Sashe 132
Uwa Ko Ukuba Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
boko har rubutu nakeso na karbo mata, sannan nasata agaba tasauke Qur ani in period of a month, I promise bazan rikemai mata sama da haka ba, Asmeey needs care idan bukatarsa break her mu za a bari da collateral damage, Hamadi is not like you da sauran kanninku yaron nan is different, brain nasa is wired daban da naku da duk sanda yasami abinda yakeso he don t get tired, sannan bai iya hakuri yabi kyale ba muka barsa da Asmeey he will never let her breathe gwara taje gida tasami lafiya tadawo saita koyi yanda zata juremasa tunda taji sauki ta warke ahankali Ya Mustapa yace Mamie both of them basuso ki rabasu baki gani ba ? Ahankali tace nagani! Tai shiru sai chan ta kallesa tace Mustapa kaiba yaro bane all those abubuwan aside a kalan abunda matarnan tama tama yarinyar nan ina bukatan nama Asmeey gyara irin namu na mata, tunda yanzu Hamad dai yasamu na good two days yahakura for this own good natafi da ita saita dawo, Mustapa kasan I ve never ever done this to anyone this is the first time kawai you guys should support me, yarinyar nan batada uwa so kuke na barta haka kaman mara gata? Ai Hamad nawane is hurting me nagansa in pains but tunda nace zanyi this ku barni is final! Shiru Ya Mustapa yayi yana kallonta ranta yadan baci, Mamie is afraid kar wani abu yasake samin Asmeey and Hamadi is not helping d matter tunda ta tashi takansa kawai yake, murya chan kasa yace s okay Mamie calm down, I love you dan kallonsa tayi idanunta na ciko da hawaye rungumeta yayi tadan fashe da kuka tace kanninka duk haushina sukeji sabida zan tafi da matar kanninsu they think I m a bad person ko basuga barnan da kanninsu ke shirin yi ba murya chan kasa Ya Mustapa yace shiiii ya isa Mamie is okay, none of us will ever look at u as the bad person Mamie, you are the best Mom and I understand, and zanyi magana da Hamadi zai yarda kinji gyadamai kai tayi. Bayan Baba ya zauna yakalli yaran nasa Ya Aya da Munir wanda yasan basason a komar da Asmeey Nigeria anatse yace duka family nan banda Yayana babu wanda nayi trusting like Mamie, nasan for she to suggest tafiya da Asmeey tanada reasons nata, idan she stood her ground bazan taba ja da ita ba, itace mai Hamadi mai kuma Asmeey this is the least abinda zamu mata and it s fine, Asmeey taje ta warke daganan ma taga su Ramla dasu Yusra duk suna Kano kallon Baba Asmey tayi ahankali tace agidan su Abba ? Girgiza mata kai Baba yayi yace no anan jan bulo nima nasai gida mun dawo kano har su Yusra an fara school, once in a while nake zuwa Bauchi naduba business dina EPISODE 1 Har after 8 nadare Hamadi bai shigo gidanba Asmeey tadamu duk yanda takejin bacci takasa runtsawa kuma duk shi ake jira ayi sallama atafi 6 in the morning ne flight nasu, Asmeey ma har Mustapa yamata booking tasami flight nasu, wayansa yadaga yamike yafito yakara wayan a kunnensa yana tafiya wajen inverter yana kiran number Hamadi baya shiga hakan yasa yakirasa watsapp call yafara ringing yadaga kai tsaye yace kana ina? Murya chan kasa yace parking space inside car katse wayan Ya Mustapa yayi yawuce waje bude motan yayi yashiga Hamadi na baya azaune yana daddana waya Ya Mustapa ya kallesa wlh Hamad yabasa tausayi sosai is not fair this is the first time yakejin yarasa mezaicema yaron ahankali yace Hamadi! Kallon Ya Mustapa yayi idanunsa sun kada sun chanza yaci kuka dazu but he promised kansa this is the last cry dazaiyi no matter wat, ahankali yace allow Mamie to go with her taje tasami lafiya completely 1month at max namaka alkawari bazata wuce hakaba kaji Maida kansa kasa yayi yasake taba wayansa yace haka Mamie tace? Gyadamai kai Ya Mustapa yayi yace shiru yayi yace okay if it makes her happy taje da ita and release her anytime she wants too yajuyar da kai zuwa Ya Mustapa yayi zai rikesa Hamadi yadan kabar da hannunsa cikeda so Ya Mustapa yace come here muryansa narawa sosai yace sunsan bazasu banni da matana ba why did they even get me married in the first place? Da sun barni ahaka abani life was much more easier sanda I wasn t attach to anybody, aure akamin sabida adauki matana anytime da akaga dama amaidamin ita duk sanda akaga dama why am I being treated like this? I m same age da Hameed but you guys trust Hameed morethan me why? Sabida banda hankali? I m sure Mamie bata taba karban matan Hameed ba, bayan aurensu no one check on them but ni kullum idanunsu na kaina is not fair yadaura hannuwansa akan fuska hawayen dayake rikewa sunzo Ya Mustapa yayi shiru yana kallonsa he s feeling so bad for him yabasa tausayi gashi bakinsa yasoma budewa look at d way yake complain yanzu unlike Hamad of before, Yaya Mustapa