← Book details Uwa Ko Ukuba Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 9 OF 140

Sashe 9

Uwa Ko Ukuba Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

M SHAKUR https://chat.whatsapp.com/HOfjHAh3gw5502DZ5uJTWn EPISODE 4 Knocking Asmeey tayi tareda sallama, murya ciki ciki Mom tace shigo kofan tabude tashigo ciki anatse Mom tace dau gyle kihada jakanki kije kisa takalmi gani nan zuwa gyadama Mom kai tayi tawuce tadauki gyalen tazo tahada komi na jakanta tadauka tafice, dakinsu tawuce taga Ramla harta hau gado abinta tana bacci sai kawai tadan turo baki kadan, kaman tai bacci itama haka takeji amman ba hali, wani black Zara cover shoe tadauka tasaka tai rolling gyalen da kyau sannan tai backing bagpack dinta abaya, she looks very smart and elegant kaman wata yar secondary school dan bata da wani tsayin kirki 55/56 ne length nata har a abaya ma, tadauki wayanta kiran iPhone 11 normal tafito, duk kudin Baba kwata kwata bai bata yaransa ba cus shi bai taso cikin kudi ba, dayan flat na left tawuce tabude shima dakin na kamshi an kunna turaren wuta bakowa a falo hakan yasa tawuce bedroom din tai knocking tace Ammi bude kofan da sauri Ammi tayi cikeda fara a tace a tafi kotun ne our fresh Lawyer murmushi tayi dake kawatar da fuskanta sosai tace eh natafi gyalenta datai rolling Ammi takai hannu ta shiga gyara mata shi da kyau tace toh adawo lpy Allah bada sa a, ki kiyaye kada ki batama Mamanki rai koda wasa kinji Husna gyadama Ammi kai tayi tareda dan murmushi tajuya tafice Ammi tabita da kallo tai murmushi. Sauka kasa tayi tafice waje, Mom tagani na kokarin bude wani black jeep mai kyau da sauri tayi wajen motan Mom ta kalleta tadauke kai tashiga ciki abinta ta zauna, baya tabude ta ijiye jakanta sannan tadawo gaba tazauna tasaka seat belt dan baka shiga motan Mom bakasa seat belt ba, Mom taja motan daidai ana kiranta tashiga magana da client nata itakuma tajuya tana danna wayanta da babu anything fun aciki, Mom tahanata tiktok, instagram, the only application takeda shi is watsapp shima sabida family da irin class group na school, Mom is very strict she watch them closely, tiktok saidai ta kalla awayan Ramla kuwa, wayan ma akwai hours datake amfani dashi, for example yanzu suna kaiwa kotu that is the end of taba waya sai kuma idan an koma gida zata taba kadan su yi aiki Mom can call her anytime for a case hakadai so in a way bata taba waya for good 3hours wlh saidai tsakar dare, tana cikin daddana wayan Mom tace drop that phone and pick the case file dana baki ahankali tace jakanta tajawo dake baya ta saka wayan tadauki case file din tashiga dubawa har sukakai court Mom tai parking takashe motan suka fito ta goya jakanta tana rike da case file din, Mom tafito tasaka gown nata duk Asmeey na kallonta, Mom is so elegant and charismatic and very intelligent, she really wants to make Mom happy and be like her but tana ganin kaman bazata iyaba even though she s trying but she is not as brilliant as Mom, she s not as smart as Mom, gama saka gown din Mom tayi tajuyo ta kalleta ba rahama tace me kika tasani a gaba kina kallo dan murmushi tayi gabanta na faduwa ahankali jikinta da dan sanyi tace wlh Mom ina sonki dan kallonta Mom tayi sai kawai takara tamke fuska tace I don t want your dumb love, make me proud that s how you show Mahaifiyarka kana sonta, that s all I require from you, not your nonsense love words wawiya kawai sauke kanta kasa tayi ahankali ga few people here and there na wucewa, Mom tadauki handbag nata tarike tace kwaso files a back seat bude bayan mota tayi ta kwaso files dayawa tarike Mom tarufe motan tana rike da hadadden jakanta na Hermes suka shiga cikin court din, nan da nan client nata suka taso former controller general ne yace barka da zuwa Mrs Saraki gyadamai kai Mom tayi majestically tana murmushi yadan kalli Asmeey dake biyeda Mom hakan yasa ahankali Asmeey tace good morning Sir murmushi yayi yace wowww wat a voice, wannan Mrs Saraki junior ce Masha Allah, you are so lucky to have this woman as your mother young lady, mahaifiyarki itace real definition na beauty and brains itadai Asmeey na kallonshi bataso tai magana Mom tai fushi, Mom tai magana dashi kafin su shiga court room aka fara case Mom tafito Asmeey tadauki pen da jotter tana kallon mahaifiyarta. Mom is just great, Mommy is just who she thinks she s like the woman dominate the courtroom, Mom tafara magana u must listen dole ne kawai, anya zata taba iya zama kaman Mom kuwa? Mom wants her ta gajeta she s scared cus tasan bazata iyaba. Almost 1hour akai a kotun bayan kowani party ya bada evidence alkali yayi ruling client na Mom as not guilty yasa other party su biyashi sum na 500000 charges sai murmushi Mom keyi, Asmeey sai kallon Mom take cus hardly Mom ke kallan murmushin nan da ita, dan jotter ta dake kan cinyanta