Sashe 104
Uwa Ko Ukuba Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Asmeey tayi tarufe fuskanta, Mamie tace yana masallaci maza jeki wanka kici gayu kafin mijinki yadawo daga masallaci gyadama Mamie kai tayi tana wani irin murmushi tajuya tafita she seems so excited Mamie tabita da murmushi sunason junansu sosai Alhamdulillah, dasauri ta shiga bayi murmushi tayi Allah sarki harya wanke mata pants bata ijiye pant but this days omo yanke mata fara suke saisa take jikawa saita nemo leda tasa a hannu take wankin, brush tayi as usual saida tayi lafiyayyen amai sannan tai wanka bata using sabulu sabida ta tsani kamshin but yau saida tayi tana rike numfashi tadauro alwala tafito salla tafarayi sannan ta shirya cikin wani riga da skirt na lace maroon and black ya zauna a jikinta sosai, light makeup tayi ta daura dan kwali takawo wani maroon veil ta yafa tayi bala in kyau hadken fatanta yafito, ta gyara gadon tsaf sannan tabude kofa tafito ahankali Gwaggo na falo tace ke gasan kyau zakije ne? Hararan Gwaggo tayi tace ina ruwanki dani mutum sai sa ido Gwaggo tace kaniyarki au sabida mijinki yadawo zamu fara fada ko yar adam ajiza hanyar kitchentayi ba Mamie kadai ha har Ammi da Mama saida suka kalleta Mamie tace wuce falo girki ake kafin kifara mana amai akunyace tajuya tana murmushi Mamie tai murmushi wajen window Asmeey tawuce tadan daga labule takosa yadawo Gwaggo tace wai me kike lekawa a window ne ? Dasauri Asmeey takalli Gwaggo kaman ta maketa ta tashi tabar wajen tadawo ta zauna bayan kusan 10min takara tashi taje wajen window tadaga Mamie na hangota daga kitchen daidai Hamad shi kadai yana bude gate yana shigowa dawani irin gudu Asmeey tasaki window tayi kofa tabude tafito ko kulle kofan batayiba ta tsaya chak tana kallon Hamad da shima ya tsaya chak yana kallonta cikeda wani mahaukacin so, Asmeey gani tayi Hamad ya chanza mata gabaki daya kaman ba mijinta ba he looks too classy, expensive kaman yaran masu kudin da aka haifesu kasan wajen nan, kirjinta nawani irin racing yana bugawa kaman yau tafara ganinsa takasa motsi, ahankali Hamad yawani daga mata hannu yabude su alamun oyoyo, yanda kayan cikin Asmeey ke gudu tanajin wani super love for her man batasan sanda ta kwasa da gudun da bata tabayin kalansa arayuwanta ba, she just wants to hug her man, tawani fashe da emotional kuka dake dauke da murmushi da hawaye ko slippers bata saka ba, see tama manta tanada ciki gudu kawai take, batai wata wata ba tawani tsalleta ta fada jikinsa Hamad yawani kankameta shima tana kulle kafafunta abayansa daidai Baba na bude gate Hameed biyedashi abaya dawani irin sauri Abba yakoma waje har yana buge Hameed da ya hangosu shima yana kokarin rufe gate din kawai sukaga Hamad yawani daga Asmeey sama kaman yar yarinya yawaniyi juyi da ita Asmeey na washe all her 32teeth tana kallonsa tana dariya mai dauke da hawaye, Abba yarufe gate da gudu yakalli Hameed dake murmushi sosai kaman solobiyo yace shi dan Uwanka baisan ciki gareta ba yake dagata sama haka yake juyi da ita ? Hameed nawani murmushi kaman lusarin Wawa yace Abba wannan juyin shi ake kira da juyin love! Abba wlh inason soyayya Abba, Hamadi ya iya soyayya! Abba dan bude kofan nadan kara kallo! Takalmi Abba yadaga kafa yacire zai kwadamai Hameed ya kwasa da gudu yana dariya sosai. YAU INA HANGO KALAN