Sashe 73
Uwa Ko Ukuba Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
kada ki kara kuskuren fadin cewa mun tsaneki ko wasu maganganu makamantan haka koda ace baki auren Hamadi ke diyata sannan kuma kannin su Faisal I know yarana they will never hate you saima suyi protecting naki kinji gyadama Abba kai yayi yace magana ta wuce banson kara jinta karki kara tunanin kashe kanki wannan rayuwan Allah ne ya baki shiya halittoki shi kadai keda ikon karbanta ki gujema azaban Allah sannan kiyi istigifari da abinda kika aikata na kusan kashe kanki just now Sosai wani tsoron Allah ya shigeta tace Astagafurullah! Abba yace konmayi salla? Girgixamai kai tayi anatse yace tashi kije kiyi salla kiyi wanka zansa mai girki takawo miki abinci gyadama Abba kai tayi Abba ya yunkura zai miki ahankali tarikeshi Abba yajuyo ya kalleta yunkurowa tayi sai kawai tayi kneeling agabansa tahade hannuwanta biyu tafashe da kuka tace Abba I am sorry kayafemin, Ya Mustapa kuyakuri dan Allah bazan karaba, I am very sorry murmushi Abba yayi sosai anatse yace nahakura Doctor kaima kahakura? Gyadamata kai yayi yace tashi kije kiyi wanka komi yawuce tashi tayi ahankali su Abba suka wuce suka fita suka kullo mata kofa tsayawa tayi takalli kudin da Ya Hamad ya watsamata akan gado sai taji kukan dayafi na dazu yazo mata sosai, Abba duk suka juyo kukan Abba zai koma Ya Doctor yarike Abba tareda girgizamata kai yace s crying sabida mijinta ne yanzu, kabarsu Abba zasu shirya, kuma mubar Hamad yayi fushi karkamai maganan ya shirya da ita, Asmeey na bukatan tasan daraja da kima da mutunci dakuma matsayin mijinta arayuwanta, bakaga da kanta takasa cigaba da fito da kayan ba? Ai bamu cemata karta tafi ba shima kuma yabarta ta tafi, she needs to know mahinmacin mijinta Abba next time bazata kara irin kuskuren nan ba, sun sami rashin fahimta su biyu dudda Hamad bai fahimceta da manufanta kaman yanda mu yanzu muka fahimceta ba, but abinda yamata was very good Abba! Shine mijinta and yes shine mijinta! Comparison na uwa da mata is a no no dudda itama yarinta yasa tai maganan she didn t mean it, but gwara daya mata haka next time suka sami wani matsala bazata sake kalan kuskuren nan ba ijiyan zuciya Abba ya sauke he respect thought na Dr sosai a yaransa sabida yanada hankali da hikima sosai yace amman kana gani auren nan zaiyi lasting wannan mayyar mata tazo kano ? Murmushi Dr yayi yace Abba babu abinda zai sami aurensu sabida yarannan sunason junansu sama da yanda su kansu suka sani and type of love nasu is not something that is easy to break, Asmeey da kanta tace daza tafi da kanta kuma takasa cigaba da ciro kaya, dakuma kanta da zauna tana kuka, dakuma kanta tabamu hakuri, Abba she s gradually developing love for Hamadi that is getting stronger than tsoron datakema mahaifiyarta, da ace dane da tuni ta tafi but kalla dudda uwarta na fushi she stays here dudda babu wanda ya riketa mijin yama bata kudin mota but she couldn t go, Let them be, auren nan Allah kadai zai iya rabasa ijiyan zuciya Abba ya sauke yace bari naje wajen Mamie je wajen kanninka Gyadamai Kai yayi Ya Mustapa yawuce dakin Hameed. WAYE KEDA LAIFI A FADAN NAN? HAMAD WENT TOO FAR RIGHT? SHI YA NUNA TASA UWAR NADA DARAJA