← Book details Uwa Ko Ukuba Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 41 OF 140

Sashe 41

Uwa Ko Ukuba Part 2 Complete Hausa Novel · about 10 min read

M SHAKUR
KINSAN YANDA AKE JIYAR DA MIJI DADI? KINSAN YANDA AKE SA ME GIDA KUKA AGADO? KINSAN SIRRIN SARRAFA TANTAKWASHIN DADI? KIN IYA HATSABIBIN KUKA? MAKIRIN KUKA? SHEDANIN KUKA DA AKEMA MIJI? KIN IYA STYLES? KIN IYA KISSA???
JOIN INTIMACY CLASS DINA WITH JUST 5K KI KOYA
GROUP DIN TSAWON SHEKARA DAYA NE KIKA BIYA 5K BAKI KARA BIYAN WANI KUDI SAI BAYAN 1YEAR JUST TODAY AND BE A BADDIE FOR OGA
CHAT ME UP DON SHIGA
wa.me/+2347012181461
EPISODE 1
Flat dinsu Baba yashiga yara duka an musu wanka sunsa kayan salla an basu breakfast tea da bread sunasha harda yaran su Su Ya Mustapa, dasu Ya Abdallah duka, suna ganin Baba falon kaman makaranta.
Good morning Baba
murmushi Baba yamusu yace
anashan shayi to asha ina zuwa nima abani nawa nasha
wucewa yayi sama ya kalli agogon bango ganin 9 something ya kalli dakin Mom saiyaji ransa na baci yawuce wajen kofa yabude kai tsaye ya shiga ciki, Mom yagani zaune tayi wanka taci gayu tasa wata shadda dayasha aiki ga Mama gefenta dake kada musu shayi, Mama na ganinsa tace
ahh Baban Aya kaine, mun tashi lpy ina kwana
haushi rufe Baba yayi baima amsata ba yace
bamu wuri Maman Nana
tashi Mama tayi takalli Mom tace
bari naje Maman Aya kuka gama kirani awaya
gyadamata kai Mom tayi cikeda isa tana gyara farin glasses na idanunta, Mama tazo tabi ta gefen Baba tawuce tafita ta maida musu da kofan tarufe, Mom ta kallesa ba yabo ba fallasa tace
ina kwana
Baba bai amsata ba rai abace yace
wat are you still doing agidana? I thought I made it clear cewa ki barmin gida this morning
? Tea da Mama tahada mata tasa hannu tadauka takai baki ta kurba, Baba na kallonta wondering tayaya ma ya auri mace mai girman kai haka harya iya zama da ita na all this years suka hayayyafa, kurban tea tayi ta ijiye cup din sannan tasa hannu tadauki wani file dake nan kan table ta mikamai da hannu tana kallonshi ido cikin ido tace
ka sakeni yes naji ka sakeni, but korana daga gidan nan Baban Aya baka isa ba saidai ni na koraka idan naso
kallonta Baba yakeyi sosai ba rahama kan fuskansa yace
gidan mahaifina daya baro kauye yashigo nan birni yagina mana all i did was nakara kudi nasai land nayi renovating gidan nan na maidasa haka na zamani shine zakice ni zaki kora
Kwarai! Kajini da kyau Baban Aya, gidan nan is mine ka duba takardun nan kagani da signature ka akai, gida nawa ne!
Abba na tsaye wajen kawai yasa hannu a aljihu zuciyansa na tafarfasa yashiga kiran Faisal yana dagawa yace
Son kazo ina sama
ya katse wayan Mom ta ijiye file din kan table tacigaba da shan tea tana kallon TV abinta, juyawa Baba yayi yabude kofa daidai Faisal na hayowa saman zai wuce side din Baba, Baba yace
gani nan Son
tahowa Faisal yayi suka shigo dakin tare yakarasa wajen table yadauki file yamikama Faisal daya tsaya yana jiran Baba batare daya kalli inda Mom take ballema ya gaida matan ba dan wlh he hates her sosai, Baba yace
takardun gidan nan ne wai gida ta ne tayaya akayi suka dawo nata Faisal
? Faisal is lawyer he knows all this hakan yasa yashiga reviewing komi sannan yakalli Baba yace
Baba ya akayi kayi signing takardun nan?
Baba yayi shiru saiya kalli Mom datamai wani murmushin keta ya dauke kai yakalli Faisal yace
tana bani takardu da dama ina signing na makarantun yaran gidan, kasan kap yaran gidan nan ita ke handling school nasu, sune kawai abinda nake signing saidai tahaka ne tabani na signing ban sani ba
dan ijiyan zuciya Faisal ya sauke yace
gidan nata ne yanzu Baba kayi signing
kurban tea Mom tayi tasauke kasa tadanyi murmushi tace
ilimi nada dadi yau kaga rananta ko Baban Aya? Nasan with this kind of people dakakedasu as yan uwa watarana za
a saka ka sakeni, ka koreni, nasan ba cikakken ilimi gareka ba haka naje dakinka na dauko takardun nayi komi na hada ciki takardun makaranta su Yusra kayi signing yanzu inga ubanda ya isa ya koreni daga gidan nan wlh saidai ni na koreka da yaranka da matarka da mutanen nan daga gidan
Faisal jiyayi kirjinshi na tafarfasa ya cigaba da tsayuwa anan he can insult this bitch of a woman hakan yasa yace
Baba can I go?
