← Book details Uwa Ko Ukuba Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 69 OF 140

Sashe 69

Uwa Ko Ukuba Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

yace meya mata suka shirya? Jama a Hamadi fa dan iskan kansa ne gyadamata kai yayi kawai zata wuce kitchen yace yau su Abba zasuje gidansu Zee pray for me karsusa rana da tsawo ahankali tace Allah baka abinda kakeso wani dadi yaji yace kai yarinyar nan dole namiki kyauta sai kisha ice cream yataba aljihu yazaro 5k zai bata dasauri tace Yaya kabarshi Ya Hamadi yasayamin ice cream dayawa jiya Mamie na jiyosu a kitchen tayi murmushi kasa kasa, Hameed yawani harareta yana kwaikwayan muryanta. Ya Hamadi Ya Hamadi, Ya Hamadi wai ke kadaine me Ya Hamadin nan yaushe ma kuka shirya bayan kin gama throwing tantrums jiya akunyace Asmeey tasa gyale tarufe fuskanta tawuce kitchen dasauri, Hameed yayi dariya ya maida kudinsa aljihu yace nabama Zee nima tace Ya Hameed ne yabani wlh yaso yaga yanda aka shirya kai Ya Musty bai kyauta musu ba wlh, dasauri yagama ci dan yau wani training za a musu a bank ance suzo by 8 mikewa yayi ganin yayi latti yace Mamie natafi kicema su Abba Allah bada sa a karsu bari asa rana yayi tsawo Mamie Mamie ta fito daga kitchen tana kallonsa tace toh adawo lafiya drive ahankali please Hameed yace toh Mamie love you! Murmushi Mamie tayi tace Allah ya gyaramin Hameed binsu Asmeey tayi da kallo aranta tace nima Allah bama Ya Hamadi na aiki haka tai shiru tana kallon Mamie saida taga fitansa daga gidan da mota ta juyo Mamie na son yaranta she just wish itane mahaifiyarta keso haka, taya su Mamie aiki tayi da hannu daya, around 8:20 su Ya Mustapa duk suka shigo gidan sunci manyan kaya all of them dan Abba yace su shirya harda Hamad duk za aje gidajen Zee by 11. Tsaf akai breakfast Hamad baya kasa Abba yakalli Asmeey dake kawo abubuwan daga kitchen da hannu daya yace jeki gayama mijinki ya sauko yanzu zamu tafi gyadama Abba kai tayi tawuce sama dakinsu tabude taga Hamad na fesa turare yasaka wani yadi na voil mai kyau milk da hula akansa, juyowa yayi ya kalleta dasauri ta sunnar da kai tace Abba yace kazo karasa komi yayi yakarso inda take tsaye yana kamshi yace zamuje gidansu yarinyar Hameed gyadamai kai tayi, yana kallonta anatse yace I don t know karfe nawa zamu dawo gyadamai kai tasake yi ahankali, hannunsa yasa gently yakama hannunta, ahankali tadago kanta ta kallesa shima ita yake kallo, murya chan kasa yace take care if you re bored watch movie akwai a laptop dina, don t go outside gyadamai kai tayi ahankali, kaman karya bisu shi yayi zamansa but saita daure yau bataso tayi kuka but idanunta sun nuna bataso yafita, gently yashiga duko da kanshi, adan rude ta fizge hannunta zata juya yafizgota dasauri tajuyo gabanta na faduwa, runtse idanunta tayi lips dinta na rawa sosai tace ..pl .lease ..kar sauke lips dinsa yayi kan bakinta ahankali yake kissing nata, baiso yasami erection fita zasuyi yasamu baya kwanciya dawuri yasa yayi kusan 30secs yasaki lips din sai kawai yasata ajikinsa yayi hugging zuciyansa na bugawa sosai nonestop, lamo tayi ajikinsa kirjinta na faduwa na tsoro hakanan batasan mesa ba, ahankali Hamad yace saina dawo sakinta yayi ahankali dasauri tawuce gado shikuma yawuce kofa yabude yafito yana saukowa anatse, su Faisal da