ne ya fadi kasa bata sani ba, alkali yawuce yafita aka tattashi a kotu ana, fita Mom tashiga magana da client dinta itakuma Asmeey tashiga hada abubuwan su, tana kokarin sa komi ajaka taga an miko mata jotter ta, wani black hand dake sanye da Rolex chak ta tsaya tanabin hannun da kallo dake sanye da suit black saikuma ahankali tadago kanta ta kalli gabanta, wani dogon matashi ne yana sanye da suit black kyakkyawa gaske yanada yawan gashi akai da dan karamin gemu yana kallonta gently yace u dropped this Asma dan zaro idanu tayi jin yanda yakira sunanta kuma bata sanshi ba daidai lokacin Mom tajuyo takallesu anatse tace Fawaz dasauri matashin yakalli Mom hakan yasa itama Asmeey tajuyo ta kalli Mom dataji takirashi tasa hannu ta amsa jotter batare data sake kallonshi ba, saikuma ta sauke kanta tacigaba da hada kayan shikuma matashin yawuce wajen Mom datai sallama da client nata Fawaz yakarasa gaban Mom cikeda girmamawa yace Mom ina yini murmushi Mom tamai cikakke tace your Mom told kadawo you will come and see me today, I told her I will be in this court, muje let s go Son takalli Asmeey dahar lokacin nahada files tace s go uwar kwainani common hada files kaman kina hada nation gyadama Mom kai tayi da sauri ta goya jakanta abaya takai hannu zata dauki files din Fawaz yarigata yace allow me to help dasauri Asmeey takalli Mom data dauke kai abinta tace muje Son binta Fawaz yayi sukai gaba Asmeey na binsu abaya suka fice wani office Mom tabude tace kushiga nan kujirani, i have a meeting with the judge Fawaz yafara shiga office din, Asmeey zata shiga Mom tamata wani kallo tace review those two yellow files gyadama Mom kai tayi tace tashiga office din tana tafiya ahankali, Fawaz na zaune kan couch dake office din yana danna wayanshi iPhone 16 pro max Asmeey tawuce tazauna kan wata single chair dake wajen dake facing dinshi, tasa hannu tadauki yellow files din tabude tafara dubawa, ahankali yajaye idanunshi daga kan wayanshi yadaurasu akan Asmeey dake dube dube, pink lips dinta suna motsi alamun karatu take, kana ganin yarinyar kasan irin yaran nanne da iyayensu did a good job bringing them up sannan an killace su sosai, tundaga kan takalmin kafafunta yake kallo har zuwa fuskanta gadan gyalenta daya zame baya yana hango gaba gaban gashinta dake nan a kwance yayi kyau. Jin kaman ana kallonta yasa tadan dago kanta sama karaf suka hada idanu dasauri ta sauke kanta kasa, gently Fawaz yace whats with the case Asmeey? Murya chan kasa kaman mai tsoron magana tace s confidential murya chan kasa yace give me ur number dan kallonshi tayi saikuma ta sauke kanta tace Mom forbid me, I m in school ba aure zan yi ba yanzu the way she talks sincerely shows she s just a Mommy s gurl, like she went straight to point, murmushi yayi yace baki sanni ba ko? Tun kina jaririya nasanki dan kallonshi tayi da manyan idanunta sai kuma ta sauke kanta kasa tace but I don t know you, I ve never seen you murmushi yamata yace do you want to know me? Girgizamai kai tayi alamun no yace tace Mom tace I have no business with men that are not my family ahankali yace but I m technically your family, I m Mom s best friend son bakisan Maryam kawar Aya ba dasauri tace Ya Miemie? Gyadamata kai yayi yace yes ni yayansu Miemie ne sosai mamaki ya kasheta saikuma tasake maida kanta kan abinda take karantawa yadinga kallonta kusan 20min saiga Mom tashigo office din Asmeey ta dago kanta da sauri Mom tamika mata key mota tace je mota kijirani I am coming karba tayi tawuce tafita daga office din, Mom takalli Fawaz tace I believe Mommy dinka told you everything Fawaz, like I told her right from the first time kace kanason Asma u zan baka aurenta but kabari tagama Law school, kaga babban salla saura 2weeks immediately bayan salla list zai fito, inaso taje law school, I don t want any distraction na maza kona soyayya in her life, I refuse to give her room for that cus she s a small girl, batasan komiba, everyday tana taredani, I m training her, bawani kokarin kirki Asmeey kedashi ba soyayya at this junction can mess with her IQ, I will send her number to you but can I trust you bazaka sa tai deviating ba? Murmushi Fawaz yayi akunyace yace Mom I promise you in sha Allah good Mom tafadi tace nima I trust you, I know you want wats best for Asmeey, beside kaima Barrister ne, you are in the same profession da ita, so you will help her and guide her through and through gyadama Mom kai yayi akunyace, Mom ta yagi paper tarubuta number Asmeey tamikamai tace gashinan tashi muje ahankali yasa hannu ya karba yace thank you Mom murmushi tamai tace you are welcome Son muje tamike, atare suka fito Asmeey na zaune a mota taga sun fito tareda Mom ita batasan ya akayi ba dudda sunsha zuwa gidansu Ya Miemie bata taba ganinshi ba sai yau, no wonder taga
Chapter 9 · 0% Book details