← Book details Uwa Ko Ukuba Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 42 OF 140

Sashe 42

Uwa Ko Ukuba Part 2 Complete Hausa Novel · about 9 min read

M SHAKUR
KINSAN YANDA AKE JIYAR DA MIJI DADI? KINSAN YANDA AKE SA ME GIDA KUKA AGADO? KINSAN SIRRIN SARRAFA TANTAKWASHIN DADI? KIN IYA HATSABIBIN KUKA? MAKIRIN KUKA? SHEDANIN KUKA DA AKEMA MIJI? KIN IYA STYLES? KIN IYA KISSA???
JOIN INTIMACY CLASS DINA WITH JUST 5K KI KOYA
GROUP DIN TSAWON SHEKARA DAYA NE KIKA BIYA 5K BAKI KARA BIYAN WANI KUDI SAI BAYAN 1YEAR JUST TODAY AND BE A BADDIE FOR OGA
CHAT ME UP DON SHIGA
wa.me/+2347012181461
EPISODE 2
Ramla ce tashigo dakin Mamie da kayan Asma
u na salla, Ya Aya takarasa shafa mata mai dakuma magungunan da Ya Mustapa yabada adinga samata ajiki wajen duk wani tabo na duka dake jikinta, jikinta duk ciwo fuskanta bai sabe ba, tayi ja tana zaune da towel da hannunta karyayye, Aya tadauki jakan taga kayan salla ne tace
Ramla simple kaya zaki kawo or even better dauko jakan dana ijiye mata agaban wardrobe naku na jiya wannan ledan
dasauri Ramla tace
tajuya tafice, Aya ta kalleta tace
kinkicin komi you have to eat kona miki noodles
? Gyadama Ya Aya kai tayi alamun eh, Aya tace
ohh har yanzu baki dena son indomie ba toh shikenan, meyake miki ciwo yanzu
? Ahankali tanuna hannunta, Aya tace
zai dena sannu ko, Aysha ma zatai magana dake takira dazu bari na kirata
gyadamata kai tayi, Mamie tashigo dakin da tray na shayi mai kamshi tace
kisha shayin nan Asmeey yana helping da healing kashi sosai
Aya tace
Mamie wai baki gajiya by now bai kamata kina all this work serving namu abinci ba
dan dariya Mamie tayi tace
Wlh I
m use to it, to yara maza gareni Aya dole nine zanyi serving nasu abinci, da Allah yabani mace da tuni duk bana abubuwan nan, Ma
u ya hannun yarage zafi
? Gyadama Mamie kai Asmeey tayi, Mamie tace
sannu kinji wai ina kayanta sanyi na shiganta
Aya tace
Ramla taje takawo
Mamie tace
toh bari naje naba yayyinku abinci
dasauri Aya tace
Mamie kibarshi bari naje na basu
dasauri Mamie tace
no zauna da Asmeey
tana fita Ramla na shigowa taba Aya ledan tace
ina zuwa
tafice Aya tabude kayan wani simple english gown taciro black ne tawuce wajen kofan ta rufe da key sannan tadawo tadagata pant tafara bata akunyace tashiga sawa Aya ta taimaka mata sannan tabata gown din tasaka yamata kyau gown din Aya tai murmushi tace
kinga yanda gown din yamiki kyau
tadauki tea tabata a right hand nata dakeda lpy tace
zauna toh bari naje makiki indomie
Ya Aya tafice yarage saura ita kadai adakin, dakin tabi da kallo hakanan kawai taji tsoro yakamata dasauri ta mike hannun data rike tea dashi na rawa kaman zata kabar da tea ta shiga tafiya dasauri da kyar tabude kofan daidai Ya Mustapa na shirin shigowa ta tsaya chak tana numfashi yace
Asmeey menene give me the tea
yasa hannu ya karbi tea yana kallonta yace
bakowa adakin ne?
Gyadamai kai tayi tace
Ya Aya taje kitchen
gyadamata kai yayi yace
muje
juyawa tayi ahankali ta shiga ciki ta zauna bakin gadon hannunta ya dauka yarike yace
yana hurting sosai
? Girgizamai kai tayi daidai Ramla na dawowa dakin yace
stay with her Ramla bayan kinyi breakfast I will come back namiki fixing drip
ta gyadamai kai dakinsu Hameed ya leka yaga dukansu sunyi wanka suna bacci maida musu kofan yayi yarufe yawuce dakin Abba inda nan Mamie take yanzu yayi knocking tareda sallama ya shiga.