YANUNAMA ASMEEY TATA UWAR BATADA DARAJA?? SHIN HAMAD YA KYAUTA? ASMEEY TA KYAUTA DATAI BLAMING MAMIE? COMPETITION ASMEEY KEYI DA MAMIE?? SO TAKE HAMAD YAFI SONTA KAN MAMIE?? WAT EXACTLY ASMEEY KESO?? s discuss EPISODE 4 Hamad yagani zaune kan gadonsa yajingina da bango yana kallon window gasu Faisal da alamu sunmai magana sun gaji yaki kulasu, karasawa yayi yazauna gefen Hamad din yakallesa sai kawai yayi patting hannunsa yace Hameed nasan kaine sarkin update, is this the second lovers fight ko first? Atare Faisal da Hameed har suna hada baki sukace second ne Ya Doctor dan murmushi yayi yakai hannu yashafa kan Hamad yace a handling mata da zuciya haka Hamad! Kacika zuciya, aka ganka sai adauka bawan Allah ne kai ba asan kaine fitinannen yaron gidan nan ba mai dan banzan zuciya, why will you give matarka kudi and tell her to go ? Baimason maganan yunkurawa yayi zai tashi daga gadon zai wuce Ya Mustapa yarikeshi kawai saiga hawaye shaar! Yasauke kansa kasa hawayen na diddiga, Yayinsa duk suka taso, murya chan kasa Hamad yace leave me alone Yaya Ya Mustapa yace anki dawo ka zauna anan yakamasa badan yaso ba ya zaunar dashi, ahankali Ya Mustapa yace ba inda zata, Asmeey is not going anywhere murya chan kasa yace ina ruwana yawani juyar da kanshi su Faisal sukace. awwwwnnnnnn cus He looks so cute wlh dayace ina ruwanshi, Ya Mustapa yace kadauka you can live without Asmeey ta tafi? Haka zaka dinga mana kuka kullum bayan hannunsa yasa dasauri ya goge fuskansa yace ni I am not crying because of her ta tafi mana! I am just sad ne because of Mamie Faisal yace wlh karyane munafuki! Ta tafi wazaka dinga matsawa agado ? Dawani kalan sauri Hamad yamike Ya Mustapa yakamosa yana ma Faisal dakuwa yace wat is wrong with u? Ya Abdallah yace Ya Doctor gaskiya ne fa mace wasa ce? Idan ta tafi baida wajen biyan bukat tashi Hamad yayi yace niku saken ya fizge hannunshi yawuce yafita daga dakin Ya Mustapa bai damu ba he will talk to him later dan yan iskan yaran nan will not let him speak to him, sai suma yahau magana dasu kan Asmeey yana musu bayanin situation na yarinyar. Wanka tayi tafito wani gown tasaka da hijab tai salla saitai shiru kan dadduma tana kallon kayan data ciro saikuma ahankali tace mesa ban tafiba? Fuskan Ya Hamad tagani ahankali kaman wata marainiya ta kwanta kan dadduma tana kuka saikuma ta lallaba ta tashi tacire hijabin tawuce tashiga kwashe kayan nata tana maidawa wardrobe wlh hakanan taji bazata iya tafiya ba bazata iyaba and for the first time in her life saitaji damuwan fushin Ya Hamad over shadow tunanin Mom da rashin kashe kanta da batayiba, tsaf ta maida komi tasa hannu ta tattara kudin tawuce ta ijiye akan desk dinshi, tsintsiya tawuce tadauka tazo zata fara shara danta kwashe maganin beran kawai she now realize bata taba share dakin nan da kanta ba tunda tazo fidan nan kullum Ya Hamad keyi kuka taji yazo mata mai kyau tazauna tayi ta koshi sannan tashiga shara ta share komi ta kwashe ta zuba akwandon shara tazo ta gyara gadon da hannu daya takara zama akasa ahankali tai shiru tana kallon kofa knocking, akayi dasauri ta dago kanta ana bude kofan Hameed tagani rikeda plate na abinci dasauri ta sauke kanta kasa tanajin wani kunyansa, maida