← Book details Uwa Ko Ukuba Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 118 OF 140

Sashe 118

Uwa Ko Ukuba Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

agabanta or scream or shout she s very aware of wat is going on around her kuka daga mata hankali will only make condition nata bad she can stay like this forever but with support naku ta hanyar nuna mata you guys are strong happy kuna sonta da sauransu she will fight and snap out of this shock mental state datake ciki, please Allah duk wanda yayi kuka saina korasa baya kara zuwa this hospital Mamie harke fa Baba harkaima dan murmushin karfin hali duk sukayi suka gyadamai kai but kagansu u will feel like crying for dukansu, dan ijiyan zuciya Ya Mustapa yasauke sannan yajuya yayi knocking kofan dan dakatar da karatun Hamad yayi yakalli kofan ya goge mata baki daidai yabude kofan, ganin Yan gidansu yasa anatse Hamad ya tashi daga gadon yasake goge mata baki yakallosu, dukansu shigowa dakin sukayi Ya Mustapa yamaida kofan yarufe dukansu suka tsaya chak suna kallon Asmeey Hamad yajuyo yakalleta ganin yawun yafito cus is none stop something yasake dukawa yashare mata Mustapa yazo gadon yadan duka yana kallonta, ya kunna wani karamin touch yana haska kwayan idanunta haske baya affecting nata danko kulle idanun batayi kotabi hasken da kallo kota kyafta ido ba, and he will not lie this is really a bad sign, she s none responsive, wani wicked depression dake haukata mutum ta shiga, if care is not taken she can remain like this forever dan ijiyan zuciya yasauke da baimasan yayiba irin wanda ke nuna he s worried like seriously worried and kowa na kallonsa Ya Mustapa da shine hope nasu looking this worried da lack of hope akan Asmeey sai Ya Aya kawai tayi wajen kofa tana daura hannayenta akan bakinta tafice Ramla ma tabita tafita, Ammi ma kawai saita fice, Hamad yajuya kawai ya goge hawayensa da bayan hannu somehow he read and understood expression na Ya Mustapa and In sha Allah matarsa will not remain like this forever! Allah nada kirki! Allah is kind! Allah is merciful! And Allah is healer! He trusts in Allah! Yasan Allah baya bacci for all wahalan da yarinyar nan tasha in all 21yrs na rayuwanta yasan Allah bazai barta hakaba, Asmeey will get better. Ya Aysha ta tsaya ta kalli Asmeey, tasake kallon yarinyar, ta kalleta, tasake kara kallonta, saitaji zuciyanta yamata nauyi duk yanda taso tarike kukan takasa tafashe da kukan awajen, Ya Mustapa yajuyo yamata mugun kallo tareda nuna mata kofa, da kyar tawuce tabude kofan tafita, ahankali Munir yakaraso gaban gadon cikin dakewa da taurin zuciya irin na namiji yadan kalli Ya Mustapa yace can I touch her Yaya? Kansa Ya Mustapa ya shafa cikeda tausayi ya gyadamai kai alamun eh, hannunsa Munir yamika ahankali hannunsa nawani irin rawa yakama hannun Asmeey ahankali yarike hawaye ya tarunmai but yarikesu ya danne zuciyansa sosai awani irin hankali yace Ya Asmeey akwai wani abu dana miki da ban taba gayamiki ba yayi shiru yayi huci yana kallonta da yawun datake dilalarwa yajuyo yakalli Hamad dake kallonsa yamikamai hannu daya, alamun yabasa abun share yawun Ya Hamadi yamikamai karba yayi yajuyo yaduko yana share yawun yace hmmm kin tuna rannan dakika dinga neman wani takalmin ki flat black Zara yayi murmushi kadan yana kallonta yace nina dauke fa wata yar class namu a school takalminta ya katse nazo na sace naki nakai mata yayi yar dariya hawaye na gangaromai yayi maza ya share yace just get well soon I promise zan biyaki back takalminki but saikinji sauki kin yakasa karasa maganan sabida yanda yawu ke kara fitowa tazama irin doluwan nan mai tabin hankali sai kawai yatashi yafice daga dakin da gudu he can t take this, Hameed ya fuzar da iska shima yajuya yafita he can t do this, Faisal yabisa cus yacigaba da zama he must express sadness nasa da anger and curses Salima data maida yarnan haka agaban kowa and an hanasu, wace uwa ce zata maida yarta haka, da wannan condition datake ciki ba gwara mutuwa ba ma? Sometimes mutuwa hutu ne ga mumini. EPISODE 1 Gently babu karfi jikin Mamie tazo gaban gadon tadan zauna ta kalli Asmeey cikeda tsantsan so dan yanzu morethan ever tama kanta alkawari Asmeey tadawo yarta, irin yar cikinta yarda taduka ta haifo, saita daura hannunta saman cikinta sannan takalli Ya Mustapa tace taci abinci Doctor? Girgixama Mamie kai Ya Mustapa yayi ahankali yace tube za a samata kokuma asamata nutritional drip cus the way she s now she can t eat da kanta or take any magana da kanta saidai ta IV or tube Shiru Mamie tayi tajuyo takalli Asmeey ahankali tace azo asamata yarinyana najin yunwa Mustapa, ba abinci a cikin nan nata tajuyo ta shafa fuskan Asmeey cikeda so tace kikaji sauki only abincin dakikeso za a dinga dafawa kinji? Just get well soon Ma u na kinji? N ..yi muryan Mamie yafara rawa itama takasa daurewa Ya Mustapa ya girgiza mata kai alamun no, da kyar Mamie ta saita kanta tace nayi alkawari bazanyi kuka ba, amman idan bakiji sauki ba zantayi, get well