Around 1 Abba yafito yana sanye da tufafi mai kyau da babban riga da hula yataho dakinsu Hamad bude kofa yayi Hameed yagani zaune kan gado yayi alwala yace
bazakaje masallaci bane
adan kunyace tuna abinda yama Abba dazu yace
Hamad nake jira yana alwala a bandaki
daidai nan Hamad yafito Abba yace
kumuje
turare Hamad yawuce ya fesa yana sauke hannun rigansa sannan yataho Hameed biye dashi suka fito sauka sukayi suka fito tsakar gida Baba suka hango shima yasha manyan kaya masu kyau ya kafa hula yana gaisawa da Yayan Mom da aminansa guda biyu dake wajen sai kuwa ustazun yaran gidan dan babban malamin bai sami daman zuwa ba.
Masallaci suka shiga aka tada salla sukayi ana sallamewa da 2mins Hameed yatashi zai fice Abba yace
koma ka zauna
zama yayi kusa da Munir dake gefensa, Abba yakalli Hamad dake zaune kusada Ya Mustapa dake azkar sannan Ustaz yacire Mic daga wuyanshi yakashe duka, babban aminin Baba yafara bude wajen da addu
a kowa ya kallesa yace
tom babban aminina ya gayyace ni dan nazo nan nabada auren diyarsa Asma
atare gaban Hamad da Hameed da Munir da sauran yayinsu suka buga, rawa hannun Hamad yafara gently yaji saukan hannun Ya Mustapa akan hannunsa dasauri Hamad yadago kansa yakali Ya Mustapa hawaye harsun taru aciki yasauke kansa da sauri kasa, Baba ya kalli Ustaz yace
Bismillah Akaramakallahu
gyaran murya Ustaz yayi yace
Masha Allah ayau mun taru anan domin muzama shaida akan auren daza
a daura tsakanin Hussain Abubakar wato Hamad
dawani irin sauri Hamad yadago kansa kirjinsa ya buga shima Hameed dudda he felt relieved but he was shocked dayaji sunan Hamad, Munir yawani irin jin dadi harda wani motsi kaman zai kwaso shoki Hameed yamai wani annoying look ya natsu yana murmushi, Ustaz yace
da yarmu Asma
u Muhammad Sani, anyi duban jini da sauransu?
Ya Mustapa yace
Hamad AA ne, blood group O negative zai iya auren kowa
Ustaz yace
Masha Allah
nan yacigaba da daurin aure tsakanin Hamad da Asmeey akan sadaki dubu dari Baba ya fiddo da kudin yabiya duk su Abdullahi da Faisal dasu Hameed are in shock cus basu san da maganan ba kawai aka shafe, Abba yace
kawo goron da sweet Doctor
tashi Ya Mustapa yayi sai alokacin ya saki hannun Hamad da kawai ya sauke kansa kasa kirjinsa sai bugawa yake, baimasan wat he is feeling ba, Ya Mustapa yashigo da goro one bag da sweet aka bude aka rarraba Aminnan Baba suka amsa suka sa albarka sukai sallama suka tafi, Yayan Mom Alhaji Mahmood yace
toh ni ku nunamin sirikin nawa ba gane yan biyun nake ba wanne ne Hussein wannene Hassan?
Baba yayi dariya yanuna Hamad yace
gasa nan
sai kawai Hamad yaboye fuskansa a guiwa gwanin kunya sai kace wata Amarya mace, zokaji dariya a masallaci hatta Ustaz saida yayi dariya da su Ya Faisal ma haka shima Hameed saida abin yabasa dariya dudda he
s in shock, Munir harda rike ciki dan wlh Ya Hamad kaman wata mace abinda yayi sosai fa ya kife fuska a knees.
Baba yakame tasa dariyan yace
surukinka akwai kunya Alhaji Mahmood
Yayan Mom yace
ahh ai nagani to Masha Allah, Allah yasa albarka, ga Asma
u dai mun baka amana, mun yarda dakai cus nasan waye mahaifinka tun muna yan samari kafin ya koma kano
Baba yace
kwarai
Abba ya jinjina kai, Alhaji Mahmood yace
zama da mata sai hakuri saikuma anakai zuciya nesa dan haka ina maka fatan alkhairi bari naje Alhaji ma
assalam
yamika musu hannu yana gaisawa da kowa Baba ya bisa dan yanaso yayi magana dashi yajuyo yakalli Munir dake dariya yana washe baki uwa Aj
aka daurama aure yace
kai zonan
tashi Munir yayi yabisa da sauri.
