← Book details Uwa Ko Ukuba Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 102 OF 140

Sashe 102

Uwa Ko Ukuba Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

cikinta yasoma fitowa, ahankali tace Yaya ina yininku atare suka amsa, Ya Mustapa yace ya jiki meke miki ciwo yanzu? Girgiza kai tayi tace bakomi yau Ya Faisal yace ba dole Babynki na hanya zai dawo akunyace tarufe fuskanta da dan kwali Ya Mustapa ya ijiye mata keda kusada ita dasauri ta ijiye two sugars na hannunta duk suna kallonta ta shiga bude ledan tace thank you Yaya aya mai sugar ne, da gyara mai gishiri na leda da kantin gana, da tsami gaye, wani murmushi tayi sosai tace thank you Yaya Ya Faisal yace laaaa kaga she likes it Ya Dr daman kace masu zuwa Anti nanta a asibitin ku rushing abin nan sukeyi, wai Yaya haka zanta fama idan Nana tai ciki ? Tashi Asmeey tayi akunyace zata tafi Ya Musty yace yi zaman ki ba kallo kikeba wajen Mamie zamu Ya musty yayi sama Faisal na binsa abaya waya ta dauka tai snapping abubuwan ta turama Ya Hamad ta Snapchat tace Ya Doctor yakawo min Around 1 Ya Hameed yakawo Ammi daya dauko daga airport Mama ita jirgin yamma ne Asmeey na kasa Ammi ta shigo dawani gudu ta tashi ta rungume Ammi, Ammi tariketa tace Asmeey yaushe kuka shigo garin? Amarya wow Mamie tazo wajen suna murmushi Asmeey tasaki Ammi dake kallonta sosai aka shiga gaisawa duk aka tafi falo Asmeey da kanta taje kitchen takawo ruwa Mamie tace neman amai kike saisa kiketa shiga kitchen ko akunyace tai murmushi, tazo ta zauna tanacin ayanta Ammi na kallonta danhar ta gane ciki ne da Asmeey ohh Allah kenan yarinya har tayi ciki abinta. Around 6 Mama itama ta iso itama batazo da yara ba sabida school Asmeey bata wani rungumeta ba kaman yanda tama Ammi ba bawai she hates Mama bane kawai tasan Mama yar fadan Mom ce so she s kind of scared of Mama sabida Mom, Gwaggo tace saura nafara jin zancen gidan nan awani waje sa idawa an diro, Mama tai banza da Gwaggo tanabin gidan da kallo tace gida ya chanza gabaki daya kaman kasan waje na kirga motoci sunfi akirga sababbi a tsakar gidan Mamie tace an gode Allah sulalewa Asmeey tayi ta kwashe abubuwanta tawuce sama mijinta by 9 zai sauka akano na dare around 7 zata sauko tamasa girki, da magrib taje tai salla sannan tafito tashiga saukowa kasa a dinning taga Mamie na magana da Mama tazo wajen tadan tsaya Mamie ta kalleta tace Yaya akayi Asma Kin magana Asmeey tayi Mama tace uhnn nidai na wuce takoma kitchen da sauri Asmeey tazo kusada Mamie kanta akasa tashiga wasa da hannunta Mamie tace ina jinki ahankali Asmeey tace uhmmm ..Mamie .dama so nake nai girki sarai Mamie tagane sotake tama mijinta girki dudda Mamie tama Hamadi abinci da dama yanzu hakama akwai some a wuta amman sai anatse tace zaki iya? Gyadama Mamie kai tayi Mamie tace tom muje kiyi sai atayaki rage ayyuka me zaki dafamai? Ahankali tace taliya Mamie tace okay shiga kitchen din sukayi Mama na soya kifi a pan, kifin Asmeey takalla ga kamshin na dukan hancinta kawia taji cikinta ya hatsine, tun aman brush na safe yau batai wani ba she was very happy hartana cewa ta warke sai yanzu hannunta tadaura abaki tai wani kakarin amai da sauri daga Mamie har Mama suka kalleta Mamie tace you see ba