Sashe 128
Uwa Ko Ukuba Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ringing yasa hannu yadauka ganin Ya Mustapa yasa yakai wayan kunnensa murya chan kasa yace password na door is 8583428 yasauke wayan kasa Ya Mustapa yabude kofan yataho wajen ganin Hamad kan dadduma a falo yasa yazo wajen da sauri yaduka yana kallonsa yakai hannu ya taba temperature jikinsa, shi yasan yaron sai yayi rashin lafiya ko stress na this 5months is not joke he doesn t even need to ask, dagasa yayi yace kwanta ya kwantar dashi kan kujera yadauki wayan Hamad yace call your driver da kyar Hamad yayi magana, aiko yazo Ya Mustapa yafice pharmacy sukaje nan da nan yadawo drip yahada yasamai sannan yahadomai tea da kyar yasha rabi yakai allurai before u know it sai bacci again, shiru Ya Mustapa yayi yana kallonsa ba a wani jimaba akai danna door bell mikewa yayi yawuce wajen kofa yabude home services dasuka biyane su uku dukansu mata daya tsohuwa sai sauran young people shigo dasu yayi yamaida kofa yarufe sannan yakalli tsohuwan yace come with me pls biyosa tayi yanuna mata wheelchair Asmeey ta dauka bai shiga bedroom dinba but ya tsaya awajen yanuna mata kofa shiga ciki tayi shikuma yawuce falon Hamad yakama ya tayar da kyar Hamad yatashi Ya Musty yarike drip din sai kawai yawuce dashi yakaisa dakin dasu Mamie suka zauna ya kwantar da shi yayi fixing drip din ijiyan zuciya Hamad ya sauke yasake maida idanunsa ya kulle he s really sick. EPISODE 1 Fito da Asmeey sukayi sunyi setting some equipment sai bin falon take da kallo tana neman Ya Hamad but babu shi dagata sukayi tafara exercise din, tayi mamaki ganin kafafunta sunfi jiya karfi, tadauka uban wahalan datasha wajen Ya Hamad last night zaisa tama kasa motsi but she was doing really good with the legs just that kasanta ne kemata ciwo, tana tafiya tafiya da kafan even though ba kaman tafiyan normal person ba but she did dai sai zufa take hannayenta sun dawo normal sosai, 3hours sukayi tagaji sosai sannan tadan taka ahankali tana tattaba kujera ta kwanta da kanta, clapping sukayi ma aikatan na cheering Asmeey sannan suka hada abubuwan su zasu fice Ya Mustapa yafito daga dayan dakin dasauri Asmeey ta sunnar da kanta kasa suka gaisa dashi suka fice abincin dayayo order aka kawo ya karba yarufe door bude ledan yayi yaciro take away biyu ya ijiye sauran a kitchen yadauki plate yasama Asmeey white rice da chicken curry soup sai kofta da spoon da bottle water yataho wajenta yana kallon yanda kanta ke kasa ya ijiye agabanta yace yafito dawani magani na anxiety yaciro daya yamika mata yace this is anxiety drug 1pill daily gashi kasa dago kanta tayi tamikamai hannu yasa mata takai baki yabata bottle water tasha Ya Mustapa yajuya zai wuce ahankali kaman mara gaskiya tace Yaya tsayawa Ya Mustapa yayi saiya juyo yakalleta, sosai gaban Asmeey ke faduwa murya chan kasa tace kayakuri Yaya! Shiru yayi yana kallonta sai kawai yajuya tabisa da kallo yashiga dakin da Hamad yake ciki Asmeey takai 5min ahaka tadauki abincin dan she is really hungry tashiga ci, her heart is not at ease kawai she just wanna see mijinta, sai tuna abinda yafaru da daddare take, tadanci abincin ba yawa ta ijiye kan table sai kawai ta kwanta tareda lumshe idanu Hamad kawai take gani takai hannunta wuyanta sabida breath nasa takeji all over her ta tuna favorite styles dayamata dataji kaman yana taba mata asalin junction na dadi a jikinta wlh kawai her body is extremely feeling him ahaka bacci yayi awon gaba da ita. Wayan Ya Mustapa ne yashiga ringing hakan yasa yatashi yafito daga dakin cus baiso yatashesu yakai wayan kunnensa Ya Abdullahi yace wai kana ina kai kace ayi touring DC ga tour guide namu nan yazo duk an shirya ahankali yana kallo falo daganan corridor yace kuje ina wani waje i will meet you there yazare wayan ya katse ya kallo Asmeey datai bacci dukta kankame jikinta komawa dakin yayi yadauki dayan bargon dake gadon da Hamad kekai yazo ya rufama Asmeey ahankali yace stubborn children sannan yawuce yakoma wajen kanninsa yazauna drip din yakusan karewa yana duba agogon sa yakai hannunsa yakara taba kan Hamad din Alhamdulillah temperature nasa is coming down sosai, yayi shiru yana yan tunane tunane halin Hamad zai taba chanzuwa kuwa? He needs to talk to Aya, Asmeey needs coaching, sometimes yana fahimtan yarinyar cus ba wayau ba friends ba exposure, she s married now she needs to learn how to make mijinta happy, Hamad are those kind of men da basuda kowa sai matayen su, so duk wata gajiyansa ko bukatansa akanki zai juye and kwata kwata bai hango Hamad as someone that will ever fancy polygamy ba toh inama yake kallon matan? Son Asmeey is something da Allah ya dauramai naturally, Asmeey kawai dole tai hakuri she will get use to it, she s even lucky Hamad ba irin Hameed bane, da Hameed ne dataci kaniyanta shine zai tsaya yana kuka yakasa tabaki sabida