Gyadamai kai Baba yayi Faisal yajuya zai wuce Mom tace
kaikuma uwarka kagani ka watsar ba ni Salima ba
juyowa Faisal yayi yamata wani kallo sannan kawai yabude kofa yafice.
Baba yakalli Mom yanuna mata files na hannunshi yace
Salima ni zaki kwacema gida? Gidan mahaifina? Shi zaki maida naki sabida kinga banda sani kan harkan makaranta kaman ke? Salima tunda na aureki nataba cutar da ke? Makarantan nan da abinda kika zama yau is all thanks to me nina saki kikai karatun da kudina? Gidan nan banawa bane eh nasan ninasai filaye kusan uku na hada na karama gidan girma nayi renovation saisa yan uwana suka bar gidan yadauki sunana a paper da komi ba nasu sunayen amman hakan baya nufin nine mai gidan nan gabaki dayansa Yaya na ciki, Kawu na ciki, mahifiyarmu Gwaggo na ciki, this house is gidan gado da mahaifinmu yabari, Salima kin maida gidan da babu zufanki ko daya ciki naki sabida makarantan da karatun da kikayi na ilimin mallakan abinda babu zufanka aciki ko shi karatun lawyer?
Baki Mom ta tabe tace
kanka akeji Baban Aya! Shekarun mu talatin da aure munada diyar 27yrs shine zaka sakeni yanzu? Ni zaka saka? Maisa baka sakeni tun ina yar yarinyataba sai yanzu zakam
n sakin rashin mutunci kace na tattara na barmaka gidanka, is something wrong with u?Akwai wani level da ake kaiwa a aure da wlh miji bai isa yasaki matarsa ba, Baban Aya baka isa kasakeni ba wlh! Zama daram babu inda zanje! Gidanku bawai na kwace to sell it kowani abu bane no it
s just lave-rage, idan kanason gidan ku na gadon nan u want to protect it at all cost to ka zauna dani zama daram inba hakaba get ready kahakura kaima da gidan gadonku
Ijiyan zuciya Baba yasauke yana girgiza kai yace
fine gidan nan ba kirike, Alhamdulilah ni da yan uwana ba dukiya ko wani abun duniya ne agabanmu ba kirike gidan bazan taba kaiki kotu kona tsaya yakanki sabida gidan nan ba, but just know this dagayau ke ba matata bace! Me and you are complete strangers! Babu any hakki naki akaina u are on your own, I don
t know you dagayau Salima, gidankuma gashi duk yanda kikeso kiyi dashi gado ne kici, kin nunamin kalanki ba yarmu kadai kika tsana ba yau kin nunamin nima you
ve always hated me, baki sona ko daya Salima inhar kin iya kin amfani da ilimi da wayau kika yaudareni nayi signing takardun gidan nan only shows me baki taba sona ba, kaman yanda bakison mahaifiyata da yan uwana kije bakomi, take
ya ijiye mata files din akan table yawuce yafita Mom tabishi da kallo kirjinta na bugawa feeling very bad a zuciya, she thought Baba would beg her yace ya maidata just to save gidan, itafa she cares so much about that name tag na marraige Mrs Salima Muhammad S Turaki, her name, her status is her identity! Marraige is power! But karfin hali da taurin kai yasa taki magana tasan laslas he will come back to her ta cigaba da shan shayin zuciyanta na tafarfasa kasa daurewa tayi ta tashi tabude kofa tafito dakinsu Asmeey tawuce tabude kofan babu kowa ciki kirjinta ya shiga tafartafasa yana suya kaman an zuba kwalbati.
Sauka tayi kasa yaran harsun gama breakfast sun fice waje Gambo kawai ke falon tana gyarawa tace
barka da saukowa Hajiya
ko kallon Gambo batayiba tawuce hanyar dakin Munir kai tsaye tabude kofan bai dade da tashi ba yayi wanka shiryawa yake yana kokarin saka rigansa na shaddan dayasa Mom tabude kofa tashigo dakin fuskanta a murtuke tana kallonsa, daukekai yayi daga kallonta dan bala
in haushinta yakeji rai abace Mom tace
baka iya gaisuwa bane ko bakinka ciwo yake
? Rigansa yakarasa sawa da kyar murya ciki ciki yace
good morning Mom
tsaresa Mom tayi da idanu yanda yajuya abinsa yana daukan agogonsa yana kokarin sawa tace
Aya na gidan nan har yanzu?