tashiga bude mata kofan backyard dasauri tafita kafin takai wajen grass ma tafara amai ba kakkautawa duka abincin da Asmeey taci yau taketa murna ya zauna saida ta amayar, Mama takashe gas tafito tana kallon ikon Allah itama tana mata sannu Mamie na bubbuga mata baya tace sannu, yau baki amai ba inata murna amman kalli yanzu fitowa Gwaggo tayi dan ta window tajisu cikeda fada yace mema yakaita kitchen din iyye? Ke wai bazaki rufama kanki asiri ki lallaba wannan cikin naki me mugun laulayi ba! Faduwa gaban Mama yayi cikinta har wani kyarma yake no wonder taga yarinya tai fara kal kaman zata koma zabiya tayi kyau jikina ne dai babu ashe ciki ne da ita, wankewa mata fuska Mamie tayi Asmeey ta kuskure baki ta mike tace bari na wanke aman chan Mamie tace nasaki? Oya zagaya ki koma compound ki shiga ciki kiwuce sama Gwaggo tace barta sotake ta fiffige kamin Hamadi ya iso Ammi data fito tace ba shuwaka ne idan zuciyanta na tashi taci yanamin aiki lokacin Mamie tace banda shuwaka shine kawai abinda ban shuka agarden ba nama manta, Ammi ko zaki dan tayani kaita daki ba karfi jikin nata dasauri Ammi takama Asmeey suka zagaya suka shigo sukai sama har dakinsu Ammi ta kaita ta kwantar da ita ta zauna gefen gadon tace sannu kinji haka ciki yake Allah saukeki lpy, the journey is not easy hawaye ne yataru a idanunta ahankali tace Ammi nagaji da wahala, inaso nayi girki amman koyaya naji kamshi sai cikina ya rikice dariya Ammi tayi tace hakanan zaki saba kuma yanzu kika fara kuwa zaki saba ne sabida na farko ne saisa kikejin wani iri ahankali Asmeey tace Ammi ina Mom? Dan shiru Ammi tayi tana kallonta Allahu Akbar she just pity this girl yabda takeson mahaifiyarta, murmushi tayi tace tana Abuja za a maidata Chief Judge na Bauchi taje tai paper work murmushi Asmeey tayi cikeda jin dadi tace finally! Mom tadade tanason that position I am so happy wlh Allah sa albarka ahankali Ammi tace Ameen bari naje ta tashi tafito gama soya kifin Mama tayi jikinta har kyarma yake daidai wayanta na ringing Ammi ce kadai a kitchen din tace bari nai waya da yaran nan suke kirana Ammi tace agaidasu ficewa Mama tayi ta kofar baya tai backyard din tama bar wajen duka tana rejecting call na Nana tashiga kiran Mom ta zaga chan hanyan dazai bullo dakai asalin compound yanda babu wanda zai ganta tashiga kiran Mom, is as if Mom has been waiting for her call yana ringing ta daga tace ke Maman Aya kinsan meke faruwa kuwa? Da zafi zafinsa nakira na baki update dan ijiyan zuciya Mom tasauke cikeda gadara tace ina jinki dan juyawa Mama tayi tai kalle kalle dan kara tabbatarwa babu wanda yabiyota tace kin kosan Asmeey nada ciki! ? Wani durum news din yadaki kan Mom, wallahi wallahi to some extend bata tabajin dar na yaron nan zai kwanta mata da diyaba sabida she believe abubuwan data gayama yarinyar nan ko Asmeey na hauka bazata yarda tabudema mahaukacin nan kafafu ba, yanzu Asmeey ta tsallake tsinuwanta ta aminta da mahaukacin nan kutumar uba, Asmeey bata tsoronta kuma? Kasa yarda Mom tayi tasan Baba forced the girl a aure she can stay ba yanda zatayi but budema yaron kafa after everything she told her is very impossible, no she don t think ciki Asmeey ke dashi, tace anya Maman Nana!? Anya