Sashe 24
Uwa Ko Ukuba Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
takeso ta daure ta danne takasa tafashe da kuka sosai jikin Mamie mara kara sai shesheka da jikinta dake motsi irin kukan nan mai taba zuciya tana huci mai bala in zafi a jikin Mamie, Baba ya yunkura zai wuce sama Abba yarikemai hannu alamun no dan yaga yanda Baba ya zuciya kuma babu kyau hukunci acikin fushi hakan yasa ya tsaya, Munir yawuce ahankali wajen ya tsugunna kusa da Mamie da Asmeey ke jikinta yadaga hannunsa yadaura saman bayan Asmeey yayi shiruu idanunsa sunyi jazur, ahankali Hamad yajuya yafice daga falon yarufo kofa, Gwaggo da sai alokacin tadawo daidai tace toh wlh wlh tunda dai abinda akema yarnan agidan nan kenan zan tattarata natafi da ita, kuma dagayau tabar shashin nan, idan uwarta ta isa tazo inda nake ta tabata, bantaba ganin muguwa Uwa irin mahaifiyarta ba, wlh kekuma sarai ai kinsan halin uwarta koda tamiki laifi ai sai ki rufamata asiri ba yar uwarki bace? Kuma ai kina sane ai haushi takeji ansata tayi lalli alhalin tahana ba dole ta dirketa ba, ga lallin nan tasa yabaci hankalinta ya kwanta, Mara Imani da idanunta kaman na mutan da, saisa Allah yahanata tsayi kaman in kifeta da kwando, muguwa dunkulen magi kawia ai gajeren mutum akwai bakin hali Gwaggo na fadin haka ta karaso takama hannun Asmeey dake jikin Mamie tace tashi muje fitoda ita daga jikinta Mamie tayi tace tashi kuje Asmeey idanunta akasa taki kallon kowa ta kasa tashi, rai abace Baba yace badake ake magana ba tashi ahankali ta tashi da dauriya da kyar, Gwaggo tariketa tajawota aka mammatsa suka taho Ya Mustapa yabi yanda ke tafiya da kallo dakuma gefen cikinta suka fice sai kawai Mamie itama tabisu abaya haka sauran matayen, Mama kuma tawuce sama abinta wajen Mom danta bata hakuri Ya Mustapa yajuya yafito kowa ma yafito. Flat din su Mamie Gwaggo tashiga da ita har lokacin fada take sosai dakin dake kasa tawuce dan ita duk dakunan kasa nakowani flat nata ne cus duk inda taga dama take kwana tabude tashiga tace wuce kije ki wanke hannunki wucewa tayi ahankali ta shiga bayin ta maida kofan tarufe takarasa wajen wash hand basin tadaga hannuwanta da akama lalle duk sun gwalje both baki da jan tai shiru sai kawai hawaye suka sauko daga idanunta tabude tap din ta wanke hannayen tasss and lallin yayi mata bala in kyau inda ta gwalje ne yayi wani iri, lallin yayi dan ja, Kuka takeso tayi but saita hana kanta gabanta har lokacin faduwa yake, Mom sai fadomata take arai bazata taba kwana anan ba sabida kar ran Mom yabaci zata bari Gwaggo tai bacci saita tafi wanke, kafafunta tayi suma tass ta dauro alwala dan batai salla ba ta kalli kumatunta da sunyi jaa sosai abunka da fara ko yaya aka mareta kalan fatar fuskanta saiya chanza towel na bayin tasa ta tsane fuskanta sannan tabude bayin tafito Mamie tagani tsaye kusa da bayin tace alwala kikayi? Dasauri ta gyadama Mamie kai tana kakalo murmushi tace eh banyi salla ba shizanyi yanzu Mamie na kallonta tace babu abinda ke miki ciwo? Gyadama Mamie kai tayi Gwaggo tace wannan ai ko zata mutu bazata fadi ba uwarsu yanda kikasan ta tsafesu ni zoki salla muje falo muci abincin dare yunwa nakeji dan takowa Mamie tayi dab da ita gently takai hannunta ta daura saman kumatunta dayayi