CIN GINDIN DA ZA AYI ASMEEY DA HAMADI EPISODE 8 Sosai Hamad yake wani juyi da ita tana dariya mai fitoda hawaye, yanaji kaman ya cinyeta kawai yahuta kafin yadan sauko da ita daidai fuskansa yana kallon kwayan idanunta zaiyi magana tawani rigasa kara rungumesa ta wuyansa ta kankamesa sosai, Hamad yayi lamo da fuskansa a kirjinta yanajin yanda boobs nata suka kara girma sosai, her hugs are communicating to his soul, telling him just how much matarsa missed him, murya chan kasa yace ve missed you, it feels like nayi forever ban ganki ba dan sakinsa tayi tadago da fuskanta ta kallesa irin mijinane da gaske ba gizo idanunta kemin ba yadawo, dawani irin sauri yakai bakinsa zai daura kan nata zaro idanu tayi tana kallon cikin compound din sai shima yadan saketa cus wlh he genuinely got carried away dabata kalli cikin gidan ba dayayi kissing nata, ahankali yace s go inside gently yasauketa kasa zata wuce taji yakama hannunta adan kunyace tajuyo murmushi yamata sai kawai yazo gabanta yaduka yadan juyo da kai yakalleta tana murmushin kunya yace kinsha gudu kin gaji, hau baya wani murmushi tayi tazo da sauri tahau bayansa kaman wata yar babygirl, yamike tareda ita tawani manna fuskanta a gefen wuyansa, tarikesa gam he smell so good for her dudda baisa turare ba. Ahankali yake tafiya da ita har entrance na flat dinsu dasauri tashiga kiciniyan sauka murya kasa yace ina zaki? Ahankali kaman wata yar Baby tace Gwaggo na falo murya chan kasa yace su Mamie fa? Ahankali tace suna kitchen kawai Asmeey saitaga yabude kofan da hannunsa aiko tawani boye fuskanta cikeda kunya abayansa, Gwaggo ce kadai a falon tanajan charbi takalli Hamad daya goyo Asmeey data boye fuska abayansa zata bude baki tai magana Hamad yadaura hannunsa kan lips hakan yasa Gwaggo tahadiye maganan tana kallonsu Hamad yadan saci kallon kitchen da Mama kadai suka hada idanu yahade fuska yadauke kai yashiga tafiya da Asmeey abunsa data boye fuskanta suka shiga tafiya saida yazo wajen saitin Gwaggo cikin whispering dinta da akeji ako ina tace meya sameta naga ka goyata Hamadi ? Murya chan kasa yace tagaji ne Gwaggo tace amman naga dabakanan babu inda bata tafiya da kafafun nan yanzu shine tawani fara salon gajiya danta karya maka kwankwaso Hamadi daya fara hawa staircase yace kota karya na mijinta ne ba naki ba aiko Asmeey tawani dago ta juyo tama Gwaggo gwalo, Gwaggo tace laaaa ni Asama ni kikema gwalo sabida mijin naki yadawo kin sami karfi ko yanajin Asmeey na dariya kasa kasa tanama Gwaggo different gestures na tsokana Gwaggo na masifa sukai sama abinsu har zuwa gaban dakinsu bude kofa yayi ahankali yashiga cikin dakin da ita yana sauketa yana maida kofan duka atare kawai yawani manna Asmeey a kofa saida gabanta yafadi yashiga murza key yanamata wani irin kallo kaman yanda itama takemai inner organs dinta nawani irin kyarma tana kallonsa, wani irin matsota yayi hakanan kawai saitaji takasa jurewa dasauri tashiga closing eyes nata kunya yawani irin kamata, dukowa ahankali Hamad yayi wani kalan wutan son Asmeey dayakeji he just pray bazai cinye yar mutane gabaki daya this morning ba cus ba any act or form na control left in his body anymore, sauke fuskansa yayi agefen wuyanta ya manna mata kiss ahankali wani yirrrrr tsigan jikinta yatashi ahankali yadago ya manna mata kiss din akasan haba