Asmeey nada ciki ? Dasauri Maman Nana tace na rantse miki da girman Allah ciki ne da Asmeey kumama irin cikin nan dakaman tana shigowa ta sameshi ayanda take laulayi da kyarne idan bata cikin wata na uku to duka duka bikin nasu ai wata uku ne da yan kwanaki yanzu, that means ana musu auren basu wani bata lokaci ba sukai tarayya! EPISODE 8 Jikin Mom harwani kyarma da zabura yake sabida bacinrai tama kasa magana ita Asmeey zata watsama kasa a idanu? Ita Asmeey zara yarda ta amincewa mahaukacin nan bayan duk abubuwan data gayamata? Asmeey dares sleep with that imbecile? Mama cikin exaggerating abu tace ciki dai dakika sani shi Asmeey ke da shi sai uban laulayi ta katse wayan tayi da sauri jin sahun tafiya tajuyo afirgice, Mamie tagani Mamie tahada rai sosai, murmushi Mama tayi tace Mamie kece wlh nida su Nana ne kinsan yara ba kunya ko shakka dan enough is enough strictly Mamie tace idan gulman yarana kikazo yi Maimuna ki tattara inaki inaki yanzun nan nasaka amaidake airport kinemi jirgin Gombe kitafi dasauri Mama tace laaa Mamie? Meya faru? Wannan maganan fa maiya kawota? Cikin tsananin bacin rai Mamie tace kul Maimuna karki rainamin wayau ni ba tsaran wasanki bane, danayi aure dawuri zan iya haihuwarki wlh da kadan kika darama Mustapa na ashekaru! Nasan dawa kikai waya, I know duka abubuwan dakikayi tun a Bauchi nasan ke kika sanar da ita zancen auren in the first place, daga zuwanki harkin kirata kina sanar da ita zancen cikin Asma u, cikin shege tayi dakika kai gulma? Koko an gayamiki cikin baida uba ne? Ke uwace kin haifa yara mata bazaki daina wannan halin haddasana ba? Da ace dan alkhairi kika bada sanarwan cikin nan bazanji haushi ba amman kinfi kowa sanin waye Salima wani fitinan kikazo shiryamin agida? Ko ko so kike kada ayi bikin yarana lafiya iyye? Sunnar da kanta kasa Mama tayi kunyan duniya yagama lullubeta, Mamie tace Allah yakaimu gobe da safe ki tattara kibarmin gida nagaji da halinki zumunci ba dole bane inhar abin yakai ga haddasa bala i da fitina, daga zuwanki kin farakai gulman yarana har kina lissafin sanda yarinya tai ciki, yar cikinki fa shame on you Maimuna! Shame on you! Mamie tajuya zata tafi dasauri Mama tariketa tace dan Allah ki yakuri Mamie, wallahi na rantse miki da Allah badan haddasa bala i kowani abun na gayamata ba cikin fushi Mamie tace amman kinsan waye Salima? Baki tausayin yar yarinyar nan dake fama da laulayi tarasa inda zatasa kanta taji dadi? Haba Maimuna ke mace ce kin haifa fa kinada yara mata, kema u were once in Asmeey s shoe kowa yasan ya cikin farko yake, banda haka shi d a nakowa ne, baki tausayin Asma u? Idan matar nan tazo tamata jina jina fa? Mezakice? Kinada alhaki da kamasho a zunubin, U are a mother u should protect Asmeey at all cost not expose her to mutum kaman Salima, kibarmin gida I am very serious nagaji da munafuncinki Maimuna nagaji, bikin nayafe miki kitafi, ban bukatar ki wlh har abada ran Mamie yayi tsananin baci is not like ta tsani Mom but kawai tasan matan ta tsani yarta taji zancen cikin nan she can do the unthinkable, saita iya kashe yarinyar nan, tunda har tabata maganin bera she can kill Asmeey har lahira tsaf, Allah kadai yasan mata dalilin dayasa
Chapter 102 · 0% Book details