soon Asmeey natafi dake na kula dake dakaina kinji ? Tayi shiru tana kallonta Abba yadan dafa kafadan Baba dake kallon Asmeey jikinsa babu kwari yakasa komi, motsi hannayen Asmeey sukayi dasauri Hamad ya matso kusa da Mamie yace Husnahhh Yaya her hand just move wani irin mikewa hannayen Asmeey sukayi saikuma tashiga dunkule yatsunta kaman wacce zata dawo gurguwa tafara wani irin motsi tana jiniya irin na mahaukata marasa magana yawu na fitowa bakinta tana wani irin nishi tana fotoda harshe tana runtse idanunta tana wani kalan complex ihu. Uhnnnnnnn unnnnnnnn Mamie ta tashi daga gadon da sauri tarude, Mustapa ya danna alerm na kiran doctors Hamad yarude yace Asmeey! Asmeey! Husnah menene! Kai Asmeey batasan ma metakeyi ba Baba yayi baya zai fadi Abba yarikesa daidai doctors guda biyu na zuwa, daya psychiatrist dayan gynecologist dinta tsoho, da nurses biyu sukace afita afita har Hamad suka kora aka taru akan Asmeey kai Mamie tayi kuka ta gode Allah sukai charko charko agaban dakin. Saida suka bata 30min dakin sannan suka fito suka wuce while Ya Mustapa yazo wajen jikinsa ba kwari yakallesu, Hamad yace Yaya what happened to matana? Dan ijiyan zuciya yasauke yamikama Hamad wata paper yace her doctor yayi referring nata to psychiatric hospital, wat happened to her now is experiencing na pains datayi she s feeling kaman yanzu ake mata komi, and she will be having the episodes every here and there, she needs to be transferred to psychiatric hospital Baba daya rude yace menene shi psychiatric hospital? Shi asibitin nan fa ? Anatse Munir yace asibitin mahaukata ne psychiatric hospital, Baba Yaya baiso yafadi mukune but ciwon hauka yadan kama Asmeey! Naga file nata an rubuta type 2 depression dakuma wani abu da bangani da kyau ba! This hospital basu da capacity kula da patient dakeda matsalan kwakwalwa saisa akaece akaita asibitin mahaukata inda zataga physician da nurses dasuka kware akan abinda ke damunta! Kowa kallon Munir yake har Ya Mustapa cus he just explained abinda he couldn t bring kansa to explain to his family, wani abu Hamad ya hadiye awuya anatse yace matana bata haukace ba! She s just sick! Kowa ya kallesa gwanin ban tausayi, Baba duk karfin halinsa ya fashe da kuka yana shafa kirji yace Asma u hauka? Innalillahi! y ata bata haukace ba wlh! Za a mata sauka zataji sauki, wlh bata haukace ba, Munir kada ka kara kirama yar uwarka hauka! Ijiyan zuciya Hamad ya sauke idanunsa sunyi jajir yakalli Ya Mustapa yace how many days will it take me nasamanwa Mamie visa? Kallonsa Mustapa yayi baice komiba, dasauri Ya Aya tace I have Ya Hamad na garinku! Shiru Hamad yayi ya fuzar da iska yace Ya Mustapa I will fly my wife to Washington DC, Aya talk to your husband idan zai yarda kibimu, Hameed contact those your people muji yanda Mamie zata sami express visa na raka mara lafiya, I have medical insurance for me and my family a DC, ko babu ma I will put my last kobo na samawa matana lafiya, I won t stay still and do nothing! I am her husband and I will call the shot! Asmeey bazataje asibitin mahaukatan Nigeria ba! We are going to DC! Yakalli Hameed yace go home bring my system to me we are traveling this week at max! Baba kallon Hamad kawai yake yanajin wani natsuwa aransa, Asmeey tasami miji dayake tsaye akanta wlh! Alhamdulillah he made the right choice for Asmeey, wato kap rayuwan yarinyar nan d only Allah datasamu mai kyau cikinsa is Hamadi!. EPISODE 1 Cikin 5days aka samawa Mamie Visa kudi ke magana alaji! And Hamad spend it, Aya mijinta ya yarda cus Mamie tadan tsufa ita kadai the work will be too much for her, Ya Aysha tadauki yar Aya ta wuce da ita Abuja. Business class Hamad yamusu booking da special care na patient shiyakema Asmeey komi ambulance yakaisu airport, special care services daya biya handle check in nasu da kaisu jirgi aka kwantar da Asmeey agado, aka mata fixing duk wani medical abu datake bukata onboard, Hamad na kusada ita while Mamie da Aya na seat nasu jirginsu ya daga, for those 14hrs runtse idanu Hamad baiyiba yanakan Asmeey pampers ake samata, ya chanza mata pampers yana share mata yawu yakama hannunta yarike yana kallonta, wlh yanzu ne ma yakeson Asmeey dan soyayyan dayake mata yanzu yafi nada yawa, like wani irin mugun kaunarta Allah ke dauramai this days kaman zai cinyeta. Daga baya ya kwantar da kansa jikin gadonta yana rikeda hannunta bacci yakamasa koda Mamie tazo dubasu taga yayi bacci yabata tausayi tadauki bargo tarufa masa cus Asmeey arufe take ta tsaya tana kallon Asmeey she s sleeping tana addu a kar Allah yabar yarinyar nan ahaka Allah ya warkar ita Da asuba jirginsu ya sauka akwai sanyi sosai sweater yasama Asmeey kafin kowa yafita special services dinsu akazo aka fitarda su aka sakasu a ambulance direct sai asibitin da Hamad yayi komi dasu a online sunada progress report da medical history na Asmeey da komi sharp sharp akasa Asmeey on admission akai komi da komi suna bari a kwana but just one person dakin Asmeey
Chapter 118 · 0% Book details