Sashe 15
Uwa Ko Ukuba Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
M SHAKUR https://chat.whatsapp.com/HOfjHAh3gw5502DZ5uJTWn EPISODE 7 Baba na falo dukansu suka shiga gaidashi yakalli Asmeey yace meke miki ciwo yanzu? Ahankali tace bakomi yakalli Munir yace kaifa ? Shima ahankali yace bakomi Baba Baba yace okay kuje ku gaida Maman ku tana ciki dukansu gaba daya suka wuce kitchen Mom na tsaye cikin kitchen din tana directing yan aiki duka suka shigo suna gaidata she answered dukansu banda Asmeey da Munir, tace Ramla bring crete na egg from the store Ramla tace to Mom tawuce store, ahankali Hamda tace mezanyi Mom kaman bada ita ake magana ba Mom tace Hannatu sa ruwa a doyan nan wannan yayi kadan ahankali Munir yace Mom kiyakuri kaman bada ita sukai magana ba Mom tace yauwa ruwan yayi hakanan hannatu daura akan wuta amma yaran nan tea kuma su Yusra Ramla tafito ta ijiye egg din Mom tace zaki iya tafiya tawuce ta tafi su suna tsaye Mom tacigaba da abinda ke gabanta kaman bata gansu ba kusan 10min suna tsaye awajen Baba daga falo yace Asmeey Munir kuzo nan juyawa sukayi suka fito daga dakin sukazo falo Baba yakalli Asmeey yace jekisa kaya I will take u to hospital kafin naje aiki gyadamai kai tayi tawuce Baba yamike yawuce sama, Mom na tsaye a kitchen din wayanta yayi kara takalla Ki sameni a side naki takaranta sakon Baba. Anatse takalli Hannatu tace cigaba ina zuwa tawuce sama falonta tashiga dakinta Baba baya ciki hakan yasa tawuce dakinshi dake side nata tabude kofan yana zaune akan gadonshi tamaida kofa tarufe ahankali tace ina kwana Alhaji ranshi a masifan bace yanunata da hannu yace Salima akan yaranan nan ni da ke wlh wlh zamu samu matsala zan sabamiki sosai! Yarana sune rayuwana you know that! You know how much I love yarana! Why? Akanme zaki dinga azabtar dasu? Munir namijine yanada those manly features in him Is not proper ki dinga dukansa agaban kanninsa, he s not a child he s 20yrs, akwai other ways na hukunta yara not by beating! Mesa kin cika saurin hannu? Kinga tabon da kikama Asmeey a jiki? Wat is wrong with you Salima? Mesa kin cika zafi? For God sake Asmeey is a gurl aure zatayi gidan wani zata haka kikeso aganta da tabo abaya? Me amfani kalan wannan zuciya taki?Kowa yasanki da masifa yaran gidan nan babu wanda baya tsoronki! Ki kiyayen mini yara! Ki kiyayesu! Wlh wlh duk randa kika kara daga hannu kika daki ko Asmeey ko Munir Allah sai kinga tsananin bacin rai na wlh kuwa, idan sun miki laifi give them punishment Munir zaki iya sashi share compound ya wanke all cars na gidan nan I will not talk, Asmeey ma you can give her any punishment, duk randa kika kara tabasu san zabamiki Salima Baba yayi maganan da karfi, kallonshi Mom tayi dudda ranta abace amman sai ahankali tace hmmmm Alhaji kenan! Stay out of this please, ba ruwanka da yanda zan hukunta yarana, kuma wlh sai sunji ajikinsu especially Asmeey dataja da authority dina Baba na mata wani kallo yace I can lay down my life for yarana especially Asmeey! Kiyi kuskuren kara tabamin yara kiga yajuya yafice fuuu dan ranshi yabaci jiyama sabida kar yayi abinda zaiyi nadama daga bayane yasa baizoba Mom tabishi da kallo yana fitowa afalo yaga yaran yawuce, fuskanshi ahade ya shiga mota driver ya jasu ko 1hr basu bataba suka dawo gida yace Munir shirya katafi school gyadama Baba kai yayi yawuce dakinshi Baba yakalli Asmeey datagama zuru zuru yace jeki kwanta kihuta gyadamai kai tayi ta tashi tawuce saida yajira Munir yafito sannan suka fice tare, Asmeey na shiga daki kawai tasami gefen gado ta kwanta Ramla ta kalleta duk jikinta yayi wani iri tace nakawo miki abinci? Girgiza mata kai Asmeey tayi, Ramla tai shiru tana kallonta bata taba furta maganan nan a fili ba sabida tsoro but anya Mom ce ta haifi yaran nan especially Asmeey, Mom treats the girl kaman wata abokiyar fadanta yar adawanta, Asmeey na tsoro mamanta har cikin kayan cikinta, she just wants to understand something why is Mom like this? Menene abinso a yarka tadinga tsoronka kaman taga mala ika? She s too small to understand ne ko akwai wani abune why do Mom hates Asmeey? Wlh da itane Ammi kemata abinda Mom kema Asmeey da tuni ta gudu tabar gidan nan, dan ijiyan zuciya kawai ta fuzar saita zauna ahankali gefen Asmeey, hannunta takai ta dafa kafadanta murya chan kasa tace Asmeey dago kanta Asmeey tayi ta kalli Ramla sai kawai ta fashe da kuka ta kifa kanta a kirjin Ramla tace Ya Ramla I m a bad daughter I hurt my Mom, bai kamata na tsaya inata sauraron abinda Munir yaketa fada gama da Mom ba, a good daughter bai kamata ta tsaya and listen to any magana ko kalamai marasa kyau akan mahaifiyarta ba, and nadinga tarema Munir da zata dakeshi i didn t even know why I did it kawai yabani tausayine, banso ta dake shine, da Mom ta daki