ya rungumesa Hamadi ya manna kansa akirjinsa yasaki kukan da kyau yace I don t want Asmeey to go Yaya, banson nakara rayuwa bata tare dani! I m sorry I know ban barta tahuta ba I couldn t help it I love her too much Yaya, but daman I promise I will work on my self nadinga daga mata kafa especially during weeks day sai nayi just in the night maybe morning time too before work and that s all wlh I can take care of her I won t break her rather I will be her strength, Yaya please kar Mamie ta tafinmin da mata kunga yanda yake kuka akirjin Ya Mustapa kuwa yana maganganu ahaka, Ya Mustapa yarasa yanda zai bulloma abin da kyar yadagosa yace Hamad stop crying listen to me yakai hannunsa ya share masa fuska tsaf yakalleta tareda cupping face nasa yace narokeka favor can u do it for me? Shiru Hamad yayi yana kallon Ya Mustafa, anatse Ya Mustapa yace bazan iya tankwara Mamie ba, I ve tried my best but I believe zan iya dakai zan iyacin arzikin i am your second Dad as u always call me right? Gyadamai kai Hamad yayi ahankali jikinsa ba karfi, Ya Mustapa yanuna kansa yace for my sake Hamadi, sabida ni, I m not forcing you here dan kaine mijinta, but because of me please Hamadi please saiya saki fuskan yaron yakai hannuwansa biyu yahade alamun roko yace dasauri Hamad yakama hannunsa alamun karya rokesa murya chan kasa yace shikenan na yarda, don t beg me! Kafi haka awajena umarni kawai zaka bani, na yarda taje da ita, I know you Yaya ko agabana ko abayana you have my best interest in ur heart, and I know kafin kazo nan babu ya da bakai da Mamie ba, coming here to beg me shows baka iya ka shawo kan Mamie bane and it s okay, u can never beg Hamadi Yaya shiru Ya Mustapa yayi yana kallonsa yace har ranka kahakura ? Fuskansa ya goge tass yace yes 1 months kaman gobe ne, nima I m working awani special project I will tell you about it Ya Mustapa yasauke ijiyan zuciya yana kallonsa, ganin haka yasa Hamadi yadanyi murmushi yace Allah is fine Yaya I guess everything happens as per Allah plans, kunyi booking flight nata ? Gyadamai kai yayi alamun eh, tashi Hamad yayi yace muje nayi sallama dasu yabude motan yafito shima Ya Mustafa haka suka wuce cikin gidan bude kofa sukayi ahankali Ya Mustafa yafara shigowa Hamadi biye dashi kowa na falon yabisu da kallo kowa na falo banda Asmeey, Mamie na kitchen kallonsa tayi tadauke kai tace zoka amsa abincinka Hamadi kallon Mamie yayi saikuma ahankali yawuce wajen, stool ta ijiye kusada ita batare data kalleshi ba tace zoka zauna Faisal yayi whispering. Mamie na neman sulhu taga ran maza yabaci Abba na jinsu yakasa wani mugun kallo yakama bakinsa, zama Hamadi yayi ahankali Mamie tasamai shinkafa da wake data dafa tasa spoon saita debo takai bakinsa ta kallesa shima ita yakalla idanunsa Mamie ta kalla saitaji ba dadi, ahankali tace I hurt u ko? Sauke kansa kasa yayi ya karbi abincin yaci baice komiba, sai Mamie taduko takai hannunta tadaura kan fuskansa tarage murya. EPISODE 1 Mamie tace banson nazama sanadin hawaye a fuskan d ana! You mean the world to me Hamadi, kome nakeyi I m doing it for you, idan you re angry with me bazan taba iya komi in peace da zuciya daya ba, bazaka iya dagama Mamie ka kafa kabarni natafi da Asmeey ba ? Ahankali yace na yarda cus he felt yanda take lallabasa at least everything still comes down to andai nemi permission nasa, Mamie tai murmushi tace thank u 4week max zata dawo, cinye abinci kaje kai sallama da ita itama she doesn t wanna leave u love birds Dan murmushi yayi akunyace Mamie takara feeding nasa this is why Hamadinta is a special boy, yanada hakuri, ga taushin zuciya, idan sauran digadigan yaran natane ina zata iya lallashinsu but Hamadi is so forgiven ga hakuri and she promise saita gyaramai Asmeey dasai yakira yana godiya yaci ya koshi yasha ruwa yatashi yajuyo hada idanu yayi dasu Faisal da sauri yadauke kai yawuce bedroom nasa yabude kofa yamaida yarufe tareda dan murza key yajuyo yakalli Asmeey dake kallonsa duktai zuru zuru saita taso kafin yama Rabi kawai tai hugging nasa tsamtsam tace where were you? Meya sami idanunka Yaya? Ahankali yace daga sanyi nafito saisa dago kanta tayi takallesa asanyaye she knows he cried but bataso tafadi kai tsaye kuka yayi kaman raini ne saitai shiru zuciyanta ya katse kawai sai hawaye tabasa tausayi hannunsa yakai yashare mata fuska yace wat is it Asmeey? Murya chan kasa tace I don t want to go! I want to stay here wani genuine smile Hamadi yayi in all this daya faru this statement na Asmeey is wat made him smile har cikin zuciyansa, he felt so good yaga matarsa bataso tarabu dashi kawai saiya dauketa cikin dirty voice yace mesa sex dina zakiyi missing? Yayi maganan yana bude bayi