also a spec da sukaji they extremely love, Hamad na gama presenting CEO yamike tsaye daga kujeransa yana tafi yana kallon Hamad hakan yasa kowama yatashi yanama Hamad tafi ana kallonsa sauke kansa kasa yayi eyes dinsa na twitching kadan kadan sabida yanda ake kallonsa ana masa tafi he s not use to it, shima Barrister Kamal sai murmushi yake yanama Ya Mustapa sending video dayayi har yanda ake tafama Hamad sannan yadawo aka zauna sai next is reviewing document da agreement nan ne bangaren Barrister yafara duba komi Kamal yanama Hamad explanation, abu na farko is sunaso su daukesa yadawo permanent staff nasu, banda kudin dazasu biyasa na albashi still yanada some percentage a software daya musu developing for each user dayazo yayi amfani da abun Hamad nada 5 percent from koma mene akai generating daga user, they will take care of accommodation nasa, health insurance, access to many incentives ciki harda summer and winter vacation to country of his choice all expense paid trip, car, security, yanada two major break in a year da he can decide at any time yakeso yaje sai option na kawo any family member with kid if any, Hamdala Hamad yayi bayan Lawyer yagaya masa komi yanuna ya yarda yayi signing CEO ma yayi signing akai clapping ana raising toast dabai shaba cus is alcaholic drink. Sannan aka kawo katon board check na kudin dayaci wato 500MillionDollars akace yazo ayi picture da kyar ya daure yaje shiya tsaya kusa da CEO da kyar aka musu picture, dudda haka saida ya karkata kai camera man yace sai an sake CEO yakalli Hamad yace is that okay Mr Hussain? Gyadamai kai Hamadi yayi this time around da kyar da kyar ya kalli camera aka dauka shima Kamal ya dauka sannan aka dawo aka zazzauna aka shiga kawo lafiyayyen abinci ana cigaba da meeting ana mai introducing team nasa yanada secretary wata mace baturiya, yanada attendee daga gobe zai fara aiki sabida dole ayi adjusting akuma yi kare kare akan software ta yanda it will go with standard na Microsoft, so he needs to also work with chief IT tech nasu shima yazo suka gaisa da Hamad wani wired guy dashi kaman mahaukaci but guru ne like Hamad, and Hamad kinda like him sunansa Ali from Lebanese, balarabe ne but irin wayanda basa sallan nan but lokacin salla shiyakai Hamad prayer room yaje sukayi shida Kamal kafin u dawo ayi finalizing komi agama meeting secretary takai Hamad office dinsa Ya Allah! Sai Hamad yayi shiru is this really him? Baitaba sani in his life zaiyi aiki in this kind office ba, Office nashi kaman wani AI design office sabida kyau Secretary tace looking forward to start working with you Mr Hussain I m Mona gyadamata kai yayi yawuce kawai suka tafi elevator sukaje suka shiga mota suna fitowa Kamal yace tom sai munyi waya natura maka pictures da video a watsapp Hamad ya gyadamai kai suka wuce, yana zaune motan yana kallon hanya wayan tasa tai kara na message yana dagawa yaga alert $500million dollars ya sauka sai yayi shiru yana kallon kudin is this kudi his yanzu? Shi? Shi Hamad din da ba komi ba? Shi Hamad da yan uwansa ke basa kudi? Aka hada kudi akamai aure? Aka sayamai machine? Aka ginamai gida? Shine mai kudin nan? Shi? He s inside car yanaso yayi sujjada ba hali but saiya kifa kansa a chair ahankali yace Alhamdulillah! Duk wanda yayi dogaro ga Allah hakika Allah ya isar masa, baitabajin wani iri ko yacema Allah mesa bai basa aiki ba dudda yan uwnasa sub samu tare yagama school da Hameed tare sukai applying aikin banki Hameed as accountant shi as IT, cus lokacin Ya Mustapa yatura musu offer two slot din ake nema har interview sunje Hameed yaci shi baiciba baitaba feeling bad ba yasan his time will come, no matter situation dakake cikin dont feel pressure komi na hannun Allah within a blink on an eye Allah can change your life. Gida sukakai security yamai sallama bayan yakawosa har gaban dakinsa Hamad yamai godiya yashigo kayan jikinsa yarage saiya zauna akan kujera ahankali yayi screenshot na alert din yashiga watsapp yaturama Ya Mustapa yakirasa watsapp call wayan na gabda katsewa Ya Mustapa yadauka anatse yace Hamadi naga hotunan u look good Alhamdulillah! And u speak so well Goodjob! Ahankali Hamad yace Yaya sun biyani I sent you the screenshot, inaso naturo maka kudin gabaki daya yanzu dan murmushi kadan Ya Mustapa yayi yace so kake EFCC su bincike ni? Hamad yayi