Sashe 22
Uwa Ko Ukuba Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
M SHAKUR MADAM DA ANTY ABAR GULMA AZO A KOYI YANDA AKE BUGA ODAFARE DA YANDA AKE WAWATSULA AGADO WACCE TA IYA BALAJA U A GADO ITACE MAMMALLAKIYAN ZUCIYAN MIJI AZO ASHIGA INTIMACY CLASS DA 5k RAK AKOYI HARKA OGA YA ZUZUCE CHAT ME UP NOW AND JOIN wa.me/+2347012181461 EPISODE Wuraren biyar saura aka gama mata kitson dayayi yayi bala in kyau, yan kanana aka yaryada mata su, sai fuskanta da goshinta suka fito sosai, ga gashin yayi tsayi, su Nana daman an gama musu lallin nasu da komi itane daman tarage kuma Mom tace bazatai lallen ba, mai lallen tace Ammi tace idan an gama kizo ki karbo mana abinci gyadamusu kai tayi ta tashi tareda sa dan gyalen nata ta yafa tarike na sa a hannunta tawuce backyard inda Ammi take tareda Mama dasu Anty Nafisa da Anty Mims da Anty Meena matan su Ya Mustapa Ya Abdullahi da Ya Faisal dakuma matan dake asalin aikatau din da aka dauko, Anty Nafisa tace an gama kitson Asmeey? Gyadamata kai tayi tace eh an gama Anty Mamie ta kalleta tareda murmushi idanunta suka sauka kan hannayenta da kafafunta dasuke nan farare kal tace lalle fa? Kowa harmu tsofaffi munsha lalle balle ke yar yarinya hannunta ta kalla saikuma ta kakalo murmushi batai magana ba, da zuciya daya Anty Mims matan Faisal tace ko masu lallen basu iyaba ne? But naga wanda akama Nana yayi kyau ko Mama ? Dasauri Mama tace yayi kyau sosai kam daga jan har bakin ai saisa duk babban salla basu yarda suyi lalli a Gombe saisun iso nan Bauchi dan dago kanta Asmeey tayi ganin duk kallonta suke yasa cikin innocent voice tace bayan salla zanje law school saisa banyiba is not allowed a law school tana maganan saiga hawaye nataruwa a idanunta da sauri tajuya ta goge hawaye saikawai tawuce dasauri muryanta nadan rawa tace Ammi wai akai musu abinci masu lallen tabar backyard din all of them knew she was crying so no one bothered to call her back wucewa tayi tafito daga backyard din ganin hawayen yake tsayawa yasa tayi chan parking space nasu dan gidan ko ina da mutane dukawa tayi gaban daya daga cikin motocin wajen bawai kuka take wiwi ba but hawaye ke fitowa daga idanunta sosai sai sharesu takeyi da bakin gyalenta, she s feeling sad again wlh, she s not happy, tasan wani yaganta tana kuka can be a problem especially idan Mom tasani, bude kofar mota akayi hakan yasa tadago rinannun idanunta da sauri dakuma tsoro, Munir tagani yafito daga motan Abban Bauchi, maida kanta tayi ta sauke kasa ganin shine tana goge fuskanta, karasowa wajen yayi cikeda damuwa saiya duka gabanta yace wat happened Ya Asmeey? Mesa kikazo nan kika boye kina kuka? Mom ta dakeki ne ? Kallonshi tayi yanda yake kallonta cikeda damuwa dakuma so sai kawai yanzu kukan yataso mata tafashe da kuka sosai tana kallon Munir, ja idanunshi yayi cikeda bakin ciki yace Mom ne ko? Gyadamai kai tayi cikin kuka tanunamai hannuwanta tace kowa yayi lalli agidan nan banda ni Munir har wani daci zuciyan Munir yakeyi, kowa is happy agidan nan banda sister shi, kowace yarinya in this house da mata tayi lalle banda sister shi cikeda bakin ciki yace hala sabida shegen law school din nan ne, komi law, law, law, wlh I hate abinda Mom keyi tashi yayi yace bari naje na gayama Baba yaza ayi kowa yayi lalli har ita Mom din an mata banda ke sai kace gobe ne law school din look at you salla ake but you re the only one that is sad today with red kumatunki and it s all her doing dawani irin sauri Asmeey tarike hannunshi tace Munir karkaje a zuciye yace sainaje ki banni naje kafin masu lallin su tafi ba a miki ba hawaye gangarowa daga idanunta sukayi cikeda tsoro da tashin hankali tace Mom will be angry Munir, I don t wanna be the reason for her anger dan Allah kada kaje please please kaji kaga ni nama dena kukan I m not sad wlh, dan Allah karufamin asiri tashiga share fuskanta da gyalen tana kallon Munir da red eyes nata na kuka, Munir yamata wani kallo kaman ya maketa yana hararanta sai kawai tafashe da dariyan dole dan kawai ya yarda dan tasan halinshi tace haba Nana boyfriend zaro idanu Munir yayi yahaderai tareda fizge hannunshi yace kika kara hadani da wata Nana that small girl ranki zai baci hararanshi Asmeey tayi ganin yanda Allah yama Munir shegen son girma tace kaganta wani jin kanka kake eh Dr Munir kana wani iyayi da kankamba I know u love her yowa kanta Munir yayi dasauri tawani kurma ihu na tsoro. Babaa! Ta kwala kara, chak Munir ya tsaya ta kwashe da dariyan tsokana taredamai gwalo tace Nana s boyfriend tawuce flat nasu da sauri tana tafiya tana waigowa dan karya biyota kadakai kawai yayi yakoma cikin motan ya zauna yace Yaya yafara aiki? Gently Hamad dake screwing headphone da Munir yabashi yatayashi dubawa cus ya daina aiki ya kalleshi saikuma ya maida kanshi kasa baice