Munir gwara ta dakeni, he said all he said out of anger but ai Munir is a good boy, he always care for me he shares everything he has with me ahankali Ramla tace konine bazanso adaki Munir ba, stop crying hakanan, Mom zata hakura ya isa, you are hurting yourself Asmeey ijiyan zuciya kawai take ita kadai tasan yanda takeji a zuciyanta, maganganun Mom sun zauna aranta waye ita zataja da authority Mamanta? Was she trying to show Mom tafita son Munir bayan Mom ne ta haifeta? She is feeling so bad and guilty, ahaka baccin da batayi last night ba ya kwasheta ajikin Ramla, Ramla ta kwantar da ita she s feeling very bad even though sunada different mothers but sunason junansu regardless saisa ma Baba ke hada yaransa waje daya su kwana kuma kusada dakinshi. Tashi tayi ahankali tafito daga dakin tawuce dakin Ammi tabude kofa, Ammi na zaune a falonta wani wa azi takebi a Sunna tv Ramla ta shigo hakan yasa ta kalleta dasauri ta maida kofan tawuce wajen Ammi ta zauna kusada ita dab sai kuma tayi shiru Ammi tace menene? Meya faru? Kaman bazatai maganan ba takasa rikewa murya chan kasa tace Ammi mesa Mom batason yaranta especially Asmeey kaman yanda ke kike sona? Tsareta Ammi tayi da idanu tace idan gulma yakawoki tashi kibarmin daki kaman zatai kuka tace wlh Ammi Asmeey tausayi take bani sosai, Ammi kinga ke baki dakinmu baki kwana tareda mu, I use to see wat she s going through kullum, Ammi idan Mom tabata manya manyan files din nan nasu na kotu idan yarinyar tazo bata iyaba ko bata gama abinda Mom tasata ba kaman zata zare kaman zata haukace wani zubin har zawo takeyi wlh kaman zatai hauka, Ammi all of us zamuyi bacci banda ita sabida she s trying to read duka abinda mamanta tasata, saisa most of the time saina tashi nabar dakin cus idan ina kallonta zuciyana breaking yake wat kind of mother is Mom Ammi? Why is she making her daughter go through so much pain? And Asmeey can t react sabida she feels abinda Mom kemata is okay and is normal, Ammi batada lokacin kanta sabida Mom kanta ba kitso sabida Mom, time din dazata zauna ta kula da kanta takasa sabida tunanin files din Mom, what kind of mother is Mom eh Ammi? Murmushi Ammi tayi tace the best mother but mai worst approach, Allah ya kyauta ke banson maganan baruwanki kicire idanunki akansu yanda nakeyi dake dasu Yusra ba dole ne sai Mom tayi haka da nata yaran ba so mind your business hawaye ne yataru a idanun Ramla ahankali tace Ammi please ki gayama Baba azaban da Asmeey is going through cus bai sani ba, Ammi the worst part is Asmeey can not even show cewa she s sad! Wlh bantaba ganin sad young girl kaman Asmeey ba, waya babu any social media sai watsapp, waya babu any contact saina sisters nata da yan gidanmu, friend kwara daya Mom tahana, ba saurayi, school Mom takasa ta tsare ita ke kai yarinya tadawo da ita, Ammi wlh I hate Mo Wani kallo da Ammi tamata yasa takasa karasa maganan, strictly Ammi tace tashi kifita daga dakina ahankali ta mike tawuce tafita daga dakin. Around 11 Asmeey ta farka gently ta tashi zaune har zazzabi zazzabi takeji bathroom nasu ta wuce tahada ruwan zafi sosai tai wanka tajuya tana kallon bayanta ta madubi da sheda tako ina sunyi ja abunka da faran fata, ijiyan zuciya ta sauke sannan tafito tazauna gaban madubi tadauki mai tafara shafawa tana cikin shafa man taji wayanta na ringing har mantawa take tanada waya, da sauri ta juyo akan gadon taga wayan hakan yasa ta tashi ahankali tasa hannu ta dauki wayan tana kallon number which is new, ganin sabon number ne saitaki dauka anata kiranta chan wayan yasake ringing tana dagawa taga Mom dasauri ta dauka kirjinta na bugawa sosai ahankali tace Strictly Mom tace when did you become deaf and dumb? Are you blind da bakiga anata kiranki awaya ba? Fawaz ne call him back kuyi magana gyadama Mom kai tayi kaman tana gabanta tace Mom ta katse wayan dailing number tayi back harya katse ba a dagaba sai number yakirata back ahankali tadaga tace Hello Mom tace nakiraka shiru akayi kaman ba mutum adayan bangaren hakan yasa Asmeey tace hello cikin wani husky voice yace da Mom batace ki kiraba da bazaki kiraba? Ahankali tace anatse yace why? Ahankali tace sabida Mom forbid me from talking to kowa banda my family dan murmushi Fawaz yayi muryanta bala in dadi, yadan murmusa yace ai nima yanzu I m part of the family since I m going to be your husband! Hakanan Asmeey taji gabanta yafadi dumm! Takasa magana kawai tunaninta ya tsaya chak, Fawaz yace Mom choose me to take care of her last baby gurl, I m your husband to be Asma abu taji ya tsaya mata awuya sai taji kaman kuka takeji saikuma takasa, murya chan ciki yace I love you Asmeey sauke kanta kasa tayi this is the first time wani ke gayamata yana sonta, anatse Fawaz yace zan dinga kiranki wifey daga yanzu shiru