shiru baice komiba, ahankali Ya Mustapa yace this is your money Hamadi! Your hard earned money hold kudinka and enjoy kudinka! EPISODE 7 Shiru Hamad yayi jin abinda Ya Mustapa yace kafin ahankali yace Yayaaaa Ya Mutspa understand Hamad so well hakan yasa ahankali yace tell me wat is ur plan akan kudin ? Dan ijiyan zuciya ya sauke ahankali yace inaso nayi renovating gidanmu mu gyara gidan gabaki daya, sai business din Abba shima mu samai kaya mu gyaramai shago akasuwa ahankali yace inaso kamana establishing company na dukanmu mufara business, sai inaso kasayamana fili dazamuyi kaman 5 terrace more like a mini estate kowa na flat dinsa inaso dukanmu mu zauna tare, our children should grow up together, Ya Abdullahi nakeso yayi handling harkan ginin gidanmu da renovation na gidanmu tunda he s good with those kind things da design, Yaya kai I want you to be in charge of the company dazamu bude saikaje China for survey and know wani business zamuyi, Ya Faisal nakeso yayi handling mota, I want to buy car for Abba da Mamie yadanyi shiru saikuma ahankali yace I want to buy car for Matana, saikuma ku dan murmushi Ya Mustapa yayi jin Hamad na addressing Asmeey as matarsa wato kunya tasoma raguwa, ahankali yace i want Mamie tahadama ni da Ya Hameed akwatin auren mu, but wedding din should be towards sanda gidanmu zai kammala, I want our house project yafara as soon as possible gobe ma idan za a samu land asaya ko Yaya ? Gyadamai kai Yaya Mustapa yayi yace okay ahankali Hamad yace I will buy MacBook and other things from here na aiko Yaya is for my wife zata fara rubutu dan murmushi Ya Mustapa yayi baice komiba, anatse Hamadi yace Abba da Mamie da Matana and su Anty Asiya suje Umara sai afara aikin gidansu Abba suna Umara ko ? Ya Mustapa yace Hamad yace inaso a gyara masallacin anguwan mu, then kukai abinci and clothes gidan marayu akai ma asibiti kudi, kabama su Baba da Kawu kudi, with Munir and my other cousins Yaya kai zakayi komi, bayan su Mamie sun dawo daga Umara inaso every Friday ana abincin sadaka murmushi Ya Mustapa yayi yace toh Hamadi s just so proud of Hamadi kudinsa dayawa billion dubu dari bakwai duka abubuwan nan dazaiyi ba lallai sumaci up to billions ashirin ba wai that is harda kampanimsu ma, anatse yace I will seat with Yayyinka let s make quotation na komi Hameed will be good at that shine sarkin lissafi sai musan nawane kudin yakama gyadamai kai Hamad yayi, Ya Mustapa yace go and rest we will talk later ya katse wayan, yanada current account kawai yana office nasa yaga alert na 200 Billion Naira sai yaga kaman account dinsa na rawa ma ohh Allah kenan! Wai Hamad ne yayi kalan kudin nan dahar yana iya turo billion dari biyu ohh Allah! Message yama kanninsa yace su zo gidansa akwai meeting bayan magrib bayan magrib duk sukazo Anty Asiya na ciki Ya Mustapa ya sanar dasu komi da kudin da Hamad yaturo dukansu suka karni wayansa suna ganin alert din sai sukahau rawa Hameed yace wlh gobe zanyi resigning daga bank dinnan Faisal yace nima Abdullahi yace ni da zan fara project na gida my first official project nawa banawasu ba ai resigning yakamani murmushi kawai Musty yayi yana kallonsu yace ku zauna let s have calculation nan suka fara, Abdullahi nada masu duba fili yakirasu gobe zasuje, Faisal nada masu saida mota Ya Hameed he knows harkan Umara yanada babban aboki agent nan da nan ya karbi kudin Umara wanda na manya zasuyi VIP 8million each, su goma harda Baba da Kawu banda matansu sabida ansan Mama na ganin Asmeey Mom kaman taji, Hameed ya karbi 80M na Umaransu ohh wai kudin Hamad ake rarrabawa haka, bawasu extra vagrant car za a saya ba, Asmeey as per wife of owner Benz suka sayamata latest mai kyau yar 15M, sai Baba bayason wata flashy car Camry aka sayamai ta 13M, Mamie ta 13M itama sai u Hameed irin Benz din Asmeey yakeso, sauran yayyin sukasai Toyota masu kyau suma Ya Mustu shi bai sayaba mitansa is very okay Faisal ya karbi kudin motocin sis wajen 12 aka gama komi kowa went home happy. Driver sa Hamad yakira yazo yadaukesa Apple shop yaje duk wani abu na Apple saida ya siyama Asmeey, laptop, iPad, headphones, pen, charger, case, watch dakuma waya 16pro max yabita kudin komi yafito, sai kawai yasaki kanshi da shiga wani Dior shop yasaya mata jaka da takalmi fa kayan makeup da turaruka na doir,
Chapter 92 · 0% Book details