yasake manna mata a jaws nata ya manna mata another kiss a kunnenta ya manna mata a kumatu ya manna mata a forehead ya manna mata a nose ya manna mata a kasan nose kaman zai cinye mata hanci dan idanu kadan Asmeey tabude suka hada idanun, idanunsa sun kankance sosai sun chanza launi, hannunsa taji kan waist nata yana mata wani irin kallo yace ve missed you, I ve missed you, I ve missed you I ve missedddddds youuuuu Mrs Hamad kawai yasauke bakinsa saman nata kai Ya Allah! The way yakeshan bakinta was damn deep it s saying alot like is obvious kasan rabonsa dayayi kiss tun wanda yayi agian nan before leaving for airport Itama Asmeey yanda jikinta kemata yanzu for the first time ever saitaga kaman ashe harda kiss dinnan da touch touch dinsa tai missing cus jikinta har kyarma yake yana mata no matter yanda taso ta daure kartai wani abu she couldn t hold her self she felt kaman tunda tai cikin nan bakinta hasn t tasted something as good as bakin Hamad so she just grabbed bakinsa shima tana kissing nashi right back in same gesture dayake mata with passion and intensity! Hakan completely run Hamad wild hannunsa dake waist yasa yaturata kirjinsa sosai yakai hannun da sauri saman zip na riganta yaja kasa yacire yawani maidata jikin kofa yazo ta gaba ya zare rigan ya wurga to God knows where yasake pushing nata to his body yakai hannunsa dake mahaukacin rawa yadaura kan zip ma skirt nata yaja kasa automatic fadi skirt din yayi sannan yakai hannunsa yadaura kan bra nata yayi unhooked yamaidata kofa yazare bra din ya yar jikinsu duka biyun rawa yake baiyi wata wata ba yawani dauketa sama yasa hannu yana kashe wutan dakin yawani raba bakinsa da nata yana daukanta sama ta yanda fuskansa sai sauka saitin boobs nata yawani chapke booby zuwa bakinsa yirrrrrrrrr jikin Asmeey yawani kara batasan sanda ta saki ihu ba. Aaahhhhhsssh da gudu ta kankame kansa kan nonon bataso yabari bata tabajin dadin shan nono irin na yau ba kai kaman zatai hauka tarike kansa gam tadaura kanta saman kansa ta kankamesa tanajin yanda yake zuko nipples dinta tace Yayaaaa uhmmmmm mmmmm ..asssshhhhhh daidai yakai wajen gadon, sakin boobs din yayi ya kwantar da ita ahankali kan gadon Asmeey tawani biyoshi da gudu cus bataso yadena tarikesa. EPISODE 8 Wuraren 1 Hamad yatashi ahankali Asmeey na jikinsa gabaki daya baccin yamata dadi kaman yanda yamai, yayi murmushi ya gyara mata kwanciya yatashi ahankali ya lullubeta da kyau yawuce bayi wanka yayi yafito ya shirya cikin wani milk yadi mai bala in kyau yadan kalleta sai ya wuce gaban desk dinsa yaga jotter ta yadauki pen yayi rubutu. Natafi masallaci daganan zamuje duba gidanmu sai dare zan dawo, zan ari motarki Mrs Hamad. I love you yaga paper yayi yazo ya ijiye mata side drawer yawuce yadauki key motarta dake kan desk din sannan yawuce yabude kofa yafito ahankali yarufe yashiga sauka yanajin hayaniya a backyard nasu ana girke girke matan makota duk suna gidan da sauri yafice yawuce motan Asmeey yabude yashiga motan smells good yayi murmushi kawai ya kunna yafito mai gadi yabudemai gate yafito yana kallon two securities da akasa yawuce mosque yayi salla sannan yafito yakira Ya Abdullahi sukace ai duk gasu a site suka turamai location ya kunna motan zuwa wajen. Tundaga nesa na GRA yake hango estate nasu ga gate budemai akayi ya shiga ga