Sashe 139
Uwa Ko Ukuba Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
wani iri ganin Mom duk suka tsaya daga wajajen kofa harda Baba Abba da Mamie da Hamad ne suka karaso wajen gadon Mamie tace ya karfin jikin Salima hannunta Mom tasa takama Mamie tarike ta kalli Abba tace dan girman Allah kuyafemin dasauri Abba yace nayafe miki Salima duk wani kalamai dana fadamiki rannan na janyesu, kidena damuwa aiki za a miki kar jikinki yahau ijiyan zuciya tasauke ta kalli Baba daya dauke kai ahankali tace Baban Aya duk kalan wahalan dana shiga ban saida gidan gadon ba nasaida kayan dakuna nayi magani, akwai sanda kuma nataba karya da Munir ba danka bane dasauri Baba yakalleta ahankali tace duk karya nayi lokacin I was looking for money duka yaranmu hudu naka ne halak malak wlh, na kuntata maka da yan uwanka kayafemin dan darajan ubangijin mu Allah juyawa Baba yayi yace natafe miki Salima Allah yabaki lpy, one last favor dazan miki shine zan kira Alhaji Mahmoud na sanar dashi gashi za a miki aiki Allah yasa ayi a sa gyadamai kai tayi tace tom nagode Baba yabude kofa yafice yaranta Mom ta kalla da hannu tamusu alamun suzo Aya idanunta sunyi ja ta taho Aysha takasa motsi cikin wani nauyin murya tace Aysha kizo dan Allah hannu Aysha tadaura akan fuskanta kawai tafashe da kuka sosai Mom tace I hurt all of you, I remember yanda nai fada dake sabida kinje kin duba Asmeey bayan aure I m sorry Aysha! Kuyafemin Aya tayani bama Aysha hakuri tahowa wajen Ya Aysha tayi tana wani irin kuka tace look at you Mom! Kalli abinda kikama kanki, look at wat you ve become, yanzu ina wanda kikai all this haukan sabida shi! Mom kinsan gift din Allah yabaka yara? A islamiyya an gaya mana rannan tashin alkiyama Allah yanajin kunyan wayanda bai basu haihuwa ba, but ke Allah yabaki kin wulakantar, Asmeey can never be okay because of u, jibi yanda Allah ya maidaki, it hurts my heart seeing u like this Mom! It hurts sabida you are my mother tafashe da kuka chan tadago tace na yafe miki har raina Mom tace nagode Aysha and Aya nima na yafe muku kome kukamin wanda nasani da wanda ban sani ba Hamad yakira Munir yasa wayan a speaker Aysha ta karba tarike mata Munir na dauka yace Hello Yaya Mom asanyaye yace Munir! Shiru Munir yayi baice komiba jikinsa nawani irin sanyi, murya chan kasa tace rannan dana haifeka I looked at you nagayama Babanka this boy will protect and support all sisters nashi and that is exactly how you grow up to be! Munir Mom hurts you! Yarona dakeda zuciyan maza mai son respect I kept on disgracing you cikin kanninka tadan fuzar da iska tace I am sorry for everything Munir can you find a place a zuciyanka kayafema Mom? EPISODE 1 Dan ijiyan zuciya yara sauke sounding like a grown ass boy yace Mom damuwa is not good for u keda zaki shiga operation room nan bada jimawa ba, let bygones be bygones, nayafe miki, after kin warke we will all start afresh, Allah have different ways of testing bayinsa and I believe koma meya faru haka Allah ya kaddara zai faru, I m glad you ve learnt and seek for forgiveness, kiyita istigfar Mom, Allah yabaki lpy, and we are all here for you Mom tafashe da kuka sosai jin maganan Munir tace My Munir is a big boy ya girma look at how he speaks I miss u so much Munir you are my soldier sojoji na Hawaye Munir ya share anatse yace I have to be in class yanzu Mom saina kira anjima Gyadamai kai tayi tana share fuska tace thank you nima na yafe maka kome kamin wanda na sani da Wanda ban sani ba, Allah yabaka mata tagari ahankali yace Ameen ya katse wayan Ya Aysha tabama Hamad sai yayi dialing number Asmeey saiya wuce yadan fita waje tana dauka yace are you ready to talk to her ? Gyadamai kai Asmeey tayi tace ahankali yace Anty Asiya na wajen? Gyadamai kai tayi tace duk suna nan asanyaye yace t panic be strong, I love you Asmeey ahankali tace I love you too Yaya gyadamata kai yayi saiya dawo ciki yaba Aysha wayan sai kawai jikin Mom yahau wani kalan rawa taba kowa tausayi muryanta kaman tsoron fitowa ma yake tace Asmeey! Faduwa gaban Asmeey yayi takasa magana but dukansu saida sukaji ijiyan zuciyan data sauke, Anty Asiya takama kafadanta tace kira sunan Allah ahankali Asmeey tace ilaha illaanta subhanaka inni kuntu Mina zaleemin, Allahumakfinihim bima shi saitaji tasami wani karfi da natsuwa gabanta na rage faduwa tsoro da fargaban na raguwa aranta, murya chan kasa tace wani sanyi Mom taji aranta ta goge fuskanta tace where do I start from Asmeey? Marurrukan danami iya tsawon rayuwan danayi dake yafi dubu uku at a point I almost disfigured your face kumatunki daya yafi daya Mom ta fuzar da iska Asmeey na wani irin daga hannunta daya ta daura kan kumatunta ta runtse