komiba, dan fuzar da iska Munir yayi kadan yace Ya Hamadi Gwaggo never tells you no dan Allah zaka iya gayamata tasa masu lallen nan suma Ya Asmeey? Dan dago kai Hamad yayi yamai wani kallo dayasa Munir ya sassauta murya yace pleseeeee Ya Hamadi Mom ce tahanata yin lalle wai sabida law school dazata bayan salla and is not really immediately bayan salla fa sometimes it takes weeks karfin list din yafito but tahanata yi, kowa yayi lalle is only my sister that is looking different yasake dan shiru yana kallon Ya Hamad dake abinda yakeyi cikeda damuwa yace kaga Ya Asmeey always got my back, always protecting me I feel like a bad brother nakasa doing anything for her yayi maganan yana kallon Hamadi dayayi kaman badashi yake magana ba daidai yagama komi yadauki wayanshi ya kunna yayi connecting yasa Qur ani ganin yayi yasa yamikamai anatse yace take karba Munir yayi yana murmushi sosai yace wow thank you so much Ya Hamadi harzan wurgar fa nace tunda zakuzo salla bari na barshi tukunna i know yanda kasan this stuff bude kofa Hamadi yayi yafita daga motan yawuce flat nasu Munir yabishi da kallo yanda yake tafiya ahankali you can never understand Ya Hamadi, he hardly talk, baya wasa da yara, but then he s the most intelligent person daya taba sani arayuwanshi, Ya Hamad yasan computer kaman maye, and he knows anything wayan wuta, anything technology wlh yasani ya iya he can fix anything, silent genius ne. Flat dinsu ya shiga zuwa dakinsu da babu kowa, ko ina Hameed yayi oho?Bayi yafada yayi wanka yafito daure da towel yawuce yasa key a kofan sannan yabude akwatinshi kayanshi yaciro komi yasa a wardrobe Hameed yasamai duk abinda yake bukata ya shirya tsaf sannan yaciro laptop dinshi daga bagpack ya kunna yana zama kan gado saikuma yayi jim kafin yakalli wayanshi dake gefenshi sai kawai yadaga wayan Gwaggo na zaune anan falo tana surutu duk wani abinda yafaru a Kano yaran nan take bama labarinshi ko gajiya batayi ba, yaran suma sun zagayeta anajin dadin labari harda na takwaran da aka mata wayanta yahau ringing da sauri ta taba wayar dake cikin lalita akasan zanin tace yooo wa yake kirana ko su Munarin Kauye ne ? Warware zaninta tashiga yi tasa hannu taciro wayan daga lalita takalli screen din kaman ta iya karatu tace tohh wannan lamba ce batada suna ta danna dauka takai wayan kunnenta murya ciki ciki akufule Hamad yace kuma karki kira sunana! Yarinyar chan batai lalleba yana maganan ya katse wayan Gwaggo tace wace yarinyar? Ham Saikuma tai shiru da sauri tuna yace karta kira sunansa, tashiga bin yaran da kallo daya bayan daya tana sauke wayan daga kunnenta kawai tazare idanun ta mike tace duk kutashi kuzo ku nunamin kunshin sallan ku daya bayan daya faduwa gaban Asmeey yayi dake zaune kusa da Ramla cus tasan Gwaggo taga batai lalle ba she will cause trouble tai maza ta mike zata wuce Gwaggo tace zonan kafin na cimiki mutunci Asama tsayawa Asmeey tayi tana boye hannunta abaya, Gwaggo tace mehaka naga kafafunki farare tasss kaman na zabiya! Jibi yara anan ku takwas gasu Hajar hudu ku shabiyu, maza sunsha aski mata sunsha lalli banda ke sai kace yar riko har lokacin Asmeey taki nuna hannunta ahankali tace Gwaggo makaranta zani bayan salla saisa an hana lalli a makarantar dakuwa Gwaggo tamata ta daga murya tace kinci mai garinku da makaranta yo ko kirista suna zuwa hutun salla balle ke musulma ke baki gajiya da boko sai kace uwarki iyyee? Kinada tabbacin zakiga sallan badi? Babban salla guda hannayenki da kafafu fari sol kaman aljana ina masu lallen wuce ki kiramin su Amina idan basu tafi ba, ke ko sun tafi sai an kirasu wucewa Amina tayi da gudu ta tafi, Asmeey gabanta na faduwa dumdumdum tace Gwaggo dan Allah ni bazanyiba ni ki barni tai stairs da gudu Gwaggo tace kiramin ubanku Munir dan shima Munir na falon, tsayawa Asmeey tayi tajuyo da sauri ta kalli Munir daidai yawuce abinshi da sauri Hamda ta sauko tazo wajen zatai magana Baba ya shigo ga Amina da masu lalle da kitso sun shigo falon suma, Gwaggo na daga murya sosai tace Muhammadu Sani tun kana dan kankani kataba ganin salla tazo da bansa kunshi ba? Dasauri Baba yace a Gwaggo cikin fada Gwaggo tace toh wani dalili zaisa kaf cikin yaran gidan nan Asama ce mara kunshi sai kace wata bare wannan mukai baki ai sai ace mun tsaneta ne ba yar gidan bace kallon Asmeey Baba yayi da sauri ta sauke kanta kasa zaiyi magana sukaji muryan Mom cikin harshen turenci tace you know she s going to Law school bayan salla Alhaji that s why kafin Baba yayi magana Gwaggo tace to yar boko ke duk inda kike saikin nuna mutanen dake wajen basusan komiba kene kikasan komi, ke ba abin kunya bane yarki ta fita daban cikin sauran yara? Komi boki komi boko da boko za a lahira dazaki hana yarinya yin adon salla? Yin ado da salla sunna ce danko Annabi tsira cewa