Sashe 25
Uwa Ko Ukuba Part 2 Complete Hausa Novel · about 4 min read
bango yayi folding hands nashi yana jiran yafito, kusan 5min yayi awajen Hamad ya bude kofa yayi wanka yana sanye dawani ash color joggers da white t-shirt na polo mai kyau ga kayan daya cire abayi a hannunshi, hada ido sukayi da Hameed dakemai wani kalan kallo da sauri ya dauke kai ya fuske yafito zai wuce karaf Hameed yasha gabansa yace wat is that you did earlier? Chak ya tsaya batare daya kalleshi ba yace I don t know wat u are talking about dariya ke neman kufcema Hameed yace karya kake munafuki why did u buy ice cream for Asmeey? Tambayan kaman zaisa ya nutse akasa sai kawai yama juyama Hameed baya kaman zai kara komawa bayin Hameed yarikeshi ya fashe da dariya cikeda iskanci yace so you are in love watsar da kayan hannunshi yayi akasa yace stop Hameed leave me alone tsabagen son yakureshi Hameed yace to kaida bama kasan ya ake sex ba how would you be intima wani kalan tura Hameed yayi da karfi kaman zaki yawuce da sauri ya sunkuci laptop dinshi zai fice daga dakin Hameed yadaga murya yace google wat is sex and start learning tun yanzu kafin asami matsala bayan aure da sauri Hamad yafita yana bugo kofan me Hameed zaiyi inba dariya ba dariya haryana faduwa gaban bayi is not like Hamad baisan sex ba but he can swear baisan yaya akeba wlh kuwa kunya irin na Hamad daban ne aduniya, he hates maganan banza, he hates looking at abubuwan banza ko iskanci ko tsiraici ko maganan kiss baiso ayi a inda yake yanzu sabida dan maganan nan zai iya harsu koma Kano yadena zama dakin nan kenan yadinga avoiding nashi, ba lallai yanason Asmeey ba bama ya tunanin tsokanane kawai yasan tausayi yarinyar tabashi yasayo mata ice cream kaman yanda suma sukace zasu saya mata, da kyar yagama dariyan yaduka ya kwashe kayansa yaje ya ijiye masa yafada gado abinsa sai bacci. Babu kowa a falo hakan yasa yawuce dinning kawai yama ijiye laptop dinshi yawuce kitchen yadauko ruwa yaja kujera ya zauna yabude ruwan yasha yana sauke ijiyan zuciya sannan yafara aiki. Almost 30min shi kadai afalon yana aiki aka bude kofan aka shigo hakan yada yadago kanshi karaf suka hada ido da Ramla wacce tana ganinshi taci burki gabanta na faduwa hakanan cikin duka yayyinsu ba ita kadaiba all of them sunfi shakkan Ya Hamadi cus babu wacce yake wasa da ita babu wacce ta taba ganin hakorinsa baitaba mata magana ba, gashi yanada kwarjini wani kallo yamata dayasa batasan sanda ta sauke kanta kasa ba tace uhnnn dama ..daman wajen Asmeey nazo bayabo ba fallasa yace get out! Har tsakiyan kanta taji muryanshi kusan tunda tasan Ya Hamad this is the first maganan dayake mata wlh kuwa gyadamai kai tayi tace tom saida safe Yaya tajuya tabude kofa tafice. Wuraren 11:30 Asmeey tafarajin munsharin Gwaggo sosai ahankali ta lallaba ta sauka daga gadon batare datai making sound ba tana rike da veil nata a hannu tazo wajen kofa kaman barauniya tabude kofan ahankali tafito tana maida kofan tarufe tajuya da sauri tana tafiya ahankali ahankali sadaf sadaf tana warware gyalen tana kokarin yafawa danta rufe gashinta tai wajen kofa daidai takai kofa tasa hannu zata bude kofan taji saukan zazzakan murya that is so calming and soothing a kunnuwanta. Where do you think you re going ? Amahaukacin firgice tajuyo karaf suka hada idanu da Ya Hamadi dake zaune a dinning ga laptop gabanshi da bottle water a gefe ya tsareta da crazy eyes nashi kawai saitaji ta dimauce jikinta yayi wani iri, she couldn t stand his gaze at all tama kasa magana gabanta sai faduwa yake sai kawai tajuyo ta wuce hakanan saita sake samun kanta da so ta kalleshi dago idanunta tayi kaman mara gaskiya ta kallonshi hada idanu sukayi mugun faduwa gabanta yayi tabude kofan dakin Gwaggo da sauri ta shiga daidai Ya Mustapa na shigowa da ledan magani a hannunshi dinning ya wuce ya zauna yana kwalama Asmeey kira. Asma u Asma daga ciki Asmeey tace fitowa tayi ganin Ya Mustapa a dinning a yasa taje wajen ta tsaya gefensa batare data yarda ta kalli inda Ya Hamadi yake ba, magunguna guda biyu yaciro yace 2 2 zakisha, duba fridge idan akwai ice kisa a kumatunki karya kumbura idan babu kisa ruwa a leda yayi kankara zuwa anjima gyadamai kai tayi tawuce kitchen shikuma yatashi yakalli Hamad dake aiki yace good night gyadamai kai yayi Asmeey tafito da bottle water ganin babu Ya Mustapa duk sai taji wani iri magungunan tadauka daga dinning tawuce dakin Gwaggo da sauri. WAYYO ASMEEY AFADI GASKIYA MAMIE HAMADI YA SIYAMA ICE CREAM KO ASMEEY?? UWA KO UKUBA?