Abba harsun fice da Gwaggo datace wlh sai anje da ita, Abba ne kawai afalo da Ya Mustapa duk sun mike suna magana da Mamie yana karasowa Abba yace toh saimun dawo Mamie tace adawo lpy takalli Hamad tayi murmushi tarakasu har waje duk suka shiga mota suka fice Mamie takoma ciki tana kwalama Asmeey kira tace Asmeey sauko muyi hiranmu tunda mu kadai aka bari agida dan saita kanta Asmeey tayi ta goge fuskanta, wlh bataso Ya Hamad na fita duk saitaji zuciya bata mata dadi, fitowa tayi ta zauna itada Mamie sukayi breakfast bayan Mamie tabata duka magungunan tasha harda na wajen Aysha tace je dauko kipiya adakina namiki tsifa yana cikin drawer na, akwai wani saloon a anguwan nan sai muje idan kingama tashi tayi tawuce sama dakin Mamie tadauko kipiyan tadawo ta kwanta tadaura kanta a cinyan Mamie tana murmushin jin dadi, Mamie tace na so diya mace aduniya wacce zan dinga mata tsifa na gyara mata kai da sauransu amman kinga Allah bai bani ba, Doctor da AbdallahI kuma sai maza suke haihomin, dake da Matar Faisal Kady nakema addu a Allah yabaku yara mata abani akunyace Asmeey ta manna kanta jikin Mamie tana murmushi, Mamie tacigaba da mata hira she just wish this is yanda take da Mom, tuna Mom kawai saitaji gabanta yafadi daidai ana knocking kofarsu tareda budewa duk alokaci daya da Mamie da Asmeey dake kwance jikinta duk suka juyo ganin Mom taci wani lafiyayyen bubu tarike jakan prada ga glasses din nan a idanu tana wani irin kamshi tana kallonsu, ba Asmeey kadai ba har ita Mamie saida gabanta yafadi. Dawani irin sauri Asmeey ta tashi daga jikin Mamie kawai jikinta yahau rawa lips dinta sukahau rawa ganin Mom take kaman ba itaba, tundaga kan yatsun kafa Mom take kallon Asmeey dataga tai mahaukacin fresh walh, tama kara kiba, tayi haske, fuskanta babu wannan redness dinnan na kuka kona mari skin dinta yayi smooth tana glowing, kawai gabanta yafadi ko yaron nan haryayi amfani da yarta ne idan yayi amfani da ita, mezata gayama Fawaz, saikuma cikin gadara tadauke idanunta dagakan Asmeey tadaurasu kan Mamie dake kallonta tace kin barni a tsaye Hamida na shigo kokar na shigo? Ba tsiya yakawo ni ba anatse Mamie tace Allah ya rabamu da tsiya shigo Salima shigowa Mom tayi tana rufo kofa sai kawai kafafun Asmeey suka kasa daukanta tashiga dukewa awajen Mamie na kallo kawai Asmeey tayi kneeling tsoro da fargaba yasa takasa bude baki tamayi magana. EPISODE 4 Mom ta daurama Mamie mugayen idanunta tace ata nazo gani, koko diyar dana haifa ban isa nazo na ganta ba saina tambayeku ? Kallo Mamie tamata sannan takalli Asmeey da jikinta ke rawa tarakube jikin kujera akasa Mamie na mamakin wannan kalan tsoro da yaran nan keji na uwarsu tace tashi ki daukowa mahaifiyarki lemu da ruwa Asmeey hannun Mom tadagama Mamie tace wani lemu? Fanta, coke ko 7up koko Popcola ? Mom tayi wani dariyan keta tace banashan cheap drinks kuma sune agidan nan Mamie tawani kalleta Mom ta dauke kai cikeda iko sannan tama Asmeey wani kallo dayasa yarinyar kawai ta dimauce tareda fashewa da kuka murya kasa kasa harwani haki take sabida yanda zuciyanta ya hargitse tace Mom i ina kwana! Sannu da zuwa Ya ji ..ki Mom ? Falon Mamie tashigabi da kallo tana neman wayanta da bata ganiba wayanta na sama adakinta, Mom takalli Asmeey tace tashi muje dakinki I want to talk to you