Da kyar yace
kallonsa Mom take tace
okay yayi mata kyau, jeka kiramin Asmeey
batare daya kalleta ba yace
bazata iya zuwa ba
Mom jitayi kaman Munir ya watsamata garwashi ajiki amsan daya bata wat the hell! Ita Munir ke amsawa haka? Karasawa wajensa tayi tawani juyodashi tana kallon kwayar idanunsa da kyau tace
mekace yanzun nan Munir
? Sosai gabansa ke faduwa amman ya dake ya danne tsoron yakuma daure yaturo mata baki sosai cikin tsananin jin haushinta yace
nace miki bazata iya zuwa ba Mom
tassss! Mom ta yanka masa mari mai rai da lafiya tace
such insolence! Are you sick upstairs? Ni kakema magana gatse haka without respect? Are you talking to your Mom like this Munir?
Azuciye Munir yace
yes Mom namiki cus you are not the type of mothers da aka suffanta dake shiga aljanna
Munir yahau huci idanunsa na tara hawaye yanama Mom wani kallon tsana da rashin tsoro irin na yara, eyes nashi na looking kaman yana hararan Mom, Mom tace
ohh kayi girma ko Munir ni kake harara with those eyes kaman na aliens? Zakaci ubanka yau
tayi maganan tajuya tana neme neme abinda zata dakesa dashi taga charger laptop dinshi kawai tadauka ta cire ta taso tana linkewa tayo kan Munir dake kallonta har lokacin kawai tadaga wayan zata chaulamai rike wayan yayi azuciye yafizgo saida Mom tabiyosa kaman zata fado kansa dan kafafunta yau suna ciwo tadake tana kallonsa tace
dambe zakai dani Munir
? Yanama Mom wani kallo yana turo baki yaki magana, Mom takalli wayan tace
sake wayan nan, ka sake wayan nan nace
Munir yaki saki sai huci yake kaman zai rufe Mom da duka wlh, kana ganinsa kasan kawai dan Mom mahaifiyarsa ce da wlh saiya kaita kasa yau sabida yanda yakejin haushinta kuma ya zuciya, Mom ta bala
in girgiza ganin Munir is becoming fearless yanzu, tadake tace
is because of salla sannan kasa kayan salla da kaga other side of me
tai maganan tana yarda wayan kasa ta matsa gefe tanunamai kofa sounding super serious tace
wuce kaje ka kiramin Asmeey
azuciye Munir yana daga murya dan yasan dukanta zatayi tazo yace
bazanje ba!
Yanda Mom ta girgiza saida kafafunta sukai rawa saura kadan tai baya ta hana kanta dan kar Munir ya lura yadena tsoronta, Mom ta daki kirjinta tana huci kaman zata kama da wuta tace
Munir nike aiken ka kake cemin bazaka je ba?
Azuciye yace
I will not call Asmeey for you so that u will end up killing her completely cus she
s sick and her hand yayi breaking and you sent her with the man daya mata haka, wlh wlh wlh Allah yasa Baba yarabaki da Asmeey har abada
zabura Mom tayi tayo kanshi zata kaimai mari chak Munir yarike hannunta gamgam azuciye yarike hannun so baimasan ya matsema Mom hannu sosai ba kaman zai karya, Mom kaman zatai ihu yanda ya chapke hannunta amman ta daure tana kallonshi tace
dambe zakai dani Munir eh? Ni uwarka dana haifeka zakai dambe dani? Okay beat me
ta fizge hannunta tace
beat me nace tunda kadawo dan iska shaye shaye kafara ko? Saisa har kake ganin u can beat me, Wlh wlh I will deal with you nina aikeka kaki ko, zakaga abinda zan maka
Mom tajuya fuuu tayi kofa tabude tafice dasauri Munir yabude bayinshi yashiga kawai saiya fashe da kuka sosai yana kallon hannayensa, he
s very angry with Mom but kuma he
s hurting yanda yarike mata hannu and wlh a lokacin zuciyanshi har rayamai yake yama tura Mom tafadi akasa, yanaji itama ta karye especially a hannu sabida takasa dukansu dagayau, sabida yanda yakejin haushinta, da kyar yahana kanshi hankadata da hannunta daya rike, he just hates her sabida yanda tasan waye Fawaz ta aika Asmeey dashi, dayayi raping nata fa? Dawazai auri Asmeey? Tazama bazawara kenan fa, yakai kusan 4min abayin yatashi ya wanke fuskansa yafito sai kawai yaji baimason fitan daman fidan wani friend nashi zaije sai kawai yakarasa yasamak kofansa key yahau gadonsa ya kwanta.
UWA KO UKUBA
Chapter 41 · 0% Book details