idanunta tana remembering komi, Mom tace koko can I count how many times i stripped you naked na wurgaki bayi na azabtar dake Tasake shiru, Mom tace koko tabo tabunna daban dab ..om Asmeey tafadi muryanta na rawa tana wani kalan numfashi Aysha tace stop reminding her Mom fashewa kuka Mom tayi tace ni ba UWA ce gareki ba face UKUBA, sabida uwa, mahaifiyar kwarai bazata tabama diyarta abinda namiki ba Asma u na, I looked at you rannan I was like I did this to you, Asmeey na azabartar dake, you know this morning I told the doctor inaso ayanke kafan nan nawa batare da an kashemin zafi ba nama kaina abinda namiki Asmeey wani kalan rera kuka Asmeey tafara da kowa na dakin saida jikinsa yayi sanyi kai su Anty Asiya sai sukahau yima Asmeey kuka like yarinyar ita kadai tasan metaji, Mom na girgiza kai jikinta na tsuma tace na cutar dake! Kunyan nama tambayeki yafiya nakeji, I can never ever forgive myself for wat I did to you, kome kikamin na yafemiki duniya walahira that s wat I wanna tell you but for me ban chanchanci yafiya wajenki ba I can t even ask! Wallahi I love you so much Asmeey! You are the most special daughter da Allah yabani, and I pray Allah yabaki yara dazasu soki kaman yanda kika soni Asma u, dazasu jin kanki, zasu rufamiki asiri kaman yanda kika rufamini, na cutar dake na azabatar dake baki taba fadi, saidai kullum you will be thinking how to be a better daughter towards me, Asma u Allah yamiki tukuicin Aljanna Firdausi for all the things dakika mini, Allah yamiki albarka, Allah ya albarkaci aurenki da Hamadi, Allah ya haskaka rayuwanki Allah ya daukakaki Allah ya kimanta rayuwanki yadaga darajanki da martabanki Allah yabaki lafiya, Allah yacire miki kunci damuwa da tunanin abubuwan dana miki, Allah ya suturta ki duniya walahira, nagode Asmeey for being my daughter, I love you so much my Baby, thank youuuu kowa na dakin saida yayi kuka har Abba, Mom tace ba Hamad wayans Mom! Asmeey takirata ahankali Aysha tamika mata wayan, Mom tace am Asmeey awani irin hankali Asmeey tace you know duk abubuwan dakikamin bantabajin na tsaneki ba saida kika ciremin Babynaaaa Asmeey tashiga rera kuka tace Mom na yafemiki nothing is important sama da health naki, stop crying kinji Mom, bakomi, Ya Hamadi always tell me kowa makes mistakes, and the bigger one of us are those ones that realized mistakes nasu suka nemi yafiya Mom akwai wani kissa da aka gayamana na mutumin daya kashe 99 people yaje wajen wani Malam ya tambayesa ko Allah zai yafe masa the scholar said no shima ya kashesa making 100 people, Mom I can t remember the story da kyau but a karshe dai Allah ya yafemasa, the reason why I m telling you this is I want you to have faith Mom! I want you to strengthen your iman, say your istigfar, promise Allah u will not repeat your past sins, the only laifi da Allah baya yafewa is shirka! Allah bayaso ahadasa da wani banda haka babu laifin da Allah baya yafewa!Stop thinking about the past Mom let s close the chapter and move on, I am sorry for wat I did to you rannan bansan mesa nai haka ba I guess I was scared! Mommy cikin wani murya tsinkakkiya Mom tace am Asmeey ijiyan zuciya Asmeey tasauke murya chan kasa tace I love you so much Mom! Fashewa dawani irin kuka Mom tayi bata taba sani Asmeey will say this ba, Asmeey tafashe da kuka tace wlh I really do! Mom Ina sonki and I don t want kiyi aiki ba akashe pain ba kinji Mom cus it s painful I don t want you to feel that pain kunga yanda Mom ke kuka takama zuciyanta tace wayyooo Allahna! Asmeey mesa namiki all abubuwan nan abaya? Why? Y a tagari haka me jinkan mahaifiyarta Asmeey na kuka tace stop talking about the past na yafe miki and I will tell Yaya yakawoni hospital nazo na dubaki kinji karki damu Mom everything is fine, zan ba su Yaya hakuri dasu Munir dasu Ya Hameed kowa zai hakura it s okay Mom kinji Mommy na kuka Mom take ba kakkautawa sai Hamad ya karbi wayan anatse yace I will call u later ya katse. Wayan Aya da Aysha suke rungume Mamansu Aya tadago kanta tana share mata fuska tace stop crying Mom tsagaita kukan Mom tayi saiga doctors sai sukahau fada akan mesa akesa patients kuka Ya Mustapa yakira Hamad yazo yafita yazo dashi Baba ma na waje daganan aka fito da Mom yaranta suka bita har gaban operation room aka hanasu shiga akai ciki da ita Mom tace Allah muku albarka nagode Aya da Aysha sukahau kuka Mom na basu baki surgery 1hr ne but just 30min da farawa sukaga nurses sai fita da shige suke da gudu sosai dukansu suka tashi gaban kowa na bugawa Hamad try to talk to one taki amsasa sai chan chief surgeon din yazo wajen Hamad kowa na kallonsa anatse yace I am sorry! Mid surgery BP ta yayi mummunan spiking up! We