kofan yayi yarufe yana kallon yanda ta gyara ko ina aransa yace ohh my bro don charm this girl finish Asmeey you are a goner, kitafi mana mugani bayan Hamad yagama siye zuciyanki zama yayi ahankali akasa kan carpet din ya ijiye abincin agabanta yace even though nace zan zazzaneki that does not mean zan barki da yunwa, now eat abincin ta kalla ahankali saikuma ta kalleshi suka hada ido ita yake kallo duk tausayi ma take bashi, hawaye ne suka zubo daga idanunta ahankali tace I am sorry Ya Hameed I am sorryyyyyy murmushi yamata yace kintaba ganin yaya yayi fushi da kanwa I was never angry with u dazu ma u piss me off yasa nace zan zaneki but I will never do that so kike Hamad ya shakeni ke kinsan karfin mijin nan naki kuwa ? Yazaro idanu yace yafi Antony Joshua wannan wrestler din karfi fa, na tabamai mata ai sunan Hameed sorry, Oya it s okay eat bude kofan akayi Faisal yace is there water here ko no water Ya Abdullahi biye dashi yace I come bearing drinkssssss coke da Fanta a hannunsa making wani funny gesture dayasa tayi murmushi hawaye na gangaro mata feeling so bad akan abinda tace akansu wai sun tsaneta sai kawai ta fashe da kuka duk sai sukazo suka zauna suka zagayeta Ya Abdullahi yace s okay Asmeey Faisal yace ya isa kinji Asaman Gwaggo one thing she understand is men are so easy going da matane su probably da basu yafemata ba but look at them, ahankali tace Yaya dan Allah karku gayama Mamie abinda nayi dan Allah atare dukansu sukasa hannu a lips sukace. Pinky promise Coke Ya Abdullahi yabude mata yace gashi take amsa tayi ahankali yace but don t ever ever ever think of suicide kinji ke musulmace idan kika kara kalan tunanin lokacin ne zamuyi fushi dake sosai right boys tare sukace right! Ya Abdullahi yace Hameed karo abincin duk muci tare naga nata duk ya biyamin rai tashi Hameed yayi yace shikenan nadawo in charge of kitchen yanzu yafice chan sai gashi da katon plate na abinci da spoons kawai duk suka zauna wajen sunaci tare tareda ita suna surutu she felt better suka gama suka fice da plates tashi tayi ahankali tayi kofa budewa tayi tafito tana kalle kalle. Dakin Mamie tabude ahankali ta shiga zaune taga Mamie da farkawanta kenan babu kowa adakin tana ganin Asmeey tace zo Asmeey naga goshinki Subhanallahi d nya kumbura wani iri Asmeey taji how could she even blame this woman meya sameta dazu kawai dawani gudu tayi wajen Mamie kawai ta rungume Mamie tahau kuka tace I am sorry Mamie I am sorry Dagota Mamie tayi tace common I am fine ya isa dena kukan haka jibi udanunki tuntuni kike kuka ko? Bagani lafiya ta kalau ba komi yawuce ya isa Mamie ta sharemata idanu tana murmushi, Abba ne yashigo yace ahh kin tashi akwai abinda ke miki ciwo ? Girgizamai kai Mamie tace babu abinda ke damuna Alhamdulillah tashi Asmeey tayi tafice danta basu waje takoma dakinta saita kwanta agado tai shiru tana kallon kujera da desk din Ya Hamad tarasa yanda zatayi taji dadi she miss him badly. EPISODE 4 Komawa hotel nasu Mom tayi kawai tai parking tana maida numfashi sabida kalan gudun datayi ahanya gabanta sai fadi yake tadaura hannunta saman kirji tanajin bugin zuciyanta da kyar tadawo daidai, bata tabaji gabanta ya fadi akan wani sama da Fawaz, shi ne wanda