Ustaz yamike yayi sallama da Abba yafice, Abba yatashi yadan kalli Hameed daya sunnar da kansa yana sosakai na rashin gaskiya Abba yace
muna komawa gida za
akai kudin aurenka gidansu ita wacce kakeso din tijararre
yawuce yafita, Ya Abdullahi yatashi yana kallon Hamad dahar lokacin yakifa kansa kan guiwansa yace
ango, ango, ango Hamad
Faisal yace
wuhuhuuuu sai amarci ina gayamaka Ya Abdallah
zokaga dariya harshi Ya Mustapa saida yadan kyakyata amman a fuske, Hameed yataso shima yace
ku tsaya kuje Yaya
duk suka tsaya suna kallosa yace
yanzu kowannenmu zai dauki topic ne dazai koyamai kan zaman aure, ni Hameed his twin brother i will take him kiss and hug
zokaga dariya, Ya Faisal dan sune sako dagashi sai su yace
as yayan ango I will teach him tarayya
wani kalan tashi Hamad yayi tsaye da duka hannunsa a fuska zai fice suka rikeshi suna ihu.
Angooo Angooo
kaman zai fashe da kuka Ya Hamad har lokacin hannayensa nakan fuska yace
Yayaaaaa
Ya Mustapa na dan dariya ciki ciki yazo ya karbesa yace
dalla ku cikasa wai mehaka kuna abu kaman yara
Hameed yace
damafa yadan kyasa harda siyamata ice cream
kaman Hamad zaiyi kuka yace
ni banso
yajuya yafita daga masallaci zasu bisa Ya Mustapa yataresu yace
wai sai kun sakashi kuka zaku huta? He
s in shock let him be
Ya Abdullahi yace
Ya Doctor wai ya akayi Abba ya chanza
? Ya Mustapa ya harari Hameed yace
wannan mara kunyan yanada babe so karya wahalan da Asmeey that is already going through alot shine aka hada da Hamad, once we get to kano zamu mai gini a compound a flat da zasu zauna
Ya Faisal yace
but Ya Doctor tayaya Hamad zai fara rayuwa da mace ku baku gansa ba? I
m still worried for Asmeey fa, cus can heeeeeee?
Suka wani bushe da dariya, Ya Mustapa yayi shiru but duk sun gane maganan sa, Ya Mustapa yace
well all I know is he
s a man, komujima komu dade zamuga yaransa
Hameed yayi wani ihun iskanci yace
Yaya kaga dan Allah nima muna komawa kano washe garin rannan kuje gidansu Zee wlh Yaya nakai 2more months banyi aure ba zaku iya rasani washhh
kunnensa Ya Mustapa yakama yace
kaiko naughty boy
ihu Hameed yayi yana dariya yace
sorry Yaya Sorry
Ya Mustapa yace
lemme warn you tundaga yanzu naga ka takurama Hamad koka samai ido ranka sai ya baci and that goes for dukanku
yasaki kunen Hameed yanuna Faisal da Abdallah da duk ke gimtse dariya, yace
allow him to get close to matarsa, banda sa
ido you know yanda Hamad yake wlh na kamaku in anyway ranku zai baci
Faisal yace
Yaya bazan samai ido ba but wlh Yaya curiosity wan kee me I just want to see yanda Hamad zaiyi coitus
Zokaga dariya Hameed harda faduwa akan dadduma cus ya dauka shi kadaine dan iskan ashe Ya Faisal ma dan iska ne, infact yama fishi iya iskanci is the way he said coitus that killed him finish, duk kawai yanda Hamad zaiyi abu akeso agani, Ya Mustapa yakallesu da Faisal da Hameed sai kuma ya kalli Abdullahi dayaga shima rike dariya yake da kyar hannuwansa har zabura suke sabida yanaso ya tuntsure da dariya yace
ohhh hardakai Yayansu akeso aga coitus
? Ya Abdallah yawani bushe da dariya yana kama cikinsa yace
Ya Musty sorry, sorry, is not my fault, to Hamad din namune wlh ko mace bata isa tanuna mai kunya ba, ni I can
t wait to see his wife with belly maybe aruwa zatasha, yaron da a bayi yake chanza kaya yayi wanka how he go do the thing now? With clothes on or off
? Zokaga dariya su ukun kaman mahaukata, ganin suna nema susa shima yayi dariyan babba dashi 40 something years kawai Ya Mustapa yajuya yafice daga masallacin yace
yan iskan yara
sunma manta duk a masallaci suke zama sukayi ciki suna gulma suna bude babin Hamadi.
UWA KO UKUBA
Chapter 42 · 0% Book details