kince kin gaji or you are not ready tuni zaiyi raping naki, wayansa ce takira sallan zuhur hakan yasa yatashi yacire masa ruwan daya kare yashiga bayin dakin yadauro alwala yafito yasake fita daga dakin daganan corridor ya tsaya yaga Asmeey itama bacci take har yanzu wucewa yayi yakoma daki yaga dadduma ya shimfida yahaukai yayi salla ya tsallame yana zaune yanadan lazimi Hamad yayi motsi Ya Mustapa yadan kallosa bude idanunsa Hamad yayi asanyaye sundan washe sunyi haske kan baya masa ciwo baiji anything dake masa ciwo ba kawai baida karfi yunkurowa yayi zai tashi yakasa tashi Ya Mustapa yayi yataho kamasa yayi Hamad yatashi yazauna yadan kalli yayansa saikuma ya sauke kansa ahankali yace ina yini Yaya EPISODE 1 Ya Mustapa yace meke maka ciwo yanzu? Girgiza kai yayi yace bakomi gyadamai kai Ya Mustapa yayi yace okay tashi kaje kai salla I left food for you a kitchen microwave it, zan dawo anjima da daddare na dubaka zan taho muku da dinner gyadamai kai Hamad yayi Ya Mustapa yatashi yawuce wajen kofa haryasa hannu yabude kofa saikuma ya maida kofan yarufe yajuyo ya kallesa yace Hamad! Dago kansa ahankali Hamad yayi ya kallesa but kallon da Ya Mustapa yamasa yasa yasauke kansa kasa, Ya Musty yace what happened last night karna karaji yafaru koda wasa! Matayen mu are called matayen mu sabida anytime muke bukatansu they re available mu sami natsuwa ajikinsu, we are leaving gabaki dayanmu jibi dagakai sai Asmeey zakuyi rayuwa, u don t expect me to be coming from Nigeria duk randa matarka tahana kanta na sama maka solution sarkin kuka! Dasauri Hamad ya kallesa yadan turo baki kadan irin shi baiso acemai sarkin kuka and he looks so cute, hararansa Ya Musty yayi yasauke kansa da sauri, Ya Mustapa yace enough with acting like a child Asmeey is 22, kai u will be 34 in couple of weeks dan haka start acting like a man and dominate your lafiya, softness doesn t always work for mata sometimes saika nuna musu your iron side, yes akwai moments da zaka dagama mata kafa idan tanuna no but dole sai akwai valid reason period or wani abu but just like that bayan taci ta koshi don t take that u are the man, kar this thing yasake repeating kansa am I clear? Gyadamai kai Hamad yayi ahankali, Ya Mustapa yace nobody will come to this house today, gobe dai zamuzo sabida ayi sallama jibi zamu koma Nigeria take care sainazo anjima gyadamai kai yayi ahankali yace thank you Yaya ficewa Ya Mustapa yayi yafito falo Asmeey is still sleeping yawuce kofa yafice abinsa, Hamad yadan kara few minutes a zaune sannan yatashi yashiga bayi alwala ya dauro yafito yahau kan dadduman shima yayi salla ya sallame yayi shiru yana tuna last night kauda tunanin yayi cus yana sosamai rai idan yatuna abinda tacemai sai chan kuma he remembered the sex Ya Allah! Asmeey is sweet maybe ma saisa takemai yanga sabida taga yana mahaukacin jin dadin wajen, the way ya smacking every angle in that vijay was wild erection yasoma having hakan yasa ya kayda tunanin yamike daga kan dadduman ya linke yabude koda yafito saikuma ya tsaya hango Asmeey dayayi a falo tana bacci kirjinsa na bugawa kai wlh yanason Asmeey ba kadan ba he s feeling kaman yaje yayi hugging nata wucewa yayi dakinsu, sai kawai yashiga gyara dakin sun bata zanin gadon chanza wa yayi yakai wannan washing machine sannan yadauki wayansa yafito he had 6miss calls duka secretary dinsa ce Mona wucewa yayi ya zauna kan kujeran da Asmeey take ahankali ya kalleta ganin tadanyi motsi daga zamansa normal normal bazai returning calls din saidai yamata dropping message but kawai sai yayi yasa wayan a speaker ya ijiye kan kujera gefensa yadauki system nasa yana kunnawa ringing daya Mona ta dauka cikin harshen turencin ta na turawa mai dadi sosai tawani kashe murya dan wlh Hamad na burgeta tace Mr Hussain you are not in office today? Wat happened I m quite worried cus this is the first time and I didn t get any message from u dan motsi Asmeey tayi tana bude idanu ahankali jin muryan mace da baiyi kama dana yan gidansu ba Ganin haka yasa cikin muryan daba yabo ba fallasa yana danna system dinshi yace got sick Mona Dasauri Mona kaman zatai kuka tace ohh no u mean sick sick? Wat happened to you? Do you need me to come over? Dawani irin sauri Asmeey ta tashi zaune takkalli Hamad dake gefenta yana danna system dinshi ga wayan gefensa a speaker yana magana da mace taji kawai zuciyanta yahau zafi, dan rage murya kadan Hamad yayi yace no Mona thank you for your concern you don t have to come dasauri tace Mr Hamad u are always so formal with me I can be morethan ur secretary, I know you re staying alone, I can come stay and keep you company, I will take care of you as much as I can cus you mean the world to me and our company! Wani irin kallon Hamad Asmeey keyi abu ya tokaremata zuciya ganin yanda yake murmushi sosai yana magana da wata and agabanta, sanda