privately! Mikewa Asmeey tayi tsaye da kyar tana goge kwalla takalli Mamie, cikin tsawa Mom tace ohh ganin diyata sai kin bani izini Hamidah? Naga kallonki ake ? Dasauri Asmeey tasauke kanta tashiga tafiya, wani kallo Mamie tamata tace gaki ga ita Salima wucewa Asmeey tayi sama kafafunta har hardewa suke Mom na biye da ita tana kara kallon yanda yarinyar takara kyau, Asmeey ta chanza mata gabaki daya a idanunta, ahankali Asmeey tabude dakinsu dayake a gyare tsaf yana kamshi turaren wuta Mom tabiyota ciki tanabin dakin da kallo tana tabe baki da yatsine fuska kaman taga kashi tace look at kurkukun dakike ciki da sunan dakin matan aure wat is this?! This room looks like wani prison room a kuje prison tanuna dakin da hannu tana daga murya tace wat kind of cheap paint and curtains ne adakin nan? See gado kaman na almajira, ko Gambo yar aiki na nasiyama yarta dazatai aure gadon dayafi wannan kyau balle ke diyata, carpet din nan ko sadaka aka bani banaso! Wannan dakin shine dakin da aka iyama shi jobless yaron karo karo aka saki ciki? Wait anama baki abinci kuwa? Jibi yanda kika rame kikai duhu? Is that jobless boy feeding you? Are you eating proper balance diet? When was the last time kikaci salad? Good protein kaza ko naman rago? I know it that jobless mahaukacin yaron nan can not feed my daughter? Look at diyata ahaka aka dauketa daga kano? An bawa mahaukaci y ata da baya ciyar da ita jibi yanda yarinyar ta duk tabi ta lalace Mamie duk tana jiyo Mom, tasan kuma da ita take sarai, kasa natsuwa tayi ta hayo sama tashiga dakinta taxauna bakin gado tadauki wayanta tai shiru, auren nan means alot to Hameed anything dazaisa takira Abba kowani cikinsu bazasu tsaya inda sukaje ayi komi ba zasu dawo, Hameed can cry for them he will be hurt, hakan yasa takira Hameed ringing na biyu yadaga yace Mamie na kewana kikeyi ne? Anatse tace zaka iya barin abinda kakeyi a bank kazo gida yanzu? Faduwa gabansa yayi yace meya faru Mamie? Bakida lafiya ne? Murmushi tayi tace lafiya lau just come home now now dan Allah Hameed kawai tashi hankalinsa yayi yace okay Mamie, but fadamin menene? Karnaje nai hatsari i am very worried cikeda damuwa tace that woman is here wace woman Mamie Mahaifiyar Asmeey cikeda bakin ciki yace fuck my marriage I am calling Hamad right now I am calling Abba dasauri Mamie tace Hameed kabari suyi concentrating wajen neman aurenka baima tsaya daukan permission ba fitowa yayi wayan na kunnensa yace Mamie she will hurt our sister again that is idanma bata dauketa tagudu da ita wani waje ba that woman is evil, Mamie gamunan zuwa becareful with her Mamie ya katse wayan Mamie tafito daga daki falon sama ta zauna. Gama kushe dakin Mom tayi sannan tayi shiru tana kallon Asmeey dake kneeling agabanta kanta akasa jikinta na rawa uppan bata ceba, jakanta Mom tabude taciro wani abu a black leather tamika mata tace stand up and take this hide it inda babu wanda zai gani tashi Asmeey tayi jikinta na rawa ta karba tawuce wajen wardrobe tabude ta boye ledan a karkadhin kayanta sannan tadawo tasake kneeling agaban Mom, Mom takalleta ji take kaman tasa kafafunta ta murje wuyanta ta mutu amman tadaure, yanda takara kyau abin namata ciwo but ta daure da kyar tace stand up and carry your hijab mikewa Asmeey tayi
Chapter 69 · 0% Book details