ja tana kallon idanunta, wlh tunda Mom ta mareta koda yanzu tai alwala tasa ruwa a fuskanta bataji sanyin dataji kaman sanyin dataji yanzu da Mamie ta daura hannunta kan kuncinta ba sai jikinta yayi sanyi sai taji jikinta ta ciki yadaina radadi cikin murya mai sanyi dakuma so Mamie tace ya isa! Calm down zanma Mamanki magana dakaina kinji, next time koma menene karkima nagaba dake rashin kunya, kinfi kowa sanin mahaifiyarki macece mai bama yaranta tarbiya yanda yakamata bata yarda danta ko yarta ya taka na gabansa ba, next time respect Ramla kinji no matter what don t talk back at her just like yanda Mom bazata bar su Yusra ko su Nana sumiki rashin kunya ba kema bazataso kima na gabanki ba, but ya isa okay gyadama Mamie kai tayi idanunta na cicciko da hawaye, ahankali Mamie takai hannunta gefen cikinta tace wajen namiki ciwo nasa Doctor yakawo miki magani? Girgizamata kai tayi tace a bayayi Mamie tace to yi salla abinki Gwaggo taja tsaki tace wlh takara taba yarnan tagani yo ita ubanwa naga tana girmamawa? Girmamani take? Mata sai girman kai jitake tafi kowa sabida tayi boko, bokon da agidan d ana tayi kuma da kudinsa banza kai shashasha muzuba ni da ita zan nuna mata matsayinta Mamie dai tawuce tafita Asmeey ta dauki hijabin datagani kan gadon wajen tasaka tai salla magrib da isha i ma da akayi Gwaggo da tunda tafara salla take kallonta tace kiwa Allah Asama kitashi kicire hijabin nan muje muci abinci cikina sai kuka yake tashi tayi ta cire hijabin tawarware mayafinta tasa aka yadan sauko mata shoulder Gwaggo tai gaba ta biyota abaya su Ya Mustapa duk suna falon Ball ma suke kallo a tv falon da Ya Abdallah da Ya Faisal da matarsa ke basa abinci, shi kadaine be ciba sai Ya Hameed shima. Hameed yakalli Asmeey fuskanshi ahade yace kawomin ruwa hararansa Gwaggo tayi tace bazata kawoba bakaga kalan dukan data gamaci ba tabe baki yayi yace inda sabo ai tasaba yanzu wani mugun kallo yayyinsa sukamai, yadanyi murmushi, haushin Mom yakeji sosai aransa, he hates the woman wlh sabida yanda take da duka, da girman kai da fadinrai, haka su Ayah suka wahala a hannunta shi besan me Baba yagani ajikinta take zaman aure da irin matar nan ba, wucewa fridge Asmeey tayi a kitchen tana tafiya ahankali tasa ruwa a tray da cup tafito dashi tazo falon kanta akasa tazo gabanshi ta ijiye. Gashi Yaya zata juya Mustapa yace zonan faduwa gabanta yayi ta gyadamai kai tazo gabanshi babu wasa kan fuskanshi like a big brother yasa hannu a aljihunshi yaciro wayanshi ya kunna flash yanuna mata gefenshi yace zama tayi ahankali Gwaggo tace yauwa dubamin ita hannunshi yadaura saman kanta ya juyar da fuskanta yana haska kumatunta Mamie ma tafito ta tsaya kansu sannan yasauke wayan yace inda kika buge namiki ciwo? Girgizamai kai tayi tace a Yaya hannunshi yakai ahankali yataba gefen cikin ta saman riga da kyau jin wajen is not hard yadan sauke ijiyan zuciya yana kallon yanda take runtse idanu she need drugs, hannunshi yacire dan murmushi yamata tareda shafa kanta yayi cikeda kauna ta dan uwa yace s okay okay don t fight with ur sister again, i will buy another ice cream for you gobe Abdallah yace wani flavor kikeso nima zan siya miki Faisal yace akan strawberry flavor tayi fada nima zan siyamata gobe Hameed yadan harareta yace sweetthooth kawai i will also buy for you murmushi kadan tayi feeling so loved, ahankali tace nagode Yaya Mamie tayi murmushi tana kallonta Gwaggo tace sauko muci abincin Ya Mustapa yace jekici abinci zan fita nakawo miki drugs tashi tayi zuwa kujeran da Gwaggo take ta zauna suka faraci tanadan jin nauyin yayyinta dan ba koda yaushe take ganinsu ba, but kuma tana sonsu sosai sunada kirki sosai and suna son kanninsu suma. Parking yayi ahankali tareda kashe motan ya kalli paper bag dake gefen sa kan kujera yayi jimmmm sai kawai yatashi yakai hannu yadauka tareda bude kofan yafito yarufe yafara tafiya zuwa flat nasu ko kadan baisan yayyinshi kowa na falon ba hakan yasa kai tsaye yabude kofan yashigo tsayawa yayi ganin kowa harda Mamie duk a falon ga Gwaggo da Asmeey datai tsuri gefen Gwaggo ana kallon ball Baba ne kawai baya falon, duk juyowa akayi ana kallonsa banda Asmeey da tana ganin shine ya shigo ta maida fuskanta tv, ganin yanda kowa kallonshi yake yasa da sauri yaboye abun hannunshi abaya yajuya dasauri zai fita daga falon Mamie tace Hamadi! Chak ya tsaya hakanan gaban Asmeey yafadi batare data dauke kanta daga tv ba, Mamie tace ina zaka daga shigowan ka? Ina kaje ban ganka ba tun dazu? Come dan jimm yayi sai kawai yasa hannu ya maida kofan yarufe yahade rai kanshi akasa yafara takowa zuwa wajen Mamie Mamie tabi paper bag din da kallo tace meka sayo? Agefenta ya ijiye paper bag din da sauri batare dayace komiba kawai yajuya kowa na falon yabishi da kallo yawuce stairs, Gwaggo tace mara mutunci meya kawo miki banda ni? Koni ba mutum bace Mamie tasa hannu tabude paper bag din fari ba logo ajiki kawai saita dago kai takallo sama harya shige dakinsu sai kawai tasa hannu taciro ice cream a babban cup strawberry da akai breaking cone da chocolate da so many orishirishi ciki ga cokali takalli Asmeey da idanunta ke tv tace u gashi yayinki yasayo miki ice cream kowa na falon saida mamaki ya kashesa barin ma Hame ed daya wani zaro idanu irin na gulman nan, Asmeey ta kalli Mamie saita kasa tashi ta amsa Gwaggo tace tashi ki amsa Hamadi ya siyamiki yaga kinci bakar duka uwa jaka tashi tayi zuwa wajen Mamie akunyace tasa hannu takarba ice cream din Mamie tace kije daki kisha abinki batai musu ba tawuce dakin Gwaggo tana kallon ice cream din daya dadada mata rai, dan satan kallon sama tayi kafin tabude dakin Gwaggo ta shige. Gwaggo tace Doctor kaika aikashi ya sayo abin ne? Girgizamata kai Ya Mustapa yayi ya mike tace bari na sayo mata magani su Abdallah suma sukama Mamie sallama suka fice flat nasu. Hakan yasa dasauri Hameed yatashi yazo wajen Mamie cikin whispering yace Mamie Hamadi buying ice cream for a gurl this is unbelievable hararanshi Mamie tayi tace munafincinka yakesa Hamad baya shiga harkan kowa cus u give meaning to anything me dan ya sayama Asmeey ice cream? Ba agabansa taci duka ba yanada tausayi Hameed yana wani murmushi yace Mamie kodai kodai he he Tallabemai keya Mamie tayi tace kaga saida safe ta tashi tana murmushi tayi stairs abinta ta shige dakinta shima yatashi yace bari naje na sami dan iskan nan dakinsu Hameed yabude Hamad baya ciki it seems yana bayi kayan jikinshi yarage dagashi sai singlet da boxer yazo gaban bathroom din ya jingina da